Sashe 32
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kar
a ta yi tana fa
'' Sister lafiya kuwa?."
'' Ban sani ba kin ji yanzu don tsabar ba ki da mutunci, da kuma ba ki
auki mara lafiya da muhimmanci ba, ga nama shi ne za ki ha
a ni da wani dankalin ku na birni.
Anya Inty, ke kam dai albasa ba ta yi halin ruwa ba.
Alhalin Mami da Abbi, Aradu duk ba haka suke ba...''
'' Ke!
Rasa
unya, ba na son iskanci ke abun da ki ke, gadarsa ki yi ne?
Kaf cikin zuri'ar mu babu mai irin halin ki.
Kin san ki daina ganin ba ki da lafiya yanzu sai na tashi na sa
a miki kamanni ko?." Innaya ta tare da don na ta ga tana son wuce gona da iri.
Nene da ke fitowa toilet da ta shiga kama ruwa ta zabga ma ta wata uwar harara.
Ita dai ba ta san ya za ta yi da lamarin Dagori ba, don kullum abun na ta
ara gaba yake ta rasa ta ina suka kuskure akan tarbiyyar Dagori don sam halin da take ba
aya da su ne suka,
orata a kai.
Daidai tana zauna a kan kujerar da ke
akin ta ce.
'' Ai Innaya da kin bar ta wannan Yarinya da a asibiti na haiheta tsaf, zan iya rantse wa akan saura min ita a ka yi, daga dangina har na Mahaifinta babu
aya mai irin halinta.
Aradu haka ake fama da ita ko a RUGA, na za ci idan ta shigo birni ta sauya amma ina yanzu fa dubi ko wannan abun da ya faru da ita samm bai wani sauya ta ba.
Ya zame ma ta darasi a rayuwa ba.
Ai dai Allah ya ba ta lafiya mu tarkata mu koma ruga, kowa ma ya huta.
Gwanda can da suka saba da halin ki.''
Daidai lokacin Inty ta gama subawa Dagori kayancikin, ta mi
a ma ta sai da ta kai naman bakinta kafin ta ce.
'' Ai kuwa Nene wannan karon ha
uri kawai za ki yi, don Aradun Allah ban ga me mai da ni ruga ba.
Ai ni tuni na ga wurin zama, ni kuwa me zan yi a ruga?
Ai ni da ruga sai dai na kawo muku ziyara kawai.''
'' Wannan ne, kuma ba ki isa ba.
Babu ta yadda za ki zo ki
inga
agawa mutane hankali tun da dai ba canza hali za ki yi ba.''
Cikin marairaice wa Aimanah ta ce.
''Dan Allah Nene ki bar mana Sister a nan wallahi muna jin da
in zama da ita.''
Dagori da zancen Nene bai wani dameta ba don ta san dole ne a bar ta ko da kuwa ba a so ta ce.
'' Kin ga Aimanah kwantar da hankali ai ni zama daram ba in da za ni, yooo ko kuna so ko ba ku so ai dole na zuna don ni kin ganni nan
angaren bakin tulu ce, abar ni na
ata ruwa a kuma kashe ni a fasa tulu, to ya muka iya don ni abun nema ne ya samu wai matar driver ta haifi taya kin ga sai ai ta garawa ko.''
Dariya suka saka har Innaya ganin yadda ta ha
ance kuma sai cin namanta take hankali kwance.
'' To wannan ne kuma bi ki isa ba koma wa ruga ya zama wajibi gare ki ......''
Turo kofar da a ka yi tare da sallama ya dakatar da ita daga maganar da take.
Kamal ne ya shigo tare da wani hannunsa duka biyu ri
e da ledojin wanda karab sai a kan, idon Dagori ta wani washe baki tana duban ledojin hannunsa.
Gaishe da su Innaya da Nene suka yi su kuma su Inty suka gaida su.
'' Beauty rigima ba magana?
To ya jikin?."
Turo baki ta yi gaba tare da turo harshe ta lashe baki.
'' Uhmm ni fushi nake da kai.''
'' Subbuhallah!
Me kuma na yi? .'' Ya fa
i yana zama a gefen gadon.
'' Ba kai ba ne ka gudu ba ka ba,ni ku
ina ba.
Wanda a sana
in su a ka nemi shanye min jini.''
Dariya ya
an yi mara sauti.
'' Oh My Beauty ki yi ha
uri.'' Ya fa
i yana ri
e kunnuwansa.
Tuni kan ta ya
ara girma ganin ana ba ta ha
uri kuma, a ce babban kamar Kamal.
'' To zan ha
ura amma sai ka ba ni ku
ina, don Aradu sana
in ku
in nan ba kalar tashin hankali da ban gani ba.
''
'' To shi ke nan zan bayar kin ji?
Yanzu ba ki ba ni amsa ta ba ya jikin naki da sau
i?."
'' To jiki Alhamdullah, sai dai godiya sannan likita ya ce idan ana son jikina ya yi
wari da kyau sai ana siya min kaza da kayan da
i.''
Ba Innaya da ba ta gama sanin halin Dagori ba.
Ko Nene, da Salame sun sure da lamarinta don duk ida kake tunanin Dagori ta wuce nan Innaya da mamaki
aryar Dagori ta kusa sumar da ita ta ce.
'' Ke!
Mai Suna, yaushe ne likita ya fa
i haka?
Bayan muna tare da ke.''
'' Kai Innaya
anzun ne fa ki na ban
aki ya shigo yake sanar min da haka, ko ba haka ba Salame.'' Ta fa
i tana duban Salame.
Salame dai ba ta iya cewa komai ba to me za ta ce bayan ita ba ta san lokacin da aka yi haka ba.
Kuma idan Dagori tsaf idan ta ce ba haka za ta nemi karta mata rashin mutunci.
'' Shi ke nan Beauty na sani wannan gaskiya ne.
Ba dai kaza ba?
To ki kwantar da hankali yanzu nan zan je na siyo ki." Kamal ya fa
i yana yar dariya, wanda suka shigo tare ne ya ce.
'' Amma iya kazar a ka ce ko har da wani abu?.''
Dagori da sai a yanzu ta lura da wanzuwarsa ta furta.
'' Eh to a yanzu dai iya abun da suka fa
a kenan.
To ban mu san me za su ce gaba ba.'' Ta furta ita adole gaskiya take fa
Ledojin hannunsa ya
auka daga
asa ya mi
a ma ta.
'' To ga wannan yanzu bari mu je sai mu siyo kazar.
Ita kawai ki ke da bu
ata ko da wani abun?." Ya yi maganar yana mi
e wa.
Kafin ta yi magana Innaya ta yi karab.
'' Ka ga Kamalu ka bar shi kawai ba sai ka siyo ba wallahi Mai Suna
arya take ma.
Kai ka ta
a jin idan mutum ba karyewa ya yi ba, a ce sai ya ci kaza?
Kuma godiyar Allah ne kawai da ba ta da shi jiya nan Mai sunan Malam ya siyo ma ta kazar ta ci.
Ka duba ko da kuka nama ne take ci, don dai kawai ita ta zama kura ka tafi kawai abun ka ba sai ka siyo ba.''
'' Amma Innaya da kin bari na siyo ma ta tun da tana so ai, ba wani abu...''
'' Kamal na ji sunanka ko?....'' Nene ta fa
i .
'' To mun gode sosai da kulawa amma wallahi ka ji na rantse ba za ka siyo ma ta ba tun da ita samm ba ta da kunya balle hankali, kamar yadda Innaya ta ce, kafiyar ka kawai.''
Daga haka bai sake magana ba don ba zai iya musu da manya ba ya juya ya ma su sallama zai tafi karab ya ji Dagori ta ce.
'' To Kamal za ka tafi ina ku
ina?."
Waigowa ya yi yana murmushi ya sanya hannun cikin aljihu wandonsa ya ciro ku
i ma su
an yawa wanda shi ma bai san ko nawa ba ne ya mi
a ma ta.
Nan ma abunkinsa ya ajiye ma ta wasu a gefenta.
Tuni ta washe baki don wannan ku
i ya rage ma ta wani zafin hana sa siyo ma ta kaza da su Nene suka yi.
'' Na gode fa Allah biya.
Duk da, ai gumina ne saboda ku
i nan ba irin wahalar da ban sha ba.''
Murmushi ya sake yi.
'' Beauty rigima Allah dai ya ba ki lafiya.''
Daga haka suka fice daga
akin.
'' Muhammadur
an Abbdallah! yanzu ke Mai Suna abun da ki ke kenan maula?
To Allah shirye ki wannan hali na ki sam ba mai kyau ba ne.''
'' Hmmm, haba dan Allah Innaya wane kuma kalar maula a zaune
alau nifa ku
in nan, hak
i na ne, don rawa na yi mutane suka watsa min ko don ba ki san cewa sanadiyyar ku
in nan ne har ya sa aka sace ni ba?."
Tasss kake ji Nene ta
auke ta da lafiyanyen mari.
'' Na sake nake jin bakin ki wurin shashasha kawai, hakkin ki ne tun da ke ce kika ne ma masa ku
i, ai ko don wannan halin na ki ba na bar ki garin nan ba.''
Kuka ta fashe da shi bawai na zafin mari ba a'a sai na jin Nene
iri-
iri za ta ne santa,ta da jin da
*************
Tsaf yake cikin shigarsa ta a
ananun kaya wanda ya yi matukar kyau a cikin shigar sai kamshi yake ba zawa fuskar nan kamar kullum samm ba
igon fari'a taku yake, tamkar wani sarki wanda ke ganiyar murki.
Duk ida ya gibta sai an gaishesa yakan amsa ma su ne da hannu wani guma da ido yake ma su inkiya, a hankali ya murza handil
in ya shiga.
i ne mai
arancin haske wanda hasken
akin ba zai iya baka damar ganin komai da ke ciki ba face zai iya, nuna ma mutane da suke ciki Jabir ne ya ja masa kujera ya zauna tare da sarawa yana gaishesa cikin girmamawa.
Hannunsa ya
ora akan table
in da ke ganansa, wanda sai a lokacin na lura da table
in da a ka raba shi gida biyu da wani mirror wanda ya raba
akin gida biyu daidai tsakiya kuma, anan ne aka saka fitilar da ke taimakawa wajen bawa
akin haske.