Sashe 45
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Good aikin ka ya yi kyau sosai ni ma daga ta rurina na gano wani abun amma ina so ka samin ido sosai akan Munir don akwai abun da nake zargi game da shi.''
Ya yi maganar tare da yin taku ya nufi balkonin
in da ke cikin
akin shi hannu ya sa tare da yaye labule wurin take haske ya mamaye
akin amma sai me zantukan Dagori ne abu na biyu da ya soma shiga cikin dodon kunne shi wanda ya daskere a wurin yana kare ma ta kallo yadda take zuba wa mutumin da ya girmeta rashin kunya.
Taku ya yi yana
arasawa daidai makarin benen ya dafa shi da hannu sosai yake tunanin wane irin hukunci ya dace ya yi wa wannan yarinyar wanda za ta shiga taitayinta don ya ga alamar yarinyar tana da bukar haka.
'' Hello Sir kana jina kuwa sai magana nake amma ka yi shiru?."
Daga can
angaren Jabir ya fa
i jin da ya yi shirun ya yi yawa.
'' I call you back.''
Shi ne kawai abun da ya fa
a tare da kashe kiran.
Amiru kuwa sauke numfashi ya yi yana
arewa Dagori kallo tabbas ya ji ba da
i ka santuwar yarinya
arama tana kare masa tanadi haka amma sai ya kawar ya ce.
'' To na ji shi ke nan miye sunan
alibar tawa ne?.
'' Ka ga Malam ba sunana
aliba ba sunana Dagori sai ka gane ba na...''
'' Ke!."
Wata uwar tsawa da Asad ya daka ma ta ne ya sa ta mi
e wa babu shiri don ta gane muryar shi, saboda muryar shi ko da a bacci ta farka to za ta iya gane ta.
Zabar yadda ta hadda ce ta kuma ta zauna ma ta a
walwa...................
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
e wa ta yi har Flash
in da ke kan cinyarta yana fa
uwa naman da ke ciki tuni ya tarwatse a
asa, ba ta ko bi ta kan naman ba ta yi saurin yin bayan Amiru.
'' Dan girman Allah Ungol Amiru ka taimake ni Aradu kashe ni zai yi Wayyo ni Allah Dagori yau na mutu.
Kuwa Allah ku zo jana'izata da wuri ko kun samu gawata da sauran mutunci, don yau na san ko gawata ba lallai ba ne a samu damar gane ta Wayyo ni Allah Dagori na gantale shi ke nan Baffa da Hamma Habu na maku ganin karshe.''
Cikin wani irin tashin hankali da rikicewa take magana don ita ma kanta ba ta ce ga abun da take fa
i ba ita dai kawai ta san cewa magana take, baran ma da ta
aga ido in da ta jiyo sautin Muryar shi ta ga wayam baya wurin tuni hawaye sun gama wanke ma ta fuska.
Amiru kuwa mi
e wa ya yi kamar yadda ya ga ta mi
e yana mamakin yadda ya ga ta wani ri
ice sai sautabu take shi wallahi dariya ma ta ba shi duk wannan rawar kan na ta daga tsawa
aya ko ya ce magana
aya tabi ta wani fita daga hayyacin ta haka.
Ai kuwa sai fitowar shi ta gani waje, Amiru bai aune ba ya ji an cumui muiye shi da wani irin
arfin.
'' Kawa Allah da Manzonsa kawa haihuwar da iyaye ka suka yi ma ka taimake ni ka
auke ni daga cikin gidan tunkan wancan azzalumi ya
araso wurin nan, Aradu bai da imani kuma bai san ta in da ya bi ya wuce ba yau kashe ni zai yi mahaukaci ne Aradu, ka taimake ni.''
Ta yi maganar tana sakin wani irin kuka bilhakki da gaskiya duk ta bi ta wani fita daga hayyacinta.
Daga ta tsallaken Swimming pool
in ya ja birki yana har
e hannaye shi a kan
irjinsa fuskar nan ba
igon annuri a kanta.
'' Zo nan!."
Ya furta a takaice wanda sam ba za ka ce shi ne ya yi maganar ba, ta san dai cewa da hausa ya yi magana amma ita sam ta manta idan an ce zo, me hakan ke nufi ta sake
uya bayan Amiru cikin muryar kuka ka ta ce.
'' Ungol Amiru me ya fa
a?."
Ta fa
i cikin shakewar murya tana sake makurewa bayan shi.
Tausayi ta soma ba shi don duk wadda ya ga Dagori a wannan yanayin to dole ta ba shi tausayi.
'' Cewa ya yi ki je....''
'' Wayyo Allah watan mutuwa ya kama kawa Allah kada ka yi duba da tarin rashin kunyar da na yi ma ka cece ni....
Aradu aljannu ne da ni sune ke saka ni duk wani abun da nake Aradun Allah ba wai ina yi ne ason raina ba,sharin mutane
oye ne.''
Ta furta cikin sigar magiya da ro
Ya bu
e baki da niyyar magana suka yi ido hu
u da Asad wani kallo da ya watsa masa ne ya sa shi ha
iye kalaman shi.
'' Za ki zo ne ko sai na zo da kai na?."
aga kai ta yi ta dubi Amiru ya kyauda na sa don ba wani abu da zai iya yi ma ta, masu iya magana sun ce wargi ma wuri gare shi.
Dubanta ta mayar wurin Asad wani Irin kallon da ma ta ya sa ba shiri ta fara nufar shi, tafiya take tana waige Amiru ko zai taimaka ma ta amma sam ko ido ya kasa ha
awa da ita.
Ita dai ba ta san ya aka yi ba kawai dai ta tsinci kanta ne dab da shi.
Sun kuyar da kai ta yi
asa Kamar wata munafuka tana wasa da yatsun hannunta.
'' Ni sa'ar ki ne da za ki wani zo ki min
ere,re a kai?."
Tun kan ya gama rufe baki ta yi saurin zubewa
asa ta kwanta.
Dubanta ya yi cike da mamaki anya kuwa Dr nan gaskiya ya fa
a masa da ya ce wai kanta
alau ba ta da ciwon hauka shi dai ya kasa yarda da zancen, don duk wasu alamu sun gama nuna cewa ita
in akwai abun da ke yi ma ta motsi a kai.
Shi da ya ce ta du
a shi ne ta wani zu
e ta kwanta a
asa.
Tunani yake akan wane kalar hukunci ya da ce ya yi ma ta ne yadda nan gaba ko da mutum na
asa da ita ne ba za ta ne mi ta tozarta shi haka ba, don wannan tozarci ne.
Wani murmushi mugunta ya yi bayan da ya gama tunanin lokacin da ya tsinkayi zancenta da su Aimanah.
'' Ni kuwa Sis na so a ce kin daure kin hau sama
in nan, babu fa abun da zai faru da k
e da kin ga yadda tsarin da zubin sama na san da kullum sai kin hau musamman bangaren Ya Asad wallahi don ma baya barin mu mu shiga ai hmm ba a magana kawai.''
Inty da ke kwance kan cinyar Mami ta fa
'' Uhm ai sai kuma ki yi idan halinki ne ke ni fa kaf a birnin nan babu abun da bai min ba irin wannan abun shin bene ko bono yake?
Oho dai kuka sani amma ba ta yadda ni ba aljana ba, ni ba bokanya ba, ni kuma fatarwa ba haka kawai na kama hawa sama garin ya,ya to ba da ni ba, fa
awa Delu mijinta zai
ara Aure.''
Ta yi zancen bilhakki da gaskiya tana
aunar cingom.
Dariya suka saka ma ta.
'' Kai jama'a yanzu Sis mu da ke hawa kenan ba mutane ba ne.''
'' Kin ga Aimanah kun ji kun gani ne zama gidan mayye, ganganci da kurwa amma ni ba da ni ba.''
Aimanah ta bu
e baki da niyyar magana, Mami ta ce.
'' Kun ga ya isa haka ku bar ta mana tun da ba ta so ku shi ku je ku yi sallah ga ta can ana kira.''
Murmushi ya sake yi lokacin guda yana ha
e fuska nan kamar kullum tamkar ba shi ne a yan second da suka huce ba yake murmushi.
Sai da ya
auke kai daga kallo in da take kwance kamar mai ciwon baki ya ce.
'' Biyo ni!."
Ba dan daman kunuwanta da duk wani hankali na ta yana kan shi ba da babu ta yadda za a yi ta iya jiyo shi, ahankali ta bu
e idonta da ta rufe tana mi
e wa wanda a lokacin shi har ya yi gaba abun shi.
Bayan shi ta bi jiki a sanyaye.
A tsarkiyar parlon ta ja ta tsaya ganin yana haurawa sama.
Waigowa ya yi ya ga ta wani tsaya a wurin wanda daman ya tsammani haka murmushi gefen baki ya yi wanda bayan shi da ya san ya yi babu wanda ya gani.
Su Inty da tun fitar shi suke yi wani cirko-cirko a parlon don ganin yanayin da ya fita ya sheda ma su cewa ba lafiya ba, amma ba damar su bi bayan shi su yi wani laifin, yanzu kuwa ganin shigowar shi Dagori na biye da shi ya tabbatar ma su cewa ita ce ta yi wani abun amma mene ne?.
Idan kun gyara ni ma zan gyara
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
My group comments section
https://chat.whatsapp.com/IPtcuaB4eBbC5fxtv4ZUng?mode=gi_t
My channel
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7Jri19mrGWdgsRwZ3M

'' Ba cewa na yi ki biyo ni ba?
Ko ina wasa ne da ke?." Ya furta cikin cool voice
insa me sake rikita ta.