Sashe 12
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ka ga Hamma Habu ba damuwa kana ji sun ce na je to ta ya zan
i ai kamar ban kyauta ba ko to maganar gaskiya ni kam bin su zan amma ba damuwa sai, kai ma ka zo mutafi dakai wallahi ba wata takura, ko Abbi?." Iya gaskiyarta take maganar da ita fa kam ba wanda ya isa hanata wannan tafiyar
allema da aka sanar ma ta za ta
inga samun burodi da lemun ai ba wanda ya isa ya ma ta hijabi da shan wannan da
in ina sam ba za ta bari ba.
Abbi na murmushi ya ce.
'' Kwarai kuwa Mamana ai dukan su ma ina jin
auke su zan yi mukoma can.''
Ashrap da tun
azun yake saurarensu amma bai ce komai ba dan damuwarsa rashin network da bai samu ba
alle ya ji daga masoyiyar ta sa ya furta.
'' Gaskiya Abbi ba zamu da ita ba a bar ta kawai ka san fa cewa ta yi mu
in y'an yankan kai ne to, ka ga kada mutafi da ita a yanke ma ta kai dan haka a bar ta kawai, ba za ta bi mu ba....''
'' Hamma Ashiru wallahi rashin sa ni shi ne ya ingiza ni na aikata wannan amma ina ni ina, cewa maku y'an yankan kai, dan girman Allah gar kamin shamaki da jin da
i wallahi na tuba na bi ku na bi Allah, kuwa Allah ku tafi da ni, Aradun Allah sharin aljanu ne da kuma sharin she
an ya sa na, na yi abun da na yi amma yanzu na bari wallahi ka bincika cin mutunci ba halina ba ne Aradun Allah kaf rugar nan na fi kowa natsuwa da sanin ya kamata ba ni rigima
alle kuma...'' Sosai suke dariya wai Ashiru Ashrap ya zama Ashiru ga shi ta dage sai neman kare kanta take.
'' Ke su
a ya isa haka kin tsinke sai ka ce lalatatce fanfo to duk abun da kika fa
a ai ba
aya dake gaskiya ka ga Ashrap wannan da kake gani kaf rugar nan babu fitinanniya irin ta ku....''
'' Haba Nene idan ba za ki ta ya ni, wannan ya
in ba ai bai kamata ace kin kwancan zani a kasuwa ba.'' Duka mutanen wurin dariya suke Aimanah da Inty sai dariya suke Inty har da kai wa kwance tsabar dariya.
'' Kin ga Mai babban suna kwantar da hankaliki kin ji ko babu wanda ya isa ya hana ki ta fiya kin ji ko idan ma suka yi wasa ba sai na
auke ki gaba
aya ba.'' Abbi ya fa
a yana dariya irin ta su ta manya.
Daga nan suka ci gaba da fira su cikin nisha
i kamin kowa ya je yakwanta ko da suka kwanta Dagori ka sa bacci ta yi ta tashi ta fara ha
a kaya gudun kada ta manta da wani abun kuma ta san dai ba zai fi sanmako za su yi ba, to ba gara ta shirya kayan ba dan ko kwantawa ta yi wallahi ba iya bacci za ta yi ba, Inty ce ta tashi zaune ta na murza ido sai ta ga Dagori zaune cikin mamaki ta yi hamma ta na ce wa.
'' Sister ba dai ba ki kwanta ba har yanzu?
Cikin wannan tsohon dare.''
'' Wallahi bacci ya
i zuwa ne shi ne fa nake ha
a kayan da zamu da su, kai Allah sa dai Salame ta shirya kan lokaci kar ta
ata mana lokaci na santa da da bakar nawa, ko da yake wallahi sai mu tafi mubarta kin ga ta ma kanta
ujen tsiya ba ta ba dangwala buridi da romo, kai Allah har na ji yawuna ya tsin
e Allah dai kai mu gobe lafiya.''
Sosai Inty ke dariya dan wallahi ba
aramin dariya take ba ta ba musamman zancen burodi ita
arshen kayan da
in da ta sani kenan.
'' Kin ga wallahi ki samu wuri ki kwanta idan ba haka ba sai asuba ta yi bacci ya zo ya
aukeki kin ga sai mu tafi mu barki.''
'' Na shiga uku amma idan haka ta faru wallahi mutuwa zan har na shirya yadda zan ci wa yan rugar nan mutunci na je birni ace ba za ni ba ai na ba ni.''
'' Hhhhhh to kuwa ki samu wuri ki kwanta idai ki na son mutafi tare.
'' Ba ta sake magana ba ta nemi wuri a anan ida take ta kwanta tana kallon Innaya da su maamah da ke ta sharar bacci abin su.......
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABBITYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Dagori bacci rabi da rabi ta yi sa domin dai zumu
i da
auki ya hana ta yin bacci yadda ya kamata asubar fari ta farka ruwan da ke cikin randa ta
iba a roba ta shiga wanka ta na fitowa daidai Baffa yana fitowa acikin bukkarsa hannunsa ri
e da buta ya dubeta cikin mamaki ya fara magana.
'' Mai babban suna lafiya kuwa?
Mene ne ya sameki ki ke wanka da asubar fari haka? yanzu fa a ke kira farko.'' Tana ajiye bakotin hannuta ta turo baki cikin shagwa
a ta ce.
'' Baffa daman ina son na shirya da wuri ka ga tafiya za mu yi kada mu ma
ara ko
ata lokacin.''
Murmushi ya yi,yana girgizar kai.
'' Ban da abun ki Mai babban suna ai ka jira gari ya gama wayewa ko?
Kuma ko abokan tafiyar ta ki na ce dai sai sun shirya za ku tafi?
Shi ne ke tsabar zumu
i har ka yi wanka tun yanzu?."
'' Baffa to ba da an fito masallaci za mu tafi ba, tun da an ce tafiyar da
an nisa.''
'' To shi ke nan yanzu ki je ki yi alwala sai ki yi sallah.''
'' To.''
Ya murmusa rigima irin ta Dagori ai ya sa ba da ita dan ya san idai ta sanya wa ranta abu to fa ba makawa sai ta yi sa kamin hankalita ya kwanta da haka ya shiga bayi ya kama ruwa ya fito yana alwala Abbi ya fito atare suka yi alwala suka fice Habu da Ashrap na bin su a baya.
Dagori ba ta ta
a jin haushi wani abu ba irin yau tun
azun ta shirya amma har yanzu ba su tafi ba, sakamakon 'yan uwa da abokan arziki dake ta shigowa yi wa
aki sannu da kuma ta ya Baffa murna bayyanar
an uwannasa tare da Mahaifiyarsa duk sai take jin haushi mutane garin, dan a cewar ta su na sane kawai dai dan ita suke amma wallahi da ita suke zancen za ta rama ne bari dai ta dawo.
Zaune take cikin bukkarta cikin shigar
ay daga cikin dogayen rigunan da Hamma Habu ya siyo mata dan da farko, kayan sa
i na fulani ta sa Nene ce ta ce da ita ta sauya tana dubawa shi ne ta gansu wanda ta san sarai aikin Habu ne shi ya kawo su
akin, tsabar tana ru
e jiya da dare da tana shiri sam ba ta gansu ba, tana zaune sai cika take dan dab take da ta fashe ta ga an shigo ta
ago wanda ta gani ya sa ta sake ha
e rai.
'' Sannu Dagori shi ne ko a neme mu ko?
Yanzu dan Allah ban da Inna ta zo gaishe da ba
i da shi kenan sai dai in ji tafiyarki ba sallama?
Haba Dagori ai bai kamata ki yi min haka ba, ina
awarki....''
'' Kin ga Dije da Allah ya isa haka, haba dan Allah ke ba ki san halin da nake ciki ba kawai kin zo kin ishe ni da surutun banza da wasu tambayoyi mara amfani, wai ma idan na tafi ban sanar miki ba sai me zai faru ko ce miki aka yi idan na je ba zan dawo ba?
Ko kuma dai so ki ke na jaki mu tafi tare?."
e wa Dije ta yi cikin sanyin murya da rashin jin da
in abun da Dagori ta ma ta, ta furta.
'' Allah ya ba ki ha
uri.'' Tana gama fa
in haka ta nufi kofa har ta kusa fita Dagori ta ce.
'' Ki yi ha
uri Dije idan kalamaina sun
ata miki, wallahi raina ne a
ace zo dan Allah.'' Cikin jin da
in Dije ta koma dan za ta iya cewa yau ne rana na farko da Dagori ta ba ta ha
uri dan shi ta ji da
i sosai ta koma ta zauna kusa da ita.
'' Kin ga Dije an shi wannan.'' Ta fa
a tana
auko wata leda gefenta ta mi
a ma ta.
'' Wallahi rabona ne na tsarabar da su Abbi suka kawo to sam ba ni da nutsuwar cin su shi ne na ba ki kuma ni kin ga yanzu gindin magani zan je to, na san irin wannan koma mene ne dan ban duba ba to na san sai na gaji da su dan haka ki
au wannan kuma na miki al
awarin idai zan dawo to tsarabar ki ta daban ce dan kin san burodin birnin da kosai sai sun fi namu da
i.''
Dije na washe baki na jin da
i ta ce.
'' Na gode
awata Allah saka da alheri sai ku...''
'' Ke sai ki fito ku tafi ko su tafi su bar ki.'' Nene da ta le
o ta fa
a tana juyawa, da sauri ta mi
e tana
aukar leda gari ya yi zafi da ta saka kayanta ciki ta dora akai ta fita Dije na bin bayan ta.