Sashe 40
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ta ja majina kafin ta
ago rinannun idanunta ta suka koma tamkar idon zomo ta ce.
'' Ruky ba za ki iya gane kunci da zafi da nake ji a zuciya ba ne Ruky ina son Asad ina
aunarsa Ruky I love Asad for ever why ya ka sa fahimta ta Ruky ban da kyau ne?
Ko ban da ilimin?
Ko dai ban kai mace da Asad zai so ba ne?..."
Kuka ya ci
arfinta wanda ya hanata
arasa abun da ke ranta.
Ruky cikin tausawa
awarta don ta fahimci halin da take ciki, ta janyota jikinta.
'' Please Calm down okay duka wannan ba gaskiya ba ne Maysah ki na da kyau wanda duk wani
a Namiji yake da bu
ata a wurin 'yan mace, ki na ilimi zama haka na addini uwa uba ki na da dukiya wanda kowa ya san family Jarfata babban family wanda suka gaji arziki ba taka haye ba.
Ban don ma so makaho ne bai san daidai ba ina ke ina kula Asad wanda tarihi ya gama tabbatar da cewa shin
in daga tsatson matsiyata ya fito har me za ki yi da shi, amma ina so ki fitar da Asad Abubakar Majoh daga rayuwar ki kamar yadda ya bukata.
Ki fitar da
aya daga cikin ma su kawo
on baran su gare ki.
Ki tuna daga ciki, akwai 'ya'yan governor's akwai na sarauta da manyan manya ma su hannun da shuni a
asar nan why ba za ki fitar da mutum
aya daga cikin su ba.''
A hankali ta zame daga jikin Ruky tana sauke nannauyar ajiyar zuciya.
'' Wallahi duk wa
annan da kika lissafa ba su gabana saboda ba su zuciya take so ba Asad
in kawai take mura
i wallahi ko da a ce bai da komai na ji na gani zan auresa kuma zan zauna da shi balle kuwa Asad duk ya fi wa
annan da kika jiro Saboda shi yana neman na kansa ne su kuwa sun dogara ne da dukiyar iyayensu sa
anin shi da yake tsaye da
afafunsa wanda ni duk ba wannan ne, gabana ba shi
in shi nake kauna kuma zan jirasa komai ni san zamani.
Ko da kuwa hakan na nufin zan mutu ne ba tare da na yi aure ba.''
Tun da ta fara magana Ruky ta saki baki da kunnuwa take saurarenta har ta gama magana ba ta ce da ita komai ba don ta fahimci cewa
awarta ta yi ni sa wanda ba ta jin kira to za ta, ta ya ta ne da addu'ar Allah ba ta ikon cinye wannan jarabawa don kuwa jarabawa ce son wanda ba ka gabansa.
*************
A fusace Malamar ta fita bayan da Yarinyar
azun ta sake sanar da ita abun da Dagori ta fa
a.
Ba ta wani jima ba su ka dawo tare da sajan suna shi gowa ta nuna masa Dagori wanda bai wani ta
a lokaci ba ya janyota ya shiga zabga ma ta bulalai wanda ta ji su a ba za ta aikuwa ta shiga zabga ihu iya
arfinta sai da ya zaneta sosai, 'yan aji kuwa sai dariya suke yi ma ta.......
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
'' Kai gaskiya Sis kin ba mu wahala tun
azun kin bar mu sai faman neman ki muke ashe ki na nan abun ki.''
Inty ta fa
i daidai lokacin da suka
araso in da Dagori take a tsaye.
'' Uhm yau fa an yi abun kai har an fito a kan lokaci kuma ba a kawo
arar ki ba.''
Aimanah ta fa
i tare da dafata, amma sai ta saka hannu ta zame na ta da ke kan kafa
arta.
Sai a lokacin suka lura da yanayinta.
'' Sis me ke damunki ne?
Ko dai ba ki da lafiya? .'' Aimanah ta sake fa
'' Haba Sis ke ma kin san ba zai wuce yunwa take ji ba, ko kuma ta ja fa
an wanda ya fi karfinta ne an yi ma ta duka.''
Tsaki ta yi tana nufar mota da ta lura da zuwan driver
aukar su.
Duban juna su ka yi ku san a tare suka ha
a baki wurin fa
in.
'' Komai ke damunta ne?.''
Sai kuma suka yi watsi da hannu alamar ohoo, suma dai motar suka nufa shiga suka yi driver ya ja suka bar harabar makarantar.
A mota ma sun yi ma ta magana amma ba ta tamka su ba haka suka ga ji suka
yaleta.
*************
Tun da tabar Office
in shi ya sauke wani numfashi yana bin
ofar da wani irin, kallon sai kuma ya
auki glass
in shi ya mai da tare da ci gaba da aikin da yake turo
ofar a ka yi tare da yin sallama aka shigo.
ago kan shi ya yi ya dubi wanda ya shigo.
Sai kuma ya mai da kan shi a kan, aikinshi.
'' Amma ka san cewa bana son a na fa
o min office ba tare da knock on door ba ko?." Ya fa
a tare da ci gaba da abun da yake tamkar ba shi ne ya yi maganar ba.
'' Sorry Sar sai dai na
an jima ina sallama amma ba a amsa ba.'' Ya furta cikin ladabi, da nuna girmamawa, ga wanda ake yi wa magana.
Kamar yadda bai
ago ba haka zalika bai amsa shi ba amma ya yi masa alama ta ya gabatar masa da abun da ya kawo shi.
Hakan ya sa ya yi gyara murya tare da a jiye masa wasu decomment a kan table yana fa
'' Sar ga duk wani bincike da hujja da ka ce na nemo kuma an samu duk, wani The required item has been found....
Sai dai akwai ru
u a cikin lamarin don zargin mu bai zama gaskiya ba, sai dai wani abu mai matukar
aure kai da aka binciko, amma ni dai ina kokonto a kan, wannan bincike kamar akwai wata a
asa.''
Ya dakata don ganin kamar iya abun da yake da bukatar sani kenan.
Takardun ya ja a gaban shi ya shiga dubawa cikin tsanaki, wani murmushi ya yi wanda ya fi kuka ciwo.
Don sam baya ha
i da farin ciki, Ya
ago ya dubu shi.
'' Jabir!.." Yanayin da ya kira sunan shi ne ya sa ya wani razana don cikin wani irin voice ne da ba kasafai yake amfani da shi ba, amma duk lokacin da da ya yi amfani da shi to hakan yana nuni da cewa baya cikin mood, da zai
auki wani shirme, kuma a wannan lokaci baya bukatar ka yi masa musu ko jayayya.
Cikin rawar murya ya ce.
'' Yes Sar.'' Tare da
amewa.
Sai da ya yi shiru na second tare da shafa sumar kan shi wanda hakan ya zame masa
abi'a ya furzar da iskar mai sauti.
Kamin ya ce.
'' Ina son ka fa
an gaskiya su waye suka gudanar da wannan bincike?
Where was this evidence found?
Kuma ba na son kamin
arya, idan kuwa ka fa
an abun da ba shi ke nan ba hmmm, bai sai na fa
a ma abun da zai biyo baya ba.''
Cikin Jabir ne ya ba da wani irin sauti kulululuu, zufa kuwa tuni ta wanke masa jiki.
'' Kai nake sauraro." Ya fa
i cikin cool voice
insa.
Duk da cikin sanyin murya ya yi maganar amma sai ya ji kamar tsawa ya daka masa take ya razana.
'' Uhm..am...da.man..da.man.. su..su.''
'' Tell me what I asked you ko ka zama kurma ne?." Ya fa
a yana daka masa tsawa tare da mi
e wa ya dafa table
in da duka hannaye shi biyu, don ransa ya soma sosuwa da wannan iskancin na shi.
'' Sorry Sar amma ba na da masa niya akan ai na hin gaskiyar bincike kamar yadda ka sani sai da an gama kammala bincike ne yake zuwa Office
inna na duba kafin na turoma da shi am....''
'' Be quiet for me Mtsssss waton ban da sakarcin da rashin sanin makamar aikinka ba abun da kake ko?
Ba don da kai jaki ba ne taya za a ce daga kawo ma Work results ba tare da ka tabbatar da ingancin shi ba sai ka kawo min ka na hauka ne?
Get out of the office, I don't want to see you.''
Tamkar mai jira kuwa da sauri ya fice daga Office
in don ya san shi ne mafi a ala a wurin shi ko da ya tsaya tsayawar ba ta da wani amfani, ahalin da Asad ke ciki yanzu ba shi ha
uri
arin wani laifin ne.
Iska ya kai wa naushi tare da komawa ya zauna glass
in shi ya cire idanun shi sun yi ja tamkar gauta ya furzar da iskar, yana fa
in.
'' Whyy!!." Da wani irin sauti tamkar ba shi ba.
*************
Har ta
araso parlon tana dube-dube lura da Mami da ke zaune a kan
ai, daga cikin kujerun parlon ya sa ta ce.
'' Wai ni kam Mami ina Sis ne? tun da muka dawo school ban sake ganin ta ba, kuma na duba ta ko ina ban ganta ba yanzu ma haka daga
akin ta nake.''
Aimanah ta fa
i tana sake duban parlon ko za ta ganta.
Cikin mamaki Mami ta furta.
'' Ni ma fa yanzu nake zancen ta ban ganta ba, na za ci tana
aki ko kitchen, don nan ne wurin zamanta idai ba ta parlon nan.''
Innaya da ke gefe tana yankan farce ta ce.
'' Hmmm, kuma da wahalar da kai ku ke idai mai suna ce ai ko haya
i bai kaita yawo a cikin gidan nan, ba.