Sashe 7
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Su kuma wannan yadukan biyu da hula duk na Baffa ne, kuma duka su a
inke suke wannan kuma dogayen riguna ne irin na birnin har da mai buje uku na siyowa Auta da mayafi da takalma dan a ci gaba da 'yan matanci ko Auta Baffa?."
Cikin murna da jin da
in ta ce.
'' Kwarai kuwa Hamma Habu ai wallahi sai na nuna wa 'yan matan rugar nan ni ba sa'ar su ba ce dan ina da Hamma mai ji da ni da.....'' Ya bu
e baki da niyyar magana Nene ta kar
e da.
'' Ke dan Allah saurara ma haka, kai duk na ji ina na matarka suke ko ita babuta a kayan sai na ji?." Murmushi ya yi mai
auke da dariya.
'' Nene kenan ita ma na siyomata kin ga su.'' Ya
ago kayan yana nuna ma ta.
'' Kin ga ita ma atamfa ne da shaddar sai na
ara ma ta ita ma da doguwar rigar irinta Auta da takalma da.....''
'' Wayyo na ba ni na,shiga uku na na lalace wayyo....'' Dagori ta runtuma ihu har da
ora hannu a ka.
'' Auta lafiya miya faru?." Habu ya fa
a ya haska fitilar hannunsa ko zai ga abun cutarwa daya sameta.
Cikin kuka har da sheksheka take magana.
'' Yanzu Hamma da ni da Salame yawan kayanmu...
aya da ita, amatsayina na yar uwarka ta jini shi ne ba za ka fifitani da matarka wayyo na shiga uku shi kenan, Aradu asiri ne Hamma asiri Salame ta ma ta, raba ni da kai na shi ga uku na gantale an raba jini da tsoka wayyo ni Dagori wayyo ni,ni yar uwar Hamma.'' Dagori ta tubure tana ihu tare surutai tu ni ta shire sauran lemun daya rage amma ta rige ledar namanta gamm a hannun, aikuwa ba ta yi aune ba sai saukar duka ta ji a jikinta ta ko ina.
Da sauri Habu ya mi
e ya ri
e igiyar da ke hannun Nene wadda take jibgar ta tamkar ta kama
arawo.
'' Nene dan Allah ki yi ha
uri kibarta haka, wallahi duk abun da take yarinta ne ke damunta kin ga fa du,du,du nawa Auta take ni fa idan banda kayan Salame sun ma ta yawa sai duka na ha
a na ba ta allaso idan na koma zan dawo sai na siy.....''
'' Habu ka matsa ka ban wuri.''
'' Amma Nene....''
'' Na ce ka matsa.''
in matsawa ya yi dan ya san tun da har Nene ta yi fushi haka tofa idan har ya bar ta za ta iya yi ma ta illah.
'' Nene dan Allah ki yi ha
uri amma gaskiya ba zan bar ki, ki ma ta rauni ba wannan igiyar fa ta
aure shanu ce wallahi, ko ni aka daka da ita sai na yi zazza
i balle kuma Auta haba Nene.''
'' Wai mene ne ke faruwa nake ji hayaniya?." Baffa da ke shigowa hannunsa ri
e da cabbi ya fa
Bai samu mai ba shi amsa ba sai ma Nene da ta ci gaba da magana.
'' Ai kuwa ta janyo kayan sun zama haramiyarta, haba yarinya gaba
aya ta bi ta gama raina kowa ba a gariba ba gida ba.'' Ta kai
arshe tana sakin igiyar hannunta da Habu ke ri
e da ita
'' Wai ni kam ba tambayar ku nake ba? mike faruwa kuka min shiru Kamar ba da ku nake ba.'' Habu ne ya waigo.
'' Afuwan Baffa ba mu ji shigowarka ba...'' Nan ya kwashe dukan abun da yake faruwa ya sanar masa.
Jin jina kai ya yi ya
an yi shiru can ya ce.
'' Maganar gaskiya abun da Mai babban suna ta yi sam ba ta kyauta ba, amma ke ma Uwar yara matakin da kika
auka ya yi sauri da yawa kai kuma zancen ka bawa Mai babban suna kaya duka da na matarka, bai tasoba ke!
Mai babban suna." Ya duba bayan
asa sai wayammm babu ita.
" Ina mai babban sunan ta ke?." Ya tambaya tare da dan dubawa.
'' Wallahi Baffa kila ta gudu ne
aki nan take kwance.'' Ya fa
a yana nuna
asa.
Abun da ya faru shi ne, Dagori da zafin da ra
i su ka yi ma ta rukdugu dan ba laifi ta daku aikuwa tana samu Habu ya ceceta ta arta a na kare, ta bar gidan da gudun bypas.
'' A'a to ta na ina?." Baffa ya fa
a bayan da ya duba cikin
akinta ba ta nan.
Salame da ke gefe tsaye tun farkon farawa ta furta.
'' Ai ta bar gidan tun lokacin da ya kwaceta.''
'' To ina ta je?.'' Yanzu ma ita ce ta
ara ba shi amsa.
'' Ina zaton ba za ta huce gidan Dije ba.''
'' To bari na je na tafo da ita.'' Habu ya yi Maganar ya fara tafiya.
'' A'a dawo ai can ma ai gida ne gareta bar ta sai da safe tukun.
Juyawa Nene ta yi ta shige
akita Baffa kuwa kan shinfi
arsa ya je ya zauna ya fara cin abincinsa, shi kuwa Habu kayan ya shiga ha
awa kowa da wurinsa ya je ya du
a kusa da Baffa suka sake gaisawa kamin ya ba shi na shi.
'' Na gode sosai Allah ya yi ma rayuwa albarka ya
ara bu
e hanyoyin samu na alkhairi.''
Murmushi ya yi yana jin da
in addu'ar Mahaifin na shi har cikin ran shi.
'' Amin ya Allah Baffa.
''
'' Ka tashi ka je ka kwanta saboda tun da ka zo baka wani huta ba da safe sai mu yi magana.
''
'' To Baffa sai da safe.
''
'' Allah ta shemu lafiya.'' ya amsa da amin yana mi
e wa.
Da gudunta ta fa
a har ta karo da Inna da ke fitowa ban
aki.
'' Subbuhallah waye wannan kuma?." Ta fa
i ta na dafe goshinta, Dagori kuwa do
e ta yi tana dafe gwiwoyinta sai faman ha
i take.
''Da...go..ri..ce.'' Ta furta aranrabe.
'' Dagori lafiya kuwa? a daran nan kuma kika shigo haka sai ka ce wadda aka biyo.''
'' Inna...
Nene ce wallahi ka..she.ni za ta yi.''
'' Ke Dagori ba na son hauka da shirme kin ji ko, wane kuma kisa?
A na zaune
allau.''
'' Wallahi Allah Inna Nene yau kam kashe ni take da niyyar yi, yanzu dai ina Dije?.
''
'' Tana cikin....'' Ai ba ta ma jira jin
arashi ba ta fa
a cikin bukkar Dije, akwance ta sameta ta wani afka ma ta ban da ta yi saurin juyawa ta koma gefe da ba abun da zai hana ta fa
a ma ta.
'' Innalillahi kai waye ke shirin sabauta ni?.''
'' Mtsssss ke banza ni ce.'' Mi
ebwa ta yi zaune.
'' Dagori lafiya dai ko?." Ta fa
a tana dubanta.
'' Mtsssss dan gidanku ki dube ni da kyau ki gani na maki kama da lafiya.''
Sai da ta gyara zamanta kamin ta ce.
'' To miya faru?.''
Nan ta sanar da ita abun da ke faruwa ta
ora da ce wa.
'' Hmmm ni wallahi ba ma dukan ke damuna ba illa wai ace Hamma Habu yawan kaya
aya ya siyomin da wace bar zar matar ta shi wallahi, nifa dama ba wani san ta nake ba balle yanzu ya
ara siya ma ta ba
in jini.''
Dije da ta yi shiru tana saurarenta har ta gama, abun ma ita dariya ya ba ta sai dai ba damar yin haka ta ballowa kanta ruwa, ba ta shirya ba.
'' Wai ina magana kin yi shiru tamkar ba ki ji na?."
'' To me zan ce kuwa salon in yi laifi abu ya dawo kai na ban ji ba ban gani ba a'a duk yadda kika yi.''
'' Uhm ai kuwa ni na san abun yi shi ke nan yanzu ga nama nan muci dan ni kam a nan zan kwana.'' Ta fa
a tana fidda ledar naman aikuwa Dije ta washe baki suka shiga ci suna fira har suka gama suka kwanta sai bacci.
Washegari har zuwa misalin 11:00am suka fito zuwa wajen aikar da Inna ta ma su a hanya suka hango dandazon yara baibaye da wata dalleliyar mota, da sauri ta ja hannun Dije suka
arasa wurin.
'' Kai kai kai kada shegen da ya ba su amsa, uwar me na ji kuna kwatance?." Tu ni jikin yaran ya
au rawa
aya ya ce.
'' Daman gidan uban RUGA suke tambaya shi ne...''
'' Shi ne uban me shi ne za ku sanar ma su? marasa kunyar yara wato ban da Allah ya turo ni, kuma na zo akan lokaci ku da so kuke ku fa
a ma su ko?
To ku matsa.'' Ta fa
a tana ture yaran ta
arasa gaban motar.........
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU SALLAU
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Daidai gaban motar ta tsaya tana wani ri
ugu ta dubi mutumin da ke zaune a mazaunin driver.
'' Kai wane dalilin ne da kai wanda kake neman gidanmu?
Ko da yake ba mamaki 'yan yankan kai ne, ko
arayin mutane waton kun samu labarin Baffa na da tarin garke shanu shi ne kuke son a nuna maku gidansa dan ku je ku
auke shi ko?
To Aradu ba ku i sa ba, ko da ku na...'' Maganarta ce ta
auke sakamakon wani
yawan saurayi da ya fito cikin
ayan motar da ke baya ya ri
e mulfin motar tare da
ora hannunsa akan sajensa ya dakatar da ita sanye yake da
ananun kaya riga da wando Black and Red sai tabarau wanda ya matukar hawa da
yawar fuskarsa, wani razani ne ya shigeta bayan da ya bu
e bakinsa ya fara magana.
'' Ke!