Sashe 35
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daman ba komai ya sa ban iya dukan Mai Babban Suna ba, face sai don an saka ma ta sunan ki ne.
Sai nake ganin kamar....''
'' Kamar me?
Kamar idan ka daketa, ni ka daka?.
To waya fa
a ma idan ka jibgi wannan, ja'irar ni ka daka?
Ai ni ban so kamin takwara da wannan ba gaskiya mai ido,tsakar ka.''
Dariya ma ta ba su.
Asad kuwa da ya gama saka belt
in shi ya fice daga parlon don gaba
aya ta gama
ata masa rai.
**********
Gaba
aya su ne a parking lot
in gidan sun zo rakiyar su Nene da za su wuce.
Suna cikin mota Dagori ta zura kai daga cikin.
'' Hamma Habu ya zaku tafi ko?
To Allah kiyaye ya kai ku lafiya, amma zan yi kewar ku.
To sai ha
uri sawun giwa ne ya taka na ra
umi, ka san ba haka ake so ba wai
anin Miji yafi Miji kyau, amma ya a ka iya.''
Murmushi Habu ya yi don sarai ya fuskanci idan kalamanta suka nufa ya ce.
''
ar gidan Baffa da Hammata yanzu dai shi ke nan su Innaya sun
wace muna ke ko?."
'' Hamma sai ha
uri amma ba ta yadda zan bar zuma na bi ma
aci..."
'' Yanzu mune ma
acim kenan?."
'' A'a Baffa kada ka sauya min zance na ni na isa amma dai kawai dai ai ta sha ani wai an cuci na
auye.
Don Allah idan kun je ku gaidar min da su Hansai Allah sa muna da rabon sake ganawa gaba to san.....''
'' Ke Dagori kin san ki fita ido na rufe a cikin mu waye
an aike na ki ne iye?.
'' Nene da duk har kar Dagori ta fice ma ta a rai ta fa
i don ita Sam ba ta so barin ta ba.
A sanin da ta yi wa Dagori zai yi wahala wai ta sauya hali nan kusa idan kuwa za ta sauya ta tabbatar, kafin ta sauya sai na kusa da ita sun sha wahala.
Baya ta yi tana ma su sallama don sam ba ta son abun da zai sa a ce ta bi su.
Haka suka yi sallama da juna Abbi kuwa ji ya yi tamkar ya bi
an uwansa, duk sai ya ji ba da
i.
Haka dai suka aka tashi motar suna kewar juna.
Yayin da su kuma suka koma ciki.
**********
Bayan sati
aya.
Tuni Dagori ta ware sai baza capacity take abun da gaba
aya, Dagori ta koma ta tare a kitchen.
A cewar ta a yi komai a gabanta, tun daga wancan ranar ba ta sake ha
uwa da Asad ba hakan kuma ya yi ma ta don a cewar ta ya ba ta damar jin
yawan shiri a kansa.
Zaune take a kan
ai daga cikin kujerar dake tsakiyar
ayataccen kitchen
in, a gabanta wani
aramin, bowl ne mai zurfi a hankali ta
ebo fruit salad da ya sha uwar madara da
ankara don mutunniyar ta ku tun da ta tauna gar
insa to fa kullum kamar ruwa sai ta sa an ha
a ma ta amma ta haka sau biyu a na uku ta ha
a da kanta to tun daga ranar take, ha
a kayanta da kan ta.
Su Binta da ke ta faman aikin abinci rana take kallo ta kai cokali bakinta ta ce.
'' Wai ni Binta, Abida, ta wace hanya kuka bi har kuka samu a ka
auke ku aiki a irin wannan katafaren gida haka?
Aradu duk ba ku min ba, kun yi wasu kalar
yauye da ku.
''
Iskar da ta
e bota Binta ba ta ko kalla ba, illa ma cigaba da aikinta da ta yi Abida ce ta du
eta She
e.
'' Lallai ta ruga an samu wuri.
Wai shege yi da mai zina, na wuta yi da konanne, kenan yanzu ke da kika fito daga ruga har za ki du
e mu haihuwar birni ki na fa
a mana ba siga, to ki shiga taitayin ki, don na lura da take-take ki sam ba ki da kunya to ni, ban
aukar iskanci.
Shi ne dalilin da ya sa tun da kika zo ban shiga sabgar ki, gudun raini.''
'' Iyeee lallai sabon salo shafawa duwawu kwalli.
Daman a ka ce idan mage ta makance
era a tsirara zai zo gabanta ya ti
a rawa, ke kuma ke a suwa kare da gudun lanya? ....''
Shigowar Aimanah ce ta dakatar da ita a kan maganar da take.
'' Wai ki zo in ji Abbi yana son ganin ki.
'' Kuma tana fa
in haka ta juya.
Kwafa Dagori ta yi.
'' Kin ci sa a Abbi na kira na hmmm, yau da sai na koya miki hankali amma ko yanzu ki jira ni.'' Tana kuma fa
in haka ta mi
e tare da
aukar sauran fruit salad
inta ta nufi parlon.....
Comments
like
share
Ta ku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU SALLAU*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Ko da ta fito parlon ta samu iya Mami da Abbi, sai su Aimanah da ke zaune a
asa ita ma wuri ta samu a
asan canter cafke ta zauna tana gaishe su, amsawa su ka yi Abbi ya ce.
'' Mai babban Suna ki na karatun boko kuwa?
Ko dai iya islamiyya ki ke yi?.''
Sai da ta
arashe shanye fruit salad
in kafin ta ce.
'' Eh makarantu biyu nake yi da boko da muke yin turanci Yes,No, Ok, sai makarantar allo, amma islamiyya ce dai ba ma yi.''
Murmushi ya
an yi.
'' To ma sha Allah daman Maminku ta ce ya kamata a saka ki a school saboda dai duk su Inty suna zuwa, ke kuma zaman gida kawai ki ke to daman ni ma ina son in yi haka, amma a can primary nawa ki ke ma'ana aji nawa ki ke.''
Sai da ta yi shiru ka
an kafin ta ce.
'' To gaskiya ban sani ba!
Saboda ajujuwa Uku ne duka bakarantar kuma ko wane aji Malami na shiga sannan Malami
aya ne gaba
aya.
To ban san a aji nawa nike ba.''
Jinjina kai Abbi ya yi alamar gamsuwa da zancen ta.
'' To ba damuwa, ba za a rasa yadda za a yi da ke ba yanzu ku shirya anjima Asad zai kaiku supermarket ke da su Aimanah duk wani abun da
an makaranta yake bu
ata, sai a siya miki banda uniform tun da su a makarantar ake ba dawa.''
'' Abbi a school
in mu za a kai ta ne? ." Inty ta tambaya cikin zumu
'' To a can za a kai ta amma ai ba dalle ku samu aji
aya ba, sai dai yadda ya yiwu kawai.'' Mami ta ba ta amsa cikin fara'a.
'' A'a ni Mami Kawai ajin su zan shiga, yoo ina dalili a raba ni da 'yan uwana.''
Dariya ma ta ba su yadda ta ha
ance.
'' Kin ga Mai babban Suna ai ba haka abun yake ba sai in da Malamai su ne ke da damar, bawa students ajin da zai zauna ba wai shi da kansa ya ce zai za
awa kansa ba.''
'' Yanzu ku je ku shirya don kun san Asad bai so jira sai dai ajirasa.
'' Mami ta fa
i cikin ba da umurnin tana duban su.
ewa suka yi suna amsawa da to, suka bar wurin Dagori a ranta take fa
in.
'' Ba dai wannan Sarkin jiji da kai, shi ne zai kai mu ba?
Lallai akwai daru kenan don sai na masa abun da zai yi dana sani a hanya.'' Ta fa
i tare da yin
wafa tana shigewa dakin da yake a mazaunin ta.
Tana shiga toilet ta shiga ta yi wanka, ta shirya cikin wata doguwar rigar abaya ba
a, ta yi wata kwalliya don su Aimanah sun ce ma ta ta daina in dai yana son ta samu Samari, don da farko irin kwalliya da take a RUGA ita ta
inga yi a nan ma sun yi sun yi ta bari amma ta ce ina sam ba za ta daina ba to idan ba ta yi taya samari za ta burge su har su ce suna son ta, don haka ita ba za ta daina ba.
Gano lagonta da su ka yi ne, ya sa suka biyo ma ta ta wannan hanyar wanda kuma a take su ka yi nasara saboda a duniya Dagori na matukar son ta ga Samari suna cewa suna santa idan da hali ma ta ha
a fa
a tsakanin Samari wa
anda za su daku duk akan soyayyar ta.
Tun daga ranar da suka ce idan dai tana son Mazan birni su so ta dole sai ta daina irin wannan kwalliya ta koma shafa hoda da man le
e, ai kuwa ta
aura aniyyar hakan.
Takalmi ma su shegen tsini ta saka da
ankwalin abayan ta sa ta
aure kanta tamau sai wani Red
in mayafi da ta saka, wata jika ce cikin
aya daga cikin wa
anda suka siyo a kasuwa ta
auki yellow ta ma
ale a hamata.
Abun dai ga shi nan caskurege.
Fitowa ta yi tana tafiya lan
wasai-lan
wasai tamkar wata taana sai
angwalewa take tamkar za ta fa
i, ta fito daga
akin ta nufo parlo........
Idan kuna so da yawa to na ga sauyi
Comments
Like
Share

Wata irin uwar dariya Inty ta kwashe da ita bayan da, ta ga fitowar Dagori.
'' Kai Sis ba dai ki na nufin haka za ki je ba?.'' Inty ta yi maganar tana sake sakin wata dariya.
'' Haba Sis mene ne kuma na yi ma ta dariya?