← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 50

Sashe 29

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Now, what do you need?."
'' I would like you to assign me three dedicated operatives to assist further.''
'' Kada ka damu listen for their arrival at any time abun da nake so so da kai ka wai ka zauna cikin shiri.''
'' Thank sar.'' Ya fa
i haka ya yanke kiran mi
e wa ya yi tare
aukar wata yar karamar jaka wanda ya gama ha
a kayan da yake bu
ata a ciki.

Ya fito rufe kofar ya yi tare da danna na'urar kofar ta rufe tamkar, ba ta ta
a wanzuwa a wurin ba.

Kai tsaye toilet ya fa
a ya kai ku san 1hours kafin ya fito jikinsa
aure da towel
Shirinsa ya yi cikin
ananun kaya back ma su ha
e da jacket sai rigar ciki da ta kasance white ya makutar kyau sosai, yana sanya takalmin sa ne Mami ta shigo.

'' Yau kuma ina zuwa haka?." Ba tare da ya
ago ba ya ba ta amsa.

'' Zan je wani assessment ne.'' Ya fa
i daidai yana
agowa.

'' Yanzu Asad har akwai assessment
in da ya fi kwato wannan Yarinyar daga, hannu wa
annan azzalumi?.''
Sai da ya yi shiru na second tare da shafa sumar kansa wanda hakan kamar ya zamo
abi'arsa, kafin ya ce.

'' Mamina shi ma wannan aikin mai mahimmanci ne but...''
'' But what?

Ka ga Asad hankali kowa da ke gidan nan, baya kwance because duk mun kasa samun nutsuwa, ko fa halin da take ciki ba mu sani ba, kabi sai wani yawo da hankali kakewa mutane, ko sau
aya ka kasa tsayuwa a yi magana da kai sai faman aiki ko lokacin ka ma ba samu ake ba.

Yoo ganinka ma wahala yake duk, na
auka wannan dagiyar akan
atan 'Yata ne ashe kai wani aiki ne ma ka sa a gaba?."
'' Mami ina son....'' agogon hannunsa na ne da ya nuna masa Green ya sa ya dakatar da shi da sauri ya mi
e ya nufi hanyar fita.

'' Asad!

Asad!!

Asad!!!

Wai ba da kai nake magana ba?." Amma ko waigowa bai ba balle ma ta sa ran zai tsaya ya fice.
*************
Jiyo takun tafiyarsa ya sa ta kalli bayan
auren a cikin duhu da idanunta, suka mai da shi haske saboda sabo ta kalli kayan aikin da ta tana da ta yi murmushi, a duk du
e ta
arasa bayan
auren ta buya daidai ana bu
e kofar
akin.

Wayar hannunsa ya fara haskawa sakamakon duhun magarib da ya kawo kai don har ma wasu guraren a idar da sallah.

'' Wai ina kika shig...''
Bai samu damar
arasawa ba sakamakon saukar katakon da yaji a
eyarsa, cikin ka
uwa ya waigo tare da dafe
eyarsa.

'' kam kutumar ...'' Amma sai me saukae wani a goshinsa.

Cikin zubar jinnin da ya rufe masa ido don har wayar da ke hannusa ta su
uce ta fa
Ganin da ta yi yana shirin kai ma ta wawura ya sa ta rufesa da duka ta ko ina tuni ya kai
asa ko motsi bai iya yi bayan
auren ta koma, wasu goruna guda biyu ta
auko bakinsa ta bu
e ta zuba masa abun da ke cikin
ayar gorar, sai da ta zube masa shi tass kafin ta
ayar ta bu
e idonsa ta zuba masa a duka idanuwansa biyu wani iri ihu!

Ya yi ta she
e da dariya.

'' Shege na Birni Hhhhhh au daman kai
aramin
an iska ne ban sani ba?

Aradun Allah da na ji ana cema Cizo na
auka wani jarumi ne, ashe solo
iyo ne!

To tsaya ka ji da kyau yau ka shiga komar Dagori kuma ahiga koma ta ba abu ba ne mai sau
in, fita yau sai ka gwammaci
a da karatu.

Kuma zan so ka san me na baka saboda ko don watan wata rana ka tuna da ni, abu na farko da na baka dai ba komai ba ne face fitsari na da na yi shi ne, na
ikama.

Sai kuma yajin da ka kawo mun wai wata shinkafa da mai da yaji to ban saka ya jin ba ashe rabon zai yi min amfani, shi ne, nan na ji
a na saka ma a ido.

Ai kai dole ne na
auki mataki kanka ko don nisantani da ka yi da jin da
i na wani lokaci ka sa na koma cin abinci ba nama balle kuma mai girma lemu.''
Taku ta fara ta sai da ta yi baya-baya ta dawo ta waresa tare da wankesa da kyakkyawan mari.

Cizo da duk maganganunta yana jinsu sai dai bai iya ko motsi tsabar a za
a sai mamaki yake wannan karamar yarinyar a ce wai ta kai sa kwance.

'' Na san kana tunanin iya shirina kenan a kan ka?

To ba iya shi ke nan ba akwai wasu tafe don na yi al
awarin sai na dasa maka tsoronna tare da shakkuna, a duk sa'ilin da ka ji, an ambaci sunana.'' Koma wa ta yi ta dauko wata le
a tana zuwa ta watsa masa ita a jiki ai kuwa wasu ranga
a-ranga
a kunamu har uku suka banyana.

Daman daga shi sai gajeren wando da wata riga wanda sam ko hannuwa ba ta da shi.

Ai kuwa take suka shiga kai masa sara ta ko ina.

Ba ta bar shi haka ba sai da ta je ta
inga auna masa maruka, sai da ta ji ta soma gajiya kafin ta
auko sauran ruwan yajin nan ta
aga wandonsa ta zu
e masa, su tass.

Tuni wahala da azaba suka sumar da shi wurin.

'' Hhhhhh sai da ni Dagori mai abun ma
maki kin gagari RUGA, kin gagari Birni sai ni yar kunar ba
in wake.'' fitowa ta yi daga
akin tana
ingisawa don dama jikinta ba wani
wari ya yi ba.
*************
A fusace ya bu
e gidan ya shigo, Yana tafiya ba tare da ya san ina yake jefa kafarsa ba suka yi ki ci
us da shi.

Baya-baya ta shiga yi cike da razani don ba ta yi tsammanin ganinsa a wannan lokaci ba.

'' Ke!." Take ta sake razana don irin yadda ya yi maganar ya sake tsoratar da ita.

'' Gidan Ubanwa za ki je ne?."
'' An.....da...man.n.''
'' Za ki bu
e baki ki min magana ko sai na kashe ki!." Ya fa
i yana ciro kararmar bin
iga a aljihunsa.

Take ta
ara razana amma sai ta da ke don ba za ta ta
a barin ta yi sake irin na baya ba, ya zama dole ta kwaci kanta.

Baya-baya ta yi kafin ta rugo a guje ta turesa ya fa
i a gefe ta sura da gidu ta nufi kofa.

Sai dai me kafin ta kai ga fita, ya sai ta,ta da bin
iga, sai karar fitar bullet kake ji wata irin
ara ta saki tare da tafiya lummmm za ta fa
i..............

To ku yi ha
uri da wannan ba yawa, don Allah masoyana ina neman barar addu'ar ku gareni
Comment like share
Taku dai har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Ba tare da ya bari ta fa
i ba ya yi saurin saka hannusa, ya tarota.

Ta fa
a jikinsa.

'' Ya Allah...Nene..ki.yafem.in...Baffa..na..natuba ku ya....femin ni kam tawa ta
are... shi..ke nan na yi....ban kwana da kayan ... da
i....

La'ilaha..illalah.'' Sai kuma ta yi lummmm tana zubewa jikinsa ba motsi.

'' Mubrak!." Ya yi maganar yana duban Dagori da ke kwance a jikinsa.

'' Yes Sar!."
ay daga cikin mutanen biyar da ke bayansa ya fa
i yana
amewa alamar girmamawa.

'' Jabir!"
'' Yes Sar!." Ya fa
i, shi ma tare da gamewa. ku san tare suka
araso gabansa
'' Arrest him Sannan ku shiga cikin gidan duk wani da ke ciki ku tabbatar kun kama shi, sannan duk
antar hujja ko ya take ku tabbatar da kun
auketa.''
'' Ok Sar.'' Suka ha
a baki wurin fa
a wanda ya kira da Jabir ne, ya nufi Oga da ke
asa kwance ya saka masa handguard tare da saka
elle ya
auki bi
ingar da ke, gefensa. sauran kuma biyu nuka rufawa Mubrak baya don shiga ciki aka bar Jabir tare da wani a wurin.

Saka hannayensa ya yi duka biyu ya mata
aukar jarirai.

Ya saka
afa da niyyar fita ya tsinkayi muryar Oga na fa
'' Asad Abubakar Majoh!

Ka sani ka da mage ba shi ne yanka ba.

Ka daina wani jiji da kai, kamar wani Sarki ko jarumi,ka sani shi jarumi ba a sansa da tsoro ba.

Ka wani kwaso wasu mutane ka zo kama ni so ba shi zai nuna kai
in jarumi ba ne da ka kai jarumi da kai
ay za ka tun kare ni, ba tare da wata zuga ba.

Kuma kama ni zan iya cewa shi ne babban kuskure da za ka aikatawa a rayuwarka.

''
A hankali ya waigo tare da sakar masa wani kyakkyawar murmushi.

'' Mashkur Taula be careful okay so ka sani duk wani furuci naka shi kansa wani hujja ne a gare mu don haka sai ka na kama bakinka tare da saka masa mizani.''
'' Hhhhhh wai kai jinka kake ka kai wani shege ko?

To ka yi a banza idai ni ne da zai fima ka sake ni tare da tattara yaranka kubar nan.

Hmmm, idan kuma ba haka ba, ba zan so ma abun da zai faru.

Don sai na ga bayan ka daga kai har magoya bayan ka.'' Bai bi ta kan shi ba ya fice daga gidan.
*************
Zaune yake a resection tun bayan da a ka shiga da ita tiyata room yake zaune fuskar nan a ha
e, wanda a kallo
aya ba za ka iya karantar yanayinsa ba.

An ku san hours da aka shiga da ita, amma har yanzu ba a fito ba.

'' Asad ina take ne?

Ina dai Lafiya take?
Chapter 29 · 0% Book details