← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 50

Sashe 3

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Idan ka na irin wannan zancen sai na ji ni kamar wata sarauniyar hindiya.''
'' Ke Dagori ki daina rage wa kanki daraja wace hindiya kuma ai arandun Allah ko balarabiya ba ta kai ki ba haba waye hindiya.'' Dagori a lokacin ji ta yi kamar
asa ta tsage ta shige dan murna.

'' Allah masoyi?."
'' Aradun Allah Dagori dubi can!." Ya fa
i yana nuna ma ta, tarin karan da ke cikin gona.

'' Me kika gani?."
'' Tarin kara na gani.''
'' To Aradun Allah da su zan gina maki
atuwar bukka wadda kaf RUGA nan, babu kamarta.''
'' Wallahi har ka sa na ji kunya.'' Ta yi maganar tana rufe fuskarta.

Daga haka ta dawo da ga tunanin a fili ta furta.

'' Hege namiji waton Gi
o duk kalamanka yaudara ne, a wurina?." Ta furta idonta
urrr a kan tarin
aran
an waigawa ta yi ta ga ba kowa aikuwa ta tunkari wa
annan tarin
aran sai da ta kai dab da su ta yi wata dariya.

'' Dana ce sai na gama da su Hansai zan dawo kanka amma yanzu, da kai zan fara.'' Ta fa
i tare da saka hannunta cikin jakarta ta
auko ashana.

'' Yau dai Malam mai sigari ajiyarka za ta min rana.'' Ta fa
a ta
auko
aya daga cikin kunnawa ta yi ta jefa wa
aran abun ka da kara tuni sunka fara ci da sauri ta mai da kwalin ashanar cikin jikarta ta koma gefe bayan wata bishiya sai da ta ga karan, suna kama da gaske kamin ta fito gonar ta kama hanyar zuwa gida ranta fass tana fa
in.

'' Yanzu ai sai na ga da uwar da za ka gina wa shegiyar bukka ai dole a
aga, wannan bikin sai ba
i.'' Ta furta tana
ara she
e wa da dariya.

Daidai za ta shiga rugar ta su kenan sai ga shi sun yi kacibus da Gi
o.

'' A'a ka ga Ango da kansa Ango mijin Amarya haba ko da na ce gaske tun daga ne sa nake jiyo kanshi a she Ango ne a kusa, su Gi
o Ango Hansai, sai kuma nake jin wani zancan alkhairi kuma?

To Ubangiji Allah nuna mana ya sa muda yawancin rai.'' kunya ce ta kama shi ya ka sa ce wa komai sai kuma ya
inga mamakin ta a kan yadda ta nuna ko ajikinta.

'' Haba Ango ya da yin shiru dan Allah, ka yi magana murna fa na ta ya ka, uhmm ko da yake a kwai fa kunya aure farin ne ai kuma idan ka yi magana abun ya zan rashin kunya, Ni bari na je gida ko.'' Ta kai
arshe tana sakarma shi murmushi ta bi gefen shi ta wuce.

Bin ta ya yi da ido har ta
acewa ganin shi kamar wani wawa, yana mamakin ta dan da farko da ya ganta wallahi gaban shi ne ya fa
i sanin halin ta, ya za ci za ta yi, masa cin mutuncin amma kuma sai ya ga akasin haka, a iya sanin da ya yi ma ta a banza ba za ta sakar masa fuska ba bayan a bun ya yi ma ta a sa
ule ya juya dan duk sai ya ji jikinsa ya yi sanyi.

'' Wallahi idan kowa ya
au iskancin Dagori a garin nan ni ba zan
auka ba wato abun na ta ya wuce kan dukan ma na yara ya koma ga sheganta su, to wallahi ni ba zan lamunta ba.'' Matar da ke ri
e da yaron da
azun ta jibga a hanya ta fa
a daidai Dagori tana shigowa da sauri ta
uya bayan bukkar Baffa, kamar ta san abun da ke faruwa ta biyo ta baya Nene da duk halin Dagori ya fara fitar ma ta a rai ta ce.

'' Dan Allah Innar Kabiru ki yi ha
uri Aradu duk abun da aka ce Dagori ya yi na san zai ai ka ta tun ba ya jin magana, amma dan Allah ki yi ha
uri za'a yi masa magana...''
'' Lallai ma Nene Waton har wani ma ha
uri ki ke ba da wa bayan ba ki san abun da ya faru ba, salon kawai ki janyo raini a gari.'' Dagori da ke la
e bayan bukka ta fa
a tana
ata fuska ita adole an zubar ma ta da aji.

'' Aikin banza aikin yofi wane mataki bayan kowa ya san ba jin maganar ki take ba to wane mataki za ki
auka.'' Tana kai nan ta ja yaron ta tare da barin gidan sai da ta
an yi ni sa kamin ta fito ta nufi bukatar ta Nene ta farga da ita.

'' Marar mutunci ina za ki? ki ke san
a sai ka ce
arawo.''
'' Ciki zan shiga zan sauya kaya ne.''
'' Waton kai dai ba ka rabo da janyo mana magana ko?

Yanzu miye tsakanin ki da Kabiru
an wurin Ladidi?."
'' Nene su ne fa suke jana....''
'' Kin ga Dagori ki fita idona na rufe suka ja ki suka kai ki ina?

Kin san akan wannan halin na ki sai na mugun sa
a miki a gidan nan.''
'' Amma Nene ina ji fa har ha
uri kika ba su salon kawai ki ja min raini a RUGA nan bayan tsawon lokacin dana
auka, ina baza cupasuty na a garin nan.'' Ta fa
a ita adole ga baturiya wai capacity take nufi.

'' Iyeee wato dai ki na jin yadda mu ka yi da ita to ashe ma rashin kunyar karya ki ke da ba ki fito ta ganki ba wallahi Dagori ki bar ganin malam yana goya miki baya ki yi tunanin cewa, zan zuba miki ido ki yi yadda kika ga dama, ma za ki
acan da gani tun kan na tashi na takaki a gurin.''
Sanin halin Nene ba
aramin aikin ta ba ne ta aikata abun da ta ce ya sa ta bar gurin da sauri.

Zaune take acikin runfar kara da ke gidan a gabanta da kwanon tuwo.

'' Salame na dan Allah
ara min ya jin ki Aradu na ji da
in shi.''
'' A'a fa Dagori ke fa matsala ta da ke kenan ba ki iya cin kwan makanniya ba!."
Ba ta rai ta yi.

'' Kin ga Salame idan ba ki ba ni shi ke nan ba sai kin ne mi ki gayan zance ba, daga tambaya sai cibi ya zama
ari,
ari kuma ya zama
ababa.''
'' Hmmm ke kuma, sai zuciya kamar kuturu.''
'' Salame barin ganin kwana biyu ina ragamaki Aradu sai na ha
a miki tukgun da Hamma Habu zai
ara aure.''
'' Ke Dagori akan yaji? to ga shi
i wanda ya miki."
'' Hhhhh ashe ana tsoron Iya?

In ji manya.'' Ta fa
a tana kai hannu cikin kwanon yajin cikin hasken farin watan da ya haska gari Salame ta fakaiceta ta zabga ma ta harara ba yadda za ta yi da ita, amma iya ta kura Dagori na ta kura ma ta.

Tana gama cin abinci ta tashi, ta je ta wanke hannu daidai Baffa na shigo wa.

'' Barka da dare Baffa an dawo lafiya?."
'' Lafiya.'' kawai ya amsa ta yana zucewa ciki, ita kuma ta
arasa wurin ruwan da ake ajiye wa dan idan an gama cin abinci a wanke, kwano.

Bakin kofar bukkarshi ya je ya zauna kan tabarma da Nene ta shimfi
a mai kallon kwaninkan abincin shi da aka ajiye masa ya zabga tagumi Nene da fitowar ta kenan, cikin
akinta ta lura da Baffa ta
araso kusa da shi ta zauna.

'' Sannu da dawo wa Malam?."
'' Yawwa!.'' Ya amsa a takaice gyara zama ta yi tana fuskantar shi.

'' Lafiya kuwa Malam? na ganka kamar ba daidai ba?."
'' Hmmm ke dai bari wallahi gonar Sarkin Noma ce ta yi goba ra gaba
aya tarin karan nan da ke cikin babbar gonar shi, sun kone sai toka.''
'' Innalillahi wa inna illahirin rajiun abu bai da
in ba Allah tsare gaba amma dai ina tunanin ba shi ne kawai damuwar ba dan konewar kara ba za ta sa ka cikin damuwa haka ba?."
Dan shiru ya yi na second kamin ya ce.

'' Eh kam wai kin san cewa ashe ba iya kara ba ne a wurin har da tarin hatsi, ya buye saboda kauda idon mutane.''
'' Subbuhallah!

Yanzu duk sun
one ko an fitar da wani abun?." Nene ta yi tambayar cikin damuwa.

Dagori da tun fara maganar take duge da sunan wanke kwano ta na sauraren komai ta ce a hankali '' Kai ashe dai wannan Sarkin Noma ya kai
an takife wato har da ajiya ya yi in da idon mutane ba za su kai ba Allah na tuba na wala
anta abinci, ko da yake ai zakka ce na fitar masa tun da kowa ya san halin shi baya fitar da Zakka ai ga shi yanzu na fitar ma...'' Maganar da Baffa ke fa
a ce ya da katar da ita.

'' Ai duk ba shi ne abun damuwa ba kin ko san Mai babban suna ake zargi da cin nawa karan wuta wadda ya yi sadiyar konewar kayan abinci shi?."
Salati Nene ta sa.
Chapter 3 · 0% Book details