← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 50

Sashe 17

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Sister ke ba za ki shiga ki kwanta ba dare ya yi?." Ba tare da ta
ago ba ta ce.

''Ki tafi kawai ni ina nan ba yanzu ba.'' Ba ta sake magaba ta tafi abunta.

Tana barin wurin Dagori ta mi
e ta shiga bu
e kuloli akan kular dake
auke da da naman rago idonta ya sauka.

'' kai jama'a duk wannan da gwagwajiyar ba za su ci ba, kai 'yan birni na abun da suka so, to wannan rabon Dagori ne.

"
auke kular ta yi gaba
aya ta zauna
asa ta shiga ci, sai da ta cinyesa tass ta lashe kula kamin ta yi gyatsa ta mi
e ta nufi kan dinning
in ta
au lemu juice ta sha ta kalli cikinta.

'' Amma wannan ciki an yi munafuki duk wannan uban abu da yau na zuba ma amma ka nan jiya iyau ba canji amma za ka ci ubanka ne nan da kwana ka
an za ka mi
e.'' Ta fa
a tana nufar hanyar dakin da aka kai su da
et da
et take tafiya ko da ta shiga dakin ta tarar da Salame ta ci abinci ta koma kan gado ta yi
'' Uhm ka ga fa su Salame ba'a iya samun banza ba wato aci an koshi an kwanta, to ai ba sabanba wai gwaro ya yi amarya an dade ba'a ha
u ba ai, to amma tsare ni kada ki ishe ni da tusa.

'' Ita kan Salame ba ta ma san ta na yi ba har ita ma ta shiga toilet ta wanke hannu kamar yadda aka nuna ma ta ta fito ta kwanta...........

Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE*
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Can cikin dare Dagori kamar a mafarki ta ji wani irin ciwon ciki ya taso ma ta, wanda ba shiri ta farka tana dafe ciki ji kake kululuuu cikinta na kuka da sauri ta mi
e ta fa
a ban
aki.

Ko kan gari ya waye Dagori ta yi zarya a ban
aki ya fi a
irga idanunta kuwa sun yi zuru-zuru, ko da asuba da Salame ta farka ta ga halin da take ciki sam ba ta kula ta ba dan kallon
aya ta yi ma ta ta fahimci halin da take ciki, a ranta kuwa Allah
ara ta yi ma ta har ta gama sallah da duk abun da za ta yi ta kwanta abun ta.

Da misali: karfe 11:00am suka fito tsaf cikin shirin su na zuwa shopping dan da Dagori ta fara alaye amma ta na jin fita ta ware daman ta samu sau
i sosai, Maamah ce ke driving motar sai Aimanah dake zaune a gaba ita kuma da Inty, Salame, su na baya kamar an mintsineta ta furta: " Ni kam Aimanah wai wannan
an rainin wayo da na ji Abbi, ya na magana da shi waye shi?

Na ji kamar Abbi ya ce shi ma Yaya ne wai, amma kamar bai wani iya hausa sosai ba?

Kamar koyarta yake ko?

Wani yare na fa yake wanda na ka sa gane masa.''
Aimanah ta waigo ta dubeta.

'' To ai nan sai na ce ke da shi duka
aya ke ma fa hausar ta ki ba wani tsayawa ta yi a ba
in ki ba, idan ki na magana tamkar ki na koya wallahi wani sa'in so da yawa hausar ki ce ke bani dariya....''
'' Kin ga Aimanah ni fa ba wani dogon zance na ja ki ba kawai amsa za
ki ba ni, kin tsaya ki na min wani dogon larabci.'' Ta katseta cikin tsiwa dan ita ba abun da take son ji ba kenan.

'' Haba Sister...

'' Inty ta furta tana da fa kafa
arta.

'' Sunansa Ya Asad
ani yake wurin Ya Ashrap, ya kasar waje karatu dan shi ne ya sa baki ganshi ba, Ya Asad mutune wani iri idan na ce wani irin ina nufin mur
en hali ne da shi yana walahar sha'ani zai yi wahala ka ga ne wane irin mood yake ciki domin ku san ko wane lokaci fuskarsa a ha
e take, ko mu makusantansa ba wani ganin fara'arsa muke ba, shi kamar hannun riga ne tsaka nin sa da Ya Ashrap domin ba sai na ce dake komai ba a
an zaman
aramin lokaci da muka yi dake kin fahimci waye Ya Ashrap, Mutun ne mai son dariya da barkwaci, duk da mu
annansa ne amma idan kika ga yadda yake janmu da wasa tamkar abokan wasa, sa
anin Ya Asad da ko da wasa ba mu isa mu yi wani abu a gabansa ba dan shi ba wasa ne yanzu jiki zai tsami bai da son mutane sam bai son hayaniya wannan dalilin ya sa aka nema masa karatu a wajen Nigeria, duk da dukan mu a cikinta muke karatu, to kuma hakan sai ya
ara sa ka shi zama wani silent, ko a can sam bai da wasu tarin abokai dan ya tsani abun da zai saka shi ya yi surutu tsawon wani lokaci, ko abun da zai sa ka shi a damuwa.''
Tun da ta fara maganar Dagori ke saurarenta sai da ta kammala tsaf kamin ta mere baki.

'' To bai min ba, duk abun da kika fa
a a halanyarsa ba
aya da yamin a ciki daman fa ni tun daga jin muryarsa na ji bai wani kwanta min ba daga jin muryarsa ka san dan wula
anci ne, kuma zai yi izza kai wata
illan ma wani mummuna ne kin san munana sun fi kowa rainin wayo to bai min ba kuma na ji na tsanesa." Ta fa
a iya gaskiyarta tana jin wani tsana da haushinsa na rufeta kai ba, ta fatan ha
a ido hu
u da shi.

Inty da ikon Allah ya sa ka sa magana dan kan Dagori ta goge ma ta hadda a gabansu take furta wai ta tsani
an uwansu gaskiya ta sare da wauta irin ta Dagori.

Maamah dake driving ba tare da ta waigo cikin murya mai alamun tsokana ta furta; '' Kin ko ga sam Ya Asad ba ya son rikici da shirme irin na ki da zai zo auran nan, na tabbatar sai kun yi daru da shi dan sam ba ya
aukar sakarci ki na masa laifi zai sa ki
inga hawa bene ki na sauka.''
'' Tab aikuwa ba zanba sai ka ce ba ni ce Dagori ba, tab ki ce da akwai ya
i ko da yake ai ya fa zuwa balle ya zo ya takura mana mu da gidanmu ai ya yi ta zamansa kin ga mun huta.''
'' Kai Dagori wallahi duk wannan maganar da ki ke cika baki ne kawai, da ace za ku yi ido hu
u da shi da kin gane abun da ake sanar miki wallahi idonsa kawai abun tsoro ne idai ya yi ma wani kallon to fa sai cikinki ya
uri ruwa.'' Aimanah kai
arshe ta na
ar dariya.

'' A'a fa ki gyara zancen ki cikinki dai zai
uri ruwa ba nawa ba, kuma duk wannan zancen da kuke dan ba kusan wace,ce Dagori ba ne amma da sannu za ku sani ko Salame?.'' Ta
arasa ta jefa wa Salame tambaya.

'' Uhmmm!.'' kawai ta amsa daidai nan Maamah ta yi parking a wani katafaren supermarket.

Ba tare da kowa ya amsa ta ba ta fito tana ware ido.

'' Kai jama'a komai dai na birni da ban ne.'' Ta fa
a tana ba wa idonta abinci har suka shiga ciki.

Sun yi siyanya da yawa dan duk zari irin na Dagori sai da ta ce; subar su haka kama daga kan dogayen riguna, atamfa, shadda, duk ka
inkanku da takalma, da mayafai, har da hijabbai duk an siya ma su cike da mamaki sai take ganin kamar an yi armubazaranci da ku
Sun zo biyan ku
i ke nan suka ji an ce.

'' Karimah Abubakar Majoh ashe a na ganin ku?." Ku san a tare suka waiga wani kyakkyawan matashi suka gani da ganinsa ka san ku
i sun zauna dan ba sai an sanarma ba za ka gane irin yaran nan, ne na ma su hannu da shuni.

Murmushi ta yi.

'' A'a wa nake gani kamar Kamal Wakili?."
'' Yes Besty ni ne ana ganin ku? .''
'' Eh wallahi ya bayan rabuwa?."
'' Alhamdullah za'a ce siyyaya kuka zo ne?."Ya fa
a ya duban kayan gabansu da ake lissafi.

'' Eh wallahi.''
'' Ok to ku je mota ko zan biya sai na zo mu sake gaisawa.'' Dagori da ba'a ka sa da ita balle ace ta kwasa ta yi karaf ta ce.

'' Au wai kai ne za ka biya to kin ga Inty mu koma mu
aro wasu da ma saboda ina tunanin ku
i ne ya sa na ce, mubar su haka, amma tun da yanzu shi zai biya mu je Aradu dama na ga wani abun da nake so kawai barinsa na yi amma yanzu banza ta sauka mu je ko?.".......

Kai Dagori wannan za
ewa haka to bari na daka ta a nan
Comments
Like
Share
Su ne za su sa ku ga sabon update mai yawa kuma akan lokaci
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau

018
Cak, suka saki baki suna kallon Dagori dan sun ma rasa me za su ce barin ma Maamah da duk ta ba ta kunya.

'' This is your Sister, you say, too? amma ban santa ba.'' Maamah na murmushi ya
e ta furta.

'' Yes she is my Sister but ba'a nan take ba ta zo ne Auren Ya Ashrap.''
Sai da ya dubi Dagori, ya
an basar.

'' Amm Ya Ashrap Aure zai yi ne?
Chapter 17 · 0% Book details