Sashe 1
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Allah ina ro
onka kamar yadda na fara wannan labari Allah ka ba ni ikon gamawa lafiya
Labarin DAGA RUGA NAKE labarin ne mai cike da darussa, barkwaci, nishad'i, da kuma fa
akarwa, ku dai kubiyo ni dan jin da wane salo wannan labari yake tafe da shi.
Wannan labarin malakin Mrs Awwal, ne ban yarda ba ban kuma aminta ba a sauya min labari ta wa ta siga da ban ba tare, da izinin ba.
Wannan labarin
irkira ne ba gaske idan ya yi daidai da labari ki/ ka to ki yi ha
uri akasi ne aka samu.
Bismillahil rahamanir raheem
Ruga ce irinta fulanin asali rugar ta yi tsit ba ka jin komai fa ce kukan shanaye da kuma tsuntsaye sai
ananan dabbobi sakamakon dare.
Kamar dai kowa ce ruga ta fulani tarin bukkoki ne daje wa
anda suka mata
awanya sai dai ba a game suke ba ko wane
aya na
an nesa da juna
an sam ruga ba wani gida dake da gini ko zagaye afili suke sai
ai ku da aka zagaye rabin gidan da kara.
A hankali ta fito cikin bukkartar wada take a matsayin malakinta sa
ab-sa
ab ta fara taku takalmin ta la
eme a hamata tamkar wata
arauniya haka take tafiya cikin san
a '' Kai waye a nan?.'' Ta tsinkawo ana fa
a tare da dallareta da fitila ba ta amsa ba, kuma ba ta waiga ba ta yi tsaye tamkar wa ta sanda.
'' Na ce waye a nan?
Ko ba za'a yi magana ba?." Shiru ta yi ba tare da ta yi magana ba jin mai maganar ta kusa
arasowa kusa da ita ya sa ta waigo a hankali, daidai mai maganar na
arasowa dab da ita.
'' Hmmm daman na ji a jikina kai ne wato dai kai kunnen
ashi Allah ta yi maka ko? ko da na hana ka sai ka je ko?.
'' matashiyar dadtijiwar ta fa
a cikin hausarta da ba ta riku sosai ba wadda daga ji ka san ta fulani ce.
'' Ina magana ka yi shiru!."
Mikit-mikit ta yi da ido kamar an tsura kwarto.
'' Wallahi Nene ba....''
'' Rufeman baki he shegen rantsuwa idan ba can za ka ba me ya sa ka yi kwalliya har da sa sabon kaya iyee, za ka zo ka wuce ka kwanta ko sai na
ata ma rai?."
Marairai ce fuska ta yi.
'' Amma Nene....''
'' Aradu ka sake na sake jin bakinka a wurin to fa sai na ha
a ma jini da ma jina, mara kunyar yaro.''
Hawaye ne suka shiga zubo ma ta ta saka ta kalminta ta fara ta fiya sai da ta
an gota ta ka
an kamin, ta shawo wani iska da gudu ta zo ta wuceta tana jin lokacin da Nene take kwa
a ma ta kira amma kamar ba da ita take ba ta falla da gudu ko waigowa ba ta yi ba.
Gudu ta yi sosai har sai da ta tabbatar ta yi ni sa da gida kamin ta tsaya tana haki
aga kanta ta yi ta hangi hasken wutar dake ci daga nan in da take tana iya jiyo hayaniyar mutanen wurin, murmushi ta yi '' Haba Nene ai sai dai ki yi ha
uri amma ba'a yi wannan shagali ba ni ba solon raini ya shiga tsakani na da su Hansai ina.
Gefen maya finta ta sa ta
an goge fuskarta sai alokacin na
are ma ta kallo cikin hasken farin wata da ya haske tarrr yarinya ce, wadda shekarunta iya karsu 11 fara ce fass mai doguwar fuska mai
auke da dogon karan hanci sai
aramin baki gashin girar kwance gwanin sha'awa, da na idonta da yake zara-zara sai gashi da ya kwamta ma ta a gaban goshi wanda ke nuni da yawan gashin kanta idanunta ba wasu manya ba ne amma suna da girma daidai misali ba ta da
a ko ka
an dan kamar sillen kara haka take kayan Fulani ne jikinta na sa
i farare sun yi matutar
a jikinta.
Sai da ta saita na tsuwarta kamin ta ci gaba da tafiya tana
arawa wurin daidai mai ki
a, na canza ki
a shi ai kuwa da wani irin salo ta yi wani irin salle ta fa
a fili a na ganin ta tuni gurin ya
au shewar mazan gurin fa
in suke.
'' Yeeeee Dagori!
Dagori!!
Dagori!!! ta zo ga jarumarmu ta zo wurin kowa ya matsa Dagori ta zo.'' Abun da yawa mazan da ke wurin suke fa
a kenan ai kuwa tuni kanta ya fashe ta shiga rawa irin ta su ta fulani gwanin sha'awa take sanrafa rawar tata sai faman
arka
a kugu take da kirji wanda ba komai a wurin tu ni mazan wurin suka hauka ce suka shiga watsa ma ta ku
i, ita kuwa ta dage sai rawa take balle ma da ta ga su Hansai sun koma gefe suna kus-kus.
Hansai ce ta ja wasu 'yan mata uku gefe ta dubi
ayar.
'' Ke!
Dije miye haka mi kuma ya kawo Dagori a nan daman ita ma ta san da wannan taron ne?."
Dije na kallon ta ce.'' Eh na sanar ma ta amma ban san cewa za ta zo ba.''
'' Amma ke Dije banza ce ubanwa ne bai san halin Dagori, a kan wasan dandali ba da har za ki sanar ma ta.''
Wanda tun farkon ita ce ta fara magana ta ce.
'' Bar ta kawai A'i ai ko wa ya ci tuwo da ni miya ya sha na ji da
in zuwan ta ko
an haushin da za ta kwasa yau
in nan na san sai ta yi, nadamar zuwanta.''
'' Haushi kuma na me!?." Suka ha
a baki wurin fa
'' Ku dai ku zuba ido ku yi kallo.'' Ta fa
i tana wani murmushi
eta.
Su Dagori an sha rawa an gaji
hankali ta fara baya-baya da wani salo da ya sake
aukar hankali mutanen wurin, ta yi baya dan sauran 'yan mata tana zuwa duka ba wadda ta sake shigowa suka ba ta wuri suna harararta, tana fita wani ya je ya yi wa maki
an magana ki
an ya tsaya cak, dawowa ya yi gaban yana kallon mutanen wurin ya fara magana kamar haka.'' To dai Alhamdullah mun nisha
antu yanzu kuma bayan wannan, na san kowa yana son sanin dalilin wannan shagali na gaggawa wanda da yawa sai a yau suke samun labarin sa to dai na taya
an uwanmu abokin mu ne murnar samun mata a kuma cikin wannan RUGA tamu.'' Shewa a kai tare da ihuu daga gefe kuma Hansai wata dariyar mugunta ta yi wanda ita kawai ta san ma'anar ta.
Ci gaba ya yi da cewa.
'' To na san yanzu zuciyoyinku sun cika da son sanin waye, wannan?
To ba kowa ba ne face! face!! face!!!
Gi
o dan gidan Sarkin Noma ya yi sa'ar zakulo kyakkyawar budurwa son kowa wato!
Wato!!
Hansai.'' Tuni wurin ya sake
aukar shewa a na ihu wasu na zuwa wurin Gi
o, suna ta ya shi murna
aukar shi akai aka cillashi sama.
Kamar yadda aka cillashi sama haka zuciyar Dagori ta yi sama ta ka sa gane komai dit, ta ji komai ya tsaya ma ta ta ka sa fafimtar zancen daga nan ba ta sake fahimci komai ba har sai da ta ga mutane wurin sun fara watsewa ita ma
hankali ta fara tafiya tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki.
an yo ni sa ta ha
u da su Hansai wa
anda ta lura kamar dama ita suke jira.
'' A'a su Dagori manyan gari na ce halama mutuwa akai miki? na ga lokacin
aya yanayin ki ya canza ke da, kika zo cikin raha da nisha
i amma za ki koma da
acin rai.'' Hansai ta fa
i tana kunshe dariya A'i ta tare da cewa.
'' Hmmm ni kuwa Hansai kin san halin
akin ciki irin na
anAdam to kika sani ko
in ciki take miki dan fa na lura tun da aka sanar da cewa, auranki da Gi
o wannan shekarar na ga yanayinta ya sauya.''
Cikin wani irin sha
in yancin Hansai ta ce.
'' Au haba A'i ai ban sani ba ki ce ba
in halin ne ya tashi to tsaya ki ji wallahi ko ki na so ko ba
ya so aure da ni da Gi
o, kamar an yi an gama kuma......''
Ba ta jira jin
arashi ba ta bar wurin dan yanayintaa ba da
i ta bar su tsaye dariya suka she
e da ita Hansai ta dubi A'i.
'' Wai ni kam ina Dije?."
'' Mtsssss ai tun
azun ta bar nan tun da ta hango Dagori kin san ai ita
awarta ce kuma tsoronta take, dama duk iskancin da take ba dan ganin mutane na tsoronta ba ne, a she duk bula ce jibeta fa yanzu iya mu biyu amma munsa ta gudu.'' Dariya suka sake sawa har da ta
awa
'' Kin ga mutafi dare ya yi ni bacci nake ji.'' A hankali suka tafi suna fira suna dariya duk akan Dagori.
Tana isa gida kai tsaye bukkarta ta shiga akan gadon karanta da ke shife
e da tabarma sai zani ta kwanta tana kallon sama, a zahiri rufin shigifar take kallo amma abadili hankali ta ya tafi a wurin
aukar fansa.
'' Ni dai Dagori da ake ce wa na gagari kowa yau Ni na yi lalacewar da har wa
annan
ananan
warin ke, iya tara na su gayan zance lallai gaskiyar hausawa idan mage ta makance
era a tsirara zai zo gabanta yai rawa wallahi Hansai A'i sai kun san kun yi kashi gonar mai duwawu, a da fa
an ba naku ba ne amma kun siya zan fara gamawa daku ne kan na koma kan shin babban dan iskan.'' Tana kai nan ta yi
wafa tare da gyara kwanciya.............
Ya kuka ji wannan salon labarin?