Sashe 49
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To dan Allah Aunty chinchin
in biki ya
are ne aka kawo mana iya ruwa kawai?."
Wata irin kunya ce ta kama su Inty Aimanah da ke shirin kai lemu bakinta ta ce.
'' Haba Sis miye haka?."
'' Ai ki bar ta kawai ta gama nuna wa duniya halinta tukunna.''
Inty ta tare tana ji tamkar ta tashi ta yi wa Dagori shegen duka.
'' Ah kubar ta miye don ta yi magana ai gidan Yayanta ne.''
Matar Ya Ashrap ta fa
a don sam ba ta ji haushi ba ita
in mace ce mai kirki da girmama mutane, kuma daman Ashrap ya gama fa
a ma ta halin Dagori kuma ko da ba ta tambaya ba wannan halin da ta nuna ya tabbatar ma ta cewa ita ce Dagori
'' Yawwa Aunty fa
i ma su dai ai na ga gidan Ya Ashrap na yi ba wani gida ba kuma gidansa ai baya da banbanci da da wancan.''
Mai aikinta ta sake kira ta yi ma ta umurni da ta kawo ma su.
Tana ajiye Filat
in hannunta Dagori ta ce.
'' Yawwa Zainab sannu da aiki don Allah ki shiga kitchen ki samu ko wani abun ne ki girka mana mai da
i na san dai gidan amare ba su fiya girki da rana ba.''
'' Ai kuwa kamar kin sani ba na girki da rana saboda Baby yana zuwa aiki so ni
aya kawai ina bari sai ya dawo.''
'' Ai na sani Aradu ko ruga aka yi wa yarinya aure tofa ba ta girki ko na dare sai dai ango ya siya ma su a dandali.''
Tana dariyar zancenta ta ce.
'' Zainab jeki ki dora ma su girki.''
'' A'a ni kam kamin nan Zainab ki doramin indoman da kifin gwangwani tare da soyayyen kwai ko da kuda uku ne, don Aradu ba na wasa da cikina ba zan iya jiran ki gama girki ba.''
Da to ta amsa ta tana mi
e wa ta koma kitchen
in.
Da wani irin mugun kallo Inty da dube ta aikuwa aka ci sa a suka ha
a ido da ita.
'' Au ko ba harara ba?
Yoo ai na ga idon ki a
asa nan ne zan san cewa kin iya harara, tun da muka zo sai wani mugun kallo ki ke jifata da shi sai ka ce wadda ta aikata wani babban laifi, to ai dai na ga gidan Ya Ashraf ne ba wani wuri na je kwa
ayi ba, ko Aunty?."
Ta kai
arshe tana jefawa matar Ya Ashraf tambaya.
Murmushi kawai ta yi ba tare da ta yi magana ba, Aimanah ta ce.
'' Amma dai Sis wallahi ba ki kyauta ba ke shi ke nan duk ida kika shiga sai kin saida hali ai wannan ba abu ba ne mai kyau kuma wallahi sai na fa
awa Ya Asad...''
Da wani irin saure ta ce.
'' Oh ni Dagori yanzu daga wannan abun shi ne har sai an wani kai
arata to ai shi ke nan abar indoman
in kawai sai an gama abinci....''
Sai da ta gyara zamanta sannan ta fara magana tana duban ta.
'' Ni kuwa wannan wane kalar suna ne naki?
Na jima ina son tambayar Baby amma tun da gaki shi ki fa
a min.''
'' Wai ni...'' Ta fa
a tana nuna kanta ba ta kuma jira amsa ba ta ci gaba.
'' Dagori ne sunana.''
Cike da mamaki ta sake cewa.
'' Dagori!
Kuma shi ne kuma gaskiyar sunan naki ko dai la
ani ne?."
'' Eh to da yake sunan Innaya aka samin kakarmu wanda ta haifi Baffa da Abbi to shi ya sa ake kira da Dagori, amma ainahin sunana Aminatu.''
'' WOW ga ki da suna me da
i amma an
ata shi miye kuma Dagori?
To gaskiya daga yau za a daina kiranki da Dagori tun da gaki da suna me da
i, tun da ainahin sunan ne ba a son fa
a to a
inga kiranki da Minal ko Amal, Minat ai shi ma duk sunan ki ne.''
Washe baki ta yi don kan sunayen sun yi ma ta da
i ta dubi in da su Aimanah suke tana cewa.
'' Aimanah, Inty ku za
a min wane ya fi?."
Suma dai murmushi suka yi don dukan su ba sa iya fushi da ita.
'' Ina ga kawai ki za
i Amal kamar zai fi ko Aunty Khadijah.''
Aimanah ta fa
i na ta ra'ayin tana duban Aunty Khadijah.
'' Kai Sis ni kuma sai nake ganin kamar Minat zaifi da
i.''
Inty ta fa
i tana duban ta ita da niyyar ita ba ta za
i na ta.
'' To ni ai za
i na baku duk wanda kuka za
a amma ni ba zan za
i na
aya ba salon
aya ya ga ban yi masa adalci ba.''
Dagori ta fa
a ganin duka su ukun ita suke duba.
Daidai nan kuma Zainab ta kawo ma ta indomie.
a ta yi ta fara ci, su kuma suka shiga cinka sunan har daga karshe suka tsaya akan Minat.
A nan suka yini har sai bayan magrib kamar yadda ya ce ya dawo
aukar su in da Aunty Khadijah ta ji kamar kada su ta fi don ta ji da
in zuwan na su sosai da za su ta fi ta ba su turaruka da mayukan gyaran jiki, har mota ta rakasu kamin ta koma ya ja suka ta fi.
Sai da ya biya da su wani supermarket ya yi ma su siyeyya kamin ya kai su gida.
*************
Bayan sati biyu
Da wani irin
arfi yake kiran sunan ta wanda har gidan yana amsawa.
'' Mai babban Suna!
Mai babban Suna!!
Mai babban Suna!!!."
Da sauri ta fito daga kitchen jin Abbi yana kwala ma ta kira wanda tun da take da shi bai ta
a yi ma ta ba.
'' Na'am Abbi gani!."
Ta fa
i daidai lokacin da take karasowa gabansa.
Wani irin
yawan mari ya
auke ta da shi ta
ago da niyyar magana ya sake kai ma ta wani ta yi taga taga za ta fa
i da sauri Ya Ashraf ya ri
e ta.
'' mutunniyar banza kawai waton duk yadda nake tunanin ki kin wuce nan ko?
To wallahi ba zan
auka miki wannan iskanci na ki ba.''
Da hanzari Mami ta sha gabansa tana tambayar shi.
'' Abbin yara lafiya kuwa? me kuma ta yi ne da har za ka ma ta wannan hukunci haka?.''
'' Asiya!...."
Mami jin ya kira sunanta ya sa ta san cewa lallai ba
aramin abu Minat ta yi ba don tun da wancan ranar kowa haka yake kiranta a gidan.
'' Ashe yarinyar nan ba ta da hankali, waton yar daba ta zama ba muda labari.''
Kalmar yar daba ce ta amsa kanta ba a iya Mami kaf mutanen da ke parlon.
Innaya kuwa tuni ta saki cabbin da ke hannunta ya fa
'' Yar daba kuma ban gane ba Abbin yara me hakan ke nufi?."
'' Ehmana idan ba yan daba waye yake amfani da makami don illata mutum?
To dai yarinyar nan a makarata yau ana tashi shi ne ta tare yar ajinsu ta yi ma illa da
raiza wanda ita ta kira hakan da wai
alle-
alle...
Ba ki gani ba abun ya munana ba a magana yanzu haka ni da Ashraf daga makarantar muke, ban da sananya don shi mahaifin yarinyar abokina ne da ban san iya in da matsalar za ta tsaya ba amma ko yanzu su Malam makarantar sun ce sun koreta daga makarantar ta su....''
Tasss kake ji an
auke ta da mari da sauri suka bubi in da take Innaya ce ke dukan ta tamkar Allah ya aikota.
Janyeta Ashraf ya yi don Mami kan ta yi suman tsaye.
" Kabar ni in karya ta waton a
an wannan shekarun naki har kin san ki illata wani ke ga kungiyar yar ta'adda ko? .''
Cikin kunar rai don idonta ko
igon ruwa babu ta ce.
'' Ni fa fansa na
auka yarinyar nan ta uzura min sam ba ta barina na sha
i iskar
anci yadda ya da ce don ta ga ba na jin turanci shi ne take fa
awa Malama
arya ita kuma haka ba imani take sawa ana duka na shi ne ni kuma yau ana tashi makaranta na yi ma ta
alle-
alle a fuska.''
'' Uhm ji yadda ki ke magana tamkar wanda ta yi wani aikin alkhari ko.''
Innaya ta fa
a cike da takaicinta.
'' Hmm ai Innaya da iya wannan ne da sau
i tun da an shawo kan matsalar, na dawo cike da wannan damuwar sai na tadda wanda ta fita a gida.''
Cike da mamaki miye kuma ta sake aikata wa Mami ta ce.
'' Me kuma ya faru?."
'' Waton bayan ta gama wancan ta asar ko kan ta yi ne ta dawo gida ta haura sama ta je har cikin
akin Asad ta
auko muhimmanci takardunsa na wani babban bincike da yake kai ta banka ma su wuta.''
Duka salati suka saka suna duban ta.
'' Minat me kika aikata haka?
Me ya kai ki shiga da
insa?."
Mami ta fa
a cikin sanyin murya.
'' Mami wallahi ni ba na kwaina sai da zakara tun da Ya Asad ya dawo garin nan bai barni na huta ba kullum duka zagi hantara, da
yara su yake yi min ni kuma samm ba na barin bashi duk wanda yamin sai na yi masa komai dadewar kuwa, shi ne kawai na ji jiya yana shigowa yana waya wai wa
annan takardun zan ri
e su kamar raina don na san mahimmanci su.....
Shi ne ni kuma na ga na samu dama da zan rama, cin kashin da ya min.
Ban ta
a jin da
in wani abun ba sama da koyar da ni da ya yi hawa sama don da ba zan iya hawa har na dauko abun da nake ne ma.''
Wani irin shiru ne parlon ya dauka na wani lokaci Innaya ce ta katse shirun da cewa.