← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 50

Sashe 43

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maysah fara ce doguwa ba wai irin dogayen nan can ba amma ba za ka sa ta shun gajeru ba, tana da kyau na nunawa sa'a sannan tana da diri wanda duk wani
a Namiji yake da bu
ata ta ko ina ba ta da makusa, amma ta rasa dalilin da ya sanya sam ba ta gaban Asad.

Wannan kenan dawowa cikin labari
****************
An lashe zangon farko na karatu in da Dagori ta fito da sakamako na
arshe tun a makaranta, a ka sanya
alibai suna ma ta shewa na tarkwalcin da ta yi wanda ita ko a jikinta, ba
in ciki ta bai fi daga ranar an daina zuba ma ta abinci a kula da chocolate da Abbi ke ba su a kullum ba shi ne damuwarta, ba na wannan banzar takadar mara amfani ba da ita ko kasheta za a yi wallahi ba ta san ma'anarta ba.

Da har ta ga wasu idan an ba su suke murna wa su kuwa har da kuka haka suke.

Zuna zaune a parlo su Inty na duba takardu ya yi da Hajiyar ke harde akan kujera tana cin pizza ya bu
e kofar da sallama ya shigo.

'' Assalamu alaikum.'' Ya fa
i yana duban tsakiyar parlon.

'' Oyoyoo!.

'' Su Inty suka fa
a suna nufar shi.

Bu
e ma su hannuwa ya yi suka kuwa fa
a masa.
an makaranta ya kuke ya karatu?

In jin dai an yi abun gari ko?." Ya furta yana duban yanayin fuskokinsu.

'' Wallahi Ya Ashrap wannan karon kyautata sai ta fi yawa ni na yi I came first in class .'' Aimanah ta fa
i tana mi
a masa Reward
inta.

Murmushi ya yi yana dubawa.

'' Kai ma sha Allah gaskiya kin yi
ari kyautarki ta musamman ce.

Ke fa?.'' Ya fa
i yana duban Inty,
ata fuska ta yi.

'' Uhm Ya Ashrap wai fa ni na yi ta Uku.'' Ta fa
i tamkar za ta yi kuka.

'' To ke ma kin yi
ari amma ki
ara dagewa wancan karon ma fa haka kika yi ta Uku...

''Duban shi ya mayar akab Dagori.

'' Ke fa Hajiya na nawa kika yi ne?.''
agowa ta yi.

'' Wai ni!?." Ta fa
i tana nuna kanta.

'' A'a ni kin ji.''
Ko a jikinta sai ma
ara ci gaba da ta yi da cin pizza
inta ta ce.

'' Yooo ba sai na san akan abun da kuke magana ba.

'' Ta furta irin ita ba ba ta masan akan me suke magana ba.

Sai da ya zame daga ri
on da Aimanah ta yi masa don Inty tuni ta zame daga jikin shi ya
araso cikin parlon tare da samun, wuri ya zauna.

'' Ba ki ga sun kawo min sakamakon su na duba ba?

Ke ina ta ki takardar da aka ba ki ne?." Ya yi maganar cikin salon da za ta fahimta ganin cewa Samm ba ta fahimci karatun ba.

Sai da ta gyara zaman pizza daga kan cinyarta kamin ta ce.

'' Mtsssss!

Ka ga Ya Ashrap raba ni da kayan haushi nan fa shegen Malamin nan, ya zo ya
inga kiran sunan mutane yana ba su wancan shegiyar farar takadar da ba ta da wani amfani wasu idan an ba su su kafa murna wasu kuma su kafa kuka, haka na
osa a ba ni Aradu na
auka wani abun da
i ne a cikin takadar, in da idan abawa wani ya ga ba a masa rabon adalci ba da yake kuka ashe hotiho ne sai da aka ban na ga ba komai jiki haka ma don ban yi murna ba ko kuka aka sanya suka min dariya yooo ni ko a jikina su ta shafa ba ni ba sau
in ta ma ina zuwa na tadda wannan puza na rage zafi.''
Ta kai
arshe iya gaskiyarta don ita fa sun
ata ma ta rai da ta yi za ton wani abun da
in ne ya zo ba haka ba.

Su Inty kuwa mai za su yi ba dariya ba.

'' Kai bana son iskanci kun ji ko?." ''
Ya fa
i cikin alamun jan kunne.

'' Aradu Ya Ashrap bar su sune abun dariya da kullum ba su da aiki sai na kallon littafi wanda ni ban ma san uwar me suke kalla ba yanzu fa ko kallo a tsakanin nan sun daina, ba sa wani aiki sai duban littafi ai in
are ma ba sa mai da hankali a cin abinci yoo na yi ma su magana ba sa ji na
yale su ai na ga cikin su ne ba na wani ba.

Kuma ni gaba ta kai ni gobarar titi a Jos.''
Tsabar takaici ma kasa magana ya yi waton Yarinyar nan, idan ya fahimceta ba abun da ta fahimta duk wannan lokaci yawon zuwa makaranta kawai take, wanda bai da amfani.

'' Ya Ashrap ka yi shiru ba ka ce komai ba.'' Dagori ta fa
i jin bai yi magana ba.

Sai tsainkayar murya ta yi ana cewa........

Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Juyawa ta yi don duban mai magana.

'' To mai ki ke son ya ce da ke sakarya kawai wanda ba ta san ciwon kanta ba, daman can ni ban wani yi farin ciki da kaiki makaranta ba don dama na san ba wani abun kirki za ki yi ba.

Yarinya kamar jikar ifiritai sam ba hankali, balle kuma natsuwa ban da shirme da shashanci ba abun da kika saka a gaba.''
Innaya da tun shigowar Ashrap ta fito ta samu wuri ta zauna ba tare da kowa ya lura da wanzuwarta ba, ta fa
i tana jin kamar ta rufe Dagori da duka.

Budar bakin Dagori sai cewa ta yi.

'' La'ilah Innaya daman ke cikin ifiritai kika fito ne?

Ko dai Majoh ne a cikin su?

Ko da na ce Aradu ko
an ruga suna fa
an min haka ashe da walakin to Innaya da.....''
'' Ke bana son hauka kin ji ko?." Ashrap ya fa
i yana da katar da ita daga shirme da take zubawa shi wallahi ya fara zargin aljanun kanta sun fara zautata.

'' Bar ta kawai Ashrapu bar ta ta gama
aren tanadi tukunna, wannan yarinya ina zargin ba a gasa ma ta jibi ya gasu ba don wannan hauka ya yi yawa.''
Sai da ta turo baki gaba kamin ta ce.

'' To wai ni miye laifina na ga ke da kanki kika ce da ni jikar ifiritai to su waye kakannina ba ku ba?

Shi ne kuma don kawai na tambaye ake son manna min hauka.''
Innaya na shirin magana aka turo
ofar aka shigo Kusan dukansu suka dubi bakin
ofar.

Abbi a gaba sai Asad da ke bayan shi, da wani irin sauri ta sauka a
asan cafke in da su Aimanah ke zaune, in da tun bayan barin Ashrap daga wurinsu suka samu wuri suka zauna.

A kan kujera suka yi masauki tuni ta sha jinin jikinta.

'' Mai babban Suna!." Tsigar jikinta ne ya tashi jin Abbi ya kira sunanta babu wasa a ciki magana.

'' Na'am Abbi.'' Ta amsa cikin taushi murya kamar ba ita ba ce a yanzu ta gama tsiwa.

Sai da ya gyara zama kamin ya ce.

'' Shin idan kin je makaranta ki na karatu?."
Shiru ta yi ba ta yi magana ba, to me za ta fa
a cewa idan ta je bacci take yi ba wani abu sai idan an tashi breakf ta ci abinci ta yi wasa komai za ta fa
a?

Don ita iya abun da take yi kenan idan ta je makaranta, to ita ko a ruga ai ba wani karatu take tun da ta ri ga ta gama raina Malamin na su.

'' Ke mara kunya da ke ake kika wani shiru sai idanu kamar an tsura kwarto.''
Innaya ta katse ma ta tunani.

Ba ta bi ta kan zancen Innaya ba ta dubi Abbi.

'' Eh Abbi ina yi sosai.'' Ta shirgawa Abbi
arya barin ma da ta san cewa Asad na wurin ai
aryar ce kawai mafita gareta don idan gigi ko ila ya jata ta sanar wa Abbi gaskiya a yadda ta lura da Asad tsaf zai iya kaririyata alaso a samo mai
auri.

Sam Abbi bai gamsu da zancen ta ba don irin yadda ta jima kan ta ba shi amsa kamar da kyau wani abun amma sai bai nuna ba ya ce.

'' Ok amma ni Malaman makaranta na ku ne suka kirani akan ba
ya karatu yanzu haka ma ke ce kika kulle aji.....''
Da sauri har ta zaburowa ta katse Abbi da cewa.

'' Aradu
arya suke min ni kuma?

Yaushe aka yi haka?

Aradu ni ce ta biyu da na fara fita bayan an tashi har yaushe na rufe aji?

Ka ji sharri da rana tsaka ni tun da na shiga makarantar nan ban ta
a rufe ajiba amma ka ji Malaman nan shegun ma
aryata suna son kullamin sharri Aradu....''
''Be quiet, you hear me!.'' Ya fa
i da wata irin tsawa don tun da ta fara magana take hawa masa kai, irin yadda take
aga murya.

Ba wai don ta fahimci abun da ya fa
a ba sai don kawai ta san cewa abun da ya fa
a yana da ala
a da maganarta haka ya sanya ta ja bakinta ta yi shiru, don akwai tarin maganganu a ciki saboda ba ta gama wanke kanka daga sharri da
azafin da wa
annan Malamai suka ma ta ba.

'' Why brother ka yi ma ta hankali mana yarinya ce kuma ba ta fahimci abun da ake nufi ba.

''
Ashrap da tun bayan da Dagori ta gama goge masa hadda bai sake magana ba ya fa
i don zuwa yanzu ya fahimci wani abu game da ita.
Chapter 43 · 0% Book details