← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 50

Sashe 33

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

'' Mashkur Taula zuwa yanzu na san cewa ka tantance tsakanin
asa da tsakuwa?."
A hankali ya
aga kai ya dubesa wanda ba dan da ya kira sunansa ba kai, ba za ka ce, wannan Oga ba ne,wanda yake ji da isa da izza.

Gaba
aya kamanninsa sun sauya a cikin kwana
aya duk ya fita daga hayyacinsa.

Cikin wahala da bushewar murya ya ce.

'' Ko za a kashe ni ba za sar maku da komai ba.''
Sai da ya furzar da iskar bakinsa tare da shafa sumar kansa ya ce.

'' Ok wannan ma daidai amma yin haka tamkar wasa ne da rayuwar ka.'' Ya fa
i haka ya mi
a ya fara tafiya ba tare da ya waigo ba ya ce.

''Ku mai da shi ciki sannan ku
ora daga ida kuka tsaya.

'' Jabir da ya san cewa da shi yake ya ams da.

'' Ok Sar an gama.''
Bai sake magana ba ya fice daga
akin.

Comments
Like
Share pls
Ta ku mai kaunar ku har kullum
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Satin su
aya a asibiti aka sallame su. kuma Alhamdullah ta samu sau
i, sosai amma ko kan wannan lokaci Nene tattara ta daina zuwa asibiti sakamakon irin abubuwan da Dagori ke yi abun ba'a cewa komai.
angaren Dagori kuwa, ta sake kullatar Asad don tun ranar farko da ya zo har aka sallameta, bai sake zuwa ba.

Wanda hakan ba
aramin
ata ma ta rai ya yi ba, wanda kuma ta saka aranta wallahi sai ta rama abun da ya yi ma ta,don bai sha banza ba.

Zaune suke a Guard da dare haske fitulun wurin ya taimaka wajen
awata wajen, ya
ara masa kyau, Baffa ne ya dubu
an uwannasa cikin so da
aunarsa ya ce.

'' Wai ni kam Abubakar, wannan Yaro Asad Mai sunan Malam jami'in tsaro ne?

Tun tuni ina son in yi maka wannan tambayar to hankali ne duk ba kwance ba, tun da na zo ban samu mun zauna da kai haka ba.''
Murmushi ya yi irin na su na manya Kafin ya furta.

'' Haka ne gaskiya ni ma duk ban ji da
in wannan lamari, saboda ya hana ni zan ta wa da
an uwana, yadda ya kamata...'' Sai da ya
auki ruwan dake gaban su akan
arami table
in kafin ya cigaba.

'' To ku san dai haka ne, Ai Yaron naka tun yana
arami yake da burin na son zama jami'in bincike na
asa.

Tun tashinsa baya da wani aiki sai kalace-kalace finafinai wa
anda suka
unshi aiki akan tsaro haka, kuma kullum cikin karatun jaridu yake wa
anda suka shafi bada tsaro haka duk ida ya ha
u littafi wanda ya shafi
angaren tsaro to fa sai ka ga ya sa an siyo masa shi yana
arantawa tun yana primary 2 ni da Mahaifiyarsa, muka sauya masa makara muka kaisa wanda ta shafi
angaren tsaro.

To da yake burinsa ne kuma abun da yake so ne ya mai da hankali sosai, wanda yana primary 4 malamansu suka nemi su yi masa tsallake zuwa aji na gaba wato secondary school don sun ce iliminsa ya fi na wa
anda yake tare da su.

Haka kuwa aka yi, wanda kuma yana gama secondary
insa ya samu scholarship kyauta wanda Government ta
auki nauyin karatunsa zuwa
asar waje, karatu...''
Sai da ya
an numfasa kafin ya cigaba.

'' To tun daga wannan lokaci, nauyin karatunsa ya sauka daga kan mu duk wata kulawarsa ta koma hannun governerty, wanda namu kawai taimako ne wanda shi ma ba dole ba a
asar Paris, ya samu gurbin karatunsa wanda ya shiga da kafar dama don a can ma malamansa na alfahari,da shi, sam bai da wani aboki ko
awa da sauran mutane ke yi idan sun bar
asarsu da sunan zuwa
aratu idan ma yana wata
awa ko aboki, to bai wuce karatuba, wanda ya sa a gaba an turasa services
insa a Istanbul wanda yana, zuwa wani abu ya faru don tuni ya ga wurin zama nan, ya zuba hannun jarinsa a cikin wani Company dake
era kayan zamani na Devices kafin ya bar
asar sai na ya saka hannu jarinsa Mai tasoka kuma ya samu ku
in ne a cikin irin alawus da yake samu da kuma gif da yake samu aduk lokacin da aka saka wata gasa, a makarantar su....

Ko da ya dawo Paris ya dawo da niyyar yana kammala karatunsa zai koma Istanbul don yana so ya zama babban mai
era na'rori wanda yake so ya
inga shigowa da su, a
asarsa Nigeria.

Don samar da na'urorin bincike ma su aiki da zamani, kamar yadda sauran
asashen duniya suke samun cigaba.

To Alhamdullah ya kammala karatun sa cikin nasara, wanda a take ya samu taka aiki a can Paris amma, ya ce shi ya fi son ya dawo
asarsa ya yi ma ta, aiki haka kuwa a ka yi wanda, yana dawo wa ya samu aiki tare da babban, mu
amin.

Ya fara aikinsa tare da samun tarin nasarorin, don tuni ya samu lambobin yabo, duk kan aikin da ya saka a gaba tofa sai ya cinma nasara a kansa take ya yi suna, ya yi fice duk da cewa aikin na su, aiki ne da ya shafi sirri to ba a fiya ya,ya,ta lamarin su muddin ba, aiki ne ya zo da haka ba.

A
angaren
aya kuma aikin da ya sanya a gaba na
era na'urorin, shi ma yana tafi don ba kasafai yake zama a Nigeria ba ya tarkata ya koma Istanbul amma kuma d
aga can yana gudanar da ayyukansa ko da kuwa bai
asar ta hanyar da ya samar da na'urar kimiya da yake gudanar da aikinsa, ko da kuwa baya Nigeria.

Amma ya kan zo lokaci zuwa lokaci idan bukatar hakan ta samu, kamar dai yadda ya zo akan wannan lamarin na
atan Mai babban Suna.

A
angaren
aya kuwa tuni ya bu
e masa'anta ta sa ta kansa da ku
in hannun jari da ya sanya tare da wasu ku
en da yake samu a yanzu na aikinsa, don a cikin shekaru Uku ya gama fahimtar, yanayin yadda ayunka yake sakamakon, bincike da yake akan harkar.

Kuma Alhamdullah za a ce tun da, ya fara cikin nasara take ya yi shura kuma burinsa ya cika don duk kannin wasu na'urorin da ake amfani da su rabi da kwata daga Company sa suke, fitowa.

To a wannan
angare ya yi shura sosai da sosai don har ma da wa
anda ba su sansa ba sana
in haka sun sansa....

A hankali yanzu da ake ciki Asad da kake gani, ya linka ni milkin ba milkin a ku
i don yana riyojin tatar mai wato fetur,sannan kuma yana saka hannun jari, a masana'antu da dama a takaice dai Asad babban
an kasuwa ne.''
Wasu hawaye ne suka gangaro a kan fuskar Baffa ya sanya hannu ya
auke tare da yin murmushi.

'' Alhamdullah!!

Alhamdullah!!

Alhamdullah!!!

Allah Sarki ashe ina can ina
unci da
akin ciki akan rashin cikar burina, da rashin
an uwana.

Ashe anan Yarona ya gama cika min duk kannin burukana na duniya.''
Cikin rashi fahimta da kalaman baffan Abbi ya ce.

'' Hamma ban fahimci ida zancen ka ya dosa ba?."
Sai da ya gyara zamansa kafin ya ce.

'' Na san ba lallai ka gane ba don wannan wani burina na ne da, na binne tsawon shekara da shekaru, wanda nake da
onsa amma Alhamdullah, ko yau na koma wurin mahaliccina to fa burina ya gama cika.''
Cikin rashin fahimtar ida zancen Baffa ke nufa Abbi ya sake cewa.

'' To ni Hamma ka sake saka ni cikin duhu,da wannan maganganu naka suna min kama da gugar, zana. ka fidda duhu.''
Murmushi mai kyau Baffa ya yi Kafin cikin murya mai nuna tsantar farin cikin da yake ciki ya ce; '' na san dama ba lalle ka fahimta ba.

Don, wannan wani sirri ne nawa, na san tukan ku a lokacin da nake son shiga makarantar boko kun
auka kawai ina sha'awar hakan ne?

To samm ba haka zancen yake ba ina da buri bayan wannan karanru.

Tabbas karatu haske ne, na rayuwa.

Haka kuma ginshiki ne, na zaman duniya, kamar yadda Hausawa ke fa
in ilimin gishirin zaman duniya.

Wannan zancen haka yake amma a dole idan ka nemi ilimi ya zamana,akwai dalilin haka, bi ma'ana dole duk wani me neman ilimi yana da dalilinsa na yi sa.

Ko dai yana karatu ne don ya zama likita ko
an sanda, ko soja, ko Malamin makaranta, ko
an jarida, ko kuma kana ne man ilimi don zama cikakken dan kasuwa.

Saboda yanzu duk lamarin duniya idan ba ilimi to kamar kana tuka da warwara ne, ko kashe ku
in me ilimi da ban yake da na jahili....''
Jin jina kai Abbi ya yi alamar gamsuwa, tun da can baya Hamma na sa gwani ne wajen sanrafa zance.

Baffa ya cigaba da cewa.

'' Tun lokacin da na lura cewa, talaka baya da wani galihu a
asar nan.

Sannan kullum masu
afi shi ne a sama mara
arfi a
asar nan, na kuduri anniyar zama cikakken jami'an tsaron na
asa wanda zan
are rayuwata wajen kare hakkin talakawa, marasa
arfi.

Sai kuma kash, wannan burin nawa tuni ya bi ruwa tuni na sare a lokacin da na ga ka za
i gefen kasuwanci akan gefen tsaro.

Samm ban, so haka ba.

Kuma ban ji da
in hakan,ba amma a lokacin na san kai shi ne burinka kuma muddin na ce ga ida nake so na san za ka yi amma, ba lallai a samu abun da ake so
in ba saboda ba shi ne ra'ayinka ba.
Chapter 33 · 0% Book details