Sashe 20
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Kumin afuwa ba zan sake ba.'' Ta furta tana sake shigewa jikin Mami, da ita ma da akwai wanda za ta ri
e to fa da ita ma tana da bu
atar ari
'' Ku yi ha
uri haka ku tafi Allah huci zuciyar ku.'' Innaya da duk a ciki ita ce kawai ba ta razana ba sai kuwa Salame da hakan ba wai
akon abu ne gurinta ba, ta furta cikin sigar ba da ha
uri.
'' A
urr tsohuwa, kiyaye ba a fa
a mana abun da ya da ce, mu yi kin ji ko?."
'' Tuba suke
aki ne a huce haka sauka lafiya.'' Salame ta furta cikin sigar kirari.
Wani irin luuu ta yi tana sani ta fa
a jikin Ashrap da numfashin shi ya
auke na wucin gadi ko motsi ka sa yi ya yi, gudun kada a ce ya yi laifi wani nishi ta sauke da sauri Salame ta zo ta
agota daga jikinsa, wata irin wawuyar ajiyar zuciya ya sauke, tamkar wanda aka zarewa
aya haka ya ji.
'' Hannu ko Dagori hannu Allah ba ki lafiya.'' Salame dake gyara ma ta zama a
asan starter cafke ta fa
'' Uhum!." Ta fa
a kamar irin wanda ke cikin walar gaske ta wani marairaice fuska.
'' Sannu ko Mai suna.''
'' Yawwa Innaya.
''
'' Salame!
Dagori ce?." Ashrap ya tambaya cikin wani kalar voice tamkar ba shi ba fuskan nan ta yi wani jah.
'' Eh ita ce ai sun tafi...''
Bai jira me za ta ce, ba gaba ya mi
e biyu ya shiga haurawa kan benan.
ai bayan
ai kowa ya watse ya rage daga Innaya sai Salame Innaya ce ta taimakawa Salame suka kama ta suka shiga da ita
aki har toilet Innaya ta raka ta sai da ta taimaka ta ha
a ma ta kayan wanka kamin ta fito daga toilet
Innaya na rufa ma ta kofa ta saki wata dariya
hankali '' Sai ni Dagori ikon Allah waya ce da ni ba ni, ba ni ma na ce da shi, ba shi ba, gaskiya na iya firgita zuciya maza ji yadda Ya Ashrap ya wani fice daga hanyacin shi ni Aradu ma saura
iris ya ban dariya, kai aikuwa da na kussa kai jama'a kun ga fuskan Mami kuwa Aradun Allah kamar an tsoma tsumma a ruwa, Allah sarki Aradu kuma sai na ji sun ban tausayi amma ranar biyan bu
ata rai ba a bakin komai yake ba, yoo ni idon ban haka ba ta ya zanna samun kayan da
in, kullum ai dole sai da hakan ai yanzu ko da na ce zan zauna ai Aradu ko ba sa so sai sun bar ni gudun abun da zai je ya dawo.'' Haka dai ta yi ta surutunta har ta gama wanka ta fito.
Bayan kwana uku da faruwar haka tun daga ranar ba su sake ha
uwa ita Ya Ashrap ba, don duk wata hanya ta ha
uwar su to fa yabi ya tosheta, sai dai kullum ya kan siyo ma ta abun da aljanun Dagori suka saka shi siya ma ta ko na ce ta sa shi siyayowa, kada ma Maamah ta ji labarin don da ta ganta take barin wuri Mami dai da su Inty tuni sun ware tamkar ba abun da ya faru sun ci gaba da harkokinsu.
Suna zaune akan dinning table suna cin abinci aka turo kofa aka shigo Dagori da ke kallo kofar don ta
auko Flash
inta ta dawo kan kujerun farlon ta ci don kawai ta yi kallo.
'' Assalamu alaik...'' Sallamarsa ce ta
atse ganin idonta
urr akan shi, shi kawai take kallo ledar da ke hanunsa ce ta su
uce ta fa
'' Ya Ashrap lafiya!?." Daidai takai nama bakinta ta furta ta ci gaba da kallonsa.
'' Lafi..ya..lau. ke ce?." Ya fa
a arabe ya nunata da
an yatsa.
'' Eh ni ce ko dai na sauya maka ne?
Ka ga na yi
iba?
Ko fari to, ai dole ka duba fa irin garar da nake kwasa, amm ina godiya fa ina ganin abubuwan arziki da ke shigowa Allah saka da alkhairi ya bar zumunci, dan ma ba na iya hawa sama ne ai da na zo godiya.''
Cikin ransa ya furta.'' Ai gwanda da ba ki iya hawa saman don wallahi ban kaunar haduwarmu.'' Sai ji ya yi ta ce.
'' Ka ga ma, ina tunanin idan an yi auran nan zan je gidan ka na zauna ko?." Da mugun sauri ya sake dubanta
'' Gidanwa za ki? wallahi ban gayyatarki ki yi zamani.'' .......
Comments
Like
Share
Sune
warin gwiwa ta
Taku mai nisha
antar da ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Sai da ta
i lemun exotic ka min cikin dakewa, don ka
an ya rage ta sa ki dariya ganin yadda ya wani zaro ido waje.
'' Ya Ashrap wani laifi na yi ne?
Ko dai na
ata ma rai ne ban sani ba?
Dan Allah ka yi ha
uri ka san
anAdam ajizi ne.'' Ta furta cikin marairai ce murya tamkar ba ita ba.
'' Amm..
Uhmm.'' Sai kuma ya yi shiru gudun kada ya yi wata magana kuma, ta za mo laifi a gurin aljanunta.
Ajiye Flash
in ta yi, ta mi
e wurinsa ta nufa baya-baya ya farayi don a tsorace yake da ita, tana
arasawa ta dur
usa
asa ledojin da ke zube a
asa ta shiga kwashewa.
'' Ya Ashrap me kuma muka samu yau?
Kuma ba ka amsan maganata ba ko dai baka son na je sai na hakura ka ga sai na je gidan Maamah.''
Maamah da jin zancen Dagori ya sa ta kware da abincin bakinta tana zaro ido ta bu
e baki da niyyar magana sai ta ji Innaya na fa
'' Ke!
Mai suna wai ke!
Har sai yaushe za ki yi hankali ne?
Ta ya za ki wani tsare su da dole sai sun amince kin je gidansu ai duk saurin unguwar zoma ta jirayi nagu
a ai, to ni na ce; babu idan za ki tun da ke sam ba hankali jikinki na lura tun da kika lura Ashrap da Maamah suna tsoronki ki ke yi wa mutane iskanci, to daga yau sai yau kai!
Ashrap ban yarda ka sake siya ma ta komai ba muddin ba ka siyo ba ne tare da 'yan uwanta, aljanu hauka ne da duk za ka wani bi ka susuce akan su ko ba ka san sun fi raina wanda suka lura ya fi tsoron su ba sun fi yi ma sa iskanci ai.''
Kuka mai sauti Dagori ta saki wanda ba wai na shagwa
a ba ne daga zuciyarta yake fotowa don
iri-
iri za ta ga samu ta ga rashi.
''Ta ya na fara sabawa da kayan da
in da yake siyo min shi ne wannan, tsohuwar za ta zo da wani na ta iya yin don kawai tsabar ba
in ciki wato duniyar nan, ba abun yarda ba ce ace kakarka wanda ta haifi mahaifinka tana yi ma hassada wato ta fison su Ya Ashrap akanta, to ba bama dole ta fi so su ba tun da mahaifinsu ya fi nata ku
i da komai amma ni ma fa da na wa laifin da lokacin da ake kawo min kayan da
in nan, ko na
an tsakura na ba ta ai da na kashe bakin tsanya, amma sai dai na kama na cinye kai ka ce tsohuwar mayya na tabbatar yanzu hatta Salame sai ta yi murna yoo ko ita ba sam ma ta nake ba dalle kuma su Inty.''
Ta yi maganar a zuciyarta, ta sake fashewa da kuka mai tsuma zuciya tamkar wanda aka yi wa duka.
" Haba Innaya kin sanfa ba'a
awa mai wannan matsalar rai yanzu sai ki tsokanosu.'' Mami ta furta don sam ba ta
aunar abun da zai sake sa aljanun Dagori su tashi, don ranar ita kawai ta san halin da ta shiga silar hakan.
'' Asiya bari wannan zancen yau duk suka tashi ubansu za su ci ai dan haya
i zan yi ma su wanda ko ba suwa Allah sai sun fita.''
Dagori da jin zancen Mami ya sa da za ta zu
asa sai kuma, ta ji zancan haya
i wanda Nene ta ta
a yi ma ta shi a ruga, wanda ta
arbo wurin wani Malami ba za ta ta
a manta irin wahalar da azabar da ta sha ba, yoo hauka take ta
ara shan wannan wahalar amma ta
auki alwashin sai ta
au mataki ankan Innaya don duk kan alamu sun nuna ba za ta bar ta ta mori arziki kamar yadda ta
auki aniyyar yi ba.
Ashrap kuwa da tun da Innaya ta kwacesa ya sauke wata ajiyar zuciya mai nauyi wanda yake ri
e da ita tun lokacin da ya yi arba da ita ya fara taku don shiga ciki, ya gotata ka
an ta ce.
'' Ya Ashrap kayan fa?.'' Ta furta cikin Muryar kuka.
'' Ki
auka na ki ne ai.''
'' Ba ta isa kuwa kawo su nan!..." Innaya ta fa
a tana kar
e ledar hannun Dagori.
'' Ai kin daina cin kayan nan ke
ai ko kin
auka duk abun da ki ke ban da labari?
Ko ciye kayan da ki ke ki na hana Salame duk ina sane da ke ina ganin ki idan su su Aimanah ba su so tun da ba wani bakon abu bane gurinsu to ita fa abokiyar tafiyar ta ki ai ya ci ita ki ba ta.''
Sai da ta share hawaye fuskantar kamin ta furta; '' Aradun Allah ban za ci tana so ba ai da ban hana ta ba.''
'' Mtsssss to wannan dai na yau haramiyar ki na tane ita da sauran 'yan uwanki.''
'' Kai!
Innaya mu dai mun gode wallahi ki ba ta kayanta.'' Aimanah dake tashi kan dinning
in ta furta.