Sashe 42
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' No talk me, amma kada ki ce ba komai bayan ga yanayin ki nan ya nuna haka.''
Tana shirin magana Mommy ta ce.
'' Hmm, wallahi Alhaji na kasa ganewa kan yarinyar nan kwata-kwata ta daina walwala a gidan nan, tamkar ba ita ba kullum sai dai ta
unshe kanta cikin
aki kamar wata mai jego, yoo ko ma su jego yanzu ai an daina zama a
aki.
Ga shi na yi ma ta tambayar duniyar nan amma wallahi sai dai ta ce dani ba komai, na gaji na zuba ma ta ido.''
Cikin damuwa da jin cewa rabin rayuwar shi ba ta cikin farin ciki ya fara fa
a.
'' Yanzu Hajiya duk wannan tana faruwa ba ki iya kin sanar da ni ba?
Haba yanzu a ce Yarinyar nan tana cikin damuwa haka ba ki fa
an ba why? .''
Mommy da daman ta san za'a rina, wai an saci zanin mahaukaciya ta ce.
'' To ni Alhaji meye nawa a ciki ne na ga dai kai ne, mai cewa samm baka son ana matsantawa Maysah a cikin gidan nan, to a kan me zan takura salon cibi ya zama
ari
ari kuma ya zama
ababa, to ba da ni ba.
Yanzu da ka fahimta da kanka ai shi kenan ko?, nan-nan na fa
a ma cewa Maysah ta dawo ba tare da ta sanar wa kowa ba, mai ka fa
a?
Cewa ka yi ina sa ma ta ido da yawa to ya kake son na yi?."
Bai tamkata ba don jin cewa Maysah na cikin damuwa duk ya bi ya kidama shi.
'' My Daughter me ke faruwa?
Waye ya ta
a min ke?
Me ki ke so ne?."
Ya jero ma ta tambayoyin cikin za
uwa da son jin ta ba shi amsar da yake da bu
ata.
A jiye spoon
in hannunta ta yi kamin cikin shagwa
a ta fara magana.
'' Dady ka kwantar da hankali ba komai kasancewa idai ina cikin damuwa kai ne mutum na farko da ya kamata ka sani ka kwantar da hankali ba abun da yake damuna am better ok.''
Ta fa
a cikin salon da za ta kwantarwa Mahaifinnata, hankali sannin da ta yi cewa shi
in mai nuna damuwa ne a duk kam nin wani abu da ya shafeta.
Tamkar wanda ya yi gudun tsira haka ya sauke numfashi mai nauyi, wanda tun lokacin da Mommy ta sanar da shi abun da ke faruwa yake ri
e da shi.
'' To haka nake son ji Maysah kin san kaf duniya ba abun da nake so da
auna sama da ke don Allah ki daina
aga min hankali irin haka, kuma ina son ki dawo da walwala ki kamar a baya kin ji ko?."
Ya yi magana cikin nuna tsantsar kulawa da kwantar da murya tamkar ba
ar shi yake yi wa magana ba.
Murmushi ta yi tana amsawa.
'' In sha Allah Dady kada ka dumu.''
'' Hmm.'' Kawai Mommy da ke zaune ta fa
a don ba yau ba ne karo na farko da ta ga haka amma abun na Alhaji kullum da
a yin gaba yake, ta kasa fahimtar wannan wane kalar so ne yake yi wa Maysah don so tari yakan nuna kamar ya fita son Maysah duda cewa, ita
in ita ce ta haifeta amma bai shakka kowa bai kuma kunyar nuna damuwarsa a gaban kowa idai akan damuwar Maysah ce.
Duda kasancewa, ba ita kawai ya haifa ba amma ita
in ta zama mafi soyuwa a cikin
an shi.
So da kaunar da yake nuna ma ta ne shi ne sila kuma ya taka muhimmiyar rawa wurin sangarta,ta.
Mas'ud Jarfata shi ne asalin sunan Mahaifinta haihafen
an garin Kaduna wanda kowa ya san family Jarfata babban family ne wanda ya yi fice kuma ya yi suna afannin kasuwanci, da kuma karatun nasara, wanda idai ba su zo na
aya ba to tabbas za su zo na biyu a cinin jerin manya-manyan
an kasuwa ma su hannu da shuni na cinin jahar Kaduna.
Kamar yadda
a'idar family Jarfata take ya ma su jiki tun Yaro ko Yarinya ya ta sawa ake saka shi a makarantar boko wanda da kuma nuna masa muhimmanci kasuwanci, don mafi yawa daga family sun fi karatar business.
Duda akwai likitoci da kuma jami'an tsaro da Alkalai amma sun fi karfi a kasuwanci.
Haka take a wurin Mas'ud wanda ya tashi da himma da kwazo wurin sana'arsa wanda yake sarin kayan daga
asashen
etare zuwa kasatai Nigeria wanda kuma, cikin iyawar Ubangiji ya sa ma shi hannu ya yi fice da suna, fiye da tsammani.
Luba wato Mommy
anwar Mahaifiyar shi ce wanda tun tasowar shi yake so da kaunarta haka yake ita ma a na ta
angaren, ba a wani
ata lokaci ba a ka
aura ma su aure.
A shekarar farko Allah ya azutasu da samun
aruwa ida suka samu
a' mace sun yi murna kuma sun nuna matukar farin cikinsu Ranar suna yarinya ta ci suna Khadijah, wanda ta ta so cikin gata da so da
auna shekaru biyu tsakanin suka sake samun
aruwa, in da Allah ya zurtasu da samun
aruwa
a Namiji wanda ya ci suna Muhammad suna kiran shi da Ammar.
Ammar na da shekaru uku aka haifi Maysah ida Alhaji Mas'ud ya ba da mamaki don ya yi abun da bai ta
a yi ba tun da ya
ora ido kan Maysah ya ji wani irin so da
aunarta ya shige shi, fiye da duk na sauran yaran, da aka haifa masa wanda kuma ya kasa
oye hakan Maysah ta ta so cikin gata da so da
auna Mahaifinta wanda tun Mommy na yi masa magana akan ya daina don kada sauran yaran su fahimci haka, amma ya yi fafur a kan shi fa bai ma ga abun da yake ba a haka ta gaji ta zuba masa ido.
Tun daga kan Maysah kuma ba su sake samun haihuwa ba ta tsaya cak, 'yan uwa ba yadda ba su yi da Mas'ud akan ya
ara aure ba tun da Mommy ta daina haihuwa amma ya kafe don shi Mutum ne mai kafiya ya kafe akan ba zai
ara ba haka kuwa aka yi.
Maysah ta ta so da wani irin farin jini in da tun a cikin dangi ake nuna ana sonta amma ita ba kowa gabanta in da take ganin ma soyayya tamkar shirme ce, ko hauka haka a cikin yayun abokanta da ma abokan kasuwanci Mahaifinta amma sam ta
i bawa kowa daman akan haka.
Wanda kuma gudun
acin ranta ya sa Mahaifinta zuba ma ta ido don Khadijah bai bari ta gama karatu ba ya yi ma ta Aure in da ta ci gaba da yin sa a gidan mijinta.
Duka sauran yaran shi ne mai za
a ma su in da za su yi karatu sa
anin
ar gaban goshi da ya ba ta za
i in da a take ta ce ita a Istanbul take son karutun sanin da ya yi tana
aunar garin tun zuwanta na farko garin ya burgeta, ya sa bai yi mamaki ba ya ammin ce.
Ashe rabon ta ha
u da ta ta
addarar ne............
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Ta gamu da tata
addarar wato Asad, Asad ne
addarar da ta gamu da shi wanda tun a kallon farko ya samu nasarar yin awon gaba da zuciyarta wanda tarin maza ke dafifin wajen nema auranta ta
i to yau karon farko ita ma ta ga wanda take so wanda zuciyarta ta ji ta aminta da shi kuma take da burin ya zama abonki rayuwarta.
Sai dai kash, shi sam ba ta gaban shi.
Ta ha
u da shi ne a wani taron na yaye
alibai da aka gudanar ida aka gayyato shi tun daga nan ta ji ya ta fi da ita, nan ta fara neman hanyar da za ta ha
u da shi har ta samu.
Duk wata hanya da ya dace ta bi ta bita amma sam ya ka sa fahimtar ta a rin maskilanci na shi, har sai da ta kai ga ta fito ta bayyana ma shi rin da ke kunshe a cikin zuciyarta, babban rashin na sara da ta yi shi ne fatali da wannan
on baran na ta da yi.
Ranar ta yi kuka wanda babu mai lanlashin ta ta yi kuncin zuci, wanda take tunanin cewa shin haka wa
anda suka kawo ma ta
on baran su suke ji?
Lallai idan haka ne suna jin ciwo mai ra
in a rayuwa.
Sam ba ta gaban shi duda ya sanar da ita cewa shi yanzu ba soyayya ce gaban shi ba amma ta nace ta jure duk wanin
yara da yake ma ta, so tari za ta sake shi amma ko ci kan ki ba zai ce ma ta ba haka za ta kara shi zamanta da surutunta da magiyarta ta gaji amma ba zai kulata ba wani sa'in ma haka yake bar ma ta wuri haka za ta
ara shi zama ta koma.
A rashin mai da hankali a karatu da take ne ya sa har
an ajinsu suka wuce ta ida ya bar ta maimaita aji.
Da ta dame shi da zuwa Office haka yake sa a hanata shiga haka take faman kiran shi a waya wanda idan ta fara ba ta san ta bari ba har sai ya
aga ita kanta da za a fa
a ma ta cewa wai za ta yi wannan na ci wallahi da sai ta
aryata hakan musamman kuma a ce akan Namiji, Namijin ma wanda ba ta gaban shi.
Ba ta gama sarewa da lamarin Asad ba sai wannan rana da ya du
eta cikin idonta yake sanar da da ita cewa ta nemi wani ta aura bayan ya san cewa ta sha sanar masa zuciyarta ba wani sai shi woton shi ba ta ma gaban shi.