Sashe 15
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ke Aimanah mike faruwa ne wane gajimare take magana?."
'' Wallahi Mami ni ma ban sa ni ba kawai fa muna haurowa ne mun taka matakalar farko lafiya ta biyu ta uku kawai ta saki ihu tana wannan sambatu na ka sa fahimtar mi take nufi...''
'' Eh ai daman ba za ki fahimta ba tun da ki na son kai ni wurin yan shan jini wallahi Aradun Allah kin ji dai kaji ne ba zan daina cin su ba ehee wannan ai gidan aljanu ne ki ke haurawa da ni, amma wane
aki. ne na arziki za'ace sai an hau saman gaji mare kamin a shiga wallahi ba zan hauba ni ina ma sauran kazar da Abbi ya siyon?."...
Kai jama'a wannan Dagori to bari na dakata
nan
Yanzu fa muka fara kudai ku ci gaba da ba ni
warin gwiwa ta hanyar sharing da like comments sune ke nunan kuna tare da ni kuma kuna jin da
in Labarin
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Mami da ta fahimci Dagori tsoron benen take ta yi murmushi.
'' Aimanah sauko da ita ki kai su
aki gefen Innaya jin ko?." Daidai nan Ashrap da su Maamah suka fito suna tambayar lafiya.
'' Mami Abbi wai hayaniyar mene ne nake jiyo wa tun daga sama?."
'' To koma dai mene ne ba za'a sanar maba kuma wallahi kai ma bari na gama huta wannan uwar hajijiyar zan dawo kanka ne, dan tun da muka baro rugarmu ba ka bar ni na huta ba, tsabar ba
in ciki har so ka yi kasa na yi wa kaina gagarumar asara dan babban asarar da zan yi a rayuwata shi ne a ce wannan zuwan birnin ba da ni, aka yi sa ba dama kwana nai ina cizon
an yatsa akan Baffa da ya yi hijira har ta nisanta ni da wannan jin da
i, haka yanzu dubi tsohuwar nan Innaya.'' Ta fa
a tana nuna Innaya da ke fitowa daga
akinta ta ci gaba.
'' Dube ta dan Allah waye zai kalleta ya ce wai ita ce ta haifi Baffana Aradun Allah yama fita alamar tsufa to tana cikin wannan uwar daular haka ai Aradu sai ma ta dawo kamar ni tsa....''
'' Mai babban suna ya isa haka na san kin gaji yanzu ki ji ki yi wanka ki kwanta ki huta kin ji?." Abbi da ya ga maganarta ba me
arewa ba ce ya fa
'' Ai Abbi da ka bar ta kawai ta
arasa wannan tsaf za ta iya aikin jarida ai.'' Maamah ta fa
a tana
ar dariya.
'' To yanzu kowa ya koma
akinsa kun ji ko?." Ya gama fa
in haka ya juya har ya fara tafiya.
'' Abbi kamar fa kamanta da sakona.''
'' Ya waigo wane sakon kenan Mai babban suna?."
'' Haba ko da na ce Aradun daman na san mantawa ka yi, zancen naman kazar wai na ga ba'a ba ni ba.''
Murmushi ya yi.
'' Ke Maamah ina kika kai ma ta sakonta?." Ya tambaya ya duban gefen da Maamah take.
'' Abbi ai na kai shi sama na za ci a can za su sauka shi ...''
'' Subbuhallah to yanzu da kika ji ba can za mu sauka ba, ba sai ki hanzarta ki
aukan kada
era ya sace, wai ina kika kai shi ne?." Dagori ta yi carab ta
e zancen.
'' 'Yata Maamah ta girme ki ki daina yi wa manya magana haka kin ji?." Mami ta yi maganar gani Dagori sam ba ta iya magana ba.
'' Kin ga can to acan yake idan kuma ki na so sai ki je ki
auko.'' Ashrap ya ba ta amsa yna nuna ma ta sama ta bu
e baki da niyyar magana Mami ta ce.
'' Aimanah ku je ko, ke kuma Maamah ma za jeki ki
auko ma ta.''
'' To Mami.'' Ta fa
a ta na haurawa sama.
Innaya dake gefe har suka zo suka gota,ta kallonta take tana murmushi dan duk sai ta tuna ma ta da Majoh kalar rigimarsa musamman yanayin yadda yake kafewa akan zance ko da kuwa ba daidai ba ne, shi dai idan ya yarda da shi to fa ba makawa zai hau kai ne ya zauna.
aki na biyu wanda ke ciki koridon suka shiga
aton
aki ne
auke da set na kayan gado makeken gadon Dagori ta kalla ta dubi, Aimanah.
'' Yanzu ki na nufin akan wannan gadon za mu kwanta?." Ta yi tambayar baki sake.
'' Eh ko akwai wani abu ne?."
'' Aradun kam akwai wannan gado ina tsoron Allah ina jin tsoron na hau shi.'' Ta fa
a tana zaunawa tare da danna katifar '' Kai jama'a wannan irin katifa haka amma idan ka kwanta har da tausa ake yi ma dan ka ji da
in bacci ko? .''
'' Hmmm yanzu dai tashi na nuna maku, yadda za ku yi amfani da toilet.''
'' Mine ne kuma tolo?." Dariya maganar ta ba wa Aimanah amma sai ta ja hanunta tare da yi ma Salame da ke ba wa idonta abinci, baki kawai Dagori ta fita amma ita kanta cikinta cike yake da tarin tambayoyi, ta bi bayan su.
Suna shiga Aimanah ta fara gwada ma su yadda za su yi amfani da komai ta yadda za su fahimta.
'' Wai ni kam Aimanah nan ina ne kika ka womu ne?
Ko shi ma
akin kwanciyar ne?
Naga har da wani gado fari sai dai ba katifa balle kuma matashin kai." Ta yi maganar tana nuna bahon wanka.
'' Lallai akwai aiki, to ban
aki ne na kawoku shi wannan da ki ke kira da gado to wurin yin wanka ne kin ga wannan?...'' Ta nuna mata kan fanfo.
'' To nan za ki mur
a kin ga ruwa ya zo ko?
To dan kuma ki na son ya koma na zafi sai ki mai da kan ta wannan gefen, ina fatan kun ga ne?."
'' Tab
ijab yanzu ki na nufin ki cin wannan abun zan
inga
ibar ruwa ina kaiwa jikina?
To wai ma ku ba ku da, bokiti ne da sai wannan
aton abun?." Dagori ta fa
a ta ta
e fuska dan ita da farko ta za ci gado ne to tun da ta ji ba gado ba ne sai duk ya fice ma ta arai.
'' Ba fa
iba za ki yi ba shiga ciki za ki yi aci ake wanka idan kin....''
'' Aradun Allah ba za ta sa
u ba yoo hauka ake da zan shiga wannan abun, ni ba wata jaririya ba a'a ni ba zan shiga ba, gaskiya a samomin bokiti kawai ta ya da girma na a ce sai na shiga wani abu mai kama da bahon wanka.''
'' To gaskiya ba wani bokiti da za ki samu sai dai ko za ki amfani da shower.''
Cikin rashin fahimta ta ce.
'' Mine ne shi kuma?."
'' Ga shi nan...'' Ta fa
a tana nuna ma ta.
'' shower ba ta da hawalal amfani nan kawai za ki mur
a ruwa zai zo kin ga ni?.''
" Kai duniya birni karshe ne yanzu ku har da abun da ke sauko da ruwan sama kuke da shi to wannan ya yi.''
'' Uhm idan kuma lalura ta kama wannan shi za ku bu
e ku zauna ki na gamawa sai ki dan na nan zai tafi.''
'' Huhmm yanzu shi kashin ma a nan ake yin sa?." Ba ta kula ta ba dan ta ga ji so take ta futa.
Haka ta nuna ma su komai sai da ta tabbatar sun gane dan sai da suka yi gwada ma ta kamin suka fito toilet
in suka baro Salame ta yi wanka.
Akan
arami table
in dake cikin
akin ta ga ledar da sauri ta
arasa ta
auka tana bu
ewa ganin kuwa abun da ta yi tunanin ne ya sa ta saki dariya ta na zubewa
asa zaman an bori ta yi ta fara cin naman kazarta tamkar ba gobe ba ta amsawa Aimanah dake ma ta a futa gajiya ba tana fita.
'' Ya Allah gaskiya da
i na birnin, ba
in ciki kuwa na ruga ga shanu ga awaki, da kaji, amma duk a banza tun da ba'a ci Aradun Allah ba ida za ni kwarankwatsa dubu ba mai mai da ni ruga na ga wurin zama, ina ni da ruga kam sai dai a tarihin ace Dagori ta zauna ruga amma komawa walah.''
'' Dagori wai ke dawa nake jin maganarki tun ina ban
aki?
Kuma fa kamar zancen ba za ki koma ruga na ji ki na yi?." Salame dake fitowa daga toilet ta fa
a tana
arasawa kan gado ta zauna.
'' Eh kamar yadda kika ji ni dai na ga wurin zama ehee ko da magana ne?......''
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL

Cike da mamaki ta dubeta wanda tana gama magana ta ci gaba da cin naman ta.
'' Amma Dagori kin san Baffa sam ba ya son ki yi nisa da shi ko?." Da wani irin kallon raini ta
ago kai ta dubeta.
'' Ai kuwa Uwata to Aradu ko Baffa bai isa ya sa na koma ruga ba, wai ni Salame ko dai ba
in ciki ki ke da ni ne ban sa ni ba?