Sashe 28
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ganinsa ma wahala yake yi ma su balle ta kai ga su yi wata magana akan hakan.
Cike da tausayi Salame ke kallo Nene da ta kusa 2hour a zaune tana Addu'a, tun bayan da idar da sallah Azahar ga shi, har La'asar ta taddata tana wurin zaune. wanda ko shakka babu duk Addu'a take a kan Allah ya bayyana Dagori.
Aranta ta ce.
'' Allah Sarki Uwa kenan, ita ce mai shiga damuwa akan damuwar
anta haka kuma ta shiga
unci a duk sa'in da ya yi nisa da ita.
Uwa ce kawai ke yi wa
anta Addu'a ta manta da kanta, a wurinta ne kawai ake samun soyayya chikakkiya wanda babu garwaye a cikinta, ita ce ke nuna farin ciki zallar a duk sanda Yaron ta ya samu cigaba na rayuwa, Allah ba mu ikon kyautatawa tsakanin mu da iyayanmu."
Turo kofar da aka yi ne ya sa ta
aga kai don ganin waye Mami ce; a bayanta Yar aiki ce, hannunta
auke da tire na abinci tsakiyar
akin ta ajiye tare da
aukar Filet ta zuba ma su abinci daidai Mami na zama kan kujerar three seater da ke
akin, sai da ta gama ta ajiyewa kowa a gabansa tare da ruwa da lemu kafin ta fita.
Lura da Nene ta yi kamar Mami na son ta yi magana da ita ya sa ta tsagaita a Addu'ar da take.
Salame ta ce.
'' Ina yini Mami?."
Murmushi mai kyau Mami ta yi kafin ta ce.
'' Lafiya lau ya gajiyar aiki jiya na ga kin sha aiki sannu da
okari?."
Ita ma dai murmushi ta yi.
'' Haba Mami sai ka ce na yi wani abu.''
'' Wani abu ne mana ai kin yi
okari.
''
'' An yini lafiya?.'' Nene ta fa
i cikin dasanshiyar murya.
'' Lafiya lau Yaya ina yini?
Ya?." Mami ta ba ta amsa tana
ara karantar yanayinta cike da tausayawa.
'' Lafiya.''
'' Na ga tun safe ba ku fito ba, an ce ko kayan karin da aka kawo kamar ba kuci komai ba? sai yanzu da nake fotowa don na
an haura sama ina gyara abubuwan da aka yi jiya nake samun labarin wai ba ku ci abinci ba?
Yanzu ke Salame ai ke ce ya da ce a ce kin je kin
auko abinci ko har yanzu bakunta ki ke?.''
Salame dai ba ta yi magana ba, don sai take ganin ko dai Mami ta manta cewa su
in Fulani ne don tun zuwansu ta lura kamar a kwai ta zara da banbanci mai yawa tsakanin rayuwarsu kamar wata duniyar ne ta je ta daban irin yadda suke gudanar da rayuwar su kamar da kwai banbanci wai
a da Uwa su zauna,
ugu-
ugu akan kujera
aya har fa rungumar juna ta ga suna yi ita ko yaushe za ta iya wannan ne.
Tana Yar musulmi, acewarta.
'' Yaya dan Allah ki ragewa kanki damuwar nan, in sha Allahu ta kusa dawowa garemu don ana kan bincike ne, kuma na tabbatar, tun da Asad ya saka hannu a ciki komai zai zo da sau
i in sha Allah.
Ki kwantar da hankali, dan Allah kada wani abun ya zo ya same ki.''
Mami ta fa
i cikin salon kwantar da hankali.
'' Uhm.''
Ta sani cewa akwai ciwo da damuwa a ce an sace
anka ba tare da ka san a wane hali yake ciki ba.
'' To Allah Allah yanzu ki samu ki ci abincin nan.''
Nan ma dai kawai ta ce da ita '' Uhm.
'' ba za ta matsa ta ba ko ta takurata hakan ya sa ta mi
e ta fita.
*************
Cikin kwanaki uku kawai, Dagori ta fita daga hayyacinta kallo
aya rak, za ka yi ma ta ka san cewa tana cikin matsanancin hali, ba lallai a kallon farko ka iya gane ta ba ta yi wata irin muguwar rama dama can ba wani naman girki ba ta yi ba
i.
A kallon farko za ka za ta ko mahaukaciya ce don yanzu Cizo ya sauya ma ta
aki ya kaita wani
akin wanda babu komai cikinsa face tarkacan kaya marasa anfani
akin bai da maraba da bola wato juji.
Kwance take
asan
akin wanda kura da yana na gama cika wa rigar jikinta ba ma lallai ka iya gane wace, kala ba ce tsabar kura da dadti gashin kanta kuwa da yasha gyara ya hargitse, ban da kura da ya kwasa ba za ka gane wane kala ba ne.
Birgima take a kwance a
asa hannunta dafe da cikinta wanda idan ta ta
a hatta sawun awazunta tana iya jinsu wanda take da tabbacin da za a, tsaya da kyau tabbas za a iya
irgasu, yunwa da
ishirwa duk sun bi sun
assara ma ta jiki.
Hatta
warin da ke cizonta ba ta da
arfi ko, kuzari korar su har tana mamakin ko me suke samu a jikin na ta ne, da suke faman ciza.
Haske ne ya dallare ma ta ido, wanda ya maye ma ta gurbi da duhun
akin.
Amma samm ba ta da kuzari iya
agowa balle ta kalli mai shigowa.
****************
Cikin kwarewa da sanin makamar aikinsa yake sarrafa supercomputer
insa, duk tsawon wannan lokaci ko, kwanani ko kofar gida baya zuwa yana
aki yana gudanar da aikin da ba dare ba rana, ko abinci ba wani samun lokacin cinsa yake ba sam bai da wani hutu sosai koyaushe yana kan aikinsa wanda ku san daman, duk wani rabin rayuwarsa ya shafesa ne a kan sa. wata
aramar na'uwarsa ce ta yi
ara, tuni ya sake nutsuwa tare da gyara zaman Bluetooth
insa .
*************
'' Hhhhhhh shegiya ta RUGA an ji maza yanzu ke ce kika dawo haka?
Lallai ashe daman duk wannan tsiwar ta ki akwai maganinta?
An shi.'' Ya fa
i yana jefa ma ta ledar hannun sa a jiki.
'' Dan Ubanki bread da ruwa.''Amma ko motsi ba ta iya yi na kirki balle takai ga ta iya ci.
Wayarsa ce ta yi
ara ya
auka ganin ba ta motsi, ya
auka bacci take.
Ya
aga wayar.
'' Hello sai Oga.
''
Da yake wayar a speaker take ana iya jin me na cikin wayar ke fa
i.
'' Cizo Ka saurare ni da kyau ka ji abun da, zan fa
i ma.
Tun da shi wancan
an iskan Yaron ya
i yi mana abun da muke so, to zan ba da jinin Yarinyar nan ga
ungiya wanda na san muddin na yi haka zan, samu
arin matsayin.
Wanda kuma shi ne tsani akan samun nasarorin na nasiyasa.''
'' Ai kuwa Oga hakan shi ne daidai domin Yarinyar nan, ta ishe ni, don gudun ma nake ta
aras, kamar alamu sun nuna, ta kusa margayawa.''
'' To kada ka damu yau ne kwananta na
arshe a duniya, idan ka yi ha
uri hours da suka rage ma tare da ita,
alilan ne. yanzu, ina son anjima da dare ka
aukota ka kawo min ita a nan, gidan gonata daga nan kuma sai barzahu.''
A tare suka she
e da wata iriyar dariya daga nan ya fice daga
aki yana rufa kofar.
Wanda bugun kufar ya tafi daidai da zubar hawayen Dagori, da ta gama jin komai.
Ba ta da karfin iya yin kuka don babu wani kuzari tare da ita.
'' Ya Allah ga baiwarka Allah ka kawo min mafita, cikin sau
i.
'' Ta fa
i hawaye na sake sulalo ma ta..............
Masoya chakwakiya ke nan wannan lamari to koya za ta kaya ku biyo ni don jin yadda za ta kaya.
Dan Allah ku nuna min
auna ta hanyar sharing da like comments ko ba ku son channel
imu yaje Barrel ne?
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION (J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
'' Ya zama dole na samu yadda zan gudu daga wurin nan don ba zan zauna ba a yi ku
in jini da ni, Aradu wannan ba mai yiyuwa ba ne.
Bayan duk tarin burukan da nake
auke da su a ce; lokaci
aya an yanke min su.
Ina sam wannan ba za ta sa
u ba wai bindiga a ruwu.
Yanzu wannan Ni!
Dagori ai abun kunya ne a wurina a ce, ni ce kwance a wula
an ce duk ina kissata da iya mugunta,ta suka je ne?
Har da zan bari wani Cizo ya yi nasara a kaina, Aradun Allah sai na nuna masa ni
in nan cikakkar Yar RUGA ce, don sai na koyar da shi darasin da ba a ta
a koyar da shi ba.
Idan har ban shayar da kai ruwan mamaki ba to daga yau, a canzan suna daga Dagori zuwa Dussa.'' Ta kai
arshe magarta tana kwafa wada ko da a ce da wani a
akin ba zai iya jinta ba saboda rashin
arfi da kuzari.
Ta sa hannu ta janyo ledar da Cizo ya jefo ma ta wata irin wawura ta kai wa bread, tamkar shi ne, Cizo.
Kafin a hankali ta
an zame ta jingina da jikin bangon
akin.
'' Ai dole na ci ko don na samu
arfin yakar wannan azzalumi, Aradun Allah duk wani zaluncin da ka min kai da
an iskan Oganka.'' Ta fa
i tana ci gaba da cin bread ta.
*************
'' Mashkur, ka tabbata messing with DSS agents is not a joke!
Kai ka jawo distance ta zama closeness you brought me back when I had moved on.
So, be ready
because this time, no mercy!.''
Ya danna ma
allin ShadowLink, wata
aramar na
ura da ke bai wa jami
an DSS damar sadarwa, ba tare da
oye komai ba.
Ana
aga wayar ya fara magana, ba tare da ya jira wanda ya
aga ya yi magana ba.
'' Hello sir, I
ve completed all investigations on my end.
I
ve gathered substantial evidence that can be used to arrest Mashkur along with his loyal supporters.''
" Well done.
I
m glad to hear that.