Sashe 2
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shin mu ci gaba ko na da ka ta
Na ga ruwan like share ko na da ka ta
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO
(Mrs Awwal)
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa suka sauya tunanin al'umma cikin sau
Washegari da asuba sarai ta ji lokacin da Nene ke ma ta magana a kan ta tashi ta yi sallah amma gudun, kada ta tamyeta ina ta je jiya duk da ta san cewa ta san dandalin ta je, sanin fa
a irin na Nene ya sa dole ta yi lumm kamar mai bacci dan ba ta shirya amsoshin da za ta kare kanta da su ba har sai da ta ji ta gama alwala ta shiga cikin bukkar ta kamin ta mi
e tana mutsutsika ido butar ta da ke gefe ta
auka ta fita waje bayi ta shiga ta kama ruwa ta fito ta du
a daidai ida Nene ta tashi ta
an jima a wurin kamin ta yi alwala, ta koma cikin sallaha ta yi tana idarwa ta tashi wani
aramin hijab ne ta
auko cikin wani bakko da gefen gadon kara tare da
aukar alonta ta fito ba kowa a tsakar gida dan haka kai tsaye ta fice.
Bakin matsala cin garin ta nufa can gefe ka
an kusa da wata bishiyar mangwaro ta nufa ida tarin yara maza da mata suke sai dai kowa da na sa gefe, saman shifi
ar buhum wata yarinya ta je ta zauna yarinyar ta
ago da niyyar masifa, suka ha
a ido ta zabga mata wata uwar harara, da sauri yarinyar ta sunnan da kanta
asa tare da zamewa ta koma
asa, ta bar ma ta buhum.
Karatu a ka shiga yi wanda sai misali 7:30am aka tashi ta kama hanyar tafiya gida kenan ta ji ana kiran sunanta wani murmushi
eta da mugunta ta yi gane muryar mai magana amma sai ta basar ta ci gaba da tafiya, ganin da mai kiran ta yi ba tsayawa za ta yi ba ya sa ta ha
o da gudu.
'' Haba Dagori na san fa ki na jina amma ki kai banza da ni.'' Ta fa
i daidai lokacin da take shan gaban ta tsayawa ta yi tana
are kallon.
'' Dan Allah ki yi ha
uri akan abun da ya faru jiya wallahi duk banda masaniya akan komai.
''
'' Hmmm Dije kenan kin
auka banga komai da ya faru ba?
To na gani wato ke ki na tare da ni kuma ki na ala
a da su Hansai kaf RUGA nan ba wanda bai san ba ma shiri da su ba shi ne ke, ki na matsayin
awata har aje a ha
a baki da ke a ha'ince ni.'' Ta kai
arshe ta a
wafa.
'' Dan Allah ki yi ha
uri wallahi duk banda masaniya komai kuma idan ki na bu
atar na sanar miki yadda mu ka yi da su Aradun Allah zan sanar miki amma Aradu ki yadda da ni, ban san komai ba akai.''
'' To shi ke nan na ji amma dole sai kin min wani abun!."
'' Mene ne shi? fa
i koma miye na amince!."
'' No garki da mu idan lokacin ya yi zan sanar muki.'' Ta furta no
in kamar wata cikakkiyar baturiya wanda bayan yes da ok kaf a cikin turanci ba abun da ta iya.
Daga haka suka biyo hanya da yake gidansu Dije shi ne farko, ita ta fara shigewa yayin da Dagori ta
arasa na su gidan ko da ta shigo ta hangi Salame cikin garke tana shara ba ta bi ta kan ta ta shige bukkarta.
Cikin shirinta na boko ta fito daga cikin bukkar tsaf, da ita dan kayan ko da basu da guga amma a wanke suke tsaf dan Dagori ba dai tsafta ba dan tana son tsafta, ita irin mutanen ne ma su son ace sunfi kowa, a komai to bayan kyau da ake cewa tana da har da tsafta da kwalliya ake cewa kaftafi 'yan mata RUGAR hakan kuma ba
aramin fasa ma ta kai yake ba, tafiya ta fara yi daidai bakin bukkar Nene sai ga Baffa ya fito daga ta shi bukkar.
Har
asa ta duka ta gaishe shi.
'' Ina kwana Baffa?
An tashi lafiya?."
'' Lafiya lau Mai babban suna za'ana makarantar?." Ya fa
i yana murmushi ita ma murmushi ta yi.
'' Eh Baffa.''
'' To madalla amma dan Allah Mai babban suna a
inga kula a daina fa
a kin ji ko?." Ya yi maganar da alamar garga
'' Ai gwanda ka
inga fa
a ko kai ta ji maganar ka tun da ni kam sam ban isa ba!." Nene dake fitowa daga cikin bukkata ta fa
'' Uhm uwar yara kenan ai kurciya ce ke damunta duk za ta daina ko Mai babban suna.'' Murmushi kawai ta yi dan idai ta ce za ta yi magana, tofa lallai allura za ta iya tono galma.
'' To tashi ki je kada kuma ki makara.'' ya fa
i yana saka hannunsa a cikin aljihu naira ashirin ya zaro ya na mi
a mata
a ta yi tare da godiya ta mi
e ta fita Nene kuwa, tsabar takaici ba ta sake magana ba.
Tana tafiya a hankali ta na waka cikin yaren fulatanci ta cinma wani taron dandazon yara ai kuwa suna ganin ta suka shiga wa
a.
'' Amin Dagori mai layar
anzo Amin dai wasa ba.'' Abun suke ta fa
i kenan ai kuwa ta bi su da gudu amma suka watse nan ta ta bin su har Allah ya ba ta sa'ar cabkar
ai da ga cikin su ai kuwa ta ri
e shi gamm.
'' Kai dan kun raina ni ni kuke ce wa Amin Dagori mai layar
anzo a'a layar ubanku 'yan iskan banza.'' Tana maganar ta na fallamasa maruka aikuwa ya fashe da kuka.
'' To gobe dan uba ka sa ke ko da yake aikai shege ne ba ka da uba, to koma miye ka sake.'' ta fa
a tana sake tallare masa
eya ta sake shi aikuwa ya zura a guje dan kuwa ya daku.
Makarantar ta
arasa makaran ce wanda ke da ajujuwa guda uku kacal ginin zamani ne amma fa ko filasta babu bale pant ajin tsakiya ta shiga yara ne zube kamar shanu, a zaune a
asa sai wa
anda suke zuwa da buhu suna shinfi
awa dan kada su
ata jikinsu dan ko da
asa babu ko da ta shiga ba malami a cikin ajin yara na ta wasa tana shiga, suka ganta kowa ya kama kansa sukai tsit, wuri ta fara nema na zama dan tsabar jin kai irin na ta ko buhum ba ta zuwa da shi ,sai dai kuma ba ta zama a
asa na wani ake kwacewa ta nuna masa fin
arfi irin na ta wata yarinya ta nuna.
'' Ke zo nan!." Da sauri yarinyar ta mi
e za ta zo.
'' Uwarki za ki zo ki min ki zo tare da buhum ki.
'' Da sauri ta yi yadda ta ce ta zo ta mi
a ma ta, wani irin mari ta kai ma ta.
'' Dan kin raina ni ni ce zan shifi
a buhum kenan?." Yarinyar tana kunshe kukan ta ta shimfi
a ma ta zauna wa ta yi yarinyar ta koma gefe ta zauna a
asa, daidai nan malamin su ya shigo tashi sukai suka gaida shi amma fa ban da mutunyar ta ku dan gyara zama ta yi, girgiza kai kawai Malamin ya yi yana mi
a mata hannu,
an ta
a fuska ta yi tare da saka hannunta cikin jika ta
auko ali da ashana ta ba shi dan ta san abun da yake nufi kenan.
arba ya yi yana saka hannu aljihu ya ciro karan sigari yana saka ta a baki ya kuna ma ta wuta jefa ma ta sauran ashanar ya yi sai da ta yi tsaki kamin ta sa a cikin jika.
'' Ke da ni ki ke? .'' Malamin ya fa
a yana ha
e fuska.
'' A'a fa kada ka sauyan manufa amma ni da wanda ya tsargu nake!.'' ta ba shi amsa tana tsare gida.
Ya san sarai da shi take tun da ya nuna ma ta cewa yana santa shi ke nan reni ya shiga tsakanin su bayan wanda take ma sa a kan shan tabar da yake, shi kuwa da ya fahimci ba ta so shi ne yake ba ta ajiyar ashana dan kawai ya ga iya karta..........

A na tashi makarantar ta kama hanyar dawo dan yau daga Dije har su Hansai ba wanda ya zo dan haka ta kama hanya kai tsaye a hanyarta ta dawowa ta ci karo da gonar su Gi
o tunani ta yi ta tu na wata rana ta dawo makaranta ta ha
u, da Gi
'' Masoyiya tun daga ne sa na hango ki na tafowa tu ni zuciya ta ta ka
u da son ta
araso kusa da ke, shi ne fa ban aune ba na tsinci kaina a gabanki.'' Wani murmushi ta yi na matu
ar jin da
i ta yadda yake banyana ma ta irin yadda yake santa.
'' Gi
ona kenan shi ya sa kaf, a cikin samarin da ke RUGA nan nake jin ba ni da tamkar ka.'' Ta fa
i ta na sa hannunta
i sandar hannun shi.
'' Ai ni kaf matan da ke cikin RUGAR nan a matsayin maza nake, ganin su ke ce kawai mace a cikin su.'' murmushi ta yi mai game da dariya.