Sashe 39
Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni ba ma duk wannan ne damuwata ba illa yadda tun da ka zo ko kira balle kuma sako, haba my soulmate please tell me ko na ma wani abun ne ban sani ba wallahi I won't to do it again okay.''
Ta fa
i har tana ha
e hannayenta alamar ban ha
uri ba ta yi aune ba sai kwaranyan hawaye ta gani suna ma ta kwanya tamkar in dararo....
Taku har kullum mai kaunar
MRS AWWAL
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7Jri19mrGWdgsRwZ3M
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
A hankali ya sauke wani nannauyar numfashi tare da shafa sumar kansa, duban ta yake amma ya kasa magana.
Sam shi ba ya son takura ko wani abu da zai
ata masa a rai amma ya lura cewa kullum suka ha
u to fa sai ta sakar masa ciwon kai saboda kukanta.
Cikin muryar kuka ta ce.
'' My soulmate please tell.....''
Da sauri ya
aga ma ta hannu alamar ya isa jin da ya yi za ta sake ru
asa a hankali cikin cool voice
insa ya fara magana, wanda ba dan da cewa daman ta tattara hankali ta wurinsa ba da ba ta yadda za ta iya jin shi.
'' Dan Allah Maysah ki daina wannan shirmen na ki.
Ya isa haka ban san ko sau nawa ki ke da bukatar na sanar da ke abun da, kullum kin san shi ba.
Wanda kalma ce da ya kamata a ce kin haddace ta a
walwarki so please ki fita daga rayuwata, saboda babu abun da yin hakan zai amfane ki da shi.
Aure ki ke so ko soyayya kulawa duka wannan ba za ki samu daga wurina ba...
You see, continuing to pursue her is useless.
Maysah na san cewa ki na da tarin masoya ma su son ki, to ina mai ba ki shawara da ki fitar da
aya daga cikin wa
annan mutane ki aura ke mace ce, lokacin ki kurarre ne.''
Shiru ya yi yana dafe kansa jin yana sara masa don ya da
e rabon da ya yi magana irin wannan, mai tsawo haka.
Maysah da ta daskare a kan kujerar da take hawaye kuwa tuni suka
afe tsabar tashin hankali da ta shiga don wannan hukuncin da Asad ya yanke ma ta daidai yake da ya yanke ma ta duk wani jin da
i na rayuwa, kai zai fi ma ta sau
i a ce rabata ya yi da duniya a kan dai wannan hukuncin mai sauri da ya ma ta.
Cikin murya mai nuni da irin kunci da zafi da ke zuciya wanda amon muryar ke fita da alamun sare wa ta ce.
'' Ba zan iya ba!
My soulmate ba zan iya ko da kuwa na ce zan iya na san cewa
arya nake, My soulmate kai
in rayuwata ne.
Ka sani cewa ni taka ce wallahi Mom da Dady wallahi saboda kai suka haife ni, rayuwata ba ta da wani amfani idan babu kai a cikinta.
What do you want me to do or do you need my heart to pursue?.''
Ta furta tana sake
arawa kukanta sauti.
Da sauri ya sake runtse idonsa gami da shafa sumar kansa yanayin fuskarsa na sauyawa ya wani sake tamke fuska cikin, tsare gida ya ce.
'' I said, have you seen how crazy I am?
Na rasa har sau nawa ki ke da bukatar sani na tsani wannan kukan ba na so duk wani abun da zai zame min Headache amma ke na lura burinki kullum ki na
oran wani zafin kai fiye da wanda nake da, Maysah ba na son yawan magana a kan abu
aya kullum, yawan surutu ba halina ba ne amma kin kasa fahimtar hakan duk saboda irin wannan abun ne na shirme ya sa na tarkata zancen soyayya na jefa shi kwandon shara.
I forbade you from coming to my workplace, why?
Kuma ke a haka ki ke tsammanin cewa zan so ki bayan duk abun da ki ke ki na yin wanda ba na so ne?
Please and please...''
Shiru ya yi don daga haka ba zai iya
ara ko kalma
aya don zai iya cewa ya jima bai yi zancen mai tsawo irin na yau ba.
e wa ta yi fuskarta ta yi fayau da ita hawaye duk sun wanke ma ta fuska.
'' My soulmate yanzu ni kake kira da ciwon kai?
Now the benefits of love are gone, hmm, the truth is that love is not lawful for me.
Zan tafi amma ka sani ba wai yana nufin cewa na daina sanka ba ne, Asad Abubakar Majoh ka sani sanka kamar jinin jikina ne wanda ba zan iya rayuwa babu shi ba zan tafi amma ka sa aranka zan jira duk lokacin da ka ji ka shirya aure to don Allah ka tuna da cewa akwai wata mai dakon soyyayar ka a gefe.
Ko da zan mutu ban yi aure ba zan jira ka I love you Keep this in your heart forever, Maysah, and say,.''
Tana kai nan ba ta ko jira mai zai ce ba ta juya abun ta ta yi tafiyarta.
Sun kuyar da kansa ya yi
asa yana sauke numfashi.
**********
'' Hey, what kind of nonsense is this?
I'm teaching you to sleep.
''
Matar da ke tsaye kan Dagori da ke ta faman bacci ta ta
aura kanta a kan table take ta sharar bacci ta fa
i tana
an dukan kafa
arta.
an tsorace ta farka.
''Lokacin cin abinci ya yi ne?." Ta fa
i tare da yin mi
a tana mi
e wa.
'' You're crazy, go back and sit down and tell me everything I taught you.
''
Dagori kuwa ware ido ta yi tana duban Malamar tare da 'yan ajinsu da duka ita suke kallon.
'' Tabb yooo ai sai ki yi ni ko kashe ni za ki yi na san me kika fa
a.
Kin ga Malama idan za ki min Hausa ki yi idan kuwa ba za ki yi ba ki min fulatanci amma ni ina nake jin abun da ki ke fa
i ki na magana kamar ki na kwalanniya.''
Tuni yaran da ke jin Hausa a cikin ajin suka
au yin dariya don kam ta ba su dariya.
Malamar ce ta tsawatar ma su tana tambaya
aya daga cikin su me take cewa da yake Malamar ba bahaushiya ba ce.
Tuni wata yar kanzagi ta sanar da Malamar me Dagori ta ce.
'' You're telling me that.
'' Malamar ta fa
a tana nuna ta.
'' Ai kuma sai ki yi wai mahaukaci ya fa
a rijiya ya ce wanka ma nake yi, idan kin so na yi magana Aradu ki yi Hausa idan kuwa ba haka sai mu kwana nan ba wahala, don shi yafi komai sau
i wai cire wando taka.''
Dagori ta fa
i.
Lura da ta yi dai da alama Malamar ba ta jin Hausa ta ce.
'' Ni kin ma zo kin tsayan a kai ga shi sai tashin wari ki ke, Aradu har ya fara hawa min kai, anya wannan na wanka kuwa ba tsaka tsami take ba?
Kai da alama dai kam don wannan uban wari ba a banza ba Aradu ko gar
i albarka.''......
Hmmmmmmm
Dagori
A gaskiya yanzu yadda kuke sam ban jin da
i haka a ce like da share na gagarar ku, da na ce zan kyaleku ne kawai amma idan ban sanar da ku ba ai ba ku sani ba.
To dan Allah ku
inga like da share yanzu a haka kuke son book
ina na gaba ya zama free kuwa?
Dan Allah na ga sauyi a wannan page
Taku har kullum mai kaunar ku

'' Wai ni kam lafiya kuwa kin kira ni ki na cikin matsala na zo kuma sai kuka ki ke?
Ko daman kin kira ni ne don na zo na kalli kukan ki ne?.''
Ta yi maganar tana duban ta yadda ta wani rungume filo, sai faman darzar kuka take sai ka ce wanda aka aikowa sakon, mutuwa.
Cikin muryar da kuka ya ci
arfinta ta fara magana.
'' Ruky rayuwata ba ta da sauran wani amfani!
Zuciyarta na gab da yin bin
iga ta tarwatse, numfashina gab da daina aiki, ban san ya zan yi ba Ruky na rasa madafa.''
Cikin ru
u da ki
ima Ruky ta hauro kan gadon ku sa da ita.
Dafa ta ta yi.
'' Maysah me ke faruwa ne?
Ki sanar da ni sai wanka mai kama da jirwaye ki ke yi min wanda na ka sa fahimtar in da zancen ki ya nufa.''
A hankali ta kwashe komai da ke faruwa ta sanar da ita sai da ta gama tsaf, tana sauraron ta.
Tsawon lokacin ba ta yi magana ba jin shirun ya yi yawa ne ya sa Maysah cewa.
'' Ruky da ke nake magana anya ki na tare da ni kuwa? .''
Wani uban tsaki Ruky ta yi.
'' Amma wallahi Maysah kin ji kunya kuma, kin yi asara, yanzu dan Allah tsabar zubar da aji har ta kai ki ga kamar Asad yana duban cikin idonki yana fa
a miki wai ki fita daga rayuwar shi?
Kuma tsabar kin bawa kare zuciyarki wai har ki ke kuka a kan shi, wallahi ni na ji da
i da har ya iya sanar da ke gaskiyar da ke ransa kuma yake iya tunatar da ke cewa ke ma
in ki na da tarin masoya, ko ba komai ya san cewa ba wai kin yi kwantai ba ne ko kin rasa mashinshi ni.
Please Maysah ki farka daga wannan bacci na ki mara amfani.''
Ta kai
arshe tana kwantar da murya cikin amo mai nuni da lalla
awa.