← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 50

Sashe 41

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ke ce ba ki da labari ai ficewa take ta kofar baya yanzu haka ba na raba
ayan biyu tana lambu tana cin ayaba don yadda ki san biri haka take da son ayaba, na sha kama lambu tana gamzarta tamkar wata garuje.''
Dariya zancen Innaya ya ba au aikuwa suka yi.

'' To ni bari na je ko zan ganta can
in.''
Ta fa
i ba ta kuma jira jin abun da Innaya ke fa
a ba ta fice kai tsaye hanyar lambu ta nufa.

Sai dai kafin ta
arasa ta ganta a gaban Swimming pool ta zubawa ruwan da ke kwance ido, tana kallo.

Da san
a ta
arasa wurin tare da fa
in.

''
ett!!." Ta fa
i da
arfi.

A hankali ta waigo ta dubeta sai kuma ta mai da kallonta a kan abun da take.

Sarai ta fahimci yanayin ta amma don ta kawar ma ta da damuwar ta sai ta ce.

'' Uhmm, haba Sis ni fa na yi haka ne don ki razana ki ji tsoro amma sai ba ki ji ba.''
Ta yi maganar cikin shagwa
a.

Sai dai ba ta tamkata ba haka zalika ba ta waigo ba.

Hannu ta sanya tana juyo da ita tare da fa
'' Duk kin
agawa mutane han...'' Maganar ta ce ta katse ganin hawaye kwance a kan fuskarta sai faman zuba zuke tamkar indararo.........

Ga Ramadan basket nan na ba ku na page
aya
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
A raza ne Aimanah ta ce da ita.

'' Sis mike faruwa ne?

Kuka fa na ga ki na yi.''
Kawar da fuskarta ta yi ba tare da ta ce da ita uffan ba ta ci gaba da abun da take wato kallon, ruwan.

Janyota ta yi tana fuskantar ta.

'' Sis me ke damunki ne ko akwai wanda ya yi miki wani abun ne?

Ko a makaranta ne aka ta
a ki?."
Ta furta tana saka hannunta tana goge ma ta hawaye.

Cikin Muryar kuka ta fara magana.

'' Aimanah me na yi wa mutane ne suke son ganin bayana?

Shin akwai in da na kuskure ne, a rayuwata ne?

Ko na tare wa wani,wani abun ne da duk kowa bai sona, ban san me na yi ba.

Ban san kuskure da na aikata ba...

Ake yi min haka alhalin ni dai na san cewa ko, a ruga Aradu bana aikata wani abun wanda ba shi ke nan ba.

Duk abun da nake yi ina yi ne a matsayin gyara tarbiyyar yara tun da ai yaro na kowa ne, amma an ka sa fahimta ta.''
Janyo hannunta ta yi tare da zaunar da ita a kan
aya daga cikin kujerar da ke wurin.

'' Kin ga Sis ni duk ban fahimci ida zancen ki ya dosa ba wannan gugar zana da ki ke min na kasa fahimta.''
Sai da ta ja majina kafin ta ce.

'' Ta ya za ki fahimta bayan ke ba ki fuskanci
unci da ba
in ciki da na fuskanta a rayuwata ba, ba ki ta
a rasa Masoyi ba balle kuma ta kai ga kin rasa natsuwar cin da
in ki yadda ya kamata.....

Duniyata ta soma rugujewa ne tun da daga ranar da na rasa Gi
o.''
Cikin mamaki Aimanah ta ce.

'' Gi
o kuma waye haka?." Ta tambaye ta da zakuwar son sanin waye
Sai da ta gyara zaman ta.

'' Hmm, Gi
o saurayina ne kuma Masoyina wanda kaf, cikin tarin samarina na ruga shi kawai nake so da
auna kuma nake da burin Aure.

Amma sai dai kash, an yi nasarar rabani da shi Gi
o ya cuceni ya yaudare ni, ya tarwatsa min duk wani shiri na ya cusa min ba
in ciki da zan da
e ban manta ba.

Abun haushi abun Allah wadai Aradu wanda ya so ba ta kaini ba na fita da komai, kuma ita
in kawata ce ina cikin wannan ba
in ciki da na bai wa zuciyata ha
uri kwatsam sai ga bayyana Abbi wanda ta goge min kaso mafi tsoka a cikin damuwata.....

Sai na ga cewa dama ta samu da zan yi
aura da ruga ko na samu sau
in abun da nake ji.

Ashe dai tsugunne ba ta gare ba....

Tun da na shigo birni ban samu nutsuwa ba ban huta ba, fitinar yau da ban ta gobe da ban kullum da wadda nake samu, a irin rashin sa'ata har hannun miyagun mutane na fa
a wanda suka so rabani da numfashina.....

Sai dai Allah bai ba su sa'a ba ki duba gidan nan Innaya samm ba ta sona kamar dai Nene, ga kuma shi wancan
aton azamulumin Asad
in wanda sam bai barina rawar gaban hantsi, ya hanani sa
et....''
an numfasawa ta yi tana shafa karan hancinta kamin ta cigaba.

''Ga shi babban ba
in cikina na kasa
aukar fansa ta a kan shi wanda kuma ba zan sare ba sai na cika wannan burin nawa.......

Ko da kuwa hakan na nufin tsayawar numfashina don ni Dagori ba a
aukar bashina ba a biya ba haka zalika kowa ya ci tuwo da ni aradu miya ya sha...

Yanzu ki duba wannan makarantar ma ban tsira ba kullum sai an saka an yi min duka alhalin kuma ni ba jaka ba...''
Share hawayeta ta yi tana jin wani iri a ranta.

Ajiyar zuciya Aimanah ta yi.

'' Sis duk na fahimce ki amma ki sani cewa duk wa
anda ki ke cewa ba sa son ki wallahi ba haka ba ne suna sanki kuma duk, abun da suke yi suna yi ne saboda ke saboda ki gyara kuskure da ki ke yi amma ki daina fa
in haka kin ji ko?

Sannan zancen wani Gi
o ki fitar da shi a ranki Allah zai ba ki wani kuma ma har nawa ki ke da za a ce kin fara soyayya?

A wannan shekarun na ki da bai fi 12 or 13 ba abun da nake so da ke shi ne ki nutsu ki mai da hankali ki a kan karatun ki do min shi ne zai haskaka goben ki, Sis dole a duke ki a school saboda wallahi ba
ya ji ke ce fa kullum sai kin daki yaron mutane ko yarinya to ta ya ba za a rama ma su ba, tun da kin fi su girma ai cin zali ne.''
Da wani irin m
ugun kallo ta dubeta.

'' Au haba, haka ma za ki fa
a kenan?

To yanzu na gane abun ki son kai ne daman kin san da cewa idan, ka daki wanda yafi
arfin ka cin zali ne amma shi ne ba ki sanarwa wancan mugun Ya Asad
in ba?

To na gane saboda shi
in Yayan ki ne ko?.'
'' No Sis ba haka nake nufi ba amma.......''
'' Amma me?

Ai na gane komai to Aradu dukan yara yanzu na fara tun da ba uban wani ne ya ce; su tsokane ni ba duk shegen Yaron da ya min kan kara sai ba masa na itace.''
Tana kai nan ta mi
e a fusace ta shiga ciki.

'' Sis!

Sis!!

Sis!!!.''
Ba ta ko bi ta kan kiran da take yi ma ta ba don ko waigowa ba ta yi ba ta shige abun ta.

Mi
e wa Aimanah ta yi tana bin bayan ta.
**********
Duk abun da ya faru kaf, a kan idon shi sakamakon yana ta barkonin shi zaune yana kuma ganin dukan nin wani abun da ke wakana a
asa.

Tun da ya dawo ta
ofar baya ya shiga saboda haka ba kowa ne ya san da dawowar shi ba.

Wanka ya yi ya saka janlabiya ya
auko laptop
in shi tare da ha
a black tea ya nufo barkoni ya zauna kenan ba jimawa ya tsinkayi zancen da suke yi.

Duk da cewa baya cikin mood
in amma bai hana shi murmusawa ba don shi yau Yarinyar ta gama goge masa hadda wai soyayya take shi kuwa, wane mahaukaci ne zai so wannan Yarinyar ne?

Shi irin ma yadda take jero zantuka ne tamkar wata babbar mace, ne abun ke
aure masa kai wannan yarinyar wai a ce wai har ta san ta yi soyayya, ga dai shi yarinyar da gani ba ta jin magana amma ta iya samrafa zancen a bakinta, afili ya furta.

'' Lallai Yarinyar nan tana bu
atar
arin saka tsaro, idan har a wannan shekaru na ta za ta fara soyayya to ya kenan nan gaba?

Ya zama dole a saka tsaro a kanta don ba zai yiwu a bar ta haka kara zube ba ta nemi lalacewa, dole a saka ido a kanta sosai.''
Murmushi ya sake yi wanda ba
aramin kyau ya masa ba, yana tuna wai ta ce shi ne mugu kuma azzalumi shi gaba
aya yarinya zubi, da yanayin, har ma da
abi'unta suna masa kama da tom angry.

Uhmm mu je dai zuwa........

Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
Zaune suke a kan dinning suna cin abinci.

Jefi-jefi suna ta
a fira sa
anin ita da ke ri
e da spoon sai wasa take da shi, a hannu.
agowa ya yi da niyyar yi ma ta magana, amma sai ya lura hankalita baya wurin.

'' Maysah!

Maysah!! .'' Ya kirata da
arfi.
an razana ta yi tamkar irin na wanda ya farka daga mummunan, mafarki.

'' Me ki ke tunani ne?." Ya fa
i yana sake nazartar yanayinta.

'' Uhm, ba komai Dady.'' Ta fa
i tana niyya kai abinci bakinta don ta kawar da tunanin shi.

Cikin rashin yadda da zancen ta ya ce.
Chapter 41 · 0% Book details