← Book details Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 50

Sashe 46

Daga Ruga Nake Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Narai-narai ta yi da fuska tamkar me shirin fashewa da kuka ta fara magana me kama da magiya ko ro
'' Ya Asad kawa Allah ka yi ha
uri Aradu ba na iya hawa wannan abun tsoro nake ji, duk wani abun da za ka yi min kamin a nan, Allah na tare da ni amma ba zan iya hawa sama ba.''
Ta kai
arshe hawaye na silalo ma ta.

Sake
aure fuska ya yi.

'' Waton ni za ki fa
a wa abun da ya da ce na yi ko?

Za ki zo ne ko sai na
araso wurin na takaki?."
'' Wai hayaniyar me nake ji ne?."
Innaya ta fa
i lokacin da take futowa daga
akinta tana gyara
aurin
ankwalinta.

Cikin sigar neman taimako Dagori ta dube ta tare da sakin kuka me sauti, sai dai ba ta ce komai ba.

'' Uhm daman na sani ai yanzu da ka ji wani tashin hayaniya a gidan nan kada ka yi wata tantama wallahi ke ce silarta yanzu kuma wace rigimar kika
auko ne?."
Innaya ta kai
arshe zancenta tana
arasowa cikin parlon tare da zama kan kujera tana jefawa Dagori mungun kallon.

Shi ma Asad parlon ya dawo tare da hakincewa a kan one sitter tamkar ba shi ba ya fara jero ma ta bayani kamar wani mai aiki gidan Radio ya fara zubo zance.

'' Innaya wannan yarinya idan aka ce za a biyewa halinta wallahi za a kashe ta ne kawai, samm kunneta kunnen
ashi Allah ya yi ma ta kullum abun na ta
ara yin gaba yake.

Idan an yi gabas ta yi yamma, yanzu fa tsintar zancen yarinyar nan na yi tana yi wa wanda aka
auko domin ya yi ma ta lesson
ibar albarka, rashin kunya take zuba masa tamkar me yi da sa'ar yin ta, kai ko sa'arta ne sai haka.

Sannan bugu da
ari har da kwasa ta je da abinci sai ka ce mayunwaciya, to karatu za ta je ko cin abinci?.''
arasa zancen yanayin
wafa.

'' Hmmm ai za ta aikata fiye da haka idan wannan figaggiyar yarinyar ce me kama da zubin
ar tsana, na rasa mene ne yake damun ta ne kullum dai nasiha ake amma a banza.''
Ganin da ta yi Innaya neman tunzura shi take ya sa ta sassauta kukanta tana cewa.

'' Kawa Allah Ya Asad ka yi ha
uri Aradu sharrin shaidan ne, da kuma aljanun kaina su ne.....''
'' Wallahi na sake jin bakin ki wurin saina fasashi ai idan da wasu aljannu to ke ce, maza ki fara hawa kan bene nan ki na sauka sawu 50 za ki yi kuma da gudu za ki na yi zan fara
irgawa kuma ba zancen hutawa da kin tsaya
irga ya dawo baya ko da kuwa 49 kika yi.''
Wani irin uhu ta sa ki tana fa
'' Kawai ka ce kashe ni za ki yi....

Don kada ka sa bindiga ko wu
a a kamaka shi ne ka biyo ta wannan sigar ko?.....

Wayyo ni Allah ku mai da ni ruga Aradu na ha
ura da birnin ni kam zaman birnin masifa ya zamo min kuwa Allah ku mai da ni ruga.....

Wayyo Baffa na shiga uku......''
Wata uwar tsawa da ya yi ma ta ya sa ta ha
iye sauran kalamanta ba tare da shiri ba.

Mami da shigowar ta kenan ta dawo daga aiki.

Ta ajiye jikarta a kan Center table take tambayar meke faruwa.

Innaya kuwa ta fara cewa.

'' Yanzu a gidan har
ya tambaya abun da ke faruwa bayan wannan marakuyar
ar taku mai ido tsakar ka sai ruwan rashin
unya......''
Nan ta shiga zayyana ma ta abun da ke faruwa kamar a gabanta komai ya faru.

'' Gaskiya
ata ba ki kyauta ba ai ba a yi wa babban rashin
unya, amma kai kuma Asad hukuncin ka ya yi sauri ka ga tsoron bene take hakan cutarwa ne gareta don......''
'' Kin ga Asiya nan ne kuma ba ki isa ba dole ne mai suna ta yi abun da Asadu ya ce hakan ne zai sa ta gane cewa Annabi ya kafu.''
Mami ba yadda ta iya tun da Innaya haka ta ce kuma ba ta isa ta ja da ita ba.

Dagori kuwa tuni ido ya raina fata.

Haka ba yadda ta iya ta fara dun a yi na farko ta fa
i har da fashe baki amma kamin Asad ya yi magana Innaya ta ce.

'' Tashi ki ci gaba.''
Goma kawai ta yi ta fara haki ya ce sun zube ta dawo baya.

Haka ta yi ta yi ta ji gata sosai a
arshe dai ta zube
asa tana kwara amai mi
e wa ya yi ya bar wurin yana tsaki ya haura sama ba jimawa ya fito hannusa ri
e da key
in motarsa ya fice.
**********
Kwance take cikin bargo sai rawar sanyi take na zazza
i da ya saukar ma ta, suka turo kofar suka shigo gefen gadon suka samu suka zauna Aimanah na ajiye Flash
in hannunta.

'' Sannu Sis ya jikin na ki?." Suka ha
a baki wurin fa
Cikin murya me nuni da jigata ta ce.

'' Ku tashi ku ba ni wuri ba na son ganinku, Aradu duk na tsaneku kuma ni gobe zan koma wata ruga tun da sauran rai a jikina kamin na kai ga na wayi gari na ganni a kushewata tun da babu me
aunata.''
Dafata Aimanah ta yi.

'' Kin ga Sis ki kwantar da hankali kin ji ko, wallahi duk muna son ki kuma muna
aunar ki kawai halinki ne ake so ki canza ba wani abu ba please.''
'' Ni ba wani abun da za ki fa
a min na yarda da ke bayan a gabanki wannan mugun ya
inga azabtar da ni amma ko ha
uri ba ki ba da ba.''
an gutun murmushi ta yi.

'' Sis kenan yanzu ke a tunanin ki ni har na kai matsayin da zan bawa Ya Asad ha
uri ko na ce masa ga yadda zai yi?

Tab ki ce yau sai dai Mami ta haifi wata Aimanah ba dai ni ba.''
Ta bu
e baki da niyyar magana Inty ta
auke Flash
in da Aimanah ta ajiye tana mi
a ma ta.

'' Sis kar
i wannan.''
Tana duban Flash
in ta ce.

'' Miye ne?."
'' Romon kaza ne muka ha
a miki mun san cewa za ki so haka kuma ga shi bakin ki na san ba da
i ko?."
Ai tana jin zance kaza ta mi
e zaune tana cije baki na azabar da kafafunta ke yi ma ta.

Ta mi
a hannun tana kar
ar tare da bu
ewa tuni kamshi ya daki kofofin hancinta ta saki wani murmushi tana saka hannu tare da kaiwa baki ta lumshe ido.

Tuni ta manta da wani ciwo da Asad ta shiga cin namanta.

Inty kuwa dariya ta yi tana cewa.

'' Sis bari na tashi na ha
a miki kaya tafiya tun da kin ce gobe za ki tafi kuma ga shi ba wani lafiya ne da ke ba, na san cewa ba za ki iya ha
awa ba.''
Ta kai
arshe cike da zolaya.

'' Yaushe na yi da ke zan ta fi ai ni zama daram wallahi ba in da za ni ai idan na tafi shi ne da riba saboda burinsa ya cika na son ya ga nabar garin kin ga kuwa ai ya yi nasara yama zan yi mu fafata da shi zan dai fito masa ne da ainahin kalata don na ga cewa na yi sanyi da yawa kuma hakan ya sa na janyowa kaina raini a ce wai kamar ni, ni ce yau ake garawa kamar wata kallo, to ya kamata a ce na nuna masa wace ni Dagori mu je zuwa yanzu aka fara wasa za ka yi bayani ne.''
Duban juna suka yi har suna ha
a baki wurin fa
'' Me za ki yi masa ne?."
Murmushi ta yi wanda ita kawai ta san ma'anar shi.

'' Ku saka ido ku yi kallo, kai ka fara wasan ni ce zan
arasa mu ga me yin nasara tsakanin ni da kai mu je zuwa.''
Comments
Like
Share
Taku har kullum mai kaunar ku
MRS AWWAL
My group comments section
https://chat.whatsapp.com/IPtcuaB4eBbC5fxtv4ZUng?mode=gi_t
My channel
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7Jri19mrGWdgsRwZ3M
DAGA RUGA NAKE
*NA*
*A'ISHAT SALISU UMAR NA DANGO*
*(Mrs Awwal)*
*HABIBTYN JAJIRTATTU CE*
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
'' Ba cewa na yi ki biyo ni ba?

Ko ina wasa ne da ke?." Ya furta cikin cool voice
insa me sake rikita ta.

Narai-narai ta yi da fuska tamkar me shirin fashewa da kuka ta fara magana me kama da magiya ko ro
'' Ya Asad kawa Allah ka yi ha
uri Aradu ba na iya hawa wannan abun tsoro nake ji, duk wani abun da za ka yi min kamin a nan, Allah na tare da ni amma ba zan iya hawa sama ba.''
Ta kai
arshe hawaye na silalo ma ta.

Sake
aure fuska ya yi.

'' Waton ni za ki fa
a wa abun da ya da ce na yi ko?

Za ki zo ne ko sai na
araso wurin na takaki?."
'' Wai hayaniyar me nake ji ne?."
Innaya ta fa
i lokacin da take futowa daga
akinta tana gyara
aurin
ankwalinta.

Cikin sigar neman taimako Dagori ta dube ta tare da sakin kuka me sauti, sai dai ba ta ce komai ba.

'' Uhm daman na sani ai yanzu da ka ji wani tashin hayaniya a gidan nan kada ka yi wata tantama wallahi ke ce silarta yanzu kuma wace rigimar kika
auko ne?."
Innaya ta kai
arshe zancenta tana
arasowa cikin parlon tare da zama kan kujera tana jefawa Dagori mungun kallon.

Shi ma Asad parlon ya dawo tare da hakincewa a kan one sitter tamkar ba shi ba ya fara jero ma ta bayani kamar wani mai aiki gidan Radio ya fara zubo zance.
Chapter 46 · 0% Book details