Sashe 9
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyowa yayi yana yi mata wata harara da ta saka ta daina nuna masa maganin ta turo baki gaba yace, "Okay ni bani da mahimmacin da za'a kira ni a faWa min maganin Mama ya ™are Sai Huzaifa ko?."
Ta langwaSar da kai tace, "Ba haka bane."
"To yane? FaWa min yane Manal Ina Jin ki" ya faWa a Wan fusace yana kallon ta. Manal tayi shiru bata ce komai ba ya girgiza kai yace, "ban san meyasa kike min haka ba, maganin Maman ya ™are ni ba za'a iya faWa min ba sai ki Wauko ™afa da ranar nan kizo har nan ki karSi magani ki kuma fito zaki tafi baki nemi inda nake ba. Wato Huzaifa ya fini mahimmaci a wajan ki na lura da hakan, ko kina tunani ni ban damu da lafiyar Mama ba sai shi ko?."
Ganin yaji haushi sosai sai ta tausasa murya tace, "wallahi ba haka nake nufi ba." Bebi ji yake kamar ya tsinke ta da mari in tana cewa ba haka take nufi Win nan ba yace, "Manal ya kike nufi? Meye tsakanin ki da Huzaifa da zai fi ni sanin abubuwa akan ki? Meyasa shi bakya Soye masa komai naki ni kike Soye min?. Anya Manal akwai soyayya ta a zuciyar ki?, na fara tantama akan son da ki ke min, rashin mahimmacin da bani dashi a wajan ki yayi yawa."
Bata yi magana ba dan bata san me zata ce ba yace, "ni bani da mahimmacin da zaki faWa min Mama magani ya ™are? Sannan kin san wajan nan babu abin hawa sosai, kika taho ga yamma ta kusa kin yi kwalliya ko hijjabi babu kika tsaya a kan titi wani yazo yana miki magana, yanzu abinda kika yi kin kyauta min Manal?" Ya faWa yana kallon ta.
HaWa ido suka yi sai ta kawar da kai yayi ™aramin tsaki ya kwantar kansa a jikin sitiyarin motar Allah kaWai yasan abinda yake ji a wannan lokacin.
Manal ta raunana murya tace, "ka yi ha™uri, duk abinda ka ke faWa ba haka bane." Bai amsa mata ba ya samu kusan mintina biyar a haka kafin ya Wago ya kalle ta yace, "ki faWa min Huzaifa ya fini a wajan ki ne?." Ta girgiza kai alamun a'a yace, "Meyasa ki ke fifita shi a kaina? Meyasa bakya faWa min abinda yake damun ki shi kike faWawa?."
Manal tace, "ni babu abinda na faWa masa, magani ne kawai, kuma kaga tun kafin na sanka a wajan sa nake karS...." Ya daki motar da ™arfi yace, "yanzu kin sanni, kuma auren ki zan yi ba shine zai aure ki ba. Duk maganin da zai baki zan iya baki shi, duk lafiya da zai iya nemawa Mama zan iya nima, meyasa ki ke min gorin shi kika fara sani ba ni na?."
Manal taga yayi zafi sosai tana murmushi a zuciyar ta dan tana so taga ana kishin ta haka tace, "Allah ya baka ha™uri." Ya girgiza kai yace, "komai Huzaifa, komai shi, abokina ne fa meyasa komai sai shi? Ni kin ajjiye ni gefe komai sai dai ya bani labari? A matsayin sa na wa a wajan ki Manal?."
Manal ta dafe kai da farin hannun ta wanda bashi da girma sosai, gabaWaya ya dagula mata lissafi bata son yawan faWa amma ta lura bayan faWa ma akwai shi da mitar abinda ya wuce ma. Ganin tayi shiru ya saka ya sauke ajiyar zuciya yace, "dole wannan ala™ar ta ku ta ja baya, duk abinda kike so ki faWa min zan kawo miki da kaina, ba sai kin fito titi ba kan ki ba kin fahimce ni?."
Manal tace, "na gane. Ka yi ha™uri" ta faWa dan a wuce maganar ta gaji da maimaita ta. Ya kulle ido ya buWe ransa a Sace yake ji sosai, haushin Huzaifa yake ji da ita kanta Manal Win. Kallon ta yayi suka haWa idanu yace, "Rashin mahimmacin nawa har ya kai ki kasa faWa min Mujahid yazo wajan ki ko? shi da yake yana da mahimmaci sai kika bashi labari. Manal i am your life partner, meyasa zaki dinga Soye min abinda ya kamata ace na sani?."
Kai ta girgiza domin mitar ta sa ta lura yawa ce da ita, ace an kasa wuce wajan daga wannan maganar ta wuce sai ya jawo wata kuma duk akan laifi Waya. Ta kalle shi tace, "Wallahi ban Wauki maganar shi wani abu ba shiyasa ma ban sanar da kai ba, abinda ya saka na kira shi kawai Ina so na san da gaske Mujahid Win ya san ku. Shine ya faWa min komai nace ya wuce kuma basai ya sanar da kai ba saboda babu amfanin ka sani."
"Shi ai akwai amfanin ya sani tunda shine zai aure ki, ni kuma da nake a gefe babu." Ya faWa yana kallon ta. Ta rausayar da kai tace, "don Allah ya wuce mana, kana ta maimaita maganar nan, nace bazan sake ba sai ka amince ko?."
Girgiza kai yana kallon ta yace, "Ala™ar ku ce bana so."
"Meyasa? Ba ala™a bace mai muni meyasa ba ka so?."
"Saboda ni ne wanda zan aure ki ba shi ba, Ina da ikon da zan hana ki sauraren wanda bana so, ciki kuwa Huzaifa ne farko dan na lura nan gaba in kika ganni zaki iya kirana da sunan sa." Tayi murmushi tana kallon titi tace, "yamma tana yi Mama bata sha magani ba mu je don Allah."
Kafa mata ido yayi yana kallon ta har ta tsargu ta takure a motar ganin hakan sai ya janye idon sa yana kallon titi har lokacin zuciyar sa zafi take masa sosai.
Kunna motar yayi suka tafi bai ce komai ba itama bata ce ba sai wayar sa da kira yake zuwa amma bai Wauka ba ko kallon wayar ma baya yi ba tafiya yake yi kawai. Sai da suka zo bakin layin su zai shiga ciki tace, "Yauwa sauke ni a nan, zan karSi wayata." Tsayawa yayi yace, "wa kika bawa wayar?."
"Mai chaji mana." Kallon ta yake yi cikin sabon takaici yace, "mai chaji? Da kan ki kuma?."
Ta kalle shi kafin tayi magana yace, "wai Partner meyasa baza ku samu mai yin aike a gidan nan ba? Ko yaushe kece zuwa siyo wannan siyo wannan. I can't tolerate it any more, ya kamata ki fahimci hakan. Duk inda mace take so nake naga an killace fa, ™annena ko aike wajan mai gadi basa zuwa saboda bana son hakan, ki yi tunanin ya zanyi akan ki ko kuma ya zan ji a kan ki" ya faWa yana tallafar haSar sa yana kallon ta
Manal ta kalle shi tace, "ba wani waje ai nake zuwa ba kaima ka sani
"Nima ban ce kina zuwa wani waje ba, Amma tsakani da Allah meye na zuwa wajan mai chaji kina mace?." Manal ta sauke numfashi tana murmushi tace, "to zan daina."
Kallon ta yayi haWi da harara yace, "ko bakya so" ya faWa yana mi™a hannun sa dashboard Win gaban motar da yake inda take dan yana tunanin akwai wani power bank da ya taSa siya a ciki. Hannun sa ya gogi hannun ta a karo na farko tun bayan zaman asibiti. kamar bai san yayi ba haka ya nuna ya Wauko sabon power bank a kwalin sa ya mi™a mata yace, "in an kawo wuta ki dinga saka shi chaji, in ya cika sai yayi kwana uku bai Wauka ba. Bana so ki sake zuwa wajan mai chaji yau ne ranar ™arshe Manal."
Bata karSa ba ya kalli fuskar ta ya kalli power bank Win hannun nasa yace, "ko na kai wa Huzaifa ya kawo miki ne?." Dariya tayi mai sauti jin abinda yace ta saka hannu biyu ta karSa tace, "a'a, basai an yi haka ba, na gode."
Hararar ta yayi ta sake tana murmushi ita kam tana son mutumin da zai nuna yana kishin ta sosai, hakan yana yi mata daWi tana kuma ji a zuciyar ta ita matar so ce, shiyasa take son Adnan saboda yana kishin ta. Wani yaro ne yazo wucewa ya sauke glass ya kalli yaron yace, "kana ji, don Allah jeka shagom can ka karSo min waya."
Yaron yace, "to Ina katin shaidar karSar wayar?." Ya kalli Manal sai tace, "ka ce mishi Manal ce ta aiko ka." Ya juyo ya kalle ta yace, "ohh har sunan ki ma ya sani ashe? Lallai." Abinda yace kenan tana ganin yaron yana nuno ta daga wajan maj shagon, sai da mai shagon ya hango ta a mota sannan ya bata wayar ya kawo Bebi ya bashi Wari biyar ya tafi yana tsalle.
Kallon wayar yayi yana juya ta a hannun sa yace, "Samsung ce?." Kai ta Waga alam1n eh yace, "meyasa baki son iphone? Naga ™annena mata dukkan su itace dasu, naga mata kun fi son ta."
Manal tace, "Ina so, wannan wayar Yaya Haron ne ya bani ita."
"Ohhh!" Yace kawai bai yi magana ba ya bata wayar a lokacin ta sa wayar tayi ™ara.
Dubawa yayi yaga sunan Mama sai ya Wauka daga can Sangaren tace, "kar ka manta da maganin Rumana." Yace, "bazan manta ba in sha Allah Mummy, ya jikin nata?."
"Taji sau™i yau."
"Ma sha Allah, a gaishe ta kafin na dawo." Mama tace, "Zata ji, in zaka dawowa ka taho mata da wani abun, zata ji daWi ace kaina ka bata." Bebi yace, "to Mummy zan siyo." Manal da take zaune jin yana cewa Mummy sai tace, "Ina gaishe ta." Mama ta jiyo abinda akace sai tace, "Wacece take cewa tana gaishe ni?."
Bebi ya kalli Manal sannan yace, "Manal ce." Mama tace, "Wacece Manal? Ko itace ´ar gwal Win taka?." Yayi murmushi bai yi magana ba Mama tace, "´ar gwal mana, yarinya da ko sunan ta ban sani ba balle ace za'a haWa mu a waya."
Jin abinda tace sai yayi murmushi yace, "Mummy zata zo har gida ta gaishe ki."
"Bana nema, tunda sai da na tambaya. Ashe kana wajan ta, Lallai Bebi ina ganin canji a halayen ka tunda ka haWu da ita." Baice komai ba ta yanke wayar ya kalli Manal yace, "tace bata amsawa baki je Kun gaisa ba."