Sashe 28
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi murmushi tace, "ga zahiri ka gani." Ya zuba a plate ya barta a kan table ya tashi ya bar wajan ya wanko hannun sa ya dawo yace, "kin san cin mandi yafi daWi da hannu." Tayi murmushi kawai ya fara ci ba laifi da daWi, amma shi tunda Leemars delicious ta shagwaSa shi da mandi rice Winta wallahi baya jin daWin ko wacce sai wacce yake siya a wajan ta ita, ta ta ™hamshin ma is different kamar kana saudia ko Dubai kana buWe pack Win ™hamshin zai dake ka.
Yaci kuwa sosai ko dan taji WaWi ya kalle ta yace, "yayi daWi sosai Ruman, na gode." Tayi murmushi cikin jin daWi tace, "nice da godiya da na bayar aka ci." Ya sake yin murmushi yace, "dole aci ai ko ba a so." ˜arar shigowa sa™o wayar sa ya saka shi Wauka yana dubawa yaga Manal ta rubuta, _bazan tsaya jiran ka ba nasan asibiti zaka tafi, bacci zanyi ka kwana lafiya partner._ Murmushi yayi a bayyane yace, "Manal kenan."
Tunawa da Rumana a wajan sai ya kalle ta ya ajjiye wayar, ganin haka sai ta tashk tace, "to Yaya Adnan sai da safe."
"Ki kwana lafiya." Ta amsa da amin ta fita shi kuma ya tashi ya koma Waki.
********* "Wallahi Kamal na gaji, na gaji da abinda ka ke sakawa nayi. Bazan zo ba wallahi kayi duk abinda zaka yi." Kamal da yake jin ta a waya yayi dariya yace, "kar ki damu Maryam, kar ki zo ni kuma zan tabbatar da yau video ki ya cika social media wallahi."
Maryam na hawaye tace, "kaje ka yi, ka yi Win sai me kayi nace. Sai me dan ka yasa ni a duniya sai me nace? Ai ba nice farkon wacce aka fara sakawa ba, haka zalika ba nice ™arshe ba. Naa gaji da wannan wahalar da ka ke saka ni, na gaji da saSon Allah da kake saka ni aikatawa ta dole, babu inda zan zo wallahi. Ba gobe ba ko jibi ne wallahi bazan zo ba, in kaga dama ka yi abinda yafi haka" ta faWa tana kuka sosai.
"Ke da wa kike magana kina kuka!." Abinda taji ance daga bayan kenan, jin muryar Adnan gaban ta ya faWi sosai, zuciyar ta ta shiga rawa da fargabar Allah ya sa ba ji abinda take faWa ba.
BD˜B2P17
Ganin yadda take kallon sa a firgice ya saka shi kallon ta sosai yana nazarin ta dan ya tabbatar akwai abinda take Soyewa yace, "da wa kike waya kike kuka? Waye yake tilasta ki? Me yake faruwa kika gigice haka?."
Hawayen ta share ta kalle shi tace, "babu komai" ta faWa zata wuce ya ri™e hannun ta yace, "ya zaki ce babu komai bayan gashi nan kina zubar da hawaye? Ga ki nan a gigice da alamun tashin hankali a tare da ke ki ce min babu komai?. Tun daga Waki nake jiyo amon maganar ki a nan, kar ki Soye min abinda yake faruwa ki sanar sani. Meye yake faruwa?."
Kallon idon sa take yi tana so ta faWa masa gaskiya amma zuciyar ta na faWa mata shi fa ™anin ki ne ba yaya ba ki share kawai, dan a ganin ta akwai raini mai girma da kuma zubar da mutunci indai ta faWa masa damuwar ta. Hannun ta ta zame a hankali tace, "babu komai, Mahaifiyar ™awata ce ta rasu shine ake sanar dani, babu komai sai da safe" tana faWa ta wuce da sauri bata ma bashi damar magana ba.
Da mamaki ya bita da kallo dan bai amince da abinda take cewa ba, ya koma Waki zuciyar sa duk babu daWi akan damuwar ta duk da bai san me yake faruwa ba. Waya ya Wauka ya kira ya saka a speaker yace, "kana bibiyar min Kamal?."
"Sosai ma kuwa, kwana biyu ko ganin sa bana yi, dana tambaya sai akace ya kwana biyu bashi da lafiya."
"Ko me ka gani sabo ka sanar dani."
"0n sha Allah" yana faWa ya yanke wayar ya ajjiye a gefe.
"Dawa take waya haka? Waye yake takura mata?." Iska ya furzar domin bashi da amsa, ya tashi ya shiga ya kwnata amma zuciyar sa cike da abinda yake damun Maryam wanda bai sani ba.
Bayan kwana biyu.
Da yamma ya shiga wajan Mama ya tarar da ita da ™anwar ta Maman su Rumana kenan wacce suke kira da Ammi da kuma Yayar ta wacce ake kira da Umma. Ganin su sai yayi murmushi ya shiga ciki ya zauna, gaishe su yayi suka amsa Umma, "Ango ya shirye-shirye?." Ya murmusa kaWan yace, "Alhamdulillah" ya kalli falon yaga babu Mimi ya kalli Mama yace, "Ina yaran suke?."
Mama tace, "suna can gidan Farida, sun ce min na faWa maka sun tafi." Umma tayi dariya tace, "ai sai an musu uzuri yanzu, bikin Mimi guda ba zama." Ammi ta kalle shi tace, "kai wai haka za ayi bikin nan muna iyaye babu wanda yasan amaryar a cikin mu?." Mama ta taSe baki tace, "Soye ta yake yi ai, sau Waya aka haWa mu a waya muka gaisa shikenan. Har cake ta kawo min, aka kuma kawo min meat pie ne ko fish pie shima ba'a bani lambar ta bama balle na gode mata."
Bebi yace, "Mummy ni ba Soye ta nake ba." Mama tace, "kai dai ka sani, ga biki yazo ai dole a ganta." Ammi tace, "ni kam baza ka tafi ba sai ka nuna min hoton ta na ganta, ko me zaka yi yau sai naga hoton ta kar ma kace baka dashi." Yayi murmushi daman yasan halin Ammi kamar yayar sa take tunda tace sai ya nuna sai ya nuna zata ™yale shi, hakan ya saka ya Wauko waya a aljihu ya dubo wanda yayi mata a mota ya mi™a mata wayar ta karSa. Ammi tace, "la la la! Dole a dinga Soye mana ita, ma sha Allah wannan kyau kamar yar aljanu?."
Umma tace, "kema kamar baki san Adnan ba? Tun yana yaro yake da son abu mai kyau. Bani ita na gani, muna iyaye mun ™are da ganin sirika a waya." Ammi ta mi™a mata wayar ta kalla tace, "A'a wannan ai Manal ce ko?." Kallon sa tayi shima ya kalle ta yace, "itace."
"Ai na santa, Ina yawan ganin ta gidan su Hajiya Balaraba wacce take min turaren wuta."
Mama tace, "Mai turaren wutar nan dai taki?."
"Ita fa Hauwa, da wahala naje gidan ban ganta ba ko bata nan naje ina zaune zata shigo. In ban ganta ba har tambaya nake saboda yarinyar akwai fara'a ga saurin sabo" ta kalli Bebi tace, "kayi ha™uri amma akwai ta da magana, surutu kamar an saka mata battery. In tana magana kallon ta nake kamar ´ar tsanar roba, dan gaskiya tana da kyau da haske. Amma naji daWi sosai, dan yarinyar akwai girmama mutane." Mama tace, "ba kyawun fuskar ba kyan hali." Umma tace, "wallahi tana dashi, in kin ji yadda Balaraba ke yabon ta zai baki mamaki." Wayar ta mi™awa Mama ita kuma ta™i karSa tace, "ai nace bazan ganta ba sai an kawo ta, tunda an yi min rowar ta bazan gani ba."
Umma ta mi™a masa wayar tana dariya tace, "to Wan lelen Mummy kaji me tace." Ya karSa yana Wan murmushi Umma ta kuma cewa, "in kin kwantar da hankalin ki Hauwa ke da za'a kawo miki ita har gida kuma matsayin yar ki?." Shi dai bai ce komai ba ya fita, amma yaji daWi da Umma ta san Manal ko babu komai ya san zata faWa Mama halin ta koda guda Waya ne.
Yana fita aka yi masa waya sai ya zauna a mota yana amsa wayar a lokacin su Mimi suka dawo gidan a mota. Nabila ´ar Umma itace take tu™a motar ganin sa sai suka ja suka tsaya dan su yake kallo amma waya yake yi Kausar tace, "ke kallon mu fa yake."
Mimi tace, "bazai ce mana komai ba, ai ya san mun yi busy." Su ka yi dariya Mimi ta kalli Lubna tace, "dake yake ji yanzu a cikin mu, don girman Allah in mun je ki taimaka ki masa maganar ranar bikin nan, abu saura kwanaki kaWan amma an kasa samun matsaya kullum ana ta abu Waya."
Lubna tace, "kar yayi min faWa." Nabila tace, "bazai miki ba, mu je." Suka fito suka tunkare shi kai tsaye, suna zuwa wajan suka je wajan sa yana kashe wayar a lokacin suka gaishe shi ya amsa kafin Lubna tace, "Yaya Adnan don Allah ka haWa mu da Anty Manal a waya zamu tambaye ta wacce ranar ne na event Win ta" kallon ta yayi sai ta Wan tsaya da maganar kafin tace, "kaga lokaci yana tafiya. Kar mu je mu saka rana daidai da ranar da zata yi event."
Shiru yayi musu kafin su ga ya mi™a mata wayar ashe kiran Manal yayi, ta karSa tana kallo su suka kalli juna ana munafurcin sunan da ya saka mata da ido, Manal ta Wauka Lubna tace, "Assalamu alaiki Anty manal." Daga can Sangaren Manal tace, "Wa'alaiki Salam Anty mai magana."
Da yake a speaker ta saka sai suka yi dariya Lubna tace, "Sunana Lubna ™anwar Yaya Adnan, a tare dani Akwai...." Sai tayi shiru in wannan ta faWi sunan ta sai wannan ma ta faWa, sai wannan ma ta faWa Manal tayi dariya tace, "Nabila, Mimi, Lubna, Kausar, Fadila, Humaira, Ummi, Yusra duk ya ku ke?."
Suka amsa suna dariya jin a yadda ta faWa kafin Lubna tace, "Muna ta so Yaya Adnan ya tambayar mana ke ranar ever Win ki, kinga lokaci yana tafiya har yanzu bamu tsayar da date ba." Manal tace, "Allah sarki, ai ni event Wina guda Waya ne kawai, combine kamu da henna day ranar Wednesday."
Mimi tace, "Yauwa Anty Manal Allah yayi miki albarka. Sai kuma dinner ranar Friday ko?." Manal ta amsa suka dinga tambaya ta suna ta hira kamar sun saba sai da ya musu magana sannan suka bashi wayar, yana karSa ya yanke kiran bai ce komai ba ya kulle motar kawai ya fita. Kamar haWin baki suka ™ya™yl™yale da dariya a tare suka yi ciki ana cigaba da shirya yadda biki zai tafi.