Sashe 6
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka gaisa da Mama ya mi™awa Manal leda yace, "gashi in ji Dr yace don Allah hannu da hannu na baki." KarSa Manal tayi ta buWe taga magani ne kala biyu a ciki ta ajjiye maganin tace, "To Yaya na gode."
Mama tace, "Kwana biyu ka Suya Haruna."
"Wallahi Mama na koma kasuwa ne shiyasa ba'a ganina."
"Wannan yana da kyau, Allah ya taimaka." Ya amsa da amin yayi musu Sai da safe ya fita.
Mama tace, "ki sha maganin zaki ji daWi, Baban ku ya faWa min ai ya sanar dashi wannan lalurar ciwon marar naki, shiyasa ma ya aiko da maganin ki sha dan ki ji daWi. In Allah ya taimake ki da kin yi aure sai ki daina, wasu kuma basa dainawa har sai sun haihu. Manal ta wara idanu tace, "Mama aka faWa masa? Yanzu daman ya san abinda yake damuna?."
Mama ta kalle ta tace, "Ya sani." Manal kamar zata yi kuka tace, "na shiga uku, Mama meyasa aka faWa masa don Allah? Yanzu daman da yake cemin nasha ruwan lipton da magani na kwanta daman ya san abinda yake damuna?, meyasa Baba zai faWa masa?.
Mama tayi murmushi tace, "To ba auren ki zai yi ba? Meye dan an faWa masa?.
Amma Mama ba a kyauta min ba, wallahi kunya nake ji.
Mtsww! ke dai ki sha maganin."
A lokacin Mubeena ta fito daga Waki ta fita waje jim kaWan ta sake shigewa Wakin bayan ta dawo, babu wanda ya tanka mata Manal ta tashi ta Wauko ruwa ta sha maganin tana ta kumbure-kumbure.
"Kamal meyasa ka kira ni nan? Meyasa ka ke min wasa da hankalina?. Kenan amfani zaka yi da hotunan na hannun ka dan ka wula™anta ni?." Kallon ta yake yana daga zaune a kan kujera yayi murmushi yace, "ba wani wula™anci Maryam, abinda nake so zan faWa miki yanzu, in kin yi na goge hotunan, in baki na wallahi bazan goge ba.
Maryam tace, "me ka ke so nayi maka ka goge wannan hotunan don Allah?."
"Ai in kaf duniya zaki bani bazan goge wannan hotunan ba." Da matu™ar mamaki tace, "meyasa?." Yayi murmushi ya taso yazo kusa da ita yace, "saboda ina so na dinga gani ina tunawa dake."
Maryam ta dafe kai tace, "Kar ka manta ka sake ni saki uku babu aure a tskaanina da kai, meyasa ka ke son kallon tsaraicina wanda a yanzu haram ne kallon sa a wajan ka?.
"Jin daWi" ya bata amsa yana kallon fuskar ta. Za ta yi magana yace, "zan goge hotunan, Sai mun maimaita abinda muka yi yi ranar da bani da lafiya, ke kin san ko da muna da aure ni mayen ki ne saboda baiwar da kike da ita. To yanzu kwaWayin ya tashi kuma ina bu™ata sai a bani. Na san haushina ki ke ji ko nace ina so na ganki baza ki zo ba, shiyasa na biyo ta wannan sigar gashi kinzo."
Maryam mamaki take tana kallon sa baki a sake tace, "Yanzu kana so kace min blackmailing Wina ka ke da waWannan hotunan?." Ya Wage kafaWa yace, "zaki iya kiran sa haka in da hakan yayi miki kama. Ta girgiza kai cikin takaici da ba™in ciki tace, "baka isa ba wallahi, bazan sake mallaka maka kaina ba, wancan ma da ya faru kuskure ne bazan sake aikata hakan ba wallahi. Bazan sake aikata zina ba, kayi duk abinda zaka yi amma bazan kuma saSawa Allah ba. Yayi murmushi yace, "zan kuwa yi sharing hotunan nan inda baki yi tunani ba."
Kallon mamaki da tsoro take masa tace, "yanzu da gaske zaka iya hakan? Ni fa tsohuwar matar kace uwar yaran ka guda biyu, da gaske zaka iya aikata min hakan?." Tayi dariya har yana tafa hannu yace, "Sai baki amince ba a lokacin zaki tabbatar."
"Wallahi bazan amince ba, kayi duk abinda za kayi bazan sake aikata zina ba, abinda ban yi ina yarinya ba yanzu bazan yi ba ta faWa da ™arfi tana kallon sa tare da juyawa zata tafi.
Hannun ta ya ri™o ta juyo tana son ™wacewa ya hana ta ya dau™i wayar yana dannawa sai ga video ta ya bayyana tsirara tana tsaye tana haska ko Ina na jikin ta tana magana a sanyeye tana kiran sunan Kamal tare da shafa wani sassa a jikin ta.
Runtsw ido tayi daidai lokacin da take cewa, _My love ka dawo, Ina son kasancewa da kai, kana ganin wannan ko? Shima yayi missing Win ka._ innalillahi wa inna ilaihir raji un take yi kawai, jikin ta har rawa yake yi saboda tashin hankali da kunyar da take ji kamar zata nutse ™asa. Yayi murmushi ya kashe video Win ya jawo ta da ™arfi ta faWo jikin sa yace, "Na tabbatar yanzu ma yayi missing Wina ko?" Ya faWa yana kai hannu daidai inda ta nuna.
Saukar hannun sa wajan shine ya dawo da ita daga tunanin da ta tafi, jiki babu ™arfi ta ™wace jikin ta tana hawaye tace, "yanzu daman saboda wannan rana ka saka na dinga tura maka hotunan tsaraicina a duk lokacin da ka bar gari?, a lokacin kana cewa kewa ta ka ke ashe daman saboda ka wula™anta ni ne?.
"No beb, a lokacin soyayya ce da shau™i da sha'awar ki da yake damuna, amma a yanzu son sake mallakar ki ne."
"Zan bi duk hanyar da zan bi wajan ka sake mallaka ta a matsayin matar ka, amma ka goge don Allah ta faWa tana kuka sosai. Ya danna wayar yana kallon ta tare da haska mata screen Win tace, "kin ga na danna delete ko? Yes kawai ake so na danna a tabbatar na goge shi duka, zan ajjiye wayar a haka da zarar na gama abinda nake so dake ki Wauka ki goge da kan ki."
Girgiza kai take yi tana kuka sosai tace, "bazan iya ba, bazan iya sake aikata zina da tsohon mijina ba." Ya taSe baki yace, "kin huta."
"Allah ya isa, mugu, azzalumi, sai Allah ya saka min wallahi." Murmushi yayi ganin tana kuka tace, "baza ki yi kuka ba sai kinga hoton a Facebook."
Ta share hawayen ta tace, "ka saka a tiktok ma in kaga dama." Yayi murmushi dan yasan tayi tunanin wasa yake yi yace, "Shikenan jeki, ki kasance always active yau zaki ga abin mamaki.
Ta fita guje tana kuka ya girgiza kai don sai ya tabbatar mata da zai iya aikata abinda yace, sannan sai ya tabbatarwa da Bebi shi ba kalar wanda za a kai ™ara gida bane. A bayyane yace, "ba kare mutuncin ta yake ba? Zai ga abinda bai taSa gani ba" ya faWa yana yin ™wafa ya koma ya zauna a kan kujera yana sake kallon hotunan da videos Win wutar sha'awar ta na sake huruwa a zuciyar sa.
Bebi sai da ya tabbatar ya bashi maganin hankalin sa ya kwanta ya nufi gida, yana ajjiye mota yaga Maryam ta shiga cikin gida da alama itama ajjiye motar tayi. Karshe motar yayi ya Wauki waya ya kira wata number ana Wauka yace, "Baka bani review kaan abinda na saka ka ba."
Shiru yayi ana masa magana yace, "kaga motar Kamal yau?." Shiru ya sake yi kafin yayi ™aramin tsaki yace, "Shikenan na gode" yana faWa ya kashe wayar ya jingina da kujera ya rasa ya zai yi da Maryam komai sake lalacewa yake yi.
Ya jima a haka sannan ya fito ya shiga wajan Mama ya same ta a zaune babu walwala dan tunda maganar Manal ta ratso gidan Mama ta daina masa dariya, shi burin sa ma Allah ya sa kar Mama ta™i karSar Manal. Y zauna a ™asa kamar yadda take a akan carpet yace, "Mummy barka da dare."
Kallon sa tayi tace, "tun yaushe na kira ka sai yanzu kaga damar zuwa? Da yarinyar nan ta mutu kenan ko a jikin ka?." Rumana ya kalla da take kwance a kan kujera kafin yayi magana tace, "Har Huzaifa na kira ya tabbatar min da kafin i sha ka bar asibiti, wato kana can wajan wacce ka ke so ka bar min yarinya zata mutu ko?."
Shi wallahi baya Jin daWin wannan abinda da Mummy take masa amma bashi da bakin magana sai yace, "ki yi ha™uri Mummy, abinda ki ke tunani ba haka bane."
Hararar sa tayi tace, "kai dai ka sani." Kallon Rumana yayi da ta buWe ido, a lokacin ya fahimci serious ciwo take yi ba ™arya take ba yace, "Sannu, me yake miki ciwo?." ˜irjin ta ta nuna masa tana yarfe hannu da alama yana mata ciwo sosai yace, "baki da ulcer?." Sai ya kalli Mama yace, "Mummy bata da ulcer kuwa?."
"Bata dashi gaskiya." Ya girgiza kai ya tashi ya koma kusa da Ruman ya ri™e hannun ta yana jin bugun zuciyar ta yadda take bugawa da gudu ya saka ya kalli Mama har lokacin bai saki hannun ta ba yace, "Mummy akwai abinda ya bata tsoro ne?."
Mama tace, "meye zai tsorata ta? Lafiya?." Kai ya girgiza ya saki hannun ta suka haWa ido da ita karo na farko da tun bayan rabuwar su ta bashi tausayi sosai sai yayi murmushi yace, "Sannu, Allah ya baki lafiya." Kai ta Waga tana murmushi ya daina kallon ta ya kalli Mimi yace, "zo mu je ki kawo mata magani, Ina da maganin da zai mata. Ki taho min da abinci" ya faWa yana fita Mimi ta Wauko abincin ta bi bayan sa.
A tsaye ta same shi da maganin a hanun sa tana shiga ya bata yace, "ta sha yanzu gobe ma ta sake sha, damuwa ce tayi mata yawa itace ta jawo ciwon." KarSa tayi tace, "to Yaya. don Allah Yaya ya sunan wacce zaka aura?." Kallon ta yayi suka haWa ido sai tace, "Yaya ko sunan ta bamu sani ba shiyasa na tambaya."
Wani kallon ™asan ido yayi mata amma fuskar sa a sake take yace, "meyasa ki ke tambaya? Me zaki da sunan ta?." Ta langwaSar da kai tace, "so nake na sani kawai, bai kamata ace ban san sunan matar ka ba, ai da kunya. Yayi murmushi kaWan yana zama tare da buWe abincin yace, "sunan ta Manal."