Sashe 37
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da ya tabbatar zai samu abinda yake so ba tare da turjiya ba sannan ya canja hanya ba tare da yayi tunanin sabuwar ™ofar da aka buWe ta samu akasi wajan buWewa, kafin a sake shiga wannan ™ofar yana da kyau a bada lokaci wajan gyaran ta. Manal tayi ™ara mai sauti wacce bata yi ta a lokacin farko ba yayi saurin rufe mata baki bai daina abinda yake yi ba domin bazai iya dakatawa ba, a wannan lokacin jin sa yake a sama yana yawo cikin gajimare.
Lokacin da ya farga da abinda yayi mata da hanzari ya mi™e yace, "Subahanallahi! Na shiga uku ni Adnan." Kallon ta yake tana kwance tana kuka bai tsaya tunanin komai ba ya shiga banWaki kawai, bai jima ba ya dawo Waure da towel ya Wauke ta ya shiga da ita banWakin zuciyar ta gabWaya babu daWi. A cikin ruwan da ya haWa mata ya saka ta dan taji sau™in abinda take ji.
"Wayyo Allah, Wayyo Mamana!" Ta faWa a firgice lokacin da ta jita a ruwan zafi.
"Relax please, zaki ji daWi ki daure." Manal ta fara masa doke-doke cikin ragowar ™arfin da ya rage mata tace, "ka barni ka fita, ka ™yale ni ka tafi, ka tafi ka ™yale ni" ta fada tana dukan sa da duka hannun ta
Hannuwan na ta ya ri™e yace, "i'm sorry partner, I'm sorry please" ya faWa yana ri™e fuskar ta da har lokacin take kuka yana Wurkushe yana kallon ta.
"Ni dai ka fita, ka fita kawai" ta faWa muryar ta har sar™ewa take yi. Ganin kukan yayi yawa sai ya fita ya barta gabaWaya zuciyar sa babu daWi dan ya san bai kyauta ba.
Da sauri ya koma Wakin ta yayi wanka ya fito ya dawo Wakin ya saka doguwar riga ya yi knocking banWakin da take ciki dan yaji ba motsin ta. MurWa handle Win yayi ya shiga ya same ta a zaune ta saka bathruf sai rawa jikin ta yake yi. Da hanzari ya shigo ya ™arasa inda yace, "Manal lafiya? Me yake damun ki?." Fuskar ta ta ri™e yaji zafi alamun zazzaSi ne yake son kamata ya Wauko ta ya dawo da ita kan gadon ya ajjiye ta yace, "Ina zuwa" ya faWa yana fita.
Bai jima ba ya dawo da tea a hannun sa da magani, turus yayi yana kallon ta ganin ta a kwance har tayi bacci, yayi murmushi ya ajjiye cup Win da maganin ya ™araso ya zauna ya taSa fuskar ta yaji da zafin har lokacin. Kallon gashin kanta yayi ya ganshi a ji™e sosai ya tashi ya shiga bathroom Win ya Wauko ™aramin towel ya dawo yana goge mata gashin kanta yana murmushi yana ji kamar ya mayar da ita ciki saboda so.
Ribbon Win ta ya Wauka ya Waure gashin ya gyara mata kwanciya sosai yana ri™e da kanta yace, "Manal rigima, ko da yake na tsokano ki ne" ya faWa yana mata kiss a goshi ya rufe ta ya tashi ya fita zuwa falo, ba jimawa ya dawo shima ya kwanta dan a gajiye shima yake sosai.
****** "Me ka ke so kace min ne Alhaji Mu'azzam?." Kallon sa Abba yayi bayan ya sauke ajiyar zuciya yace, "har yanzu babu yarinyar da take tsaye a raina kamar Mubeena, Ina ji a zuciyata in ban samu yarinyar nan ba bazan ji daWi ba ko nace zan iya shiga wani hali, in fact a zuciyata Ina jin zan iya auren ta na zauna da ita matsayin matata."
Da mamaki Alhaji magaji yake kallon sa bayan ya zaro ido waje yace, "Aure! Aure fa kace? Wannan mitsitsiyar yarinyar ka ke zancen aure a kanta?."
Ya dawo ya zauna shima a raunane yace, "To ya zanyi? Har cikin zuciyata nake jin ta, na rasa ta inda zan ganta, ta kulle ko wacce ™ofar da zata sada ni da ganin ta. Da na koma Kano gidan su zan nema naje na kai kaina matsayin wanda zai auren ta, na gaji da dakon abinda nake ji a raina, kewar jin muryar ta kawai nake yi gashi ban san ya zanyi ba."
Alhaji Magaji ya girgiza kai yace, "maganar da ka ke yi ya tabbatar min ba wasa ka ke ba, yanzu duk matan garin Abuja, duk matan ™asar waje, fararen mata da ™akaken mata ka rasa wacce zaka zaSa sai wannan yarinyar da ko wayewa bata yi?."
"Saboda rashin wayewar ta ta nake so na aure ta, da farko ba da niyar aure nake tare da ita ba, amma yanzu auren ta nake so nayi har zuciyata. Ban san abinda nake ji a kanta ba."
Alhaji Magaji ya jinjina kai yace, "wahala ce bata ishe ka ba, na gidan ma ya ka cika dasu da zaka Waukowa kan ka wata?." Tsaki yayi jin hakan sai ya share bai ce komai ba Alhaji Magaji yace, "ya batun yaron nan Muhajid wai? Haka za'a ™yaale shi ya yiwa banza kenan?." Abba ya fusata yace, shi Win banza? Waye shi? Yaushe aka haife shi?. Wallahil azim sai na hukunta shi, sai na tabbatar na saka masa zafin da ya saka min a zuciyata. Yar cikina a yi mata fyaWe kuma na bar maganar? Bari na koma Kano kai dai kaga abin mamaki, zan je cikin kwanakin na saboda zan gaisa da matar Adnan da kuma mijin Mimi, duk abinda ma zan yi zan aiwatar dashi."
Alhaji magaji yace, "ya kamata dai, ni kaina abun har zuciyata balle kai, wannan ai wula™anci ne da cin zarafin mu da iyalan mu." Abba ya girgiza kai cikin jin zafin abinda aka yiwa Lubna gefe Waya kuma soyayyar Mubeena ta gama mamaye zuciyar sa.
BDKB2P22
Manal ko da ta farka bata gane yanayin garin ba saboda Wakin da duhu sosai ta tashi zaune tana yatsine fuska. kunna haske Wskin akayi aka shigo yace, "good afternoon my dear wife, have a wonderful evening with your beautiful loved ones" ya faWa yana shigowa yana kallon ta da fara'a a fuskar sa.
HaWa ido suka yi kafin ta janye nata idon yana kallon gefe fuskar ta babu walwala, sai yaga ta rame fuskar ta tayi ja gata tayi wani iri kamar ba ita ba, ganin hakan sai ya ™araso ya zauna agefen ta ya kai hannu wuyan ta ta kare da hannun ta tayi gefe alamun bata so ya taSa ta. Ya bita da kallo yace, "body temperature Win ki kawai zan ji fa" ya faWa a sanyaye yana kallon ta.
Numfashi take saukewa a hankali bata ce komai ba kuma bata kalle shi ba yace, "kina fushi da ni ne kyakykyawar matata?." Banza ta masa dan bata da niyar magana yace, "okay naji, amma ki fara tashi ki yi wanka lokacin sallar azahar ya kusa, in kika yi sallah then ki ci abinci komai meye zan iya Waukar sa."
Kallon ™asan ta ta taga yana yi itam sai ta kalla taga gabaWaya fararen cinyoyin ta a waje suke, ta jawo bargo ta rufe ta kawar da fuska. Allah ya sani haushin sa da kunyar sa take ji shiyasa ta kasa yi masa magana. "I'm sorry my dear, amma kina bu™atar ki yi wanka zaki ji WaWi a jikin ki, sannan nasan kina jin yunwa sosai."
Bata ce masa komai ba sai daga baya ta sauke numfashi muryar ta a sha™e tace, "Wakin can zan koma, don Allah ka barni naje" ta fada murya na shaking alamun zata yi kuka.
"Don't cry, don't cry my love. Zan dau™e ki da kaina na kai ki amma kar ki yi kuka" ya faWa yana Waukar ta ya fita da ita zuwa Wakin ta ya ajjiye ta a gefen gado ya tsuguna a gaban ta yace, "Shikenan?."
"Kaje" ta faWa bata buWe ido ba ya tashi ya fita dan ya ™yale ta.
Ya jima bai koma ba sai da ya tabbatar ta gama duk abinda zatayi sannan ya shiga ya same ta a zaune ta idar da sallah ta mi™e tsaye, dur™usawa yaga tayi ido ya sake cikowa da hawaye ta dafa gadon da yake kusa da ta zauna tana jan numfashi. ˜arasowa yayi yana ™are mata kallo cikin tausayin halin da ya saka ta yace, "taso mu je ki ci abinci." Manal tace, "bana ci."
"Manal taso mu je nasan zaki ci."
Kawai ta tashi ne saboda kar ta yi masa musu ya Wauko ta zuwa falon ya zaunar da ita ya haWa mata tea ya bata tana sha amma ba sosai ba. A hankali take shan tea Win yana zaune a gefen ta yana aikin kallon ta. Sai da ta sha rabi sannan ya karSa ya ajjiye ya bata dankalin turawa da aka soya ta Wauki Waya tana ci daga nan tace ta ™oshi. Maganin ciwon jiki ya bata ta sha yana zaune a kusa da ita yana murza hannun ta a hankali yana kallon fuskar ta cikin shau™in soyayyar ta yace, "bana so na ganki haka, nafi so naga muna hira da dariya dake."
Bata ce masa komai ba yace, "Manal i so much love you, Ina alfahari dake abinda ya faru kamata yayi ki yi alfahari da hakan ba fushi ba." Shiru tayi bata amsa ba ya sakko ya zauna a kanta carpet yana kallon ta kamar sarauniya da hadimin ta yace, "to gani ki min hukuncin da kike so."
"Kamar nai ta dukan ka haka nake ji" ta faWa bata san ta faWa ba dan zancen zuci ne ya fito fili.