Sashe 19
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi yayi ya ™arewa surar ta kallo ya kalle ta ya shafa fuskar ta yace, ki yi ha™uri Lubna, wannan ranar na jima ina jira na ganta kuma na samu dole zan barki, na nuna miki soyayya ne saboda na cusawa Yayan ki Adnan haushi, na nuna miki soyaya ne don na samu wannan damar na WanWana masa zafin da ya saka na WanWana. I m sorry my sweetheart, duk soyayyar da nace ina miki ™arya nake yi wannan abun kawai nake so a tare da ke kuma na samu. Zan barki a yanzu zan tafi inda baza ki kuma ganina ba, zan tafi inda baza ki sake tunanin kin taSa ganina ba My love. Naji daWin kasancewa dake, naji daWin soyayya dake sweetheart. Ki yi ha™uri ™arfin fansata akan Yayan ki yafi min al™awarin da na Waukar miki.
Ya sauke numfashi yana yi mata kiss a goshi yace, kina da daWi my love, zan so sake kasancewa a cikin koramar ki. Sai mun sake haWuwa in da rabo ya faWa yana kallon ta tana kwance, babu wani mayafi da ya suturta jikin ta a wannan lokacin.
Wayar sa ya Wauka da niyar yi mata hoto sai kuma ya kulle ido ya daki goshin sa tare da yin tsaki, maganganun ta yake tunawa hakan ya saka shi ya fasa abinda ya yi niya. Blanket ya Wauka ya rufa mata yana kallon fuskar ta idanun ta a kulle amma hawaye take yi.
Shafa fuskar ta yayi ya yiwa bakin ta kiss yan jin wani abu na shiga zuciyar sa game da ita. Da sauri ya mi™e ya fita ya barta a kwance a wajan ya turawa Bebi message cikin farin cikin cikar burin sa na lalata Waya daga cikin ™anen sa, ko yanzu yaci riba dan ya tabbatar zai ji zafi sosai fiye da wanda yaji lokacin da aka ™wace mata lasisin sa na zama likita, shima ya ™wacewa ™anwar sa budurcin ta, ko babu komai yayi masa tambari a zuciyar sa da dangin su gabaWaya. Kuma shi ko babu lasisi zai iya aikin likita, ita kuwa har abada ta ras budurcin ta Kenan har abada.
BD˜B2P11
Bebi yana zaune a office ya dafe kansa cikin yanayi na damuwa da tashin hankali haWi da tsoro, yayi shiru ko motsin kirki baya yi kana kallon sa kasan akwai babban lamarin da yake nu™ur™usar zuciyar sa. Hamza da Huzaifa ma sun yi shiru babu wanda yake magana dan sun san yana cikin damuwa sosai yi masa magana a wannan lokacin bazai samu damar magana ba. Dr Hadiza ce ta shigo office Win jin sallamar ta sai ya kalle ta alamun ™arin bayani yake so, kallon sa itama tayi ta sauke numfashi tace, "I'm deeply sorry Dr. she was raped!."
Bebi ya sauke ajiyar zuciya ya girgiza kai ta sake cewa, "abin mamakin kuma shine, a jinin ta babu wata ™waya ko wani sinadari da yake nuni da an gusar mata da hankali hakan ya faru, ko suman da tayi unconsciously take kuma subconsciously, tsoro ne ya saka ta suman ba dan an saka mata ™arfi ko wani magani ba, kaga kenan kamar...." Kafin ta kai ™arshe yace, "ita ta kai kanta."
Dr Hadiza ta girgiza kai tace, "that's what i m expecting. In ma ba hakan ba zai iya kasancewa akwai amincewar ta duba da budurwa ce, ko ya ya aka yi kokawa da ita za a samu ciwo sosai a tare da ita. Bebi ya kalli su Huzaifa suma shi suke kallo bai yi magana ba ta sake cewa, "yanzu idanun ta biyu, amma na saka nurse ta yi mata allurar bacci don ta samu hutu. An yi sa a babu tears, she ll be fine soon in sha Allah." Tana gama faWar hakan ta juya ta fita.
Tana fita ya sauke ajiyar zuciya yana jin zafi da raWaWi a cikin ™irjin sa. Ya kalli Huzaifa kafin yayi ya riga shi magana yace, "wannan duk ™addara ce Bebi, bawai Mujahid galaba yayi a kan ka ba, daman can haka Allah ya tsara zai faru kuma dole sai ya faru. Ka Wauke shi matsayin ™addara." Hamza yace, "amma bai kamata a ™yale shi ba, yana da kyau a kai maganar nan gaban hukuma. FyaWe fa ya mata, meye laifin ta ai Bebi ne mai laifi ba ita ba, yanzu aka san target Win sa na gaba kuma?."
Bebi yana jin su idanun sa suna kalle ya buWe ya gyara zaman sa yace, "ina da laifi nima, na Wauka tunda Abba ya dakatar da maganar sa nayi tunanin ta daina bibiyar sa, Sai na watsar da lamarin a ganina zata ji maganar Abba ashe nayi kuskure."
"Shine ™addarar ai, koda ace kana bibiyar ta sai hankalin ka ya Wauke daga kanta na yau kawai saboda faruwar hakan" Huzaifa ya sake faWa yana kallon sa.
Shiru yayi bai ce komai ba Hamza yace, "yana da kyau gida su san halin da ake ciki, dare yayi yanzu na tabbatar ana can ana neman ta. Kuma maganar nan bai kamata a bar ta, ya kamata hukuma ta shiga cikin lamarin." Zai yi magana kenan wayar sa ta fara ™ara ganin Mummy ke masa waya sai ya Wauka tare da sakawa a kunne, daga can Sangaren tace, "Adnan Lubna har yanzu bata gida ba ga dare yayi sosai."
Da™yar ya iya buSe baki yace, "mu na tare a nan asibiti, bata jin daWi."
"Me ya same ta? Amma ai da sai ka faWa mana ko?, ka san dole hankali ya tashi." Yayi shiru bai amsa ba Mama tace, "me ya same ta?." Kallon su Huzaifa yayi da suke kallon sa sai yace, "zazzaSi ne, ana kira na Mummy ina zuwa" ya faWa ya yanke wayar dan bai san da wanne yare zai sanar mata raping Win ta aka yi ba.
Huzaifa yace, "meye na Soyewar bayan ya faru?." Tashi yayi bai magana ba ya fita zuwa Wakin da take. Bacci take yi ga ruwa nan an saka mata yana shiga jikin ta, ya zuba mata idanu yana kallon ta. Gata nan ras da ita babu alamun duka ko shan wahala a tare da ita, sai fuskar ta kawai da ta kunbura shima ya san kuka ne ya jawo hakan. Tunawa da babu komai a jikin ta yaje ya same ta, ya runtse idon sa ya buWe zuciyar sa a karye ji yake kamar ya zubar da hawaye.
Wayar ya duba yaga goma na dare tana ™o™arin wucewa ya sauke numfashi ya rasa wanne irin tunani ma ya kamata ya yi. Kiran Mujahid ne ya sake shigowa kamar bazai Wauka ba sai ya Wauka su Hamza a lokacin suka shigo Wakin daga can Sangaren yace, "ya kaga ™anwar ta ka? Na tabbatar yanzu tana kwance a gadon asibitin tana karSar magani" yayi dariya yace, "Ko da yake bata wani wahala sosai ba balle nace na san tana sume har yanzu, imani ne ya shiga zuciyata na sassauta mata, amma wallahi da sai na yi mata abinda sai an Winke ta in and out. Tausayi kawai ta bani saboda ta amince dani, amma da wallahi da yanzu ana nan ana aiki a kanta. Ba™in cikin da ka WanWana min kai ma na saka WanWana shi, na tabbatar yadda ka ke jin ciwo a zuciyar ka ya zarce yadda naji nawa ciwon a zuciyata. Ina so ka sani yanzu na fara ka jira haWuwar mu ta gaba, kayi fatan kar idona ya faWa akan wacce zaka aura don so nake kaji ™una fiye da yadda na ji a zuciyata."
Bebi bai magana ba wayar ba kunnen sa Mujahid yace, "kai ba kana ganin zaka iya raba mu da ita ba? Gashi nayi amfani da soyayya na same ta a banza tare da amincewar ta, ba kokawa balle bugarwa, tana so ina so shiyasa abun yayi daWi sosai. Gaskiya ™anwar taka akwai za™i mai gusar da hankali, har fata nake na sake komawa duniyar........." datse kiran yayi da hanzari zuciyar sa na bugawa sosai. Ya kalli su Huzaifa da suke tsaye yace, "Mujahid ya gama dani, duk ™o™arina na taimakawa yaran nan su ri™e kan su da mutunci su har gidan mijin su ya lalata min komai. Ku duba Lubna ce a kwance matsayin wacce aka yiwa fyaWe, me lubna tayi masa ya Wauki fansa akan ta? Meyasa bai saka an min abinda yake so ba?, Meyasa zai huce a kanta?."
Huzaifa yaji tausayin sa dan duk wanda ya san Bebi ya san shi da son ´an uwa sa da kuma son kare mutunci a ko yaushe, dole zuciyar sa tayi rauni da faruwar abinda bai yi tunani ba. Yace, "™addarar kenan ai, kayi ha™ura ka zo mu je ka barta ta huta sosai."
Sake kallon ta yayi sai yayi ™aramin tsaki ya kuma cewa, "Meye laifin ta?." Hamza yace, "don Allah ka yi ha™uri, mu mayar da hankali akan nemo shi bai kamata a bar maganar nan ba, ka kira Abba ka sanar dashi duk inda yake a binciko shi."
"Yana da lokacin da zai saurare ni ne? Yanzu ina kiran shi zai ce meeting yake yi na kira anjima, bashi da wannan lokacin a rayuwar sa abinda ya saka a gaba shi kawai yake yi" Bebi ya faWa cikin fitar hankali.
Sun fahimci a fusace yake sosai dan bai cika maganar Abba ba, amma tunda yau ya ke yi sun tabbatar da baya cikin control.
Wayar sace ta sake yin ™ara yaga sunan Mimi yayi banza bai Wauka ba ta sake kira sai a lokacin ya Wauka yace, "ku zo sama" abinda yace kenan ya kashe wayar ya fita daga Wakin suma suka fito a lokacin su Mama da Mamy da Maryam da Mimi suka zo wajan.
Mamy tace, "Adnan me ya samu Lubna Win?." Bebi ya daidai nutsuwar sa yace, "mu je office ku zauna tana bu™atar hutu." Basu yi musu ba suka bi shi har office Winsa suka zauna Mama ta kalle shi sosai dan ta gama karantar yanayin sa tace, "baka faWa mana abinda yake damun ta ba."