Sashe 49
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama tayi salati tace, "Amma jikin da sau™i ko?." Manal tace, "Kausar ce take faWa min naji maganar ta babu ruWani sosai da alama bai yi muni ba." Mama tace, "Allah ya bata lafiya." Manal ta amsa da amin kafin tace, "in Mai kuWi yazo sai naje na duba ta ko Mama?."
"Eh ya kamata, nima gobe zamu zo da Mubeena in sha Allah."
Manal tace, "tana ina ne ma? Ban ganta ba?." Mama tace, "na aike ta yanzu zata dawo." Manal tace, "kafin ta dawo bata naje gidan Mama" ta faWa tana fita da niyar zuwa gidan su Surayya.
Bayan sallar i'sha da mai kuWi yazo ya Waukar ta ta tace su wuce asibitin da Maryam take daman tasan bazai rasa sani ba sai gasu a asibitin su Bebi ya sauke ta ya raka ta har ™ofar Wakin da Marym Win take.
Da sallama ta shiga aka amsa ana kallon ta, tana ™arasawa ciki taga Mummy ce da Mamy ga Bebi da Mimi duk suna ciki. Gaishe su tayi suka amsa ta tambayi mai jiki akace da sau™i, kallon Yaya Maryam Win tayi ta ganta tana bacci an saka mata ruwa an Waure mata kanta da farin bandage.
Wani irin jiri ta fara ji gabaWaya yanayin Wakin bai yi mata ba, dafe kai tayi tana daga zaune amma ji take kamar zata fika. Bebi yana lura da ita Mummy ma tana lura da yanyin ta. Wata likita ce ta le™o da rigar likitoco tace, "Dr minti Waya." Jin haka sai ya bar dakin ya fita wajan ta. Mimi da take kallon Manal tace, "Anti Manal lafiya kike?." Mummy ta kalli Mimj tace, "ba lafiya ba dai, na lura kamar jiri take."
Mimi ta dawo kusa da Manal tana kallon ta tace, "Sannu." Manal ta Waga kai ta rufe ido dan sosai take jin amai yana taso mata. "Mimi amai nake ji" ta faWa mata ™asa-™asa, Mimi zata yi magana ta ri™e ta tace, "kar ki faWa a ji don Allah." Mimi tace, "to taso mu fita." Tashi suka yi zasu fita Mummy tace, "ina zaki kai ga ita da ba lafiya gare ta ba?."
Mimi tace, "Wajan Yaya Bebi zan raka ta yanzu zamu dawo." Fita suka yi kai tsaye office Win Bebi Mimi ta wuce da ita, ta buWe suka yi sa'a buWe yake suka shjga suka ganshi yana tsaye shi da likitan da tazo ta kira shi, bin su yayi da kallo suka wuce shi suka nufi inda suke tunanin banWaki ne Manal ta shiga tana amai.
Bayan su ya biyo ganin tana amai ya tsaya yana kallon ta Mimi sai sannu take mata, ganin yazo wajan sai Mimi tace, "tun a Wakin da Yaya take tace amai take ji, shine na rako ta nan bata so su Mummy su san bata da lafiya." Kai ya Waga mata kawai Mimi ta fita daga office Win.
Manal ta fito ta zauna kanta har sarawa yake yi saboda yadda ya fara mata ciwo. Mi™ar da ita tsaye yayi ya ja hannun ta suka fita daga office Win zuwa scaning room. Likitan da take aiki a ciki ya saka ta yi mata scaning shi kuma yana tsaye har aka gama. Sai da ya ri™o hannun ta suka dawo office Win sannan ya fita.
Ba jimawa ya dawo ya zauna a kusa da ita bai ce komai ba itama bata ce ba dan haushin sa take ji sosaai a zuciyar ta. Jin ciwon kan nata ya Wan ragu sai ta tashi tsaye tace, "zan koma wajan su Mummy." Kallon ta yayi suka haWa ido yace, "ki wuce gida." Kamar zata yi kuka tace, "in naje babu kowa ni kaWai zan zauna ga dare yayi."
"To ki zauna a nan." Zama tayi yana kallon ta har na wasu sakanni kafin ya janye idanun sa daga kallon ta a lokacin aka shigo office Win da sallama.
Tashi yayi ya ™arasa wajan nurse Win da ta kawo masa takardu guda biyu ya karSa ta fita, yana daga tsaye ya fara buWe ta Manal yaga cikin ta har ya shiga wata sati sha uku, ya kulle ya buWe Wayar takardar. Tabbatar da abinda aka faWa masa akan Maryam yayi, da gaske dai itama cikin ne da ita har na Manal ma ya fi nata ™wari. Kenan hakan yana nufin ba'a jima da samun sa ba.
BD˜B2P30
Wani irin shock ya ji a zuciyar sa sakamakon ganin result Win Maryam, yammmm haka yake ji a fatar jikin sa saboda tashin hankali. Ajiyar zuciya yayi cikin ™unar zuciya ya dawo ya zauna ya dafe kansa ya rasa abinda yake masa daWi komai ™ona masa zuciya yake yi. Manal ta kalle shi kamar zatayi magana sai ta share shi dan ba sauraren ta zai yi ba ™arshe ranta yazo yana Saci taji haushi.
A haka ya jima a zaune baya cewa komai itama bata cewa komai kafin ya tashi ya fita.Da kallo ta bishi tace, "haka dai, kullum cikin damuwar da kai baka san dalilin ta ba amma ta shafe ka." ˜aramin tsaki tayi ta kawar da kanta daga kallon ™ofar. bai jima ba ya dawo ya kalle ta yace, "mu tafi gida." Tashi tayi suka fito tace zata koma tayi musu sallama yace basai ta je ba su wuce.
Koda suka je gidan Wakin sa ya shiga dan ita fitsari ya matse ta da gudu ta shiga banWaki, Sai ta yi wanka ta fito ta saka rigar bacci mata nauyi ta shiga kitchen ta haWa corn flakes ta sha ta goge bakin ta dan kar ma ya gani ta shiga Waki tayi kwanciyar ta.
Tana jin sa ya shigo Wakin nata ya kwanta a kusa da ita amma bai ce mata komai ba, Sai juyi yake yi alamun ba bacci yake ba wani abun yana damun sa sosai. Tana jin sa tayi masa banza bata kula shi ba, daga baya ma sai taji ya buWe ™ofa ya fita ta taSe baki ta cigaba da baccin ta.
Tana idar da sallar asuba ya shigo ta kalle shi tace, "ina kwana." Baice komai ba ya ™araso ya sunkuya ya Wago ta daga ™asa ya zaunar da ita gefen gadon ya Wauko glucometer ya saka sabon syringe ya fasa babban Wan yatsan ta ya saka a na'urar. Kallon ta yayi tana kallon fuskar sa itama muryar sa a ™asa yace, "yanzu ke a ganin ki hakan daidai ne? Fbs ba ma rbs ba ace sugar ki yace tafi 13.0 Manal? Ke a ganin abinda kike yi taimakon ki yake yi?, ki Suya ki sha corn flakes, ki sha custard, ki sha tea a ganin ki daidai ne?."
Kafin tayi magana yace, "ke kin san illar da ciwon yake yiwa masu shekarun ki? Mama ma da ta fiki shekarun baki ga illar da yayi mata ba Manal? Meyasa bakya kiyayewa kike cin duka abinda kike so ne yanzu?. Kina so wani ciwon ya kama ki ne? Ko kina so ya dinga kwantar dake a asibiti?."
Manal ta goge hawayen da ya sakko mata kanta yana ™asa murya a sanyaye tace, "wallahi bana sane, haka kawai yanzu in ban sha abu mai sugar ba sai naji kamar zan mutu shiyasa nake sha, Amma ba don ina so ba." Jin yadda take magana sai yace, "duk lokacin da kika ji kina so meyasa baza ki faWa min ba? Ke kin san farin sugar yadda yake da illa ga mai lafiya ma ina ga ke?. Sannan kin san illar da ciwon da yake yiwa irin ku masu ciki? Ko cikin baya bari a samu da wuri ke Allah ya baki, amma kina so ki salwantar dashi ta hanyar shaye-shayen sugar nan naki."
Tayi shiru tana kuka yace, "duk abinda kike so akwai irin naki sai a siyo miki shi, amfani da wanda ba naki bane illa ne a gare ki. tunda naga kina yawan fitsarin nan na san blood sugar ki yayi high, bana so naga kina ciwo Manal, bana ai naga wani abu ya same ki meyasa bakya tausayina?. Yanzu in ciwo ya kama ki kin yi min adalci kenan?."
Manal a sanyaye tace, "bana sane, ni kaina ban san ina sha ba wallahi." Numfashi ya sauke ya Waga rigar ta ya saka hannun sa a cikin ta yana shafa fatar cikin ta a hankali yace, "ciki ne dake har na wata uku Manal, duk abubuwan nan da kike ji shi ne yake saka ki. Yawan faWa da kike yi min, tsanar makaranta, son shan sugar, jin bakya son magana da komai shi ne yake saka hakan sai nan gaba zaki daina ji." Ta Wora hannun ta akan hannun sa da yake cikin ta ta kalle shi ya Waga mata kai yace, "akwai abinda yake shirin zama mutum a cikin marar ki Manal, kin kusa zama uwa kema shiyasa kike jin duk irin wannan abubuwan. Duk abinda ki ke yi alamu ne na kin girma Allah ya yi nufin halittar sabuwar halitta daga tsatson ki."
Tayi shiru tana kallon sa shima ita yake kallo yace, "duk lokacin da kike son wani abu ki faWa min, yanzu ba ke kaWai bace lafiyar ki tana da mahimmaci ga abinda yake cikin ki."
"To bana ganin fuskar faWa maka ai, yanzu kusan ko yaushe ranka a Sace yake, kuma bani na Sata maka ran ba amma Sacin ran har ni yake shafa." Yayi murmushi yace, "ko a wanne yanayi nake ki sanar dani kin fi min mahimmaci akan duk abinda zai Sata min rai Win, kece gaba da ko meye lafiyar ki tafi min komai."
Manal tace, "nidai Sacin ranka ya daina shafa ta partner. Bani nayi maka ba amma ko magana sai ka daina yi min bayan ko damuwar ta ka ban san dalilin zuwan ta ba." Ya sauke numfashi yana kallon ta yayi murmushi yace, "yanzu me kike so?." Ta kwanta a kafaWar sa tace, "bacci nake so nayi a jikin ka." Ya mata kiss a wuyan ta yace, "an gama partner." Maimakon baccin kamar yadda tace sai taji yana mata abinda ta kasa jurewa ta kasa ri™e kanta har ta fara amsa masa itama cikin kewar juna da mararin junan su.