Sashe 30
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana cikin lafaya fara aka zaunar da ita a kan carpet aka fara yi nasiha daga aka yi raha da wasa da dariya kafin su tashi a kai ta gidan Daddy a madadin Abba shima ya mata nasa nasihar aka wuce da ita zuwa nata gidan.
Rumana tana kallo aka fita da Manal daga falon Mama ta lumshe ido tana hawaye, shikenan ta tabbata dai Manal matar sa ce a yanzu, ita kam tasan babu abinda zai yi da ita tunda ya auri wacce yake so. Kuka take wanda ya™i tsayawa tunda aka fara bikin, ta wuce ta Wauki maganin ta tasha tana kuka sosai mai tsuma zuciya.
Gidan Manal babba ne sosai amma flat house ne babu sama, duk wanda yasan Bebi yasan baya ra'ayin gida mai sama yafi son sa haka, hakan ya saka ya tsara nasa babu sama amma yayi kyau yaji haske da fulayoyi ya kuma burge mutane sosai. Su Mubeena ne da Bily da Surayya kawai a gidan Maman su Surayya dasu Inna da aka rako Manal ba dan anso ba aka shigo da ita gidan suka zaunar da ita a falo har lokacin kuka Manal take.
Surayya ta koma kusa da ita a tausashe tace, "haba Manal, kukan ya isa haka tun safe har yanzu kina abu Waya? Anyi i'sha fa." Maman Surayya tayi murmushi tace, "™yale ta Surayya, yanzu ku saka ta tayi sallar magriba da i'sha."
Da™yar ta iya tashi saboda jiri suka raka ta banWaki, ana ta yabon gidan saboda kyau amma ita bata ma fahimtar maganar su balle taga gidan,alwala tayi ta dawo falon tayi sallah ta kwantar da kanta kujera ta Wora daga inda ta tsaya. Zuciyar ta zafi take in ta tuna ta bar kwana tare da Mama, Sai ta tuna waye zai dinga bawa Mama magani?, in ciwon ta ya tashi bata sani ba fa?, waye zai kular mata da Maman ta?. Tuna hakan sai ya sake karya mata zuciya.
Duk yadda suka da ita tayi walwala ta™i, kukan ma bata daina ba balle kuma ta yi fara'a ko tayi magana, suka share ta suka cigaba da hirar su har zuwan ango da abokan sa guda biyu kacal. Bayan an gaisa aka zauna suka fara nasiha kamar yadda suka saba, sun yi maganganun su da wanda suke yi dan ita bata ji ma balle ta Wauki abinda ake faWa mata. A haka suka gama jawaban su suka tafi bayan Adnan ya jaddawa Huzaida kai su Mubeena gida. Bayan sun tafi ya dawo ciki ya sanar da sabon mai gadin sa akan ya kulle gidan shi kuma ya kulle ™ofar falon ya shiga yana kallon ta har lokacin kuka take.
BD˜B2P18
Matsowa yayi kusa da ita sosai ya janye mayafin da ta kulle fuskar yana kallon ta, fuskar ta tayi kaca-kaca da hawaye tayi wani irin ja ga jiyoyin kanta sun tashi kana gani ka san ciwon kai yana damun ta sosai. Ko buWe ido bata san yi idanun suna kulle sun kumbura. Hannu sa ya saka ya taSa wuyan ta ji yayi zafi yace, Subahanallahi! Manal jikin ki yayi zafi sosai, don Allah ki bar wannan kukan. Duk kukan na meye haka? Tun safe ki ke kuka har yanzu kin kasa dainawa.
Bata iya magana ba kuma hawayen basu daina sakkowa ba lokacin, ya sauke lafayar daga kanta ya dafa goshin ta yaji yadda jijiyoyin kanta suke harbawa, ya sake kallon fuskar ta yace, Manal don Allah ki yi shiru ki saurare ni, wannan kukan babu abinda zai ™ara miki sai ciwo, ki daure ki dakatar da wannan kukan haka. Idanun ta sun yi nauyi ko buWe su bata iyawa suna kulle sai hawaye da yake fitowa daga jikin su.
Kallon ta kawai ya tsaya yana yi, ya rasa abinda zai ce mata wanda zai saka ta tsayar da hawayen idanun ta. Tashi tsaye yayi ya shiga ciki Wakin da yake mallakin sa ya cire kayan jikin sa yadda zai samu ya kula da ita da kyau, ya dawo ya tarar tana yadda ya barta ya ri™e hannun ta duka biyun ya mi™ar da ita tsaye. Jiri ne ya Wauke ta yayi saurin tare ta a jikin sa ya ri™e ta sosai yana takawa a hankali itama tana bin sa dan idon ta a kulle yake inda yabi nan take bi har Waki. bai zaunar da ita ba sai da ya fara laluben ta yadda zai kwance lafayar jikin ta, bayan ta yaji inda aka Waure ya kwance ya ware lafayar ta gabaWaya. Doguwar riga ce a jikin ta ta atamfa wacce bata kamata ba ya zaunar da ita a kan doguwar kujerar da take Wakin.
Ka mayar dani wajan Mama, Bazan iya zama a nan ba, wajan Mama nake son tafiya ta faWa sabon hawaye yana sakko mata, har lokacin idon ta yana kulle ji take kamar ba a duniya take ba saboda kewar Maman ta da take yi. Kallon ta yayi tare da yin murmushi dan daman ya san hakan zata faru, sha™uwar ta da mahaifiyar ta yasan dole abin ya taSa ta duk ranar da zasu rabu, amma bai Wauka zata yi wannan kukan har haka ba.
Tashi tsaye yayi ya fita ya Wauko hollandia milk cikin wanda suka zo dashi, duk da ya san sweeted ne haka ya zubo ta a glass cup ya dawo Wakin ya zauna a gefen ta yace, Kina so zuwa wajan Mama ko?.
Ta Waga kai a hankali sai kuma ta rutse ido ta dafe kan yace, ciwoo ko?. Bata amsa ba yace, ki daina kuka sannan ki sha madarar nan. Bakin ta ya kai kofin amma ta™i buWe bakin ta sha yace, Manal don Allah ki sha, sai kin sha sannan zaki ji daWi magani yayi miki aiki. A hankali ta buWe bakin ta sha kaWan ta kawar da kai.
Ganin da gaske dai ba sha zata yi ba sai ya ajjiye ya Wauko magani da ya taho dashi a aljihun sa ya ri™e fuskar ta daidai bakin ta ya matse bakin, bakin nata ya buWe ya saka maganin a ciki sannan ya saki fuskar ya bata ruwa ta sha maganin ya tafi.
Tashi ya sake yi ya shiga banWaki ba jimawa ya dawo ya ji™o towels guda biyu ™ananu da ruwan sanyi ya dawo ya zauna kusa da ita, ya Wora Waya a kanta bayan ya ninka, Waya kuma ya zagaya shi a wuyan ta.
Taji daWin hakan sosai sanyin da ya ratsa ta yayi mata daWi, sai dai har lokacin idon ta a rufe yake bata iya buWewa ba. Ya ri™e hannun ta guda Waya yana kallo yace, Partner Mama ta amince dani shiyasa ta bani ke a matsayin wanda zai maye gurbin ta wajan kula dake, ki daina kuka ki buWe idanun ki ki kalle ni.
A hankali ta fara ™o™arin buWewa ta buWe su kaWan dan sun yi mata nauyi baza ta iya buWewa duka ba yace, in baki daina wannan kukan ba maganin babu abinda zai miki, ki daina bana so kin ji.
Ni wajan Mama zan je. Ta kuma faWa bayan ta buWe idon.
Mama tana gida, itace ta turo ki nan saboda zaman ki a nan shine farin cikin ta ba zaman ki a inda take ba Manal. Meyasa kike son cutar da kan ki? Kalli yadda kika koma, idon ki ya kumbura ga fuskar ki tayi ja, haba Manal ya isa haka.
Shiru tayi bata ce komai ba ya sake Wauko milk Win da ya ajjiye yace, ki shanye ta yanzu. Kai take girgizawa a hankali shima ya taya ta yace, Sai kin sha, sai kin sha zaki ji daWi, ki daina girgiza kai Allah sai kin sha, Take it ya faWa yana sake kai shi bakin ta.
Akwai sugar.
Na sani, ni na baki ai ya faWa yana sake kaiwa bakin ta dole ya sake ta buWe baki ta sha a haka har ta shanye kofin ya ajjiye. Ya kalle ta yace, in da zaki cire wannan rigar ta jikin ki zaki fi jin daWi sosai ya faWa a hankali yana cire towel Win da ya saka mata a wuya ya cire na goshin ta.
Kwanciya zanyi ta faWa a sanyaye dan so take ta kwanta jikin ta ciwo yake yi. Bebi yace, kin yi sallah?. Ta Wagaa kai alamun eh yace, to ki cire rigar nan sai ki kwanta ya faWa yana jan zip Win bayan rigar zuwa ™asa. Ta zabura zata yi kamar wacce aka sokawa allura, zata yi magana yace, shiiiii! Kar kice min komai Partner. Manal ta tsorata sosai duk da babu lafiya a tare da ita tace, zan cire.
Kallon fuskar ta yayi kamar wanda yayi tunanin wani abu sai ya Wauke hannun sa daga bayan ta yace, Ina zuwa. Ya faWa yana tashi ya buWe wardrobe ya Wauko irin kayan jikin sa riga da wando wanda ya siya ya kuma yi al™warin su zasu saka a ranar da suka tare ya ajjiye mata yace, na baki two minutes ki saka zan dawo ya faWa yana fita don kar ya sake firgita ta.
Manal ™arfin hali kawai tayi ta tashi ta cire rigar ta saka wanda ya ajjiye, sun kuwa yi mata daidai basu kamata ba kuma basu yi mata yawa ba, tana cire Wankwalin kanta ya shigo Wakin yana kallon ta cikim kayan daga sama zuwa ™asa, basu kama ta ba amma sun bin jiki ta sun yi mata kyau sosai hakan ya saka shi ™are mata kallo, dan in zaka saka masa wu™a a wuya bai san surar Manal ba tunda a hijjab yake ganin ta ko abaya. Kuma bai damu da ya sani ba dan ba surar ta yake so ba ita yake so.
Ganin kallon da yake mata sai ta zauna tace, kai na a buWe babu hula. Rigar da ta cire ya Wauke daga ™asa ya ajjiye a kan mirror yana kallon ta yace, ki kwanta zan Wauko miki. Naga akwai kayan ki a Wakin can zan duba na samo ko Wankwali ne. Kwanciyar tayi kamar yadda yace, ya ™araso ya sake taSa jikin ta yaji har lokacin da zafin kawai ya ragu ne ya san kuma baccin yana daga cikin abinda zai saka ta samu lafiya dan akwai gajiya.