Sashe 26
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon sa tayi taga ya canja kamar bashi ba sai kallon ™urilla yake mata kamar ba shi ba, jikin ta ne yayi sanyi kamar yadda taga na sa jikin yayi. Ta fahimci canji a yanayin sa sosai sai ta sunkuyar da kai bata ce komai ba.
Da™yar ya daure ya sauke numfashi yace, "me kika shirya?." Manal tace, "duk abinda ka shirya." Ya Wan Wage gira yace, "kin san abinda na shirya kuwa?."
"Ban sani ba, amma nima shi na shirya." Yayi murmushi yana kallon ta yace, "zamu gani." Shiru ne ya biyo baya gabaWaya ya rasa ta ina zai fara sanar da ita abinda ya kawo shi hakan ya saka shi yin shiru kawai baice komai ba.
Manal ta gaji da shirun tace, "kace kana son magana dani." Ya Wago ido ya kalle ta yace, "ganin ki kawai nake so nayi, babu abinda zan ce miki." Ta kalle shi sosai tace, "amma sai naga kamar da gaske kawai abinda zaka ce Win, yanayin ka ya nuna min akwai magana a bakin ka" Ya shafa kansa ya kalle ta yace, "Tabbas akwai, amma na fasa faWa miki yanzu."
Bata ce komai ba tana kallon gaban motar tace, "Shikenan zan iya tafiya? Mama na jira na." Ya sauke kai ™asa ya Wago ya kalle ta kamar zai yi magana sai ya fasa ya canja maganar yace, "to amarya." Manal ta murmusa tace, "ba haka zaka ce ba ango, akwai abinda yazo zuciyar ka ka kawar dashi. Ka faWa min ko meye ina jin ka." Ya girgiza kai yace, "a bar shi kawai, in kika zama mallakina zan sanar dake, amma yanzu abun babu daWin ji." Manal ta girgiza kai cikin rashin damuwa tace, "to shikenan."
Murmushi yayi kaWan tace, "zan koma, a gaida Mummy." Kai ya Waga yace, "zata ji in sha Allah." Bata ce komai ba ta buWe motar ta fita ya bita da kallo ganin tana sauri ya lumshe idon sa gabaWaya ya rasa ™arfin guiwar faWa mata abinda ya kawo shi, a haka ya ja motar sa ya ™ara gaba.
Manal da sallama ta shiga gida ta wuce falo wajan Mama da Mubeena da suke zaune, ganin ta Mubeena tace, "har kin dawo?." Zama tayi sannan tace, "na dawo, kuma Mama kin san babu abinda yace min. Kawai wai so yake ya gani." Mama tayi ´ar dariya dan ta lura da gaske Manal bata jin kunyar faWa mata abinda yake tsakanin ta da Adnan tace, "an kusa kai masa ke ai, sai yayi ta kallo har ya gaji."
Manal ta kalli Maman a shagwaSe tace, "Mama naga kamar so kike na tafi ma na bar miki gidan." Mama tace, "so nake mana Manali, ki tafi ki barni da Ummata a kusa dani." Manal ta kalli Mubeena da yake gefe tana dariya Manal tace, "Mama kin daina sona wallahi." Mama tayi dariya bata ce komai. Mubeena tace, "ya shirin events Win ne? Wanne da wanne zaki yi?."
"Nace kamu nake so Mama tace baza ta je ba, kuma don Allah taya za'a yi kamu babu Mama?." Mubeena tace, "gaskiya Mama ki je." Mama ta girgiza kai tace, "duk wani abinda ake bu™atar uwa a wajan ga Balaraba nan, amma ni babu inda zanje. Ku yi kamun ku da komai ma amma babu ni a ciki." Manal kamar zata yi kuka tace, "ni in dai babu ke babu abinda zanyi, henna party Win ma na fasa."
Mubeena tace, "A'a baza'a fasa ba, ko iya shi Win zamu yi. Amma Mama don Allah ki je." Mama ta girgiza kai tace, "bazan je a gida min hoto ana yaWawa a duniya ba, babu inda zanje."
"To Mama dan anyi wani abu ne? Naga lokaci ne ko ya kawo ki. Kuma in bakya so sai mu hana yin hoton." Mama ta kalli Mubeena tace, "Mubeena bazan je bafa, bana ra'ayi zuwa kawai."
Manal kawai ta fara hawaye tace, "To Mama don Allah haka za'a yi komai babu me?Maman su Surayya Mama ce amma ba kamar ke ba, haka kawai azo ana kiran ki ace baki zo ba?. Ni dai sai dai kawai a barshi."
Mama tayi dariya kawai bata ce komai ba dan kuwa babu inda zata je bazai yu tana gefe a Sallo mata ruwa ba, yadda ta killace kanta bata son wani ko wata su gano ta har su nemo ta.
Haka Manal ta wuni har dare tana ™unci har Baba ya dawo ya tambaya Mama ta faWa masa ya zauna yana cin abinci yana dariya yana cewa, "Haba Fatima, Ke kuwa akan wannan kike Sata rai?." Manal tace, "Baba Mama ce fa tace baza taje b." Baba ya kalli Mama yace, "to a kan me?." Mama tace, "share Manal kawai. Manal tashi kije ciki." Manal ta tashi ta shiga ciki ranta duk babu daWi.
Mama ta kalli Baba tace, "Alhaji an je an gano gidan Manal fa." Baba yana cin abinci yace, "to ya ake ciki kenan?."
"Balaraba tace min gidan babba ne kamar yadda muka yi tunani daman, tace babu sama dai a gidan flat house ne, amma a hakan ma falo uku ne a gidan. Gasu tace manya-manya ne sosai ba kamar guda biyu na farko, Waya ne bai kai girman su ba. Sai bedrooms guda huWu suma kasan ba ™ananu bane, ga kitchen da Wakin mai aiki daga wajan kitchen Win. Shine nace bara ka dawo mu ji ya za'a yi."
Baba yace, "ma sha Allah. Allah ya sa albarka." Mama ta amsa tace, "Mubeena! Kawo wayar Manal baban ku yaga gida." Ta kalli Baba tace, "Mubeena ce tayi video." Ba jimawa ta kawo wayar Baba yana ganin gidan yana girgiza kai don yayi kyau kai kana gani kasan sabo ne aikin sa ake yi.
Ya ajjiye wayar yace, "na gani, yanzu me kike so ayi?." Mama ta juya baya ta Wauko takarda ta mi™a masa tace, "Gonar jalingo." Baba ya kalli takardar ya kalle ta yace, "Gonar Jalingo?."
Mama tace, "eh ita. A siyar da ita a siyawa Manal duk abinda take so. Alhaji ko tsinke Manal ta gani tace tana so a siya mata, su kuma kayan gadon a dinga siyan biyu ita da Mubeena saboda ita lokaci ake jira."
Baba ya girgiza kai yace, "Kin san kuWin gonar nan kuwa?."
"Na sani."
"A tunanin ki zata yi nawa a yanzu?." Mama tace, "ban sani ba." Baba ya murmusa ya ajjiye takardar yace, "A ™alla zata kai naira miliyan tamanin zuwa Wari koma sama da haka, Zahra'u ita kike so ki siyar? Ayi me da kuWin?."
Mama ta sauke numfashi tace, "Ko miliyan dubu ce na amince a siyar a siyi kayan gadon." Baba yayi murmushi yace, "ai nima ban san kuWin na ta ba, na faWi dai abinda nake hasashe ne a kai. Amma ko bata wuce Wari ba zata tsaya a haka saboda tsohuwar gona ce, bishiyun cikin ta ma jarin gaske ne balle ita kanta gonar. Mutanen garin amfana suke da ita sosai, addu'ar da suke miki a duk sanda naje bakya so a siyar da ita ba."
Mama tace, "duk da haka dai, meye amfanin kadarar ne Allhaji? Kadara ana ajjiye ta ne saboda in amfanin ta ya taso a kau da ita ayi amfani da kuWin shine rufin asiri."
"Amma na faWa miki indai kayan Wakin Manal ne kudin ki na wajena zasu yi basai kin kawar da wannan babbar kadarar ba, kuma nima uba ne a wajan Manal dole zan sauke ha™™in ta da yake kaina matsayina na uba."
Mama tace, "a'a Alhaji, wallahi nairar ka biyar bana so tayi ciwon kai, Ba wai dan na raina ko baka da abinda zaka min ba, kai kasan bazan taSa raina abinda zaka bani ba kafi kowa sanin hakan. Iya ri™e min yara da kayi tamkar naka yafi min komai wallahi. Ka tsaya akan tarbiyayyar su, makaranta ma ta kuWi ka kai su ba ta gwamnati ba, ka saka Mubeena a jami'a kayi mata komai daga baya ta watsa maka ™asa a ido. Baka gajiya ba ka cigaba da bibiyar tarbiyar ta, ka karSi auren Manal kayi bincike akan wanda zata aura ka bashi auren ta. To da me zan biya wannan? Dan bani da tausayi sai nace kuma Ina jira kayi musu kayan Waki? Lalala in ji larabawa."
Baba yace, "Ai na faWa miki bana kallon yaran nan a matsayin bani na haife su ba, kullum kallon yarana wanda na haifa nake musu wallahi. Ta ko Ina aka zaga ni mahaifin su ne dan na Wauki nauyin kula dasu ai mahaifin su ne ni ha™™ina ne, kuma dole na yi duk abinda uba yake yiwa yaran sa a lokacin da za'a aurar dasu." Mama tayi murmushi tace, "na san da hakan. Amma ni na yafe hidimar biki ai da yawa wani abun sai kayi, amma batun kayan Waki Allah ya hore min da ace bani dashi ne sai ka taimaka min, Amma Ina dashi kafi kowa sanin hakan."
Baba yace, "ni dai bazan bari ba. Ina jin ki cigaba da waccan maganar." Mama tace, "a siyar da rabin gonar to, ni abinda ya saka nake so a siyar gabaWaya kaga abubuwa tsada suke yi yanzu, babu abinda yake sakkowa shiyasa nake so har Mubeena a haWa a siyi komai in yaso a kai gidan Balaraba a ajjiye. Ko in an kwana biyu da aurar da Manal Win a kai gidan ta ajjiye kayan, in Allah ya kawo mata miji da yace kule muce chass."
Baba yace, "wannan gaskiya, amma za'a kashe kuWi da yawa." Mama ta tarin numfashi sa tace, "A kashe, wallahi ko kaf ne zasu ™are ayi. Meye burin nawa a duniya in ba wannan ba? Me zan yi da kadarar ma to? Dan su take ajiiye daman lokacin ta yazo sai a kawar da ita. So nake yadda suka kawo lefe na alfarma kaya sama da kala Wari a kai musu kayan Waki na alfarma, yadda Manal take son kitchen a ™awata mata shi daidai da ra'ayin ta, ko tsinke Manal ta gani tana so a siya a kai mata. Sannan ayi mata gara ta sarakai a kai ta da ita."
Baba yace, "Shikenan Zahra, za'a yi abinda kike so in sha Allah."