Sashe 23
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To ki ro™e shi ya sassauta miki, in ciwo ya same ki kan ki kika cuta, in kuwa kika dage da addu'a kika bawa Allah zaSi zai taimake ki, in alkhairi ne shi wanda ki ke so Win zaki aure shi ko yanzu ko nan gaba, in ba alkhairi bane a wajan ki Allah zai cire miki shi a zuciyar ki ki manta dashi kamar ba a yi shi ba."
Tayi murmushi ta kalle shi tace, "na manta dashi fa kace? Bana tunanin hakan."
"Allah nace nima, shine ya sakawa kuma shine zai cire ai ko?." Ta girgiza kai alamun haka ne yace, "ki sassautawa kan ki wannan damuwar, Allah yana sane dake ke, kawai ki dage da addu'a in sha Allah zaki ga canji a rayuwar ki."
Ta sauke numfashi tana girgiza tace, "haka ne, na gode sosai Beb." Da ido ya mata alama da kar ta damu ya saka glasses Win sa da yake ajjiye yana jin yadda take kallon sa a jikin sa, shi kuma bai Wago ba dan tausayin take bashi, har tausayin yana neman yin gurbi a zuciyar sa domin ya fahimci da gaske damuwar soyayyar sa zata iya saka mata ciwon zuciya, in hakan ta kasance bazai ji daWi ba ko kaWan.
"Na shigo kana waya da Manal, ka gaishe ta ko ka bani ita mu gaisa." Ya kalle ta fuskar sa a sake yace, "to zan faWa mata."
Ganin ya amsa da sakin fuska sai tace, "Baza ka haWa mu mu gaisa ba kenan?." Ya girgiza kai alamun ba haka bane tace, "to ka kira ta." Ya kalle ta yace, "baza ta Wauka ba, zan haWa ku gobe."
Rumana tayi murmushi ta kalle shi tace, "kana son ta sosai ko?." HaWa ido suka yi sai ya tuna lokacin da take ce masa yanzu bata son sa Jawad take so daman soyayyar yarinta tayi masa, janye idon sa yayi yace, "zaka auri mace ne kace baka son ta Rumannnn!?" Ya faWi sunan nata da wani irin salon da ya saka ta kalle shi dan zuciyar ta sai da ta harba sau babu adadi.
Ta girgiza kai alamun a'a yana cigaba da cin cake Win sa, ta tashi tsaye tace, "na gode da shawarar ka, amma don Allah ko sau Way ne a sati ka dinga zamar min kamar yanzu, zuciyata tayi sanyi fiye da yadda na shigo" tana faWa ta fita ya bita da kallo ya sauke numfashi bai bari abin ya dame shi ba ya Wauki waya yana kiran Manal.
Kamar yadda yayi tunani bata Wauka ba har sau uku ya kira bata Wauka ba sai ya share ya cigaba da abinda yake yi. Kusan minitina ashirin ya sake kiran ta ta Wauka yace, "baki tsaya kin ji me zance miki ba sai ki kashe min waya?."
"To ai kai ne ka bani haushi, tun safe fa na kira ka amma baka kira ni ba sai yanzu, yanzu da rashin lafiya ce fa? Na kira Yaya Huzaifa kace ba haka ba."
"Wai yaushe Huzaifa ya zama Yayan ki?." Tace, "girmamawa ce kawai, bazan iya kiran sunan sa kai tsaye bane shiyasa."
"Iyayi dai" ya faWa a ta™aice tace, "Naji." Yace, "kina ji, bana jin daWi ne, abubuwa sun taru sun yi min yawa, ba dan na kira ki ba a jiyan nan ina cikin matsala, muryar ki ta zamar min magani sosai. Shiyasa kika ji ni shuru jinyar zuciyata ne. Amma kina raina, da na zauna zan kira ki Wazu sai Abba ya aiko nazo."
Manal tace, "jinyar zuciya? Yaudarar akayi a soyayya?." Sai ta bashi dariya yayi dariya mai sauti yace, "kusan hakan." Sai tayi murmushi itama tace, "amma at least ya kamata ka kira ni kasan bazan nutsu ba tunda na san a yanayin da na barka jiya, Amma sai ka share ni."
"Baza ki gane ba Manal, yanzu ma Ina murmushi ne kawai, amma zuciyata Allah kaWai yasan abinda yake cikin ta."
"Meye ya same ka?."
"Kar ki damu ya wuce."
"Nima karanbani ne, nasan ban kai na san damuwar ka ba. Allah ya yaye maka." Yace, "ni ban ce haka ba." Bata ce komai ba jin hakan sai yace, "I'm sorry."
Manal tace, "ya wuce."
"Naji daWin hakan, a asibiti na kwana jiya kuma har yanzu ban samu baccin four hours ba, yanzu gashi naji waya na shigowa daga asibiti da alama ana nema na, Ina so na huta Manal."
Manal tace, "aikin lada ka ke partner, Allah zai baka lada amma ka dinga hutawa." Bebi yace, "zan huta duk ranar dana aure ki, a lokacin zanyi hutun da zan yi sati biyu ban je ko ina ba." Tayi murmushi tace, "kamar gaske." Yayi dariya yace, "Allah da gaske nake, kuma zaki gani, Allah ya nuna mana."
Bata amsa da amin ba bata kuma ce komai ba sai yayi murmushi yace, "yanzu ya za'a yi? ana kirana."
"Sai da safe?." Yayi ´ar dariya yace, "har kin tabbatar Sai da safem?."
"Wannan aikin maka na san bazan sake samun ka ba sai gobe. Dalilin da ya saka ni likitoci ma basa burge ni."
"Shine nace miki sai gashi zaki auri likita."
"Nima ai nace maka waman ™addarallahu ha™™u ™adrihi." Yayi dariya mai sauti yana jin nishaWi a ransa yace, "™addara ce ni kenan ko?." Tayi dariya itama yana jin daWin sabon da suka yi lokaci kaWan da haWuwar su yace, "na gode to." Bata ce komai ba ya kuma cewa, "Na gode parter, ko ya ya na rasa farin ciki waya Waya dake ya rage min damuwata, a gaishe da Mama." Amsawa tayi ya kashe wayar yana murmushi, Sai kuma ya tuna da Lubna ya tashi ya shiga Waki yana amsa wayar asibiti.
Bayan kwana biyu.
Kowa a gidan cikin kwanakin babu wata walwala har shi kan sa mai gidan, abinda ya faru da Lubna ya taSa su sosai hakan ya saka kowa baya wani farin ciki kamar da. Sai kaWan dai wanda baza'a rasa ba.
Yau ta kam ranar lahadi da safe Abba yana nan Bebi ya shirya ya fito ya shiga wajan Mamy dan ya duba halin da Lubna take ciki. A cikin kwanakin tana shan gata a wajan sa, ko ina yaje sai ya kira ta a waya ya tambaye ta abinda take so dan kawai ya Wauke mata damuwa. Da sallama ya shiga wajan Mamy ya same ta a zaune suka gaisa ya tambayi Lubna tace tana Waki.
Har Wakin ya shiga da sallama ya same ta a zaune a ™azan tiles ta jingina sa bango tana aikin kuka, Sai ta bashi haushi ta cika kuka mara dalili, tunda komai ya faru meye na wannan koke-koken? yace, "ba bakya jin magana ko?."
Jin maganar sa sai ta kalli inda yake tsaye tace, "Yaya Adnan ne zan yi? Mamy ko magana bata yi min, Abba ma baya yi min magana, ko gaishe shi nayi baya amsawa, kowa na gidan nan baya son kula ni" Sai ta taso tazo kusa dashi ta ri™e hannun sa ta kai wuyan ta tace, "kaji jikina yayi zafi ko? Kullum da zazzaSi nake kwana nake tashi, kai ne kawai mai kula dani kowa baya sona" ta faWa tana kuka tana kallon sa.
Shiru yayi yana kallon ta har taje ™arshen maganar ta yace, "waye zai ce baya son ki? Kawai ana numa miki kuskuren ki ne ko da nan gaba kar soyayyar wani ta rufe miki ido ki sake jefa kan ki a wani yanayin. Yanzu ai na san kin ga sakamakon abinda kika yi, kin rasa abinda har abada baza ki sake samun shi ba."
"A barni da wannan ma ya shine ni hukunci, in na tuna haka Yaya Adnan kasa bacci nake yi, amma a gidan nan kowa ya kasa ganewa ni kaWai na san abinda nake ji."
Ya ri™e hannun ta suka fito zuwa falo, Mamy na zaune har lokacin ya kawo ta har kusa da ita yace, "Mamy don girman Allah ki yafe mata, ki sassauta mata hukunci da kike yi mata. Mamy bai kamata a dinga janye jiki daga inda take ba saboda ™addarar da zata ita faWawa kan kowa, zata iya kamuwa da ciwo a wannan yanayin da ake ciki. In baki rarrashe ta ba waye zai rarrashe ta?."
Mamy ta kalle shi tace, "me tayi min da take neman yafiya Adnan? Ai nice nayi laifin da zan nemi afuwar ta, tunda dana na amince da maganar ka da wata™ila hakan bai kasance ba. Nice na bada goyan bayan duk abinda ya faru."
Adnan yace, "duk da haka, kice kin yafe mata taji daga bakin ki zata fi farin ciki da hakan." Mamy ta kalle ta tana zaune tana kuka tace, "Lubna ni baki min laifi ba, nice na miki laifi ke zan nemi yafiya domin nice silar da ya saka kika rasa abu mai mahimmaci a rayuwar ki." Lubna ta rungume Mamy tana kuka itama Mamyn sai da tayi hawaye amma bata bari ta gani ba tace, "ki daina kuka ™addarar ki ce, Allah yana kallo zai saka miki."
"Mun gode Mamy." Ya faWa yana kallon Lubna kafin tace, "taso mu je wajan Abba." Ba musu ta tashi ya ri™e hannun ta suka fita Mamy ta kalli Maryam da take tsaye daga bakin ™ofar Waki tace, "na tabbatar da Adnan garkuwar gidan nan ne da mutanen da suke cikin sa, yana yin komai da jikin sa da zuciyar sa akan jinin sa. Ha™i™a na amince da na bashi goyan baya a wancan lokaci da hakan bata kasance ba, ya yi iyakar iyawar sa wajan ganin ya kare Lubna daga sharrin Mujahid. Allah ya bashi masu yi masa." Maryam ta amsa da amin Mamy ta sake kallon ta tace, "lafiya ki ke kuma?." Maryam ta amsa lafiya lau tana barin wajan.
Kai tsaye wajan Abba suka shiga da sallama ya amsa yana kashe wayar da yake yi yana zaune yana cin abinci, Bebi yana ri™e da hannun Lubna ya zauna a kan carpet itama haka yace, "Abba don Allah ka daina fushi da ita, kullum a cikin damuwa take kwana take tashi, ta fahimci tayi kuskure don Allah komai ya wuce." Abba ya kalle ta ta sunkuyar da kai ™asa tana hawaye yace, "Fushin me zanyi da ita? Kanta fa ta cuta meye ya dame ni?."