Sashe 21
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam ya kalla sai ta buWe ido yace, "Yauwa, a samu tayi wanka da ruwan zafi sosai. A tabbatar ruwan zafin ya ratsa ta sosai." Maryam ta girgiza kai ta tashi ta ™arasa kusa da Lubna ta taimaka mata ta tashi tsaye yana bin su da kallo suna tafiya a hankali, gani yayi ta tsaya tana kuka ta kasa cigaba da takawa, Maryam tace, "ha™uri zaki yi." Ta girgiza kai tace, "bazan iya ba, zafi nake ji sosai ga jiri." Maryam ta ri™e tace, "muje zaki iya." Kuka take tana Waga ™afar da™yar har suke je banWaki. GabaWaya tafiyar ta ta canja salo kai da ka gani ko ba'a faWa ba ka san akwai abinda yake mata ciwo a tsakanin cinyoyin ta.
Numfashi ya sauke cikin rauni da tausayi ya fita sai suka haWa da Mimi da Kausar a bakin ™ofa ya kalle su yace, "ku kuma daga ina? Ku dawa ku ka fito da sassafiya haka?." Mimi tace, "Saminu ne ya kawo mu, abinci muka kawo da kayan Lubna."
Ya kalle su kana ganin su kasan damuwa ce a tare dasu son ganin ta ne ya saka suka fito a wannan lokacin, dan ya san halin su da shegen bacci basa ma tashi da wuri dan su taya Mama aiki wani lokacin, amma da yake abin yana ran su ko takwas bata yi ba sun zo.
Hanya ya basu yace, "wanka take, ku shiga." Shiga suka yi shi kuma ya fita. Hamza ne ya ganshi ya ™araso inda yae yace, "Adnan har yanzu kana nan?" Ya kalli agogo yace, "yau ka san kana da ganin marasa lafiya sosai, Meyasa ka jima haka?."
Ya kalli Hamza yace, "yanzu zan je gida nayi wanka na huta sai na dawo." Amsawa yayi ya wuce office ya sake zama kafin ya tashi ya Wauki key da wayar sa ya dawo Wakin a lokacin har sun fito Maryam tana bata shayi amma ta™i sha sai kuka take.
Maryam tace, "Bebi ta ™i shan tea Win kuma kai ne kace a bata." Ya kalle ta yace, "Lubna ki sha, zan je gida na dawo." Lubna tace, "To Yaya." ya kalli Mimi yace, "Hamza yana nan in akwai wani abun da ku ke so." Suka amsa da to ya fita ya hau mota ta tafi gida.
Bai dawo ba sha Waya na safe, patients ya fara gani har azahar kafin ya shiga wajan ta ganin jikin nata da sau™u kawai yace su wuce gida dan baya so mutanen asibitin su gano abinda yake faruwa. Shi ya ri™e ta tana jikin sa har motar Maryam ta shiga suka wuce gida.
Ya jima a asibitin bai tafi ba sai yamma liss ko Manal bai kira ba, kuma ya ga kiran ta tun safe har sau biyu bai samu ya kira ba a haka ya tafi gida da niyar in yaje ya kira ta. Yana shiga gida Wakin sa ya wuce bacci yake ji sosai a gajiye yake sosai dan bai yi wani baccin kirki ba. Yunwa yake ji dan indomie ya ci da safe bayan nan bai kuma cin komai. Baya ma sha'awar cin komai amma kuma yunwa yake ji sosai. Wayar sa ya Wauka da niyar kiran Manal yaji ance, "Yaya Adnan!." Da sauri ya juyo jin muryar Lubna tana kuka.
BD˜B2P12
Ganin yadda take kuka sosai sai ya ajjiye wayar ya nufo ta cikin rauni yana cewa, "me ya fito da ke bayan baki da lafiya?." Ganin yazo inda take sai ta faWa jikin sa ta rungume shi tana kuka a ™irjin sa. Jin yadda take kuka sosai sai ya Wora hannun sa a bayan ta yace, "bana son wannan kukan na faWa miki, komai ya riga ya faru ki yi ha™uri kawai."
"Ni ce na jawowa kaina komai Yaya Adnan,da ace na bi abinda kake faWa min a kansa da hakan bai faru ba. Ni da kaina naje har gidan Mujahid, ni da kaina na amince da shawarar sa, yace sai hakan ya faru sannan za a bani shi ko baka so, wannan dalilin ya saka naje har gidan sa tare da amincewa ta komai ya faru. Yaya Adnan idona ya rufe ban yi shawara da kowa ba na amince dashi, a tunanina hakan shine mafita a gare mu nida shi, ashe nayi kuskure& .. ta faWa cikin kuka sosai har lokacin bata sake shi ba tana jikin sa.
Tausayin ta yake ji sosai, yasan laifin ta ne amma Lubna yarinya ce dole za a yi amfani da raunin da take dashi a ci amanar ta, balle ya san waye Mujahid indai wajan iya sarrafa harshe ne akan mace yana da kambu a kai, shiyasa tun kafin ala™ar su tayi nisa yaso ya datse ta amma ta™i ji ta™i gani.
Šago ta yayi daga jikin sa ya ri™e kafaWun ta ya zauna ta kan kujera ya zauna kusa da ita ya ri™e hannun ta tace, "Duk abinda ya faru na sani, ke kika bada ™ofar da komai ya faru amma ba ke kika rubutowa kan ki ™addarar faruwar hakan ba. Allah ne ya rubuta kuma dole sai ya faru ko kina so ko bakya so, ita ™addara ba a tsallake mata ko cikin mahaifiyar ka zaka koma sai tazo ta same ka. Dan haka ki kwantar da hankalin ki ki daina zubar da hawayen ki, zan tsaya miki a ko yaushe ganin an hukunta shi daidai da abinda ya yi miki."
Hannun sa ta ri™e sosai hawaye wani na bin wani tace, "Yaya Adnan zina na aikata ko? Tunda ni na kai kaina& ta faWa murya na rawa sosai. Runtse idon sa yayi ya buWe ya kalle ta yace, ki kasance mai neman gafarar wanda ya halicce ki, yaudarar ki akayi Allah yana ganin komai.
Yaya Adnan kunyar kowa nake ji. Yayi shiru baice mata komai ba ta sake cewa, kayi ha™uri."
"Ya wuce Lubna, ki daina kuka."
"Yaya duk abinda yake faWa naji, Daman ashe ba sona yake ba, yana yin komai ne saboda kai, yana cewa wai ko babu komai zaka WanWana zafin da ka saka ya WanWana."
Ya sauke numfashi yace, "Mujahid tare dashi muka buWe asibitin mu, kamar yadda kike ganina da Hamza da Huzaifa a baya tare muke dashi. Abinda ya saka muka rabu dashi kama shi aka yi dumu-dumu yana yiwa mara lafiya wacce taje wajan sa neman lafiya irin abinda yayi miki. Da akayi bincike sai aka gano ba iya ita kaWai bace, matan da ya yiwa haka suna da yawa. Ni Adnan ni na shiga na fita muka fitar dashi daga cikin mu, sannan na samu minister of health na nigeria da maganar shi kuma ya ™wace lasisin sa na zama likita. Wannan dalilin ya saka yake neman hanyar da zai Sata min kamar yadda nayi masa, yasan ™annena ku ne rayuwata, bana so naga wani abu ya faru da guda Waya a cikin ku. Wannan dalilin ya saka yazo wajan ki da niyar neman aure bayan ya nemi Mimi bata saurare shi ba. Na yi miki magana a kai amma kika ™i ji& sunkuyar da kai tayi Hakan ya saka yace, Koda yake yanzu wannan duk ya wuce, ki kwantar da hankalin ki babu abinda zai sake samun ki."
Kuka take har lokacin, jin labarin da ya bata akan Mujahid ya saka ta sake yin dana sani da nadamar abinda ta aikata. Ji take meyasa tun farko bata amince da abinda yake faWa mata ba?, da ta amince da wata™ila hakan bai faru da ita ba. tace, "na zama silar da ya ba™anta maka rai ko Yaya Adnan?."
Ya Wan yi ™aramin tsaki yace, "Lubna ya wuce na faWa miki."
"Yaya zafi nake ji a zuciyata, ji nake kamar na kashe kaina na huta. Na rasa darajar da nake da ita matsayina ta ´a mace. Bebi yace, "ki ta addu'a komai zai wuce, na san wannan zafin ba zai bar zuciyar ki ba, amma in kina faWawa Allah zai ragu in sha Allah."
Kukan ta sassauta yana kallon ta ganin ta rame lokacii Waya, ta wani firgice kamar ba ita ba, tausayin ta yake sake ji a zuciyar sa amma bai ce komai ba.
"Asslamu alaikum" Mimi ta faWa tana shigowa falon. Kallon ta yayi ya amsa ta kalli Lubna da take zaune tace, "ana ta neman ki." Sai ta kalli Adnan tace, "Yaya Adnan Abba na kiran ka." Adnan ya girgiza kai yace, "zo ki ri™e ta ku tafi gani nan."
Mimi ta ri™e Lubna suka fita shi kuma yana kallon su kafin ya tashi ya fito zuwa wajan Abba.
Yana shiga ya tarar da kowa yana nan har Farida da yayyen sa maza suna zaune, ya shiga ya zauna suka gaisa da Abba kafin ya kalle shi yace, "Ina shi Mujahid Win yake Win uwar sa dan uban sa? Ni zai yiwa wannan lalatar har cikin gida?. Bebi yace, ban neme shi ba tukunna, hankalina yana kan ta samu lafiya.
Laifin Lubna ne ai, nan aka zauna ana magana suka dinga magnaganu suna ganin kamar son su ne ba a yi ita da uwar ta, yanzu wa gari ya waya?." Jin yadda Abba yake faWa sosai sai kowa yayi shiru ya sake cewa, "kai ku je ku zo min da ita nan. Bebi yayi sauri yace, "Abba a ™yale ta, tana bu™atar hutu sosai zuwan ta nan damuwa zai sake ™ara mata. Abba kaf Win mu a nan babu wanda yake jin kwatankwacin abinda take ji a zuciyar ta, mu taya ta muke kawai, don Allah a ™yale ta."
"Amma ai laifin tane Adnan, itace ta bada ™ofar da ya samu har ya lalata ta" Yaya ismal'il ya faWa yana kallon sa. Bebi yace, "da hakan, kuma da ™addara wacce ta riga fata, komai ya riga ya faru sai dai ace Allah ya kiyaye gaba. Wannan faWan damuwa zai saka mata." Farida tace, "amma yana da kyau a nuna mata kuskuren ta."
Bebi yace, "ta fi kowa fahimta kuskuren ta a yanzu, don Allah a ™yale ta taji da abinda yake damun ta." Abba yace, "Ina shi Mujahid Win yake?."
"Mujahid baya ma ™asar nan."