Sashe 11
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Saboda su ba matsayin jinin nasu suke kallon ka ba, Mimi da Kausar sune ™annen ka haka suka Wauka kuma a zahiri ma hakan ne. Ka taSa cewa Mimi ko Kausar kar ta kula wani ta kula? Ko ka taSa cewa kar wata ta fita kuma ta fita?, shi Mujahid Win na da Mimi ya fara ba, da kayi magana yanzu wanne zance ake yi?. Kaga kenan ™annen ka daban ™annen Isma'il daban."
Shi fa ransa a Sace yake baya son yawan magana, in badan Mama Win bace da yanzu baya wajan hakan ya saka yayi shiru bai ce komai ba Mama tace, "ko ina suke son zuwa in kace kar su fita basa fita saboda sun Wauke ka matsayin Yaya kuma uba, su kuwa suna maka kallon Wan kishiya ne shiyasa baza su taSa jin maganar ka ba. Suna ganin kamar kana cutar ta ne ka hana ta kula saurayi sannan ™anwar ka da ku ke ciki Waya ka bari har an saka ranar auren ta. Kayi iya yin ka sai ka bar su da halin su sai me?."
Ya sauke numfashi yace, "Mummy da Mimi da Lubna duka Waya ne a wajena." Mama ta fara fusata cikin faWa tace, "na san Waya ne a wajan ka a amma a wajan su biyu ne ba Waya ba, su kallon yayan su Mimi suke maka Bilal shine yayan su, baza ka taSa canja hakan ba ko me zaka yi, meyasa ka ke wahalar da kanka da lokacin ka a inda baka yin gwanin ta?."
"Me yake faruwa ne?." Muryar Abba ta karaWe falon duk da mamaki suka kalle shi yana tsaye a bakin falon dan rabon da su ganshi a falon ma sun manta, ganin suna kallon sa da alamun mamaki sai yace, "meya faru?."
Mama tace, "A kan Lubna ne da Maryam, basa so Bebi yana shiga lamarin su meyasa bazai daina ba? Ya kasa fahimta hakan sai wahalar da kansa yake a banza a wofi."
Abba yace, "Haba Hauwa, wacce irin magana ce wannan? Ya bar maganar Lubna da Maryam ki ka ce fa?." Ya kalli Bebi yace, "ka sanar dani abinda yake faruwa mana."
Bebi ya kasa magana saboda harshen sa da yayi nauyi, kalmar bariki da Daddy ya faWa itace kawai take masa yawo a kansa musamman da ya ga Abban sai yake gani kamar da gaske daga barikin ya dawo hakan ya saka ya kasa magana. Da™yar ya iya cewa, "A akan Mujahid ne."
"Wanne Mujahid?."
"Mujahid dai abokin mu na baya."
Abba yace, "me Mujahid Win yayi? Ban gane maganar ba." Kamar Mama zatayi magana sai ta fasa don akwai idon yaran sa baza ta faWi abinda yake zuciyar ta ba. Bebi ya kalli Abba yace, "zuwa yake wajan Lubna tun kwanaki wai yana son ta, na hana ta kula shi amma ta™i ji, ™arshe yau sai ta Wauke shi suka je wajan daddy wai suna son junan su na hana su aure."
A firgice Abba yace, "Mujahid Win take so?." Bebi ya girgiza kai alamun eh Abba yace, "ku kira su yanzu kuzo falo, ka kira yayyen ka maza ma kuzo yanzun nan" yana faWa ya juya ya tafi Mama tace bishi da harara cikin ™unar rai da ba™in cikin halayen sa tace, "Kana can kana yawon la taya zaka san abinda yake faruwa a cikin iyalan ka?, sai yanzu zaka wani firgita kana cewa wanne Mujahid Win?." Bata fahimci a fili tayi maganar ba sai da taga duk sun kalle ta sai ta basar kamar bata ce komai ba ta wuce ta bar wajan.
Bebi fita yayi ya yi musu waya ya faWa musu sa™on Abba ya zauna yayi shiru maganar Daddy kawai yake tunawa, baya so ya gasgata maganar yawon bariki a kan mahaifin sa amma ya kasa mantawa da maganar gabaWaya. da ya rufe ido sai maganar ta sake dawo masa, hankalin sa ya tashi sosai baya so kalmar ta tabbata akan mahaifin sa ko kaWan.
Ba jimawa suka zo aka taru a falon Abba kowa ya zauna Abba ya kalli kowa Waya bayan Waya yace, "na dawo sai naji magana mara daWi tana yawo a gidan nan" ya kalli Lubna yace, "ke waye wannan a wajan ki?" Ya faWa yana nuna mata Bilal da yake kusa da ita. Ta kalle shi tace, "Yayana ne." Abba ya sake nuna Bebi yace, "wannan fa?."
Tace, "shima Yayana ne."
"Amma shine dan uwar ki don uban ki zai tsawatar miki akan abu ™i yi? har da zuwa ki samu Daddy ki ce kina son sa ya hana ki auren shi?." Mamy tayi ´ar dariya tace, "daga dawowar ka har an kawo ™ara kenan ko? To yayi." Ya kalli Mamy yace, "Jalima ban ce ki yi magana ba." Ya sake kallon Lubna cikin tsawa yace, "Tambayar ki nake." Lubna murya na rawa tace, "Allah Abba ni Ina son sa, kuma aurena ya ce zai yi."
Abba yace, "Ina magana kina cewa son sa ki ke? Ni ki ke faWawa wannan maganar?." Shiru tayi bata ce komai ba tana share hawaye yace, "to bazai aure ki ba, duk abinde Bebi yace a gidan nan shi za'a yi domin na tabbatar bazai yi abinda zai cuce ki ba. Tunda yace ki rabu da Mujahid dole ki rabu dashi in ba haka ba zaki fuskanci fushina wallahi. Baza ki aure shi ba ki rubuta ki ajjiye
Lubna ta fashe da kuka hakan ya saka Mamy tace, "ni banga aibun yaron nan ba akan me za a hana ta kula shi? Kuma naga abokin Bebin ne in ma wani halin banzan ne dashi shima yana dashi tunda duk kanwar ja ce, a haka kuma shi Bebin aka bashi auren yarinya. Dan haka itama a barta da wanda take so. Itace babba a cikin su, amma da yake Mimi ce bai tsaya wata magana ba an tsayar da lokacin biki an barta ana cewa baza ta aure shi ba. Akan me? Bebi ai ba shine ya haife ta."
Kowa kallon Mamy yake da mamakin abinda take cewa, babu wanda yayi zaton zata furta wannan maganar. Abba ya girgiza kai cikin takaici yace, "Tabbas ta tabbata kece ki ke goya mata baya, duk abinda take yi ke ki ke Waure mata g*** shiyasa take duk abinda take so saboda kin nuna mata bamu isa ba."
Mamy tace, "to kai da baka gidan har wani abu zaka ce? Yaushe rabon da ka zauna da iyalan ka kaji abinda yake damun su?. Sai yanzu da yake ´ar gwal da Wan gwal sun kawo ™ara zaka zo ka tara mu ana yin faWa mara hujja balle makama, meye aibun yaron da za'a ce baza ta aure shi ba? Kenan kullum a laifi suke? Har yanzu zuwa yake yana cewa Maryam na zuwa wajan Kamal, kenan a haka yake kallon yaran nawa dan ba ciki Waya suke ba?."
Yaya Isma'il yace, "Mamy don Allah ki yi shiru da maganar nan." Abba yace, "™yaleta, cigaba Ina jin ki." Jin hakan sai tayi shiru Abba ya kalle ta sosai ransa ya Saci da maganganun ta yace, "ba Lubna ko Maryam ba, kema a ™asan Adnan ki ke, in yace kar ayi abu umarni zaki bi balle yaran ki" ya faWa cikin fusata yana kallon ta.
"Kuma na rantse da Allah na datse maganar Mujahid, in na sake ji ko gani ana maganar sa a gidan nan sai ran ki da nata ran ta ya Saci. In gaba da so take yi masa ta haWWiye zuciya ta mutu yafi daidai a akan ta aure shi. Dan shirme da rashin hankali yaron da yake lalata yaran mutane shi za'a bawa aure?."
Shiru ya ratsa falon babu wanda yake komai kafin Abba yace, "Kun ji dai abinda nace, babu Lubna babu Mujahid in ba haka ba wallahi ni kaWai na san matakin da zan Wauka a kan ku gabaWaya. Wannan ai shashanci ne da wula™anci, a gidana a dinga nuna banbanci tsakani yara? Duk ba jini Waya bane ba? A komai mata sai kun nuna kishi? Akan kishin banza da wofi zaki kai ´ar ki inda za'a cuci rayuwar ta saboda ™arancin tunani."
Nan ma shiru babu wanda ya amsa Abba yace, "yanzu aka tsiro da wannan shegentakar a kuma dakatar da ita kafin ran kowa ya Saci, na faWa na sake maimaitawa babu Lubna babu Mujahid, in nima Wan kishiyan ne sai ace dan ba Wakin mu Waya ba."
Mamy tayi dariya kaWan tace, "To abu ne a bayyane ai, inda a Sangaren nasu ne baza'a dakatar da maganar ba." Abba yayi banza kamar bai ji ba ya kalli Lubna da take kuka ya sake yace, "Allah ya sa na sake jin labarin kin saurare shi kiga yadda zan yi dake a gidan nan, Ana kishin ki amma ke bakya gani. Yaron da bashi da tarbiyya bai san darajar mace ba shi za'a baki?. Shashasha mara hankali da tunani." Nan ma shiru falon babu mai magana a cikin su, Abba ya ce, "Ku tashi ku bani waje, Allah yasa na sake jin magana makamanciyar wannan ku ga yadda zan yi daku." Jin haka kowa sai ya tashi Yaya Bilal da Yaya isma'il suka bashi ha™uri sannan suka fita.
Tsayar da Bebi suka yi shima suka bashi ha™uri ya nuna kamar ba ayi komai ba ma shi ya wuce don yaji daWin abinda Abba yayi sosai, haka nan yake jin wani abu ya ragu a cikin damuwar sa.
Mama ta tashi zata bar falon Abba ya dakatar da ita yace, "dawo ki zauna, kin yi laifi wanda ban san ki dashi ba." Mama ta zauna tana kallon ™asa yace, "meyasa ki ke taya ´ar uwar ki nunawa Adnan Akwai banbanci tsakanin Lubna dasu Mimi?."