Sashe 24
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bebi yace, "kar ka ce haka Abba, bawa baya tsallake ™addarar sa." Ya kalle ta yace, "shi kika yiwa rashin kunya akan ya faWa miki gaskiya akan Mujahid, kika dinga zagi shi kina cewa babu wanda zai raba ku, kina cewa dan ke ba uwa Waya ku ke dashi ba. Yanzu gashi shine yake ™o™arin ganin farin cikin ki ya dawo, shine yake shige miki gaba a kan komai, kuma shine yake so yaga kin dawo da walwala kamar da. Sai ki faWa min son ki yake ko ™iyayaya ce?."
Shiru tayi sai kukan da yake yi Abba ya kuma cewa, "ni baki min laifi ba, in ma kin yi ai ga sakamako nan kin gani. Ni babban burina Allah ya sa babu ciki a lamarin nan." Sai da gaban Bebi ya faWi shima ya kalli Lubna sosai ya kalli Abba yace, "in sha Allah Abba."
Abba yace, "ku tashi ku je, Allah ya kara lafiya." Suka amsa da amin suka fita daga falon. A compound Win gidan ya tsayar da ita yace, "Akwai abinda ki ke ji a jikin ki wanda zai nuna miki kamar kina da ciki?, ina nufin kina jin canji wanda baki saba dashi ba?."
Hawaye take yi bata bashi amsa ba yayi tsaki kafin yayi magana tayi sauri tace, "bana jin komai." Kallon ta yake sosai amma bai ga wani sing da zai nuna masa akwai ™aramin ciki a jikin ta ba hakan ya saka yace, "jeki." Hanyar wajan Mamy tayi bai mata magana ba ya wuce wajan Mama.
BD˜B2P14
Lokaci yana tafiya biki yana sake gabatowa, an haWa lefen Manal a gidan Farida an kawo gidan Mama ana kiran ´an uwa suna gani kafin a kai. A lokacin an kawo lefen Mimi ana zuwa ana gani tare duk da ba zuwan ake ba sai na jiki kawai.
Shirya-shirye ake sosai musamman Mimi da take ta shan gyaran jiki tayi kyau sosai sai ™yalli take yi, kai da ka ganta kaga amarya dan ™hamshin ta da fatar ta zai nuna maka hakan. A ranar da aka kai lefe gidan su Manal suma sun yi hidima sosai fiye da tunani, dan har ana ganin sun yi abinda yafi ™arfin su dan karin maganar da bahaushe yake cewa yaba kyauta tukwici sun yi shi.
Tunda aka kai lefen sai Rumana ta kwanta ciwo, ko yaushe babu lafiya gashi ta™i faWawa Maman ta tunda ta bar gidan su Bebi tana gidan su hakan yasa babu wanda yasan tana rashin lafiya sai ita kawai. Ranar asabar tazo gidan suma nan ´an gidan suna nan gabaWayan su ana ta zancen biki kowa ya ganta sai yayi maganar yadda ta rame.
Suna cikin hirar da yamma ya shiga falon da sallama suka amsa nan take suka haWa ido da Mimi, tunda aka fara mata wannan gyara jikin bai ganta ba sai a lokacin hakan ya saka yace, "Ke bleaching kika koma?." Farida tayi dariya tana kallon Mimi kafin tace, "Baka tambayi Manal ba sai ita?."
Ya kalli Farida yace, "ana maganar gaskiya kina kawo wasa, baki ga yadda tayi haske bane?." Tayi dariya tace, "Amaryar kenan, kai wannan Manal Win taka da take da wannan hasken Allah kaWai ya san yadda zata koma. Anya in ka ganta zaka iya bacci?."
Ya harare ta yace, "saboda aljana ce?." Tayi dariya tace, "waye ya sani." A lokacin ya kalli Rumana da take zaune yace, "Ruman baki da lafiya ne?." Hawayen da take Soyewa ya sauko daga idon ta ta tashi ta shiga Waki ya bita da kallo har ta turo ™ofar, ya kalli Mama yaga irin kallon da take masa ya sauke numfashi kawai tabi bayan ta. Kuka ya shiga ya samu tana yi kamar ranta zai fita har Wagawa ™irjin ta yake yi, yana shiga ta kalle shi ta taho daga inda take tsaye ta faWa jikin sa da sauri ta ri™e shi gam gam tana kuka.
Runtse ido yayi yana jin ta a ™irjin sa, tun farko itace mace ta farko da ba maharramar sa ba da ya taSa haWa jiki da ita, shima tun lokacin baya ne sau Waya ya dawo daga makaranta ta rungume shi tana farin cikin dawowar sa dan a lokacin suna tsaka da soyayya. Yana jin yadda zuciyar ta take bugawa ga kukan da yake yi a jikin sa, ya saka hannu a kafaWun ta ya cire ta daga jikin sa yana kallon ta yace, "Ruman ya mu ka yi dake akan addu'a? Kina yi kuwa?."
Girgiza kai take tana nuna masa zuciyar ta har lokacin yana ri™e da ita, ™arasawa suka yi bakin kujerar da take Wakin ya zaunar da ita ya kalle ta cikin nutsuwa yace, "Ruman ki nutsu ki ja numfashi, ki bar wannan kukan mu yi magana."
Ta kasa daina kukan dan ya™i tsayawa ko kaWan hakan ya saka shi yace, "ta ya zan faWa miki abinda yake bakina bayan kina kuka? Kin san bana son kuka balle kuma kukan ki. Don Allah ki daina."
Share hawayen tayi ya kalli gefen sa yaga ruwa wanda babu sanyi sosai ya Wauko ya bata da kansa ta sha tana sauke ajiyar zuciya. Sai da yaga ta Wan nutsu sannan yace, "Meyasa baki mayar da hankali akan addu'a ba kamar yadda nace miki Ruman? Haka kika zaSarwa kan ki kenan?, Meyasa baza ki tawakkali ga Allah ba?."
Numfashi take ja bata ce komai ta ri™e hannun sa, shima yayi shiru dan bai san me zai ce mata kalaman bakin sa sun kusa ™arewa. Shiru ne ya biyo baya har lokacin tana ri™e da hannun sa tana so ta samowa kan ta nustuwa. Samu tayi abinda take ji ya ragu tace, "maganar auren wanda nake so aka yi a gabana, Ina so na sake kamar kowa ayi komai dani amma na kasa, ba Ina sane nake hakan ba zuciyata ce."
"Nima ban ce kina sane ba Ruman amma kin san wannan abubuwan da ki ke sakawa zuciyar ki zai iya saka miki ciwon zuciya? At your age ace kina da heart attack it's very risk Ruman, please ki nutsu ki cigaba da addu'a, amma wannan tashin hankalin babu abinda zai haifar miki sai ciwon da nake gudar miki." Kai take girgizawa tace, "to zan yi."
"Ko ke fa, don Allah ki nutsu komai fa lokaci ne dashi." Ta kalle shi suka haWa ido sai yayi mata murmushi itama tayi fuskar ta duk hawaye tace, "wallahil azim ina matu™ar son ka, ina yi maka son da ban san adadinsa ba, Ina kishi da wacce zaka aura tun kafin tazo, sarrafa soyayyar ka abu ne mai wahala a gare ni a halin da nake ciki. Rabon zan sha wannan wahalar ne abubuwan da suka wuce suka faru, da yanzu ba a zancen zaka yi aure, da yanzu kana son Rumana kamar da, da yanzu baka da wata mata sai ni. Amma yanzu baka son Rumana, tausayin Rumana ka ke ji Adnan."
"Ruman......!" Sai ya kasa faWar abinda zaice tayi murmushi tace, "na san baza ka min ™arya ba shiyasa maganar ta ma™ale, kar ka damu laifina ne nima na sani. Amma zan zauna da kai koda baza ka kalle ni matsayin matar ka ba, indai in aka ganni za'a ce wannan matar Adnan ce yafi min farin ciki koda kullum zaka zane ni ne, nasan kana min kallon bazawara baza ka iya zama sani ba, na amince ka aure ni ba sai ka Wago ido ka yi min kallon matar ka ba, zan zama ´ar aikin ka kai da Manal. Ina so na mutu a matsayin matar ka Adnan..!"
Zuciyar sa bugawa take yi bai san ya zai mata ba, Waure shi take da kalaman ta gashi tausayin ta ya gama mamaye masa jikin sa da zuciyar sa, tausayin ta ya samu gurbi a zuciyar sa har yana jin zai iya auren ta hakan ya saka yace, "kin wuce zama mai aikin Adnan Ruman, kina da matsayi mai girma a wajena wanda babu wacce ta same shi a duniya sai ke. Ki kwantar da hankalin ki in Allah ya rubuta zaki aure ni babu makawa sai hakan ya faru." Tayi murmushi jin daWi tace, "Da gaske Ina da wannan matsayin har yanzu?."
"Kina tantama ne?."
"A'a, na san baza ka faWa min ™arya ba."
Yayi shiru bai ce komai ba ta kalle shi tace, "Don Allah na ro™e ka wata alfarma?."
"Komai ki ke so ki faWa."
Don Allah zan iya hugging Win ka?." HaWa ido suka yi ta marairaice tace, "Allah nace kuma kace na faWa."
Hararar ta yayi sai tayi dariya shima yayi dariyar tace, "Manal tayi dacen miji mai tsoron taSa mata."
"Har ke ma." Da sauri ta kalle shi sai taga kamar ba shi ne yayi maganar ba tace, "me kace don Allah?." Ya tashi tsaye yace, "cewa nayi taji daWi." Ta sake yin dariya sosai hakan ya bashi farin ciki a zuciyar sa baya so yaga an shiga damuwa ta dalilin sa.
Sai a lokacin ya lura su Mama duk sun shigo suna kallon su, bai san lokacin da suka Wauka a wajan ba dan bai ji shigowar su ba kuma basu yi magana ba. Ya kalli Mama yace, "Mummy akwai maganin da zan aiko a kawo mata in naje asibiti yanzu." Mama ta Waga kai kafin tace, "Zo Wakin Mimi ka same ni." Fita tayi dole yabi bayan ta ya bar su Mimi a wajan ta.
Yana shiga ya same ta a tsaye ta kalle shi tace, "haka ka ke so a bar yarinya nan ta mutu saboda soyayyar ka Bebi? Ka duba yadda ™irjin ta ya dinga yi Wazu duk a kan son ka, ba dan kaine kaje wajan ta ba da ya zamu yi kenan?. Bebi ba ka tausayin ta, da kana yi da aure ta ko dan saboda tausayin ko saboda ni. Anya kana tausayin ta?." Ya kalli Mama yace, "Mummy Ina tausayin ta sosai, kin fi kowa sanin bana so a shiga damuwa ta dalilina."