Sashe 40
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daina kallo tayi ta Wauke kanta daga kan wayar, ganin hakan sai ya zare wayar daga hannun ta ya ajjiye a gefe ya tallafo fuskar ta ya fara kissing Winta a hankali, kwacewa take so tayi amma ya hana ta hakan ya ri™e fuskar ta sosai dole ta tsaya kawai gaban ta sai faWuwa yake saboda tsoro. Jin abubuwa da yake yi sun yi yawa ta buWe baki murya na rawa sosai tace, "Don Allah Dr, don Allah akwai ciwo har yanzu."
"Babu abinda zan miki" abinda ya iya ce mata kenan ya cigaba da sarrafata son ransa.
A tsorace take sosai tana kuka tace, "nidai don Allah ka ™yale ni, bana so." Jin tana kuka sosai sai ya kalle ya da raunanun idanun sa yace, "na ce miki babu abinda zan miki, meye na kukan?." Ganin ta kasa daina kukan sai ya jawo ta ya kwantar a ™irjin sa yace, "shikenan na bari." Har jan numfashi take alamun taci kuka sosai, tana jikin sa a kwance har tayi bacci.
Bayan kwana biyu.
Ranar laraba ya kama kwantan Manal huWu a gidan Bebi, soyayya suke sha hankali kwance duk da har lokacin bai sake mata komai ba, ya Waga mata ™afa ne saboda ya san ya wahalar da ita ranar farko, kuma a firgice take dashi shiyasa ya bata lokaci ta sake kafin ya mayar da ita ruwa. Ai kuwa ta sake dashi sosai, ko yaushe hira suke da nishaWi haWi da ™aunar junan su.Duk da kewar Mama ta da take yi ya hana ta kwantar da hankalin yadda ya kamata.
A ranar yaje gida ya gaida su Mummy ya dawo ya tarar da ita a zaune tayi tagumi ya zauna kusa da ita tare da zare hannun ta daga fuskar ta yace, "Partner meye haka?." Sai kawai ta fashe da kuka ta kwanta a jikin sa tace, "Ina son ganin Mama partner, ka kaini wajan ta don Allah."
Kai ya girgiza yace, "shikenan, in an idar da sallar i'sha sai muje tare." Ta ri™e shi sosai tana murna ya Wago ta yaja kumatun ta yace, "´ar autar Mama." Tayi dariya ta goge idon ta ya kwanta a kan cinyar ta yana kallon ta yace, "Ya school Win ki?." Manal tace, "ina nan ina jira kace na fara." Yayi dariya yace, "nayi magana da wata a nan haWeja road, tace min nan da two months zasu fara Waukar student kin ga sai ki shiga ko? Kuma shekara Waya ne cousin Win, kina gamwa zaki zama professional chef."
Manal cikin farin ciki tace, "da gaske?." Ya Waga mata gira alamun eh baice komai ba tace, "Alhamdulillah, na gode sosai Partner." Yayi murmushi yace, "schools Win a Abuja da Lagos sun fi kyau sosai gaskiya."
Manal tace, "to naje Abuja Win mana." Ya Harare ta yace, "sai ki barni ni da wa?." Ta turo baki tace, "ka koma gidan Mummy."
"Lallai bakya sona."
"Ni na isa" ta faWa tana dariya cikin farin cikin burin ta zai cika.
"Nayi al™awarin zan cika miki dukkan burikan ki, faWa min bayan wannan sai me kike so?." Manal tace juya ido tace, "ina so zan fara koyar da girki a ig, kasan akwai arewa food bloggers ko?." Ya Waga mata kai alamun ya sani tace, "to ina so na shiga cikin su." Yayi dariya yace, "baki da damuwa Manali, ki fara amma banda nuna fuskar ki."
Farin ciki ya saka ta yi masa kiss a goshi tace, "na gode my love, na gode sosai." Ya ja hancin ta yace, "Allah yasa kar ki dinga yi musu jagwalgwalo." Ta juya ido tace, "hmm baka san yadda na iya abinci bane." Yayi dariya yace, "zamu gani. Zan saka a kawo miki ringlight Win da zaki dinga video dashi, sai a canja wayar ma a samo iphone 15 ko 16. Amma sai kin yi biyayya."
Farin ciki ya cika mata zuciya ta sunkuyar da kanta ta Wora a kan fuskar sa tace, "na gode sosai, na gode komai kace min kuma zan yi." Ganin tana farin ciki sai ya kalle ta yace, "to sai me kuma?." Ta ja numfashi tace, "sai ka koya min mota."
Ya tashi zaune yana kallon ta yace, "a koya miki mota kawai kike so?."
"Eh mana, ina so naga ina driving."
"Bakya so a siya miki?." Suka haWa ido kafin tayi magana yace, "bakya so kenan. Shikenan ki shirya zan fara koya miki mota sai na dinga ara miki tawa."
"A'ani tawa nake so." Bebi yace, "Ke kika ce bakya so koya kike so ki yi."
"Allah ina so" ta faWa da shagwaSa harda buga masa ™afa. Ya sauke numfashi yace, "kinga wannan shagwaSar taki? Hmmm!" Ya girgiza kai bai ce komai ba.
Manal tayi dariya dan ta fahimci hakan na taSa shi sosai ita kuma tana sane take yi duk da ta riga ta saba.
Bayan sallar i'sha taci kwalliya cikin abaya mai kyau har da jaka ta Wauka kana kallon ta kaga amarya mai komai sabo suka fita gidan Mama kamar yayi mata al™awari. Tun a motar ya lura da irin muryar da take yi, wacce ta kasa Soyewa sai murmushi take yi, shi kam sai dai ya Wauke kai ya cigaba da abinda yake yi.
Suna tsayawa ta ™ofar motar ta fita da sauri gidan ta shiga cikin gidan harda gudu. Mama tana tsakar gida ita kaWai, kasancewar da bikin Manal an saka solar a gidan ko ina da haske. zogale Mama take ci Manal ta faWo gidan a guje ta faWa jikin ta kawai ta saka kuka.
Mama da ta ji tsoro ta kalle ta tace, "Subahanallahi! Manal kin bani tsoro wallahi." Bata iya magana ba sai kuka da take yi a jikin Mama, Mama ta Wago ta tace, "meye na kuka kuma? Ke haka ake yi aure ko sati bai yi ba har kin fito yawo?."
Sak Manal tayi tana kallon Mama da hawaye a fuskar ta tace, "Mama baki murnar ganina ba?."
Mama ta girgiza kai tace, "Ban yi ba, to wai ke rashin ki damuna Win me zai yi bayan ina da wata?." Kawai Manal ta saka ™ara ™arfin kukan ta kamar yarinya ™arama, Baba da yake Waki ya fito yace, "Fatima daina kuka tayi kewar ki faWa kawai yake yi."
Jin muryar Baba sai ta dago tace, "Baba ko bacci bana iyawa saboda tunaninMama, Amma shine zata ce wai me nazo yi." Baba yayi dariya yace, "Wasa take miki, tayi kewar ki yanzu ta gama maganar ki." Sai kuma ta goge idon ta tace, "Baba ina wuni." Mama tayi dariya tace, "sai yanzu aka tuna da gaisuwar?."
Baba ya amsa yana murmushi jin daWi ganin ta cikin walwala yace, "Ina Adnan Win?."
"Yana mota." Mama tace, "kika bar shi a mota, shi bazai shigo ba?." Manal tace, "ni na manta ma dashi." Mama tace, "kin kyauta ai." Baba ya girgiza kai yana dariya ya fita dan ya shigo da Bebi gidan.
Mama ta kalle ta tace, "sai ki shafe hawayen kar ya shigo ya Wauka dukan ki nayi." Ta goge ido tana turo baki sai ga Mubeena ta fito Manal ta tashi a guje ta rungume ta tace, "Yaya Mubeena kin ™i zuwa keda Surayya, Wallahi Allah bakwa sona tunda baku je inda nake ba."
Mubeena tayi dariya tace, "inyee kaga amarya, kinga yadda kika yi kyau? A haka kike kewar Maman kin yi wannan kyaun a kwana huWu?." Sallamar Baba ya saka ta bata yi magana ba Bebi ya shigo da sallama shima yan ™arasowa, Mama ta amsa tana murmushi ya ™araso ya zube a ™asa suka gaisa Mama ta amsa da fara'a sosai ta tambaya shi mutanen gidan ya amsa da kowa lafiya.
Mubeena da take gefe ta gaishe shi ta Wago ya amsa Mubeena tace, "Allah Baba ba wani kewar Mama da take yi, kalle ta fa ™iba tayi a kwana huWu kawai,ashe da gaskiya Mama da tace ita bata kewar ta, tunda gashi ita mai ihun tana kewar Maman tayi kyau abin ta."
Manal kamar zata yi kuka tace, "Baba kace ta daina cewa bana kewar Mama, Don Allah partner bana kewar Mama?" Ta faWatana kallo Bebi. ya sakar mata harara dan kunya ta bashi a gaban su Mama take yi masa shagwaSa tana cewa masa Partner. Murmushi yayi kawai amma bai ce komai ba.
Mama tace, "to ni dai ban gani ba, ga Yayar ki ma bata gani ba." Ta kawar da kai kawai ta cigaba da hawaye Mama tana dariya Baba yace, "yarinya tazo ganin ki a dinga saka ta kuka, yi ha™uri Manal wallahi duk faWa suke yanzu ta gama maganar da kina nan da kin takura mata da shan magani."
Ta goge idon ta tace, "Mama daman nazo na duba sugar ki na gani" ta faWa tana buWe jakar ta ta Wauko na'urar. Mubeena tace, "iyayi, har wani iya gwaji kika yi?." Ta kalle ta kafin ta kalli Babtace, "Baba kaga babu ruwan ta dani" ta faWa tana girgiza kai Baba yace, "Šazu anje wajan Huzaifa ya Duba Maman taki ya tabbatar da tana lafiya, kar ki damu na maye gurbin ki wajan nema mata lafiya."
"Allah sarki Yaya Huzaifa yana sona yana son Mama, Amma duk da haka fa sai na gwada ki Mama" ta faWa tana matsowa harda kwance rolling Win kanta. Ganim shirmen Manal Win yayi yawa sai ya tashi ya yi musu sallama ya fita bayan ya ajjiyewa Mama kuWi.
Mamata kalle ta tace, "mijin ki ya fita tashi ku tafi." Manal tace, "ai yasan ina kewar ki kuma nace masa zan gwada ki." Mama tace, "Wai yaushe kika koya?."
"Shekaran jiya" ta faWa tana matsowa ta ri™e hannun Mama tayi mata kamar yadda ya nuna mata tana kallon range Win tace, "to na gani." Mubeena tace, "ma™aryaciya, babu abinda kika iya."
Baba dai dariya yake ganin duk suna nishaWi abin daWi yake masa, Maman ma haka taji daWin ganin Manal Win tana walwala, da™yar Mama ta saka Manal fitowa daga gidan da kuka ta fito shima sai da Mubeena ta rako ta. Ta shiga gidan su Surayya bata jima ba ta fito har bakin motar Mubeena ta raka ta tana ta tsokanar ta ta shiga motar ya ja motar ya nufi gidan Mummy kai tsaye.
BD˜B2P24