Sashe 42
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tattare rigar ta yake yi daga ™asa ta ri™e hannun sa da sauri a kunnen ta yace, "Partner kwana biyu fa, ki yi ha™uri da yau bazan iya ha™ura" abinda yace kenan yana tattare rigar gabaWaya ta baya, ya Wauke ta zuwa kan gadon Wakin ta wanda basu taSa kwnaciya a kai ba ya kashe hasken Wakin. Manal ganin sa a kusa da ita cikin tsoro tace, "Partner don Allah..." ya katse ta yace, "A'a Manal, bazan ™yale ki ba yau" ya faWa yana dau™o ta ta dawo jikin sa gabaWaya.
Rumana kuwa su Manal suna fita daga falon ta fara hawaye Mama ta kalle ta tace, "yanzu meye na kukan?." Rumana tace, "Mama yana son ta, nice baya so."
Mama tace, "duk wannan maganar ta wuce yanzu ai, mun gama wannan maganar dake kin tabbatar min da baza ki sake tayar da ita ba meye na dawo da ita baya kuma?." Ta goge ido tace, "na kasa jurewa ne."
"Haka zaki danne domin itace matar sa ta farko, kuma yana sonta ba baya sonta ba, kin sani na sani iya kallon Adnan kika yi kin san yana son matar sa sosai. Akan me zaki yi kishi da ita a yanzu? Saka damuwar ta a zuciyar ki ba mafita bace a wajan ki, ki manta da komai kawai komai ya wuce."
Ta girgiza kai tace, "to Mama."
"Yaushe zaki tafi Abujan?."
Jibi."
"Allah ya nuna mana, kije can ki huta da zarar lokaci yayi zan ce ki dawo." Rumana ta tashi ta rungume Mama tace, "To Mamana, Allah ya biya ki da aljanna, kece kawai kike son abinda nake so." Mama ta ri™e ta tana shafa bayan ta cikin tausayin ta tace, "Rumana ke fa ´ata ce, haihuwar ki ce kawai ban yi ba." Rumana tayi murmushi domin ko babu komai zata mallaki Bebi matsayin mijin ta koda baya son ta.
******Maryam gabaWaya ta rasa walwala ta zama mai zaman Waki a koda yaushe, ko yaushe cikin damuwa take domin lamarin Kamal ya ishe ta ta kuma ce duk abinda zai yi yayi ta gaji da saSon Allah.
Tana zaune tayi shiru ita kaWai Lubna ta shigo ciki ta zauna kusa da ita cikin kulawa tace, "Yaya akwai abinda yake damun ki amma sai kice babu, kin canja gabaWaya kin rame saboda damuwa. Ki ta addu'a, ko ki faWawa Yaya Bebi in zai iya yin abinda zai iya wajan ganin ya shiga miki gaba damuwar ki ta yaye. In kuma maganar ba tasa bace ki ta addu'a."
Ta kalli Lubna itama ita take kallo Lubna ta share idon ta da suka ciko da hawaye tace, "Yaya a yanzu yadda nake son Yaya Bebi ko Abba bana so wallahi, shine kawai zai tsaya a kan lamarin koda ka Sata masa a baya, bazai duba Sata masan da kayi ba zai tsaya maka har sai ka samu abinda ka ke so. Baya gajiya, da jikin sa da zuciyar sa da aljihun sa zai yi abinda zai taimake ki. Meye ban yi masa akan Mujahid ba? Amma da na shiga matsala shi ya dinga bin su Mamy yana cewa su yafe min. Dan haka Yaya ki sanar dashi in kina da damuwa na tabbatar zai nemo miki mafita."
Maryam ta girgiza kai kawai Lubna ta tashi ta fita, Maryam ta sauke ajiyar zuciya cike da tunani da kuma damuwa, da wanne ido zata fara tunkarar Bebi da wannan maganar? Me zata ce masa?. Ta dafe kai wannan tunanin shine yake hanata sanar dashi tun farko, Amma a wannan lokacin zata sanar dashi koma meye zai faru ya faru ta gaji, zata faWa masa kodan martabar ta da ta yaran ta.
Bayan sati biyu.
BD˜B2P25
Manal tana zaune a kan kujera tana kuka shima yana zaune kusa da ita yana kallon ta da mamaki yace, "yanzu dan nace zan koma aiki shine kike kuka? So kike na dinga zama a gida?." Manal tace, "bana so aikin nan naka, in ka tafi sai ka kai dare kuma kana dawowa kace zaka koma. Ni dai bana so wallahi. Don Allah kayi zaman ka ba sai kaje ba."
Yace, "to ya za a yi? Ceton rai nake, ina kuma fatan wannan aikin ya kaini har aljanna. Ke ba abin alfaharin ki bane ace mijin ki yana aikin neman lada?."
"To to to ba sai a baka hutu wata biyu ba, yanzu tsakani da Allah kwanan mu nawa da zaka koma aiki?, ko gama sabawa bamu yi ba gashi zaka dinga tafiya kana barina."
Yayi dariya yace, "Manal wata biyu? Ai yayi yawa sosai, ke dai ki bari zan Wauki hutu nan ba da jimawa ba har umra nake so mu je in sha Allah. Amma yanzu ki daina wannan fushin baya yi miki kyau."
Manal tace, "nidai gaskiya bana so ka koma aiki" ta faWa tana juyowa tana kallon sa. ya ri™e fuskar ta yana kallon ta yace, "ai ba kullum zan dinga zuwa ba, zan ware ranar da zan dinga zama available ko yaushe muna tare dake, amma in ana nemana emergency dole naje. Manal a haka fa dan bana aiki da asibitin gwamnati, da sati biyun ma bazan samu ba." Manal ta sake fashewa da kuka tace, "tsakiyar dare haka zaka dinga tafiya kana barina?."
"Haba dai! Akwai Ummi ´ar Yaya isma'il ai kin san ta suna zuwa nan, da ita zaki dinga kwana in ya kasance zan je night duty. Amma ba ko yaushe zan dinga zuwa ba saboda ke kawai."
Manal tayi shiru bata ce komai ba fuska a shagwaSe tana turo baki, ya kalle ta yace, "ki daina wannan kukan shine bana so." Ta share hawaye tana kallon gefe Waya yace, "ki yi dariya mana." Ta™i yi ya fara yi mata chakulkuli dole tayi dariya ba dan taso ba yace, "ko kefa. Yanzu ki duba store abinda babu sai ki faWa min. Daman nace ranar da na koma aiki ranar zaki fara girki kin ga jibi kenan."
Manal tace, "zan duba."
"Fushin ne dai har yanzu? Ashe haka ake so na zauna ban sani ba?, FaWa min meyasa kike so na zauna?." Ta kalle shi tace, "bana so naga baka kusa dani." Ya Waga mata gira yace, "sannan kuma bakya so kiji bana yin me?." Manal ta kalle shi tace, "ni babu abinda nake nufi."
"˜arya ne, kina so kina kaiwa market." Tayi dariya tana rufe fuska shima yayi dariya.
Ta kalle shi tace, "to yanzu ya za'a yi da koyar mota ta?." Shima ya kalle ta yace, "ai kin iya, kafin na siya miki taki sai na tabbatar kin ™ware. Dan haka zaki fara amfani da waccan farrar" ya faWa yana nuna mata motar ta window. Kalla tayi ta kalle shi cikin murna tace, "da gaske ni kaWai zan dinga driving?." Ya kalle ta yace, "eh to, sai dai naga yanayim tu™in na ki." Tayi tsalle ta faWa jikin sa ta sar™afo wuyan sa da hannun ta tace, "na gode Partner, ina son ka" ta faWa tana yi masa kiss a goshi cikin farin ciki.
Ranar Monday ya koma bakin aiki haka ta tashi da sassafe daman wannan ta saba yi a gida tayi masa abinda zai ci ya ci, bayan ya gama breakfast suka yi sallama harda kuka suka rabu ya tafi asibiti. A cikin kwanakin ta saba da zaman gidan babu shi duk da bai cika night duty ba amma ana kiran sa in an samu emergency, akwai ranar da har ta fara bacci ya tashe ta suka tafi asibitin tare.
Zaman su ma sha Allah za'a ce babu wata damuwa sai abinda baza'a rasa ba na saSani tskaanin ma'arauta, duk da har lokacin amarya ce bata laifi ba wani faWa ake yi ba sai zaman soyayya. Har lokacin Abba bai zo ba ya dai dawo gida sai ya yiwa Bebi waya yace yazo a gaggauce amma yayi ha™uri zai dawo.
Wata Waya da ´an kwanaki da auren su har lokacin ana zuba soyayya Sai dai halin kowa ya fara bayyana a cikin su. Halin da ake dannewa saboda amarci sun fara bayyana kan su a hankali. Da daddare ranar talata ta kawo masa abinci bayan ya dawo daga wajan aiki ta ajjiye masa a gaban sa, ya kalli abincin ya kalle ta yace, "wannan ba abincin jiya ba ne?." Manal tace, "shine, da naga akwai da yawa sai nayi warming Win sa kawai kar ayi asara."
Ya zuba mata ido bayan ya haWe hannun sa ya tallafi haSar sa yace, "kin taSa ganin na ci abinci da rana na sake cin sa da daddare?." Ta girgiza kai alamun a'a yace, "shi ne kuma zaki kawo min na jiya?."
"Gani nayi yana da yawa ne shiyasa kawai na saka a fridge.
"To ki Wauke kayan ki bana cin abincin da aka yi warming, bana cin abu na sake maimaita indai ba tuwon Mummy ba. Ki Wauka a bayar ki dafa min Indomie" ya faWa yana tashi daga kan dining Win ya koma cikin falo.
Kan ta ciwo yake mata sosai ga marar ta na ri™ewa, tayi mamakin rashin zuwan period Win ta sai a wannan lokacin take jin alamun sa, bata kwashe kayan ba ta shiga kitchen Win ta dafa masa indomie ta kawo ta bashi ya karSa yana kallon ta yace, "me yake damun ki?."
"Kaina ne yake ciwo" ta faWa tana zama a kusa dashi ta kunna tv.
Labaran siyasa ake ita kuwa ba ganewa take ba ta canja channel ta ajjiye remote Win. Ba tare da ya kalle ta ba yace, "Za'a fara reg na school Win ki ranar Monday in sha Allah, zamu je dake ki zaSi course Win da kike so." Farin ciki ya mamaye zuciyar ta tace, "to Allah ya kaimu, na gode sosai Partner Allah ya saka da alkhairi." Ya amsa da amin tace, "Ina so gobe ma naje gidan Mama Yaya Mubeena ce bata da lafiya, tun lokacin da tazo gidan nan da zazzaSi tazo ashe tana kwance yanzu."
"Allah ya ™ara lafiya, Allah ya kaimu goben." Ta amsa da amin yana cigaba da cin indomie sa yana duba waya yace, "gobe ba sai kin yi girki ba, bara na mana order abincin leemars delicious."