← Book details Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 50

Sashe 12

Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mama tace, "haka ne ai, akwai banbancin domin inda ace Mimi ce in ya hana zata hanu." Abba yace, "bana son wannan maganar, dukkan su abu guda ne a wajan sa meyasa kike sage masa guiwa akan abinda ya saka gaba?." Mama tace, "ba sage masa guiwa nake ba, Abu ne a bayyane, in yayi ba gani ake ba, a gaban ka yanzu akace masa lalatacce ne dan kawai yana faWar gaskiya, ba sai ya fita daga lamarin ba ai na ibada bane. Ko kunyar idona ba'a ji ba aka kira shi da wannan kalma, har ake cewa an bashi aure duk da ga halin da yake dashi."

Abba yace, "bana son sake jin hakan don Allah, dukkan su jini Waya ne babu wani banbanci a tsakanin su." Mama tayi ajiyar zuciya ta mi™e zata tafi yace, "in kin koma ki kawo min tea da kan ki, ba Mimi na ce a bawa ba, ke zaki kawo min." Bata ce komai ba ta fita don taji nasihar Hajiyar su akan sa in ba haka ba wallahi baza ta saurare shi ba.

Lubna tunda suka koma take kuka kamar ranta zai fita saboda ba™in cikin abinda ya faru, Allah ya sani tana matu™ar son Mujahid baza ta iya rabuwa dashi ba domin bata taSa son wata halitta kamar yadda take son sa ba, hakan ya saka ta kuka saboda abinda Abba yace. Jin zuciyar ta take kamar zata fashe saboda zafi da ™unar da take ji, ta kasa jure yanayin da ta tsinci kanta a ciki, ita Win Wanya ce a soyayya shiyasa take ji kamar zata yi hauka.

Maryam ta kalli Mamy tace, "Yanzu Mamy haka zamu zuba idanu a mayar damu kamar wasu wanda basu san abinda suke yi ba a gidan nan? Mamy kece babba a gidan nan fa, Meyasa ake yi miki irin wannan abubuwan ki ke Wauka kamar ba kece uwar gida ba?. Bebi ne zai juya ki? A cikin gidan ki ace sai abinda yake so za'a yi? Nawa yake?."

Mamy da ranta ya  kai ™arshe wajan Saci akan lamarin tace, "bai isa ya juya ni ba Maryam."

"Mamy gashi ya hana auren Lubna da Mujahid, indai auren nan ya hanu ya tabbata shine uba a gidan nan."

"Bai isa ya hana ba, ai ni na haife ta ko? Zan nuna masa ina da iko akan abinda na haifa. Shima mahaifin na ku bazai dakatar da wannan auren ba balle kuma wani Adnan."

Maryam tace, "komai yace Bebi komai shi? Su Yaya da suke manya a gidan an jingine su a gefe sai abinda Bebi yace sannan ake yi? Ina wannan abun da sake wallahi." Mamy tayi shiru bata ce komai ba amma sosai ranta ya Saci, ta kuma ji haushin abinda ya faru.

Lubna tashi tayi ta shiga Waki ta kulle kanta ta zauna a kan gafo tana kuka sosai tana tunani, Lallai shawarar Mujahid itace kawai mafita a wannan lamarin, tabbas abinda ya faWa shine daidai, da zarar wani abu ya faru a tsakanin su shikenan za'a aura mata shi ko ba'a so, hakan kuwa za'a yi domin faruwar hakan shine zai saka a aura mata shi ko kowa baya so. Hannu na rawa ta Wauki waya ta kira shi dan ta amince da shawarar zuciyar ta Wari bisa Wari, bai Wauka ba sai bata sake kira ba dan tasan zai kira ta. Ba jimawa ya kira ta tana Wauka tace, "Sweetheart na amince da shawarar ka, na amince kawai babu wani jan lokaci."

Mujahid yace, "me ya faru?."

"Nidai na amince kawai, ka san abinda zaka yi kafin gobe" tana faWa hakan ta yanke wayar ta dafe kanta da hannun ta tana sake amincewa da shawarar zuciyar ta.

_Ki buWe WhatsApp status Win ki zaki ga sa™o._ abinda Maryam taga Kamal ya rubuta mata kenan hannu na rawa ta kunna data ta shiga WhatsApp gaban ta sai faWuwa yake yi. Hoton farko da ta fara gani shine hoton breast Win ta anyi posting sai dai ba'a nuna fuskar ta ba amma tana kallo ta san wannan jikin ta ne.

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Na shiga uku ni Maryam!." Hannun ta rawa yake yi sosai ta kalli kofar Wakin da ta a buWe  tayi sauri ta tashi ta kulle gaban ta sai faWuwwa yake yi cikin jijiga da tashin hankali. Kiran Kamal ne ya shigo wayar ta Wauka da hanzari murya a sar™e tace, "Kamal meye haka? Hoton tsaraicina ka ke yaWawa a duniya? Me nayi maka?, ni fa uwar ´a´an ka ce."

Kamal yayi murmushi daga can Sangaren yace, "na faWa miki abinda za a yi amma sai ki ka ™i yarda saboda taurin kan ki kina gani kamar ba zan iya ba ne, gashi kin gani na fara sharar fage kafin mu tsunduma cikin abun kai tsaye."

Maryam tace, "meye ribar ka na aikata hakan? Kar ka manta nifa tsohuwar matar ka ce wacce ku ke da yara guda biyu, Meyasa zaka wula™anta ni a lokacin da ban yi tsammani ba?."

"Ke kika so hakan ai, da kin bari mun yi abin mu ciki sirri babu wanda ya sani balle a zo wannan gaSar, amma sai kika ™i, kika nuna ke baza ki yi ba."

"Ashe daman amfani ka ke dani tum ina gida ka? So ka ke wannan ranar tazo da zaka tozarta ni a idon duniya da yarana?."

Yayi dariya yace, "ban tozarta ki ba Maryama saboda ban nuna fuskar ki ba, ban bar wata shaida a jikin hoton wacce zata nuna ke ce, in ba ni da ke ba babu wanda ya san jikin ki ne, kinga ai na kyauta miki ban kuma tozarta ki ba."

"Amma kai ka san ni Win ce ai ko!?" Ta faWa cikin murya mai amo dan yadda take jin zuciyar ta baza ta iya danne Sacin ran ba.

"Calm down my Baby, in ban da ni dake babu wanda zai gane kece, nayi miki haka ne dan ki san da gaske nake ba ™arya ba zan iya yin posting video ki akan abinda nake so. Kece kike ganin kamar ba zan iya ba shiyasa na fara sharar fage dan ki gani ki tabbatar kuma zan aikata."

Kuka take yi sosai hankali a tashi tace, "Meyasa Kamal! Meyasa!. Ni fa wacce ka taSa aure ce, killace ni da mutunta ni ne ya kamace ka ba tozarci ba, ashe daman wannan lokacin ka ke jira shiyasa da ka ke saka ni tura mata hotunan tsaircina a gidan ka? Meyasa zaka min haka Kamal?. Ka tuna a baya ni matar ka ce, amma a yanzu ni ba matar ka bace amma uwar yaran ka ce."

Kamal yayi dariya cikin nishaWi  yace, "ban tozarta ki ba na faW miki tunda ban nuna fuskar ki ba, amma in kika cigaba da yi min gardama za ki tsinci abinda yafi haka a tiktok wallahi, wannan video Win zan saka na kuma saka sunan ki da na mahaifin ki, in kina da account ma nayi tagging Win ki sai kiga ™arshen tozarci."

Bata samu damar magana ba sai kuka da take yi  ya sake cewa, "in kin amince zan miki text na inda zamu haWu gobe."

"Babu inda zan zo, babu inda zan zo na fWa maka kayi duk abinda zaka yi." Ya sake yin murmushi yace, "haka kika ce ko? Mu zuba" ya faWa  yana yanke wayar ta zauna akan tiles tana kuka.

˜arar shigowar sa™o taji ta kalli wayar taga shine ya turo mata ta buWe whatsApp ta buWe abinda ya turo, tashin hankalin abinda ta gani bata san ta kife wayar ba tana zare idanu ba, wasu videos Win nata da tayi ta manta dasu amma shi yana dasu.

Hankalin ta ya tashi sosai domin abinda taga ya rubuta a jiki ya tsorata ta hakan ya saka ta Wauki wayar hannu ta na rawa zata rubuta masa sa™o kira ya shigo ta Wauka a raunane tace, "na amince a ina zan same ka?."

"Guests house Win."

"Zan zo, zan amince ko dan martabar yarana."

"Dakyau! Ki taho da shirin kwana" yana faWa ya yanke wayar ta sake fashewa da kukan da ya fi na Wazu sauti, saboda ™unar da take ji a zuciyar ta ninkuwa take fiye da baya.

BD˜B2P008

Da safe da Bebi ya tashi bayan ya shirya wajan Mama ya shiga ya samu babu kowa a falon amma an yi breakfast da komai an ajiiye ya zuba abincin ya zauna yana ci yana aikin danna waya. Rumana ce ta fito jin motsi a falon ya kalle ta yaga ta rame ta sake yin haske idanun ta sun sake fitowa waje ta zauna tace, "ina Kwana."

"Ya jikin ki? Ina fatan kin ji sau™i sosai." Jin yadda ya tambaya da kulawa sai tayi tace, "naji sau™i, tunda ka bani maganin nan ko ciwon ™irjin bana ji yanzu." Ya girgiza kai yace, "Allah ya ™ara lafiya." Ta amsa da amin yayi shiru bai ce komai ba sai daga baya yace, "ina Mummy?."

"Tana wajan Abba." Daga nan bai ce komai ba ya cigaba da cin abincin sa kafin ya ajjiye bowl Win ya Wauki wayar sa jin ana kiran sa, ganin mai kiran sai ya Wauka yace, "ina ji." Yayi shiru alamun ana bashi amsa kafin yace, "zan shigo" yana faWa ya kwashe wayar ya saka aljihu ya tashi tsaye ya kalle ta suka haWa ido alamun ta jima tana kallon sa, sai kuwa ya sake Waure fuska shi baya son yawan kallo mara dalili ta kuma sani yace, "In Mummy ta fito kice mata na tafi."

"Gani ai" Mama ta faWa tana shigowa ta kalli abinda yaci abincin tace, "kai dai ka shiga uku, Wauke bowl Win ma baza ka iya ba don Allah?." Rumana ta tashi ta Wauka tace, "ni zan ™arasa cinyewa ma basai na zuba wani ba." Gaisawa suka yi da Mama ta masa tana kallon sa, ganin fuskar sa zai tabbatar maka da ransa a Sace yake har lokacin tace, "kai ta saka Sacin rai mara dalili a zuciyar ka kaji Bebi, Allah ya taimaka."

Bai ce komai ba kawai ya fita dan Mama baza ta gane abinda yake ji a kan ™annen sa bane shiyasa take faWar hakan.
Chapter 12 · 0% Book details