← Book details Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 50

Sashe 39

Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A ™irjin sa ya kwantar da ita yace, "Sannu, zai daina a hankali zaki dawo daidai. Mama kuma in sha Allah zan kai ki ki ganta ki daina damuwa bana so." Hawaye yaji tana yi tace, "bana jin daWin jikina sosai, har yanzu ina jin zafi."

"Zai daina, kar ki yi kuka kin ji?."

"To ka kaini wajan Mama kaji, kwana biyu fa banga Mama ba, ji nake in na ™ara kwana na uku kamar zan mutu."

"Shiii! Baza ki mutu ba zaki ganta in sha Allah amma ba yau ba, ki kwantar da hankalin ki ba kun yi waya ba?." Ta Waga kai alamun eh yace, "to kin gani, zaki ganta kar ki damu."

Ya ri™e ta sosai a jikin sa tayi shiru tana hawaye yace, "Bayan wannan bakya jin komai?." Manal tana hawaye tace, "ni fa bana jin daWi gabaWaya, na gaji, bayana a ri™e yake."

"Sorry, sai kin ci abinci sannan zaki dawo daidai."

"To bakina babu appetite taya zan ci?."

"Zaki iya, ina zuwa" ya faWa yana cire ta daga jikin sa ya tashi ya shiga kitchen Win da kansa. A nan yaga sabon abinci daga gidan Yaya ya buWe yaga macaroni ce yaga harda cole-slow, cole slow Win ya ci yaji da za™in sugar a ciki sai ya zuba mata iya pasta Win ya kawo mata, ya zauna kusa da ita yana bata tana ci a hankali.

Taci da Wan yawa tace, "ya ishe ni, kaima ka ci." Ya girgiza kai yace, "bana cin pasta ni."

"To me zaka ci?."

"Kaza ta" ya faWa yana kallon ta.

Manal tace, "to ka Wauko mana ai naga akwai ko?." Ya girgiza kai yace, "ba wannan ba, ni wannan ta ishe ni." Bata kalle shi ba tace, "to wacce?."

Daidai kunnen ta yaje ya sakar mata kiss sannan yace, "Ke mana." Ta kalle shi suka haWa ido ya kashe mata ido tayi saurin kawar da idon ta kafin yayi magana tace, "daman jiya da ka ke cewa kazar ni ce?." Yayi dariya yace, "kin makara ´an mata."

Ta taSe baki ta Wauke kai daga kallon sa yace, "ana kiran sallah, zan fita da abincin na bayar ya ishe ki?." Ta Waga kai alamun eh ya tashi ya fita da abincin ya bawa mai gadin sa ya wuce masallaci. Bayan ya fita itama sallah tayi bayan ta idar tayi shafa'i da wutir ta idar ta tashi ta shiga Wakin ta. (Sallar shafa'i da wutir an rawaito Annabi Muhammad s.a.w yace duk wanda baya yin ta a ranar lahira sai yayi dana sani. Allah ka raba mu da yin dana sani a ranar tashin al™iyama amin.)

Wayar ta ta Wauko ta dawo ta zauna, a lokacin ya shigo ya kalle ta ya ™araso ya zauna yace, "yunwa nake ji." Manal tace, "to me zaka ci?."

"Nima ban sani ba."

"Ka sha tea mana." Šan tsaki yayi kaWan yace, "ni bai dame ni ba."

"Kai dai komai baka so" ta faWa ba tare da ta kalle shi ba. Yayi murmushi bai ce komai ba.

"Milky!." Manal tace, "Uhum."

"Bikin Huzaifa za'a yi." Ta kalle shi ta saki fuska tace, "yaushe?."

"Nan da sati biyu, kuma da yake mahaifin yarinyar ya rasu ba jimawa babu wani shagali da za'a yi, Waurin aure ne kawai."

"Allah sarki, Allah ya ji™an rai. Shine Yaya Huzaifa ko ya faWa min? Lallai ya kyauta" ta faWa  da fara'a a fuskar ta.

HaWe fuska yayi yana kallon ta yace, "Partner dan nayi zancen Huzaifa shine kike sakin fuska haka? Nace miki fa..." kafin ya gama tace, "Allah ya baka hakuri, bazan sake ba."

Girgiza kai yayi ya kawar da kai gefe ta kalle shi tace, "to ai nace kayi ha™uri ko?." Ya kalle ta yace, "to nayi, Shikenan?." Tayi murmushi ta Wauke kai daga kallon sa dan wallahi kunya yake bata.

Ganin hakan sai yayi dariya yace, "ai na faWa miki zan baki mamakin da zaki kasa haWa ido dani, gashi tun a kwana Waya da fara baki mamakin kin kasa kallona." Bata kalle shi ba sai wayar ta da take juyawa a hannun ta, kunyar sa take ji sosai dauriya tayi har take zaune a kusa dashi bata gudu Waki ba. In ta tuna ita dashi a yanzu babu wani hijabi sai kunya ta kamata, sai ta dinga mamakin abun taga har yaushe ma suka haWu gashi har anyi aure an zama abu guda.

Mubeena ce take mata waya sai tayi murmushi ta Wauka tace, "Yaya Mubeena Ina ta kira Wazu baki Wauka ba." Daga can Sangaren tace, "bacci nake, ya gidan?."

"Lafiya lau, kin ™i zuwa."

"Ke wannan mijin naki haka nan bai min ba, Kama yake min da wani wanda na sani shiyasa bana son sakar masa fuska kar ya raina ni."

Manal tayi dariya kaWan tace, "Kai Yaya, da wa yake kama to?."

"Wani banzan saurayina ne, amarya ya amarci?." Manal tayi murmushi tace, "Yaya ina Mama?."

"˜aryar banza, wai ke kunya kike ji ko?. Ke mazan yanzu ba son kunya suke ba in zaki daina ma ki daina, ´ar wahala ™arya kike kema munafurci ne."

Manal tayi dariya ta kalli inda yake sai taga ya tashi ta tashi ta shiga Waki itama suna cigaba da waya da Mubeena kafin su yi sallama ta yanke wayar. Mama ta kira suka fara hira tana yi tana canja kaya har ta saka doguwar riga ta bacci iya guiwa dan ba ta son kwana da kaya masu nauyi ko a gida.

Suna gama waya da Mama ya shigo Wakin, tana tsaye a gaban madubi ta hango shi ta madubin ya canja kaya shima zuwa na bacci yana kallon ta. ˜arasowa yayi inda take ya rungume ta ta baya yana kallon fuskar ta ta madubin ta sunkuyar da kai ™asa, ya Wago da kan nata yace, "sunkuyar da kan nan baya miki kyau, zo muje ayi miki Rbs."

Hannun ta ya ri™e suka dawo falo suka zauna ya ri™e babban Wan yatsan ta kafin tayi aune ya Sula shi ya saka jinin a na'urar yana gani, kallon ta yayi yace, "ya Wan hau kaWan, yana da kyau ki fara motsa jiki shima zai taimaka miki."

Manal tace, "kuma ni babu abinda naci."

"Nima ban ce kin ci ba ai" ya faWa yana ri™e hannun da ya fasa yace, "shekarar ki nawa da ciwon?."

"Bai fi uku ba."

"Kina ™o™arin kiyayewa" ya faWa yana mayar da na'urar cikin jakar ta.

"Ka koya min yadda ake yi in naje sai na yiwa Mama." Ya kalle ta yace, "a sake fasa hannun naki?." Ta girgiza kai tace, "a'a a gwada a kan ka." Yayi dariya kaWan yayi Win yana nuna mata tare da fada mata yadda normal yake da yadda zata gane in ya hau.

"Na gane, in zan je wajan Mama zan tafi dashi sai nayi mata."

"An gama ´ar Mama" ya faWa yana murmushi suka haWa ido tace, "baka da yawan murmushi amma yau naga kana ta yi, abu kaWan sai naga kayi dariya." Ya sake faWaWa murmushin sa yace, "ke Wauka kike yau Win rana ce ta wasa a wajena? Hmmm baza ki gane yadda kazar nan tawa take da daWi bane, kamar kar na daina cin kazar nan haka naji. A yanzu ma bani da wani maradi da ya wuce na sake samun ta naci matsayin abincina na dare, kin ga daman ban ci abinci ba" ya ™ara faWa yana karyar da murya yana kallon ta.

Šauke kai tayi daga kallon sa gaban ta ya faWi sosai yaga lokaci Waya ta canja zuwa na tsoro, matsawa daga kusa dashi tayi ganin tayi haka shima sai ya matsa kusa da ita, ta sake matsawa tace, "don Allah kayi ha™uri kar ka ka yi min komai, wallahi har yanzu da ciwo daurewa nake kawai amma bai daina ba."

"Meye na ja baya kamar kin ga dodo Partner?" Ya faWa yana ri™o hannun ta yace, "baza ki tausayin min ba?." Ta girgiza kai ta fara hawaye tace, "nice abin tausayi, don Allah kayi ha™uri."

"Bafa da yawa na, kaWan kin ji Manal" ya faWa da rauni kamar zai yi kuka. Kuka ta fara mai sauti tace, "don Allah ka ™yale ni."

"Shikenan ki daina kuka, wasa nake miki nayi ha™uri ba yau ba" ya faWa yana kallon fuskar ta da take hawaye.  Murya a sar™e tace, "Don Allah kar ka sake yi." Ya wara ido yace, "kar na sake kuma?." Ta Waga kai alamun eh yayi murmushi nishaWi, nishaWi yake ji a zuciyar sa, ganin ta™i daina kukan sai ya matsa kusa da ita sosai yace, "in baki daina kuka ba bazan ha™ura ba." Da sauri ta goge idon ta bai ce komai ba ya tashi don ya kulle ™ofar falon.

Yana dawowa ya kashe hasken falon, sai ji tayi ya Wauke ta kawai yana cewa, "nauyi ne fa dake da™yar nake iya Waukar ki" ya faWa tura ™ofar Wakin da ™afar sa yana shiga da ita Wakin sa ya kwantar da ita a kan gado ta tashi zaune tace, "ba bacci zan yi ba."

"To me zaki yi?."

"Kallo zanyi a wayata." Ya kashe hasken Wakin yace, "kunna mana mu gani tare, daman nace zamu dinga kallo film tare dake."

Hannun ta har rawa yake dan a tsorace take dashi, ya kula da hakan ya ri™e hannun na ta sai ta firgita tana kallon sa, murmushi yayi yace, "ki nutsu." Jin abinda yace sai ta haWWiye yawu na tsoro ta Wauki wayar ta kunna series Win da take gani, yana kwance a gefen ta kanta na ™irjin sa. Kamar gaske aka fara kallon film sun yi shiru suna sauraron abinda ake faWa a film Win. Romancing aka fara da kisses a film Win tayi sauri zata wuce ya ri™e hannun ta yace, "tsaya ki cigaba da gani, ai da bakya tariyewa yau don gulma sai ki ce zaki tariye?."
Chapter 39 · 0% Book details