Sashe 17
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manal ta girgiza kai tace, "to in sha Allah." Kai ya Waga ya tashi tsaye yace, "kai ni wajan Mama." Ta tashi tsaye ya kalle ta yace, "kayan nan sun miki kyau." Kunya ya bata ta kulle fuska ya kalli hannun ta wanda burge shi sosai kuma yake burin ri™e shi, daga gani zai yi laushi amma baya son hakan ya faru sai ta zama mallakin sa.
Murmushi yayi kaWa yace, "jira na ake fa, kar ki saka na makara a rasa rai." Gaba ta wuce ya bi bayan ta suka shiga wajan Mama daman ta san da zuwan sa ta saka hijjabi suka shiga ciki. Da girmamawa suka gaisa fuskar ta a sake kamar ba sirikin ta ba, yace, "ya ™arfin jikin?."
"Jiki Alhamdulillah, tunda na fara shan maganin nan shikenan."
"Allah ya ™ara lafiya" ta amsa da amin. Manal a lokacin ta dawo falon sai ga Mubeena ta fito tace, "yau dai Allah ya yi zan ga Dr kuma mijin ™anwata." Šago ido yayi suka haWa idanu da Mubeena da take kallon sa tana murmushi.
BD˜B2P10
Kallon sa take kamar yadda yake kallon ta, tana so ta tuna inda ta san shi amma ta manta shima a Sangaren sa kallon sani yake mata, Wauke ido ya yi ya saki fuska kaWan suka gaisa ya musu sallama ya fita. A tsakar gidan ya tarar da Manal a tsaye ta bashi leda mai kyau da ta zuba masa cake Win ya karSa ya tafi.
Asibitin ya wuce sai dai bai jima sosai ba ya nufi gida ya faka motar ya shiga ciki wajan Mama ya same ta a zaune suna kallon tv har da Rumana ya zauna yace, Mummy barka da dare. Ta kalle shi tace, barka dai. Ya kalli Yayar sa Farida yace, har yanzu kina nan?.
Ina nan, muna ta tsara maganar bikin ka. Ni ban ji kace min komai ba ma fa har yanzu.
Yayi ™aramin tsaki yace, abubuwa ne sun min yawa sosai, Amma zan zo gidan sai mu tattauna. Tace, ya dai kamata, lokaci yana tafiya ko lefe ba a fara haWawa ba, gashi mu sarakan zumuWi har mu yi order Win fabrics da zamu saka ranar dinner. Ya kalle ta cikin rainin wayo yace, au har dinner za a yi kenan?.
Farida ta harare shi tace, ban sani ba. Ai wallahi baka isa ka saka ayi biki lami babu shagali ba, gwara ka sani tun yanzu dinner dai sai mun yi. Yayi murmushi kawai bai ce komai ba ya mi™awa Mama cake Win yace, Mummy ga cake. BuWewa tayi fuskar ta babu ya babu fallasa don bata so a dinga a maganar bikin sa a gaban Rumana, buWewa tayi ta Wauki Waya ta ci tana kallon sa tace, amma ya yi daWi, a ina ka siyo sarkin ciye-ciye?.
Yaya Farida ta Wauka taci itama dukkan su suka Wauka suna ci sannan yace, ba siyowa nayi ba, bani aka yi na kawo miki. Farida tayi dariya tace, Manal ce ta bayar kenan?, lallai! Kaga soyayya. Ni tunda naga ka sha wankan shadda Wazu na san ba asibiti aka tafi ba wajan ta zaka je. Kai amma ta kyauta wallahi, gashi da daWi.
Murmushi yayi kaWan ya kalli Mama ita kuma Mama ta kalli Rumana da take cin cake Win kamar magani ta kalle shi tace, An gode. Shiru wajan yayi Mama tace, meye matakin kararun ta?. Ya kalli Mama yana mamakin tambayar kafin yace, ssce.
Kana nufin ko diploma Win nan na zamani ba ta yi ba?. Ya girgiza kai yace, bata yi ba Mummy, amma zata yi.
Mama tayi shiru ta kalli Rumana Sai taga ta tashi tsam ta shiga Waki ta turo ™ofa. Mama ta kalle shi tace, ban san me ka gano a jikin yarinyar nan wanda Rumana bata dashi ba, komai ta haWa amma ka je ka nacewa wata a waje. Bebi yace, Haka Allah ya yi Mummy. Bata ce komai ba Farida tace, ni ko hoton ta ma ba a nuna min ba ta faWa da kawar da wancan zancen.
Bai ce komai ba ya tashi ya fita ya rasa meyasa Mama ta kasa fahimtar sa akan Rumana, idon ta ya rufe bata ganin kowa sai ita ta manta da cewa itace ta fara gudun sa kafin shi ya guje ta.
Bebi yana fita Farida ta kalli Mama tace, Don Allah Mama ki daina nuna masa bakya son wacce zai auro, in kina masa hakan zai dinga jin babu daWi saboda ke mahaifiyar sa, zai ga kamar bakya son wacce zai aura ne. Mama ta kalle ta tace, ni ba son tane bana yi, yarinyar da ko sanin ta ban yi ba akan me zan ce bana son ta?. Kawai in na tuna ya™i auren Rumana ne nake jin haushi.
Farida tace, haka Allah ya tsara ba shine ya ™addara faruwar hakan ba. Don Allah ki daina nuna masa kamar bakya son auren sa da Manal, yana son ta zai dinga jin babu daWi a kai. Mama ta sauke numfashi bata ce komai ba.
A Sangaren Maryam tun bayan abinda ya faru tsakanin ta da Kamal a karo na biyu bai sake mata waya ba, hankalin ta ya kwanta ganin an kwana biyu bai neme ta ba ta nutsu duk da a tsorace ga zunubin da ta aikata. Lubna ma tun da Mujahid yayi tafiya a ranar da abinda suka tsara zai faru tafiyar gaggawa ta same shi, basu samu abinda suka tsara ya faru ba dole ya tafi tun lokacin bai zo ba, Sai dai suna waya yana faWa mata yadda yayi kewar ta da kuma yadda abin zai kasance.
***** Waya yake hankali a tashe yana cewa, yarinya guduwa tayi fa, taya hankalina zai kwanta bayan ta riga ta san fuska ta da komai nawa kuma ta gudu? A kano fa abin ta faru ba a wani garin ba. Sai yanzu nake dana sani wallahi, yanzu nake dana sanin kula ta, dan ni fuskar ta kama take min da wacce na taSa sani a baya, Sai yanzu kamanin ta suke zuwa kaina.
Daga can Sangaren akace, ka kwantar da hankalin ka, wannan ba wani abun bane yarinya ce sosai ba wani abun zata iya yi maka ba. Bata waye sosai ba balle ace turo ta akayi dan ayi amfani da abinda ka yi mata. Ko kuma tayi maka video ko ta yi recording muryar ka, kar ka damu wannan ba komai bane.
Baza ka gane ba, ina jin yarinya nan har cikin raina ba wai iya abinda nake so na rasa ba. Ita kanta bana so na rasa ta.
To kaje gidan na su mana ka nemi auren kawai, ka aure ta ka ajjiye ta a abuja wani abun ne? Har ka aure ta matan ka ma basu sani ba.
Kai yake girgizawa yace, ba wannan nake ji ba, Akwai wani abun da ni ban gane ma sa ba. Tabbas yarinyar nan akwai wani abun a tare da ita, tsoro ya cika min zuciya bana so abinda nake tunani ya tabbata. Yayi dariya wa can yace, wai ´ar hijira?hhhhhh kar ka wani damu da wannan domin ina tabbatar maka da ´ar hijira bata raye.
Ta ya ka sani?.
Kai ka san bana faWa maka abinda ba haka ba, ka yarda bata nan ta jimawa da barin duniya. To kai meye haWin ta da wancan abun da ya wuce? Kawai kana son Mubeena a san abinda za a yi maka amma ka daina zancen nan.
Ya sauke numfashi yace, ko ta wanne hali ina so a kawo min ita nan, in ba haka ba akwai matsala sosai, sunana zai iya Saci har kunnen iyalaina. Saboda yarinyar ta sanni sunana ne kawai bata sani, hankalina ya kasa kwanciya bana so na bar baya da ™ura, bana so wani abun ya faru ta dalilin ta yana faWa ya yanke wayar yayi shiru yana tunanin wacce ya sani a baya mai irin fuskar Mubeena amma baya so hakan ya tabbata.
********* Na gaji Kamal, na gaji, yau kace nazo nan na same ka gobe kace na je can na same ka ya ka ke so nayi?. Na gaji da saSon Allah da ka ke saka ni saboda hotuna na a wajan ka, na gaji wallahi, bazan sake aikata saSon Allah ba ta faWa tana kallon sa tana kuka sosai shima yana kallon ta.
Ya taSe baki yace, Maryam ban miki dole ba ai, ga hanya nan maza ki tafi. Maryam tana shashshe™a tace, Meyasa ka ke min haka? Meyasa!.
Saboda ina son ki ne na faWa miki, amma kin kasa
gane hakan.
Wannan ba soyayya bace cutarwa ce, na gaji bazan iya jure wannan abubuwan ba, na gaji da saka ni zina da kake yi.
Yayi murmushi yace, kin amince yaran ki da duniya su ga hoton tsiraicin ki?. In da ma za a san daga wajena ne da sau™i, to zan canja number ne na ™ir™iri chatting na ™arya ta yadda zan nuna samarin banza ki ke nunawa, zan miki abinda baki tunani ba. Ta goge ido tace, in ma ni zaka Wauka ka kai musu tsirara sai dai kayi amma wallahi bazan saka ni aikata zina ba, na gaji wallahi ko kunya baka ji, da girman ka da komai ka ke tozarta ni.
Maryam ga hanya nan ai zaki iya tafiya. Maryam tayi hanyar fita tace, zan fita yanzu, ka yi duk abinda zaka yi. Ba iya posting ba ka yi banner ka manna a ko wanne titi sai me?. Murmushi yayi ta fita a fusace ta shiga mota tana kuka, a lokacin sa™o ya shigo wayar ta buWe abinda ta gani ya saka ta kifa kaii akan sitiyarin motar numfashi ta na neman Waukewa a lokacin.