Sashe 31
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kusa da ita ya zauna ya rufe ta da blanket ya Wora hannun sa fuskar ta, sai kuma ya mi™a kansa inda fuskar ta take ya yi mata kiss a goshi yace, ki yi bacci lafiya, ban da kuka ya faWa yana shafa kanta.
Hasken da wayar sa da take yi a gefe yake gani ya Wauka ganin sunan Huzaifa sai abin ya bashi mamaki, ya kalli agogon wayar yaga goma na dare har ta wuce. Tashi tsaye yayi ya kashe hasken Wakin ya fita don ya kira Huzaifa.
A falo ya kira shi yana Wauka Bebi yace, Huzaifa lafiya?. Huzaifa yace, Bebi daga nan asibiti ne& . Kafin ya kai ™arshe ya katse yace, shine me? Daman akan wannan ka ke kirana kenan?.
Ka tsaya kaji mana, Rumana ce a nan a kwance an kawo ta unconsciously, su Mama gabaWaya suna nan itace tace na kira ka nace kazo kaine ka san ya ciwon nata yake shiyasa na kira ka. I m sorry ba yadda ban yi ba, nace mata akwai wacce zan kira ta kula da ita amma Mama tace kai take so, kuma naga yanayin Rumana Win kamar sai kai Win daman kace mana kamar kana expecting heart attack a tare da ita, zan iya cewa ya zamo gaskiya kuma conditions Win nata is very bad.
Shiru Bebi yayi ya kasa koda motsawa balle yayi magana, abin ya Waure masa kai sosai ya kuma bashi mamaki ya ma rasa abinda zai cewa Huzaifa da yake jiran amsar sa. Huzaifa yace, kayi shiru baka ce komai, Allah ya sani ban so kiran ka ba Adnan saboda darajar yau a gare ka, amma babu yadda zan yi da Mama. Bebi ya numfasa a sanyaye yace, Huzaifa yanzu goma ta wuce fa, da wa zan barta a gidan nan na fito don Allah?. Huzaifa yace, ka bincika ko su Kausar ne, in sha Allah baza ka jima ba zaka dawo.
Bai ce komai ba ya yanke wayar baya son yin wani dogon tunani kar zuciyar sa ta fara faWa masa Mama bata son Manal hakan ya saka shi neman number Kausar da sauri. Tana Wauka yace, kina Ina?. Kausar tace, Muna gidan Yaya, da aka dawo daga gidan Mimi muka taho nan.
Saka hijjab Win ki kizo compound Win gidan gani nan zuwa ya faWa yana yanke wayar ya fita daga falon zuwa gidan Yayan nasa tunda kusa suke.
Mai gadin na ™ofar gidan ganin sa sai ya buWe masa, Kausar ganin sa sai ta ™araso inda yake kawai taga yayi gaba bai ce komai ba, dole ta bi bayan gaban ta sai faWuwa yake dan bata san me ya faru ba.
Sai da suka shiga falon gidan nasa ya kalle ta yace, ki zauna a nan, zan je asibiti yanzu na dawo. In kina jin bacci zaki iya shiga ciki. Mamaki abin ya bawa Kausar da tunanin me zai yi a asibiti kuma, amma yanayin fuskar sa bazai bata damar tambayar sa ba tana gani ya fita ita dai ta zauna falon ita kaWai Allah yaso ta Wauko waya.
Da kayan baccin jikin sa ya wuce asibitin ya manta ma da wanne kaya ne a jikin sa, ko mai gadin asibitin ganin sa a wannan lokacin sa da yayi mamaki, amma bai tambaya ba shi kuma bai ce komai ba ya shiga ciki. Kowa na asibitin kallon sa yake yi da mamakin ganin ango a asibiti a daren angwancin sa, babu wanda ya iya yiwa magana yana gani dai ana kallon sa bai ce komai ba ya wuce ciki. Da Huzaifa suka haWu zai sakko Bebi kuma yana hawa saman yace, Tana Ina?.
Huzaifa yace, tana sama. Saman ya wuce shima ya bi bayan sa. Yana shiga Wakin ya tarar da Mama da Umma da Ammi harda Farida. Bai yiwa kowa magana ba ya wuce inda take kafin ya kalle su yace, Mummy za ku koma waje. Fita suka yi ya tsaya akan Rumana yana yi mata abinda zai taimaka mata don ya tabbatar da ciwon zuciya ya kama ta sosai amma sai an mata gwaji zuwa gobe zai tabbatar.
Suna fitowa daga Wakin Umma ta kalli Mama tace, yanzu Hauwa sai da kika taso yaron nan a daren nan? Ko a ba faWa ba yanayin fuskar sa ya nuna bai ji daWin wannan fitowar ba, kema kin san bazai ki daWin ta ba. Naga Rumana ta samu sau™i ba kamar yadda muka zo ba, akwai likitoci da yawa ba lallai sai shi ba, meyasa lallai sai da kika fito dashi?. In kina yi masa haka zai ga kamar bakya son matar sa fa.
Mama tace, wallahi ban ce yazo saboda wani dalili nawa ba Yaya, kawai naga shine yasan abinda yake damun ta kwana biyun nan da ya bata magani sai kiga ta ware shiyasa nace yazo amma ba da wani nufi ba. Ammi tace, amma na faWa miki Mama bai kamata a fito dashi ba, kowa a nan zai iya bata taimakon gaggawa ba lallai sai shi ba. Dare fa yayi matar sa ita kaWai ce a gida, barin ta babu kowa hatsari ne a yadda duniyar ta lalace.
A lokacin ya fito daga Wakin ya kalle su yace, kuna tsaye a nan ku shiga wannan Wakin mana ya faWa yana nuna musu wata ™ofa da take kusa dasu.
Wucewa yayi ba jima ya sake dawowa ya kuma shiga Wakin da Rumana take ciki, bai jima a ciki ba ya fito ya samu sun shiga Wakin shima ya shiga da sallama suka amsa yace, Ku kwantar da hankalin ku in sha Allah zata samu lafiya, jikin nata yayi sau™i yanzu numfashi nata yana dawowa daidai a hankali, zuwa gobe zata samu lafiya.
Umma tace, Allah ya sa Adnan, sannu an fito da kai a daren nan. Dan murmushi kawai yayi bai ce komai ba ya fita daman bai shigo ba yana daga bakin ™ofa. Wajan Huzaifa ya shiga ya same shi a tsaye da yana tattara kaya da alama tafiya zai yi Huzaifa ya kalle shi yace, ni zan wuce, daman saboda Mama nake zaune a nan.
To sai da safe. Ka bar min nan Win a buWe. Huzaifa ya kalle shi da mamaki yace, a nan zaka kwana ne?. Ya kalle shi shima yace, zan cewa Mummy zan tafi ne?. Huzaifa yace, amma bai kamata ka kwana a nan ba, ka bar yarinya ita kaWai a gida, hatsari ne babba barin ta ita kaWai a sabon gidan da aka tare yau.
Hmmm! Na fika sanin hakan ya faWa yana zama kawai ya dafe kansa dan shima kan nasa ciwo yake yi.
Huzaifa yace, Akwai mutum uku da suke on duty daga nan har safe, me zaka zauna ka yi har safiya Bebi?. Bebi yace, Mummy ta san dasu tace na zo ai ko? Kaga kenan bani da tafiya a yanzu, kaje kawai.
Huzaifa ya fita,shi dai yana zaune ya dafe kansa yana son kiran Kausar yaji ko Manal ta farka amma baya son kiran ta kar yaje tayi bacci ya tashe ta daga bacci ga gajiyar biki da sauran su.
Adnan!. Yaji muryar Mama hakan ya saka ya Wago kai yana kallon inda yaji sautin muryar ta ta ya tashi tsaye yace, Mummy ta farka ne?. Ta ™araso kusa dashi tace, bata farka ba. Yayi murmushi yace, zata samu lafiya in sha Allah Mummy, damuwa ce tayi mata yawa kawai shine ya haifar da hakan, amma in sha Allah zuwa gobe zaki ga kamar ba ita ba.
Mama tace, Allah yasa. Ya amsa da amin yace, ki zauna Mummy ya faWa yana ja mata kujera bata zauna ba tace, kayi ha™uri na fito dakai a daren nan.
Mummy ha™uri kuma? Ya faWa yana kallon ta a sanyaye. Mama tace, eh kayi ha™uri, na san yadda yau take mahimmaci a wajan ka Adnan amma saboda Rumana nace kazo kuma ka tsallake matar da aka kai maka yau ka fito kazo nan ka barta ita kaWai. Ban yi hakan dan lalata maka yau Win ba Adnan, ban yi kuma don bana son Manal ba, Ina son Manal wallahi, kar kaji a ranka ko son ta ne bana yi. don nasan zaka yi tunanin inda Rumana ce a yau a tare da kai bazan ce ka fito ba.
Bebi ya rausayar da kai cikin nauyin abinda tace zai magana tace, kar kace komai nasan baka so fitowar ba kawai babu yadda zaka yi ne saboda ance ni na kira ka, kai kan ka kana son hutawa auren ka aka gama yau kana bu™atar hutu. Na ruWe ne Wazu shiyasa nace Huzaifa kawai ya kira ka, gani nake kamar kai ne kawai maganin matsalar ta na manta akwai wanda zasu bata taimako koda baka nan.
Don Allah Mummy ki daina cewa haka.
Dole nace ai, ga dare yayi ka fito ka bar ´ar mutane ita kaWai a wannan gidan duk saboda baza ka iya tsallake kira na ba. Maza ka koma Allah ya tashe mu lafiya, Allah yayi maka albarka ya baka masu bin ka kamar yadda ka ke bina Adnan.
Yayi murmushin jin daWi yace, Amin Mummy. Mama tace, to maza kaje kaga sha Waya har ta yi, sai da safe ta faWa tana fita yayi sauke ajiyar zuciya, Allah ya sani yaji daWin hakan don ba a son ran sa ya fito ba kawai saboda ita ne. Fita yayi ya hau mota ya koma ya gida tarar da Kausar inda ya barta tana video call da sauran ´an matan ya kalle ta yace, ke bama kya jin bacci?.
Yauwa Yaya ka dawo? Ka mayar dani gidan Yaya don Allah duk suna can. Ya koma da baya yana cewa, muje. Har gidan ya mayar da ita sai da yaga ta shiga sannan ya dawo na sa gidan ya kulle falon ya shiga wajan Manal.