Sashe 48
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke kika jawo! Da baki tura masa ba da bashi dasu ai, Wauka kike soyayya ce shiyasa kike tura masa hotunan tsaraicin ki. Ki yi addu'a Allah yasa a yanzun ma ba video yake miki ba a duk lokacin da kuke aikata zina!" Ya faWa cikin murya mai amo saboda Sacin ran da yake ji a zuciyar sa babu abinda zai hana bai kifa mata maruka masu zafi ba.
Shiru tayi tana kuka mai taSa zuciya, ya sauke numfashi ya ™arasa fridge ya Wauki ruwa ya sha yace, "kar ki damu zan san abinda zan yi, ki je gida kawai." Ta girgiza kai tace, "na gode Bebi" ta faWa tana niyar fita daga falon tana goge fuska, ya bita da kallo kafin yace, "zaki iya tafiya da kan ki?." Ta Waga kai alamun eh ya kulle ido yace, "ki tafi a nutse." Ta Waga kai ta fita ya bita da kallo zuciyar sa na bugawa sosai.
Tunda ta fita ya koma da baya ya zauna bai iya motsawa daga inda yake zaune ba ya dafe kansa yayi shiru ya rasa abinda yake damun zuciyar sa, tunani yake ta wacce hanyar zai bi wajan samun hotunan a wajan Kamal? Ta ina zai bi ya samu hotunan har ya goge su?.
Manal tana daga ciki tana jiyo amon muryar sa yana faWa har mamaki abin ya bata kamar ba da yayar sa yake magana ba, jin shirun yayi yawa sai ta fito falon tana kallon sa. A yanayin da ta ganshi ya saka ta ™arasowa a hankali har yazo inda take, Wago kai yayi a lokacin ya kalle ta, ganin yadda fuskar sa tayi sai ta ja ta tsaya bata ™arasa kusa dashi ba tace, "Akwai abinda yake damun ka?."
Banza yayi mata kamar bai ji ba kafin ya tashi ya bar falon ba tare da ya bata amsa ba. Mugun haushi taji a zuciyar ta, Daman ya aka cika da ita cikin kwanakin nan baka yi mata komai ba ma ran ta ya Saci balle kuma kayi mata?. Bata sake bi ta kansa ba ta share shi itama ta wuce ciki ta cigaba da harkar ta bata sake sauraron sa ba.
BD˜B2P29
Manal har dare bata sake ganin sa ba itama bata neme shi ba dan neman nasa bashi da amfani. tana zaune tana cin indomie Win da mai aikin ta ta dafa mata ya shigo falon da take ya Wauki laptop Win sa bai mata magana ba ya fita itama bata ce masa komai ba. Mummy ce ta kira wayar ta ganin sunan Mummy sai ta Wauka suka gaisa Mummy tace, "Ina Adnan?."
"Yana Waki Mummy."
"Jeki kice masa nace ya kira ni yanzu, ina ta kira baya Wauka."
"To Mummy" ta faWa tana tashi tsaye Mummy ta kashe wayar.
Šakin nasa ta shiga ta same shi a tsaye ya ri™e ™ugu yana kallon sama alamun tunani yake yi tayi sallama ya amsa a ciki ba tare da ya juyo ba tace, "Daman...!" Katse ta yayi yace, "Daman me? Manal bana son magana don Allah ki je." Ranta ya sake Saci tace, "to ka jira kaji abinda zan ce maka mana kafin ka kore mi." Da faWa tayi magana cikin nuna fusatar da take ciki hakan ya saka shi kallon ta yace, "bazan ji abinda zaki ce Win ba, ki fita ki bani waje nace ko?."
Ranta ya sake Saci sosai tace, "Daman ba zama nazo yi ba, aiko ni akayi tunda baka bu™atar ji ka huta." Tana faWar hakan ta fita rai a Sace ba tare da ta faWi aiken Mummyn ba, ya bita da kallo cikin ™unar rai da zallan mamakin ta. Lallai ma shi take yiwa tsawa har haka kamar wani sa'an ta? Lallai ta samu sake da yawa, ya sakar mata fuska amma zai yi maganin matsalar.
Waya ya Wauka da key Win mota ya fita daga Wakin zuwa waje, mota ya yau ya bar gidan kai tsaye unguwar su ya shiga bai ma tsaya a ™ofar gidan su ba ™ofar gidan ma™ocin su ya tsaya ya danna horn, mai gadin ya buWe ™ofar gate Win ganin motae Adnan sai ya ™araso yace, "Allah dai ya biya Adnan, yau kai ne a gidan namu, wallahi ka ™i gayyataa gidan amarya."
Bebi yace, "kana ji? Magana nazo mu yi."
"Ahh ai ko yaushe ni mai baka haWin kai ne Oga. Kai ne fa ka yi belina da lakwaye suka dafe ni." Bebi yace, "wayar wani nake so a ™wato min." Yayi dariya yace, "a farWe cikin sa a wajan karSar wayar ko hannun sa ka ke so a cire?."
"Bana so ayi masa komai, wayar hannun sa kawai nake da bu™ata da gaggawa."
Wanda yake amsa sunan Wan ™aura yace, "an gama Oga, a ina yake?." Bebi ya bashi address Win Kamal da number wayar sa da hoton sa da komai sannan yace, "an gama Oga, in kaga bamu karSi wayar nan ba to ka tabbatar da bai fito ba, Amma indai ya fito idona idon sa wallahi ba rabon sa bace." Bebi yace, "kar kayi masa komai, ka karSa kawai ka wuce."
"An gama Oga, amma in yazo da gardama ko yatsa biyu ne zamu datse."
"A'a ban ce ba, kayi abinda nace kawai."
"An gama." Bebi yace, "zaka ji alert." Yayi dariya yace, "sai da kai oga" Bebi ya kulle glass Win motar ya ja motar ya tafi.
Sai da ya shiga wajan Mummy dan yaga kiran da tayi masa kafin ya wuce gida. Lokacin da ya shiga gida ya tarar Manal har tayi bacci a kan kujera, ya tsaya yana kallon ta kamar ya shiga da ita ciki sai kuma kawai ya share ya fita.
Shi kam kasa baccin yayi tunani sun masa yawa sai kai kawo yake ya rasa abinda yake masa daWi a zuciyar sa, bashi ya aikata zina ba amma shi yake jin zafin ta a zuciyar sa saboda zallar tsanar da yayi mata. Mahaifi na aikata zina, ga Yayar sa Maryam ga Lubna da aka yiwa fyaWe. Yana wannan tunanin bacci ya Wauke shi ko Wakin bai samu ya shiga ba.
Washe gari bai tashi da wuri ba ta kuma tashe shi ba tayi abinda zata yi a gidan ta fita daga gidan da niyar zuwa makaranta. Ko da ya tashi bai ganta ba yaga dai har abinci ta ajjiye an gyara ko ina na gidan.
Wayar ta yake kira ta Wauka yace, "kina ina?." Manal tace, "naje school z'a yi practical yau."
"Waye ya tafi kai ki?."
"Mai kuWi ne." Yayi shiru hakan ya saka tace, "daga nan zan je wajan Mama."
"A gaishe ta" ya faWa yana yanke wayar itama ta kashe.
Bayan ™arfe huWu suka tashi ta ya ajjiye ta gidan Mama tace bayan i'sha yazo ya Wauke ta. Mama na zaune taga ta shigo a guje ta shiga banWaki tayi fitsari ta fito Mama ta bita da kallo tace, "ke sallamar taki kenan?." Manal ta zauna tace, "wallahi fitsari ne kamar ya zubo da™yar na shigo gidan nan."
Mama tayi shiru Manal ta gaishe ta ta amsa tana kallon ta kafin tace, "Daga ina kike haka?."
"Naje school ne mun yi practical yau." Mama tace, "yau kin iya zuwa kenan?." Manal tace, "da™yar ba, daurewa kawai nake yi saboda kin ce na dinga daurewa kar ayi asarar kuWi Allah da bazan je ba. Yau Win ma facemask biyu na saka bayan na shafa musu humra. Kuma kinga online nake lectures kawai practical Win ne sai naje."
Mama tace, "ai gwara ki je abinda kike so ne, wannan yanayin da kike ji na Wan lokaci ne." Manal tace, "na Wan lokaci, shima haka yake cewa. To me ya kawo min hakan? Anya ba wata cutar ce ta hana ni period ba kuma ta saka min wannan ciwon?." Mama tayi tsaki ta kalle ta tace, "ke wai ina ilimin ki da wayon ki ya tafi ne Manal? Ke yanzu sai an zaunar dake an miki bayanin ciki ne dake?."
Manal gaban ta ya faWi harda dafe ™irji tace, "Wai Mama da gaske cikin ne?."
Ta harare ta tace, "To da kan ki ne?." Manal ta wara idanu tace, "amma ban sani ba."
"Ya faWa miki kin ™i yarda shiyasa ya ™yale ki a hakan, nima da farko ai cemin kika yi ke baki da wani ciki. Ki nutsu ki raini abinda yake cikin ki bana son wannan shirmen naki. Ki san yanzu kin girma kin kusa zama uwa, wanne jini ne zai kai yanzu bai zo ba kuma kina zaune babu wanda ya kai ki asibiti?."
Hawaye ta fara yi Mama tace, "ke bana son shirme? Meye na kukan?." Manal ta kasa magana kunyar Maman ta haWe mata da takaicin samun ciki da wuri har haka. Ta kalli Mama tace, "Mama samun cikin yayi kusa, har yaushe aka yi auren da za a ce ina da ciki?." Mama ta harare ta tare da yin tsaki tace, "sai yanzu kika san da hakan kenan?. kuma Allah ne ya baki, wasu shekarar su nawa a gidan mijin suna son haihuwar Allah bai basu ba?, Ke gashi daga auren ki ya miki kyauta shine kike kuka?."
Manal bata sake magana ba ta tashi ta shiga Wakin Mama ba jimawa ta fito Mama tace, "fitsarin kika sake yi?." Ta Waga kai alamun eh Mama tace, "Anya sugar ki bai hau ba?." Manal ta turo baki ta zauna tace, "ban sani ba kwana biyu ba'a duba ba, ni haushi ma yake bani." Mama tace, "mijin naki?."
"Shi fa Mama, wallahi sai naji kamar na masa dukan tsiya, duk shine ya jawo min." Mama tayi dariya ta girgiza kai jin wai shine ya jawo mata, kamar ba da haWin kanta aka yi cikin ba. Kallon ta Mama tayi ta sake girgiza kai tana maimaita Manal da ciki a zuciyar ta.
Waya aka yi mata ta Wauka jin tana salati yaja hankalin Mama tana gamawa tace, "lafiya?." Manal tace, "Yaya Maryam, Yayar sa ce tayi hatsari yanzu haka tana asibiti."