Sashe 32
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kwance kasancewar da duhu baya hango ta sai da ya ™arasa ya zauna kusa da ita ya taSa goshin ta yaji babu zafin alamun zazzaSin ya sauka, ya sauke ajiyar zuciya cikin jin daWi babu zazzaSin. Juyi tayi sai cikin baccin yaji tace, Mama kina Ina?. Gefen nata ya koma ya kwanta, ya Wauke ta gabaWaya daga kan katifar ya dawo da ita jikin sa, ta kuwa ri™e shi dan ita ta Wauka Mama ce, ta Murmushi yayi yana jinjina qauna tsakanin Mama da Manal a haka bacci mai dadi ya dauke shi.
Sai da gari yayi haske sannan ya farka da sauri ya kalli agogo yaga shida na safe ya kalli Manal da take jikin sa har lokacin bacci take yi ya janye ta ya tashi ya shiga banWaki bai jima sosai ba ya fito ya dawo gefen ta ya zauna ruwan hannun sa ya shafa mata a fuska yace, partner tashi lokacin sallah ya wuce.
BuWe ido tayi suka haWa ido sai a lokacin ta tuna a inda ta kwana, kunyar sa taji lokaci Waya ganin gefen ta a yamutse da alama a nan ya kwana shima ta saka hannu ta kulle fuska yace, ki fara tashi ki yi alwala komai ma ya biyo baya. Tashi zaune tayi kanta na sarawa har lokacin akwai sauran ciwon kai, ganin ta dafe kan yace, ciwo ko?. Ta Waga kai yace, Sannu, taso ki yi alwala in kika yi sallah kika sake yin bacci zaki ji daWi, zo mu je ya faWa yana ri™e hannun ta ta tashi tsaye, har bakin banWakin ya kai ta yace, ki yi sauri ina jiran ki mu yi sallah.
Bata yi magana ba ta shiga ya dawo yana tunanin inda zai samo hijjabi, ya fita zuwa Wakin da aka jera kayan ta wanda yake kusa da wanda suke. A nan ya samu hijjabi guda Waya na roba mai Wan girma ya dawo Wakin a lokacin ta fito ta tako a hankali, yana kallon ta tun daga farcen ™afar ta har kanta da yake buWe ya bata hijjabin ta karSa ta saka ya tayar da sallar ta bi bayan sa.
Bayan sun idar ne ya juyo ya kalle ta yaga tana kallon waje Waya sai kuma ta kalle shi tace, Ina kwana. Bai amsa ba kallon ta yake yi kafin yace, ba lafiya lau ba, ta yaya zan kwana lafiya lau bayan baki kwana lafiya ba?. Murmushi tayi kaWan tana wasa da hijjabin yace, tashi mu je ki kwanta ciwon kan zai daina.
Ta zauna a gefen gadon ya kalle ta yace, ki cire hijjabin. Ta girgiza kai alamun a a ya zare shi da kansa tana zaune tana kallon ikon Allah yace, kwanta ki huta, naji jikin ki da zafi har yanzu. Kashe hasken Wakin yayi ya koma kamar dare babu ta inda haske yake shigowa Wakin ya dawo kusa da yace, ki kwanta mana.
In bani da lafiya bana iya bacci, in na kwanta ma bazan iya ba. Ya kalle ta yace, zaki iya. Ta kwanta saboda kar ta yi masa musu amma ita tasan in bata da lafiya a jikin Mama kawai take bacci, jiyan ma bata yi wani bacci ba sai da tayi mafarkin tana jikin Mama sannan bacci ya Wauke ta.
Bata san ya kwanta ba sai da taji ya jawo ta jikin sa a kunnen ta yace, bakya iya bacci sai a jikin Mama ko? Daga yanzu zaki dinga yi a jikin mijin ki ya faWa yana saka hannu ya zare ribbon Win kanta da ya fara tujewa. Tayi shiru tana jikin sa bata ce komai ba, bata san ya akayi ya san wannan sirrin nata ba da dai ita bata faWa masa ba. Hannun sa taji a bayan ta ta Wan yi baya zata sauka daga jikin sa ya ri™e ta bai ce komai ba dole ta koma ta kwanta a haka baccin ya Wauke ta.
BD˜B2P19
*12:00pm*
Sai a lokacin Bebi ya tashi ya kalli Manal da take jikin sa tana bacci hankali kwance yayi murmushi yana kallon ta cikin farin ciki, kamar a mafarki wai shine da Manal a kwance a waje Waya matsayin mata da miji. Hannu sa ya Wora a kan fuskar ta ya gyara mata gashin kanta a zuciyar sa yana tabbatar da hasken da ake cewa tana dashi.
Janye ta yayi ya tashi ya shiga banWaki yayi wanka ya fito har lokacin bacci take ya shirya ya fita zuwa falo. Sai a sannan ya duba wayar sa yaga kiran wayar Yayan sa tun goma na safe, hakan ya saka ya kira shi ya Wauka suka gaisa yake cewa, "Daman Hadiza ce take waya an aiko da abinci amma baka Wauka ba, amma tace an ajjiye a nan bakin ™ofar falon."
Bebi yace, "Allah sarki! An gode sosai." Daga nan ya yanke wayar ya buWe kofar yaga food flakas da aka ajjiye ya shiga dasu ya ajjiye akan dining. Kiran sallah yaji sai ya fita zuwa masallacin da yake layin don yin sallar azahar.
Lokacin da ya dawo a kan gadon ya same ta a zaune ta ri™e kai da alama tashin ta kenan, a hankali ya tako yana kallon ta ya shigo ya zauna kusa da ita yace, "Amarya ciwon kan ne?." Šan yatsine fuska tayi tace, "ba sosai ba." Ta kalli agogo ganin lokacin sallah yayi ta sauke numfashi tace, "wayata nake nema."
"Tana falo" ya faWa a daidai kunnen ta hakan ya saka ta kalle shi suka haWa ido sai ya Waga mata gira Waya ta sunkuyar da kai cikin jin kunya.
Kallon ta yake yi cike da so da ™auna da tsantsar shau™i kafin ya ri™o fuskar ta ta ya juyo da ita yana kallo amma bai ce komai ba, motsawa tayi daga inda take tayi tace, "wanka nake so nayi sannan nayi sallah."
"Bismillah."
"Ba a nan ba, a Waya Wakin."
Tashi tsaye yayi yace, "muje na raka ki?." Hannun sa ta kalla da ya mi™o mata, bata mi™a masa nata ba sai taga ya ri™o nata hannun ya ja ta ta tashi tsaye tace, "washhh."
"Sannu, in kika yi wanka kika ci abinci zaki daina ji." Har Wakin ya kai ta dan baya son ya saka tayi wankan a wancan Wakin saboda kar ta firigce, ta kalli Wakin da suka shiga yayi mata kyau sosai ganin hoton da aka kafa a Wakin sai ta kalle shi suka haWa ido yace, "na raka ki bathroom Win ne?."
Ta girgiza kai bata ce komai ba ta wuce ta shiga banWakin shi kuma ya fita yana kiran waya.
Ya jima bai koma ba har tayi wanka ta fito ta saka kaya a inda Mubeena tace ta ajjiye mata ta shirya cikin atamfa doguwar riga, ta saka babban mayafi tayi sallah. Bayan ta idar ta Wauki Wankwali bata Waura Wankwali ba yana hannun ta ya shigo. Ta kalle shi shima ita yake kallo tayi masa kyau sosai dan kwaliyyar atamfa na burge shi sosai. Daf da ita yazo yana kallon idanun ta sai ta sauke nata ™asa ta Wan kulle ido ta buWe ta lura yana son kallon idon ta.
Hannun ta ya jawo ya rugunme ta a jikin sa ya zagaya da hannun sa bayan ta ya ri™e ta sosai, a kunnen ta yace, "First hug, halal hug" ya faWa murya a tausashe cikin salon soyayya. Tana kwance a jikin sa ta lumshe ido, ™hamshin sa da bashi da hayaniya take ji a hancin ta, abin mamaki yake bata wai itace tayi aure sai taga kamar a mafarki.
Šago da ita yayi daga jikin sa ya Wago fuskar ta a hankali ya matso da fuskar sa daf da ta ta yace, "the most smallest and shining lips" ya faWa yana kai bakin sa kusa da nata, sai ta runtse ido yayi murmushi ya Wora nashi a kan nata yayi mata kiss mai zafi, in less than two seconds ya Wauke bakin sa yana kallon ta yace, "na jima Ina craving Win shi, but now it's mine" ya faWa yana shafa lips Win da hannun sa a hankali yana kallon fuskar ta.
A goshi ya sake yi mata kiss hakan ya saka ta komawa jikin sa ta kwanta ta ri™e shi sosai saboda kunyar sa take ji kamar ™asa ta buWe ta shiga. Ri™e ta shima yayi yana jijjiga su dukkan su yace, "I love you so much my life partner, I so much love you, zan kuma nuna miki you're the one and only."
Murmushi tayi tana jikin sa tana jin daWin abinda yake cewa har zuciyar ta, janye jikin ta tayi ta Wan ja baya tana mamakin sa tace, "ina wayata?." Mi™a mata wayar yayi sai ta koma gefen gadon ta ajjiye Wankwalin a kan gadon ba tare da ta Waura ba tana danna wayar burin ta kawai ta kira Mama. Zama yayi a kan gadon kusa da ita yana kallon ta a lokacin da aka Wauki wayar tace, "Mama!" Sai ga hawaye sharrr sun sakko mata.
Daga can Sangaren Mama tace, "Ke kuma sallamar taki kenan Manal?." Manal tace, "Mama Ina kwana" muryar ta rawa take sosai tana kuka ganin hakan sai ya ri™o hannun ta ya jawo ta ya mata mazauni a jikin sa, ya saka hannu yana share mata hawayen yana ji Mama tana cewa, "Ke kinga matsalata dake, haka kika kwana kina masa wannan banzan kukan naki ko? Mutuwa nayi?. Tun jiya ki ke kuka da safe har yanzu ko?."
Jin bata yi magana ba sai kukan da take yi sai Mama ta tausasa murya tace, "Ban da abin ki Manali meye na kukan? Ni Ina nan Ina farin ciki Manalina yau ta wayi gari a gidan miji ke kina can kuka? Haba takwara ta meyasa kike haka?."
Manal muryar na rawa sosai tace, "Mama Ina kewar ki, ni gida zan dawo, dake kawai nake so na zauna kawai. Mama bazan iya ha™ura na zauna ba, ki yi ha™uri." Mama tace, "ha™uri ya zama dole Manal, ni nasan kaf duniya babu mai son farin cikina kamar ki haka ne ko?."
Kamar tana gaban ta ta Waga kai tace, "Haka ne Mama."