Sashe 45
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Huzaifa yayi murmushi yace, "haba dai, kar ki damu babu komai ai an zama Waya." Ta kalli Bebi da yake kallon ta tace, "ka taya ni yi masa godiya." Huzaifa yace, "indai wannan ne ashe zan bushe in dai godiya zai min, kar ki damu kawai" ya faWa yana dariya suka fita ita kuma ta koma ciki.
Ajiyar zuciya yayi ya kulle ido ya buWe yana jin zuciyar sa babu daWi ko kaWan. A nan yake zaune yafi awa Waya a wajan ba tare da yana yin komai ba sai aikin tunani, sai da ya gaji sannan ya tashi ya shiga Wakin sa yayi wanka ya canja kaya a lokacin ™arfe goma na dare ya fito ya shiga Wakin ta. A kwance ya same ta amma ba bacci take ba tayi shiru da alamun tunanin take itama, ya shiga da sallama ya zauna a inda take kwance yace, "Partner babu abinci ne?."
Tashi zaune tayi tana yatsine fuska tace, "ban yi ba, in nayi baka ci sai ai ta asara shiyasa ban dafa ba. Amma bara naje na dafa maka yanzu" ta faWa zata tashi ya zaunar da ita yace, "bar shi kawai, ya naji jikin ki da zafi?" Ya faWa yana taSa wuyan ta.
"Mara ta ce take ciwo tun jiya." Ya kalle ta sosai yace, "shine baki faWa min ba?."
"Ban ga fuskar da zan faWa maka ba." Wani iri yaji a jikin sa na rashin kyautawa jin abinda tace kuma ya san haka ne amma sai yace, "wannan ba hujja bace Manal, ko a wanne yanayi nake in akwai abinda yake damun ki ki sanar dani zan nema miki lafiya. kar ki sake wannan kuskuren." Ta Waga kai alamun to. Ya kalle ta yana nazarin ta kafin ya saka hannun sa a rigar jikin ta yana shafa ™asan cikin ta a hankali yace, "sosai ki ke jin ciwon?."
Ta girgiza kai tace, "a'a ba sosai ba." Kallon ta yayi na wani lokaci kafin ya Wan saki fuska da niyar kawar da komai a ransa yace, "kodai-kodai?." Manal tace, "kodai me?." Yayi murmushi wanda tunda abin ya faru bai yi ba yace, "ko dai na baki baby mana, yanayin ki ya gwada kamar kina da shigar ciki fa Manal."
Manal ta wara ido tace, "ciki? A'a ni bani da komai kasan daman ina ciwon nan, last month ma nayi." Hannun sa ya saka a rigar ta yana shafa cikin a hankali yace, "wannan ba irin wancan bane, wannan na musamman ne. Allah kina da ciki in zan iya tunawa bazai wuce two weeks ba, dan ranar ni kaina nasan da™yar ba a samu rabo ba saboda....." sai yayi shiru ya jawo kunnen ta ya faWa mata abinda zai ce tayi dariya tana Soye fuskar ta a jikin sa, yayi dariya shima yace, "Allah kuwa, kinga kenan kina da cikin kwana sha huWu da ´an awanni, dan in lissafi za'a yi zan iya faWa miki lokacin da aka same shi."
Manal tace, "ni bani da komai, daga aure ´an kwanaki sai kace ina da ciki? Haba kamar daman cikin nazo nayi?." Dariya ta bashi sosai yayi dariya yana kallon ta yace, "to daman ai shi kika zo yi, kowa yasan zaki yi ciki ki haihu. Kuma kin san masu irin ciwon ki suna jimawa basu Wauki ciki ba, ke gashi Allah ya baki cikin sau™i."
"Aa nidai ka daina faWar haka bani da komai, kawai sai aji ina da ciki daga yin aure? Ni dai a'a." Yayi dariya yace, "Shikenan na bar miki musun ki, Amma zan tabbatar miki da kina da cikina Manal" ya faWa yana janye ta daga jikin sa ya Waga rigar ta yayi mata kiss a cikin.
"Waye yake miki allura in kina ciwon nan da kina gida?."
"Surayya ce, ta karanta community nursing yanzu haka aiki take yi."
"Ma sha Allah, duk sun yi miki yawo." Bata ce komai ba tayi shiru tana jin yadda yake murza fatar cikin ta a hankali.
"Manal in da gaske kina da ciki zan yi alfahari da hakan, ina so naga jinina Manal, ina so a nuna yaro ko yarinya ace wannan Wan Adnan ne. Manal bani da abinda zan saka miki dashi sai addu'a da kuma tsantsar soyayya."
Manal tace, "ka bari cikin ya samu in yaso sai kayi wannan maganar, ni bani da wani ciki ka daina cewa zaka yi alfahari" ta faWa tana turo baki gaba, ya kalle ta yana ´ar dariya ganin da gaske dai bata son yin ciki a wannan lokacin, ya kama bakin ta da hannun sa yan shafawa a hankali yace, "to bara mu samar dashi yanzun nan, tunda kin ce babu bara na baki a huta, ni da wuri nake so ki haihu dan na tabbatarwa da mutane ni ba rago ba ne, ni jarumi ni" ya faWa yana matso da fuskar sa kusa da ta ta.
"A'a ni bana so" ta faWa tana yin baya ta kwanta ya biyo bayan ta yana cewa, "ni ina so" ya faWa yana hana ta magana dan so yake ya tabbatar mata da komai ya wuce duk da ya san bazai wuce ba a zuciyar ta da ta sa zuciyar ba.
BD˜B2P27
Mubeena suna zaune da Bily suna tattaunawa akan abinda ya shafe su, Bily ta taSo Mubeena tace, "Kamar wasa Manal tayi aure abin ta ta bar mu, yaushe zamu je gidan ta?." Mubeena ta taSe baki tace, "tunda aka yi bikin ta sau biyu naje, Shima shegiya takurar ta ce ta kaini, ko yaushe in muka yi waya maganar ta Waya Yaya yaushe zaki zo. Shiyasa naje ba don nayi niya ba."
"Ke kuwa meyasa? Kece kawai ´ar uwar ta wacce take da ita a duniya, in baki je gidan ta ba waye zai je?."
"Wallahi mijin ta ne sam Allah bai haWa jinina dashi ba, haka kawai bai min ba."
"Meyasa bai yi miki ba?."
"Haka kawai wallahi, sai naga kamar na san shi a wani waje."
Bily tayi dariya tace, "kin taSa ganin sa ai,Ina ranar da ku ka haWu da wannan shegen Alhajin?." Mubeena ta Waga kai tace, "eh."
"Ina wani wanda ya wuce mu har nake ce miki ga wani handsome? Har kika ce ke bai miki ba saboda ba fari bane?."
Mubeena ta dafe kai tace, "haba, nidai na san na taSa ganin fuskar sa wallahi, ashe a nan na san shi." Bily tace, "a nan kika gan shi dai ba kika san shi ba, me ya haWa ki dashi da zaki san shi?."
"Bayan nan na sake ganin sa, in ma bashi bane to naga mai kama dashi."
Bily tace, "Ke kuwa ai daga yanayin sa zai yi kirki, Meyasa bai miki ba?."
"Haka kawai, ke ni ba wannan ba, so nake na gano asalin wacece Maman mu wallahi." Bily tace, "Meyasa ki ke so ki sani wai?."
"Saboda ina so na san asalin mu, Wacece Mama da take da kadarar sama da naira miliyan Wari iya waje Waya kawai?, ki duba gidan Manal fa ke baza ki ce ba ´ar babban mai kuWi bace, ki kalli kayan da aka zuba mata bayan nan aka kai ta da gara. Ke wallahi Mama ba ™aramin mai kuWi ne ya haife ta, duk abinda aka yi fa da kuWin ta ne, nima aka siya min nawa. Gaskiya ina so na nemo ko dan na san wacece ita."
Zata yi magana aka kira ta a waya ta kalli wayar tayi tsaki tace, "sabuwar lamba, ko waye ya san ni da wannan sim card Win ma oho" ta faWa tana Wauka ta saka wayar a speaker.
"Mubeena na sha wahala kafin na samu number ki, na samo gidan ku number ki ce yayi min wahala samu, gashi bana so nazo gidan ku ba tare da mun yi magana dake ba." Mubeena ta kalli Bily gaban ta ya faWi sosai tace, "waye yake magana?."
"Na san kin gane mai magana
"me zaka yi da number ta har da ka kira ni?."
"Alkhairi mana Mubeena, ina so mu yi magana don Allah ki bani dama."
"Har abada babu wata dama da zan sake baka, na tsane ka tsana mai muni ma kuwa, in kana tunanin zan saurare ka ma ka daina domin wallahi ko sunan ka bana so naji na faWa. Nayi gaggawar goge lambar ta daga wayar ka dan babu amfanin da zata yi maka."
"Kar ki kashe don Allah Mubeena, a wannan karon da alkhairi nazo, auren ki nake so nayi wallahi, in kin bani dama ina zo zan so gidan ku ayi maganar auren." Mubeena tace, "kar kayi wannan gangancin, kar ka fara dan wallahi bazan saurare ka ba, kaje ka samu ´an iska irin ka dan ni ba ´ar iska bace, tsakanina dakai kuma Allah ya isa abinda kayi min sai an yiwa ´ar da ka haifa" tana faWa ta yanke wayar tana kallon Bily.
Bily tace, "gwara da kika masa haka, wannan mutumin Wan iska ne wallahi, Wato ya bi ta wancan hanyar kin ™i bashi haWin kai shine yanzu yazo da maganar aure, aure ko auren sha'awa?." Mubeena tace, "wallahi lokaci Waya na tsane shi a raina, da ina son sa a zuciyata tunda nake addu'a yanzu tsatson sa ma bana son su balle shi."
"Ke dai Allah ya kiyaye mu daga sharrin su." Suka amsa da amin suka cigaba da hirar su.
****** Manal da Bebi zaman su ya dawo kamar da ya manta da abinda tace a zahiri amma a baWini ya kasa cire abin a zuciyar sa, yayi ™o™ari ya ware ya cigaba da harkokin sa kamar ba shi ba. Sai dai a kullum cikiin yiwa mahaifin sa addu'a yake, Allah ya kawo sanadin da mahaifin sa zai shiryu ya daina neman matan waje.
A satin Manal zata fara zuwa Culinary school ya samu driver da zai dinga kai ta duk da ta nace akan ta ita yace bata iya sosai ba sai hannun ta ya faWa zata fara ja. A satin ta fara zuwa daga ™arfe sha biyu na rana zuwa karfe huWu na yamma an tashi.