Sashe 29
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An shiga satin biki ya a lokacin ya Wauki hutu a wajan aiki yana shirye shirye, gidan amarya Manal an gama haWa komai, an zuba kaya na alfarma, babu Wakin da ba'a zuba mata kaya na ´an gayu ba. Ko ita Mimi baza ta faWawa Manal kaya masu kyau da tsada ba, dan an kashe kuWi an ™awata mata gidan komai yayi yadda ake so.
Ranar tuesday aka fara da event Win Mimi aka yi ™auyawa day, ranar wednesday aka shirya na Manal a gidan Anty Khadija Yayar Surayya, da yake babban gida ne akayi decoration mai kyau wajan yayi kyau sosai kamar bikin wata babbar mai kuWin.
Shigar atamfa Manal tayi Winkin doguwar riga aka yi mata mayafi mai adon atamfar a jiki, ba wata gayya sosai sai tarin ™awaye ´an makaranta dan ™awaye. Mubeena ma sun fi yawa a wajan. Abin yayi kyau sosai an yi hotuna da video yanayin fuskar Manal da yake da kyau nan da nan event Win ya fara trending a social media.
Washe gari Manal babu abinda suke yi kamun Mimi akayi ita tana gida kamar ba biki ake a gidan ba babu wasu mutane balle ace da ´an mata wanda zasu kwana kamar yadda aka saba. Mama ta kalli Manal Win da tayi shiru tana kallon wani wajan daban tace, "ke tunanin me kike yi ne?, tun Wazu nake miki magana amma bama kya jin abinda nake cewa, me yake damun ki?."
Ta kalli Maman kamar zata yi magana sai ta fasa kawai sai ta fara kuka ta kwanta a jikin Mama tana kuka sosai, sai ta raunana zuciyar Maman amma bata yi kuka ba ta dinga rarrashin cikin kalamai masu daWi har ta samu ta daina kukan ta Wago ta dafa jikin ta tace, "ko kefa Manali na, Ina Yayar ki? Baza su je bikin ™anwar ta sa ba?."
Manal tace, "Wai baza su je ba." Mama tace, "sun huta, tashi kije ki huta yau ce fa kawai ranar hutun naki." Manal ta koma jikin Mmaan ta kwanta sai ta ™yale ta tayi shiru tana tuno lokacin nata auren da irin abubuwa da suka faru. Itama Manal mamaki take wai da gaske auren ta ake yi, abin ganin sa take kamar a mafarki musamman in aka ganta akace amarya sai taji wani iri.
Ranar friday bayan sallar juma'a a babban masallacin cikin gari aka Waura auren Mimi da Tahir, a masallacin Murtala da yake zoo roaf aka Waura auren Adnan da Manal. Šaurin auren ya tara mutane sosai manya, gwanoni na garuruwa sun zo an yi damu, an cika sosai daga nan wani babban event center aka wuce akayi reception wanda Daddy ya haWa a madadin Abba da baya ™asar.
Bayan an tashi daga taron reception ne ango da abokan sa Hamza da Huzaifa da wasu guda aka tafi gidan su Manal domin yin hotuna kamar yadda aka saba yi.
Manal tana gidan su Surayya kasnacewar babba ne shi sosai tana zaune cikin jan lace da mayafi, yayi mata kyau sosai an mata Wauri an ja shi baya kaWan ba™in tashin ta ya bayyana ta gaba. Bata yi make up ba amma in ka kalle ta sai ka sake kallo saboda yadda tayi kyau sosai kamar a sace ta a gudu. Bata ma san sun shigo gidan ba sai da taji hayaniya a gidan da zuwan Mubeena tana ce mata ga ango nan haka kawai sai gaban ta ya faWi sosai hawaye suna ciko mata idanun ta.
Tana nan zaune bata motsa ba gaban ta yana faWuwa taji an tsaya a a kusa da ita, hawayen da suke idanun ta suka sakko kan kuncin ta, kukan na ™aruwa a hankali har ya kai ga shi da yake kusa da ita yana jin sautin sa. Bebi yana tsaye yana kallon ta yana murmushi kafin ya zauna a kusa da ita, ya riko hannun ta duka biyun a a karo na farko tun fara soyayyar su ya mi™ar da ita tsaye yana kallon fuskar ta ita kuma tana sunkuyar da kai ™asa tana kuka.
Hankici ya Wauko a aljihun sa ya saka yana goge mata idon ta a hankali yana cewa, "kuka ba naki bane Manal, we're married now, ni mijin ki ne ke matata ce, so ki ajjiye kukan zuwa anjima in aka kawo min ke zan san yadda zanyi dashi."
Hotuna kawai ake musu ana ta yaba dacewar su da kuma nutsuwar angon dan bashi da rawar kai kamar wasu angwayen. Kasancewar akwai dinner a gaggauce aka bar gidan don ta shirya shima ya shirya.
A can gidan su Adnan ma Sangaren Mimi haka ne ya faru, anyi hotuna duk da gidan babu mutane sosai kasancewar sai asabar Mama zata yi yinin ta. Bayan tafiyar ango da abokan sa aka fara shirye-shirye dinner gagaruma wacce aka shirya a daren ranar juma'a. make up artist duk sun zo aka fara yi ko wacce da wacce zata yi mata.
Rumana na zaune tunda ta tabbatar an Waura auren Manal da Adnan take cikin wani yanayin mara daWin gani, zafi zuciyar ta take yi ga jikin ta yayi mugun zafi har in ka kalli idon ta zaka iya gane bata jin daWi. Mama ce ta shigo ita da Umma ganin ta zaune Mama tace, "Rumana baza ki make up Win ba?." Kallon Mama tayi Mama ganin yanayin ta tace, "innalillahi! Rumana lafiya?."
Rumana ta nuna ™irjin ta tace, "Zafi yake min Mama." Mama ta zauna kusa da ita tace, "Subahanallahi! Tun yaushe?." Kai take girgizawa sai kuka da ta fara a lokacin, ta rungume Mama jin yadda jikin ta ya sake yin zafi hankalin Mama ya tashi sosai tace, "Ina waya ta na kira Bebi?."
Kausar ce ta shigo a lokacin Mmaa tace, "Kausar kira min yayan ku yanzu a waya da gaggaawa, kice nace yazo." Kausar ta Wan yi turus jin abinda Maman tace amma ba yadda zata yi ta kira shi bai Wauka ba ta faWawa Maman. Mama tace, "kira shi da wayata." Umma da take tsaye tace, "Ina maganin ta? Tunda kin ce min tana shan magani shi ya kamata ace ta sha ai, shi da yake cikin jama'a yanzu Ina shi Ina zuwa nan?."
Rumana ta nuna maganin a gefe aka bata ta sha tana jikin Mama har lokacin, Mama ta kalli Umma itama ita take kallo a lokacin Ammi ta shigo tana neman Mama, ganin halin da Rumana ta ciki sai kawai ta fita. Rumana na jikin Mama a kwance har tayi bacci sannan suka fita.
Manal ma da lafiya ciwon kai ta wuni dan ta tace ta fasa zuwa dinner Win su Mubeena ne suke bata ™arfin guiwa, a haka aka tafi wajan mai make up akayi makeup mai kyau ta shirya cikin gown brown colour, an mata Wauri wanda ya kwanta aka Wora mayafi dogo a kan Waurin, tayi kyau sosai kamar ka Wauke Manal saboda kyau. Duk Mubeena ce take tsara komai dan itace ta san harkar ´an gayu, ai kam Manal tayi kyau baza ka ce ita bace duk da bata da walwala, fuskar nan mai yawan murmushi babu murmushin.
Sai bayan i'sha ango yazo Waukar amarya a tafi dinner, Bebi ya yaba da kyaun da Manal tayi, bai taSa ganin ta a shigar da ya ganta ba hakan ya saka tayi masa kyau sosai fiye da tunanin sa. A haka aka fara dinner aka fara gabatarwa cikin tsari wanda ya burge kowa, kai da kaga wajan ma da abinda aka tanadar kasan naira tayi kuka.
Kowa yabon kyaun Manal yake musamman in aka ga Mubeena akace Yayar ta ce sai mutane suce anya ba halfcast bane saboda kyau?. Duk wani abu da ake yi na Maman amarya Maman su Surayya ce take yi, tayi kara sosai tayi li™i kamar itace Maman nata da gaske. A haka aka yi dinner aka gama kowa yaga dai a ranar Manal wanda basu san ta bama sun santa.
Washe gari Asabar ranar za'a kai amarya Manal, tun safe take kuka tayi gaji ta huta ta cigaba. Fuskar ta tayi ja musamman hancin ta, kana kallon ta ka san kuka tayi ko take yi. Sosai kanta yayi mugun zafi zazzaSi ma ya rufe ta saboda tsabar kuka, babu abinda take hangowa sai rabuwa da Maman ta a daren ranar.
Ana ta hidimar yini ana ci ana sha abinci sai wanda ka ke so, kowa mamaki yake yi ganin bajintar da ake yi dan sa guda aka yanka a bikin, shiyasa kowa da nama yamke cin abinci. Gidan Baba kam babu su a hidimar, suna daga gefe suna gulma da yaran su, ba dan Baban bama da baza su zauna ba dan a duniya basu ga abinda Mama zata yi so sota ba.
Tun bayan la'asar aka fara yiwa Manal nasiha tafiya gidan miji tana kuka, ji take kamar a fasa auren kawai ta huta, ita ta fasa tafiya ta barta a barta da Maman ta kawai. Da aka kai ta wajan Mama kasa ce mata komai tayi, Manal tana kwance a jikin ta tana kuka kamar wacce aka yiwa rasuwa, itama kanta hawaye take dan rabuwa da Manal abu ne mai wahala a wajan ta, amma ya zata yi aure tayi wata ran ma barin duniyar zata yi.
Manal ta ri™e Mama sosai tana kuka na fitar hankali, har ta jawo attention Win mutanen biki da su Mamy da suka zo Waukar amaryar. Da™yar Maman Surayya ta iya cire ta daga jikin Maman, daman kowa yasan za'a yi haka a tsakanin su, aka fitar da Manal daga gidan nan ita kanta Maman kuka tayi sosai da ta tabbatar Manal dai ta tafi gidan mijin ta, ji take kamar sun rabu kenan baza su sake haWuwa ba.
Manal kuka take sosai Maman Surayya na aikin rarrashi tana yi mata magana amma ta kasa dainawa, har Mamy da matar Dadday sai da suka dinga bata baki amma Manal ta kasa daina kuma a haka aje gidan su Bebi. Gidan a cike saboda suma ana hidimar tafiya kai Mimi ga ´an biki aka shiga da ita wajan Mama, a nan suke zaune gabaWaya da Mama da kuma Mamy da suka shigo tare don karSar sabuwar ´a da Allah ya basu.