Sashe 34
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kunya yake bata wallahi ta rufe fuska da hannun ta yace, "koma meye a jira na dawo." Bata buWe fuska ba ya kalli agogon hannun sa yaga lokacin sallar la'asar Win ma yayi yace, "kina ji, mu yi sallah a nan sai na fita."
A Wakin suka yi sallah bayan sun idar ta kalle shi tace, "kaje ka gano jikin nata, in naji mai irin ciwon na nan na Mama tausayi yake bani. Don Allah kaje ka gano ta wata™ila ana bu™atar zuwan ka."
"Kin yarda na je?." Ta Waga kai alamun eh ya matso da fuskar sa kusa da ita yace, "kiss me before i leave."
"Na shiga uku" ta faWa tana cusa kanta a jikin ta yayi dariya ya tashi ya fita yana jin nishaWi a zuciyar sa, iya kwana Waya da suka yi ya yarda aure ni'ima ne kuma farin ciki ne musamman in ka auri wacce ka ke so take son ka.
BD˜B2P20
Bebi yana shiga asibitin suka fara gaisawa da mutane kafin ya shiga ciki, da likitan da yasan yayi handling case Win Rumana ya haWu a hanya ya tsaya suka gaisa yana tsokanar sa Bebi yace, "ba wannan ba, ya jikin ™anwata?."
Dr ya Wauko wani magani a aljihun sa ya nunawa Bebi yace, "wannan maganin ta sha overdose shine ya kawo wannan bugawa zuciyar kamar yadda ka sani." Bebi ya karSi maganin yana kalla kafin yace, "yanzu ya jikin nata?."
"Jikin da sau™i, dan yanzu da na fito daga wajan ta tana zaune amma ba wai ta ware ba, ta dai ji daWin jikin ta." Bebi ya girgiza kai Dr yace, "Sannan an yi mata gwaji an tabbatar da tana da heart attack."
Bebi ya sauke numfashi yace, "na sani."
"Amma meyasa baka faWa mata matakan kare kai ba? A shekarun ta hatsari ne wannan ciwon a gare ta kafi kowa sani, yanzu ciwon nata yana stage one ne Dr, in aka cigaba da samun matsala ba sai nace komai na kafi kowa sanin yadda yanayin yake." Adnan ya kulle ido ya buWe ya kalle shi yace, "zan san abinda zan yi in sha Allah."
Sallama suka yi shi ya fita shi kuma ya wuce zuwa ciki, bakin Wakin a nan yaga Mama da Ammi da Mamy harda Farida da mahaifin Rumana a tsaye. Ya ™araso a sanyaye suka gaisa da kowa ya Mama ta kalle shi cikin raunin da ya bayyana a tare da ita tace, "Adnan daman kasan Rumana tana da ciwon zuciya ne?."
Ya sauke ajiyar zuciya yace, "ban sani ba Mummy, na dai yi hasashen hakan saboda yanayin ciwon nata, na bata magani da shawarwari wanda zasu taimaka mata tayi ya™i da ciwon kafin ya same ta amma bata yi amfani dashi ba. Sannan maganin da na bata take sha jiya shi ta sha yayi mata yawa shine ya kwantar da ita, a gaban ki nace mata maganin sau Waya tak ake so a sha amma bata ji ba." Mahaifin ta da yake tsaye yace, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Abin har ya kai wannan matakin yanzu?."
Adnan yace, "babu damuwa Abba, in sha Allah ciwon bazai kai yadda ku ke tunani ba. Indai zata dinga kula da shan magani, da gujewa Sacin rai da damuwa zata warke." Abban ya sauke numfashi cikin damuwa yace, "Adnan ciwo ai sunan sa ciwo, ciwon zuciya akace ba ciwon kai ba, dole hankali ya tashi duba da yanayin shekarun ta gabaWaya nawa take?." Bebi yace, "Haka ne, in sha Allah babu abinda zai same ta, zan yi Ina bakin ™o™arina wajan samar mata da lafiya."
"Allah ya sa." Bebi ya amsa da amin suka haWa ido da Mama sai ya kawar da idanun sa ganin irin kallon da take masa irin na ai dik kaine ka jawo.
Šakin da Rumana take ya shiga ya same ta a zaune ta jingina da bango gadon ta kulle idanun ta, Bebi ya zauna a kan kujerar da take kallon gadon yana kallon ta, ganin bata buWe ido ba sai ya ri™e hannun ta yana auna bugun zuciyar ta. BuWe ido tayi ta kalle shi suka haWa ido gaban ta ya faWi sosai. gani tayi yayi mata kyau a idon ta, kai kana ganin sa kaga ango fuskar sa har ™yalli take yi haka idanun ta suka gano mata.
"Meyasa bugun zuciyar ki ya canja daga yadda yake bugawa yanzu?." Kallon sa take yi kafin tayi magana ya sake cewa, "ya jikin ki?" Ya faWa yana sakin hannun ta ya Wora hannun a kan goshin ta ya janye hannun nasa yana kallon ta.
Rumana kallon sa take babu ko kifta ido, Allah ya Wora mata wata irin soyayyar sa a lokacin da bata yi tunanin hakan ba, a lokacin da take ganin zata jajirce akan sai ya aure ta ko ta wanne hali sai gashi soyayyar ta saka tayi laushi ko Waga murya ma bata so balle abinda zai saka shi a damuwa.Tana ji tana gani ya zama mallakin wata ba ita ba har ya kwana da ita ya tashi sai yamma lis yazo ganin ta matsayin ta na wacce take ciwo saboda shi.
"Ruman!" Ya faWa yana Wan dukan gefen gadon ganin ta kafe shi da ido kuma bata ce komai ba, kulle ido tayi a hankali ta sake buWewa tace, "da sau™i."
"Kin tabbatar?." Ta Waga kai alamun eh yace, "Meyasa kika sha maganin ki overdose bayan na yi miki gargaWi akan hakan? Kina so ki kashe kan ki ne Ruman?."
Ta sauke numfashi tace, "inda zan mutun ma zan fi jin daWi akan wannan azabar da nake sha ba dare babu rana, ni kaWai na san abinda yake damuna, duk yadda zan yi kwatance baza'a gane ba."
"Waye ya Wora miki ciwon?." Jin tambayar da yayi mata ta gane a fili tayi maganar ta kulle ido ta buWe saboda ciwon da take ji tace, "Allah ne, kuma shine zai yaye min."
Bebi yace, "Meyasa kike yiwa kan ki fatan mutuwa bayan kin san da haka?." Idon ta ya cika da hawaye hakan ya saka da sauri yace, "don Allah kar ki yi min kuka." Sakkowa hawayen suka yi kan kuncin ta tace, "rayuwata bata da amfani ne."
"Saboda kin rasa ni?." Da sauri ta kalle shi suka haWa ido ta tabbatar shine yayi maganar ba wani ba, bata daina kallon sa ba tace, "eh, na rasa ka har abada na tabbatar da hakan."
Bebi cikin tausasawa murya yake mata magana hakan ya saka yace, "baki da wannan tabbacin, kuma lafiyar ki na da mahimmaci a rayuwar ki da ta wanda suke tare dake, zama cikin damuwa da sakawa kan ki damuwa yana saka wasu da suke kewaye dake a damuwa ciki har dani Ruman!."
Kallon mamaki yaga tana yi masa yace, "eh har ni! Ina damuwa da shiga damuwar ki saboda kema damuwa ta ce, abinda ya dame ki ya dame ni. Meyasa baza ki sassautawa kan ki ba ko dan irin mu da muke kewaye dake ne Ruman?. Meyasa ko dan saboda mu da muke shiga damuwa saboda damuwar ki baza ki daina sakawa zuciyar ki abinda yafi ™arfin ta ba?."
Kallon sa take yi da mamakin abinda yake cewa tace, "Da gaske ka damu da damuwa ta?, da gaske kana cikin masu jin zafi a zuciyar su in bani da lafiya?." Ya sake nutsuwa sosai yace, "in ban damu dake ba bazan fito jiya nazo wajan ki ba, in ban damu dake ba babu abinda zai fito dani yanzu. Na fito daga gida kawai saboda nazo naga ya jikin ki, dake na kwana a zuciyata, ya kika kwana ya jikin naki haka na dinga tunani har garin Allah ya waye. Meyasa baza ki daina bawa kan ki damuwar da tafi ™arfin ki bane?."
"Ya zanyi? Bani na Worawa kaina ba, Allah ne kuma shine zai yaye min." Bebi ya sauke ajiyar zuciya cikin tsananin tausayin ta yace, "kema sai kin yi ™o™ari sannan zaki ga addu'ar tana tasiri a kan ki, Ruman don Allah kar ki bawa ciwon ki damar zuwa stage na gaba, hakan bazai yi mana daWin ji ba a kunnen mu, ki taimaka mana kar ki bari damuwa tayi tasirin da zata haddasa miki wani sabon ciwon wanda ya zarce wannan."
Ta girgiza kai tace, "bazan iya ba, in nace na cire damuwa ™arya nake, yanzu na fara shiga damuwa Beb, yanzu na fara" ta faWa murya na rawa sosai.
Ya gyara zaman sa ya fuskance ta ya ri™o hannun ta yace, "ai daurewa ake yi, ba a lokaci Waya ake iya aikata abinda ake ba, sai kin jajirce kina addu'a ba dare babu rana sannan zaki samu sassauci. ai babu abinda yafi ™arfin Allah, nima zan taya ki wajan yaye miki damuwar ki." Ta kalle shi sanyin hannun sa na ratsa hannun ta ta sake ri™e hannun sa sosai tace, "da gaske zaka taya ni bayan kasan kaima damuwa ta? Taya zaka yaye min damuwar soyayyar ka da take tare dani?." Yayi shiru bai ce komai ba tayi murmushi tace, "Ni nasan baza ka iya ba, baka sona a yanzu gabaWaya, yaye min damuwa na nufin zama tare dani a matsayin matar ka kuma baza ka iya ba."
"Ina son ki mana Ruman, waye yace bana son ki?." Ta lumshe ido tana girgiza kai tace, "ba irin wannan son ba, daga jin yadda kayi saurin furta shi ba wancan bane." Yayi murmushi yace, "daman shi so kala-kala ne?." Ta Waga kai alamun eh ya sake yin murmushi yace, "ni dai Waya na sani kuma gashi na faWa miki, ki kwantar da hankalin ki ki cigaba da addu'a, in auren Adnan Alkhairi ne a gare ki Allah zai zaSa miki shi, in ba alkhairi bane Allah zai canja miki da mafi alkhairi. Ki daina saka damuwa akan abinda baki da tabbas na mallakar sa, saboda ko yau za'a Waura min aure dake sai Allah ya rubuta zaki aure ni sannan za'a kira ki da sunan Matata. dan haka ki barwa Allah kawai shine maganin damuwar ki a ko yaushe, in kika bashi zaSi zai zaSa miki alkhairi a rayuwar ki, in ni Win ne alkhairi wallahi sai na aure ki, in ba ni bane bazan aure ki ba."