Sashe 18
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maza jeki Maryam, ina da irin su sun fi guda hamsin, in kullum zan yi posting guda Waya a duniya zan iya Waukar wata biyu ina yi. In kina ganin wannan rashin kunya ne zai cece ki bismillah mu zuba nida ke, waye zai ji kunya? Waye baban sa yake Wan siyasa?. Maza jeki sai kin dawo yana faWa ya wuce ya barta ta kada koda motsi saka sai kuka. Bata san adadin lokacin da ta kwashe a haka ba ta san dai tafi awa Waya a haka, da™yar ta iya kunna motar ta nufi gida cikin rashin sanin abin yi.
Bayan Kwana biyu.
Biki yana ta matsowa ana ta shiri ba kamar gidan su Manal ana ta shirye- shirye, gidan su Bebi ma ana yi musmaman daga wajan Mama saboda bikin Mimi. Shima daga wajan sa ana ta shiri dan har an kammala haWa lefe ginin gidan sa yana tafiya yadda ake so.
Da yammacin ranar litinin yana tafiya a kan titi shi kaWai yana so ya kaiwa Manal maganin ta, kamar an ce ya kalli gefen sa ya ga Manal a tsaye tana neman abin hawa, yayi ™aramin tsaki shi ko dan wannan yawan fitar ta ta yake so ayi auren nan a wuce wajan ya dinga kai ta ko ina take so, baya so ya ganta a kan titi nan haushi yake ji amma ba shi da bakin magana tunda ya san ba mota ce da ita ba.
Faka motar yayi ya sauke glass yana kallon ta ganin shine bata da mafitar da ya wuce ta shiga ya ja motar ya kalle yace, kina son tsayawa a akan titi, baki san kallon ki ake ba ne wai?. Manal ta karyar da murya tace, to zan hana mutane kallona ne?.
Hakan baya damun ki kenan? Yayi kyau ya faWa yana cigaba da tafiya alamun yaji haushi.
Manal ganin haka sai tace, baka hana mutane magana ai. Yayi shiru bai ce komai ba yana cigaba da tafiya har bakin layin su bai magana ba, sai da ya tsaya sannan yace, bana so na ganki a kan titi a tsaye Allah ya sani, Allah kaWai yasan adadin mazan da suke kallon ki ko suke son yi miki magana amma kin kasa ganewa.
Mama ce fa ta aike ni.
Ki kira ni mana nazo na kai ki, Lallai sai kin hau napep?. Kar ki manta aure na dake ya kusa, meyasa kike so a gama kalle min ke tun a bakin titi?.
Shiru tayi bata ce komai ba, ya sake yin tsaki yace, inda kin san abinda nake ji da baki aikata hakan ba Manal, amma na ga ke hakan daWi yake miki ma. Ai kin kyauta.
Manal tace, kayi ha™uri ta faWa dan ta katse mitar sa ta tsiya.
Bebi yace, ya zan miki dole nayi ha™urin tunda a riga an cuce ni an gama kalle ni . Bata ce komai ba dan marar ta Waurewa take yi sosai dauriya take yi tana masa magana ya kalle ta yace, me ki ke shiryawa?. Manal tace, babu komai.
Kamar bakya murna da auren nan. Sai tayi dariya kaWan tace, haka ka gani?.
To ko yaushe in na ce me kike shiryawa sai ki ce babu komai, kamar bakya so. Ina ganin yadda Mimi take siyan wannan ta siyi wancan, tana ta shiri amma ke ko yashe babu komai ki ke cewa. Ko bakya sona ne?. Ta Wago ta kalle shi suka haWa ido ta girgiza kai tace, ba haka bane.
Ya gyara zama yana kallon ta yace, to yanee?. Sai tayi murmushi ita kunya yake bata in yan zancen auren nan, ta fi so su yi hirar duniya ko wata hirrar amma ba ta auren su ba. Shima kuma ya lura da hakan yana son kunyar ta ne sosai shiyasa yake mata maganar auren don rashin kunya yana daga cikin abinda ya saka Rumana ta fita a ransa.
Kina ji?. Ta Waga kai alamun eh yace, magana zamu yi ta fahimta, ki fahimci ni kar ki min wata fasara daban. Manal ta kalle shi jin abinda yace ta nutsu dan taji me zai ce, yace, kar Mama ta wahalar da kuWin ta wajan yin wannan turaren wutar da ake yiwa amare, naga Mummy sai kashe kuWi take ana yiwa Mimi, ayi miki kaWan ba da yawa ba ni ba son shi nake ba, kuma dai daman dan ni za a yi to bana so na hutar da kowa. In aka yi miki gyaran jiki ake ce masa ko? Wanda ake ™hamshi na wuce masali, in aka yi miki irin sa sai na saka ki a ruwa har sai ya bar jikin ki.
Manal tayi dariya kaWan tace, zan saka ka so ne. Murmushi yayi shima ya sake cewa, magana ta gaba. Ta kalle shi yace, kar a wahalar dake ta hanyar baki magani barkatai Manal, ace ki sha wannan ki sha wancan saboda wani abu. please and please avoid it Manal, shima ai dan nu ake yi ko? To shima bana so na hutar dake. Šago kai tayi suka haWa ido ya wara idanu sa a cikin nata yace, eh, kin ji abinda nace ai.
Kai ta sunkuyar bata ce komai ba yace, ina ganin ai abinda ake yi a na mu gidan shiyasa nace zan faWa miki dan ni wallahi bana so. Shiyasa daman nace zan faWa miki, in ba baza ki iya cewa bakya so ba in an baki kar ki sha, in maganin infection ne irin wanda ake bawa amarya kar ki manta ni likita ne, da kaina zan baki wannan ba sai kowa ya wahala ba.
Manal kunya ya bata sosai dan magana mai nauyi irin wannan bata taSa haWa su ba sai yanzu hakan ya saka ta kasa magana ga marar ta da take ™ullewa sosai har yafi na Wazu. Ganin shirun nata yayi yawa sai ya kalle ta sosai kafin ya Wauki wayar sa duba date yaga yayi daidai da lokacin period Win ta ya ajjiye ya kalle ta yace, ciwon ne?.
Kamar jira take ya tambaya sai hawaye sharrr suka zubo daga idon ta dan ciwon ya dame ta a lokacin daurewa kawai take yi. Cikin tausayawa yace, Sannu. Ya faWa yana saka hannu aljanu ya Wauko maganin da ya taho da niyar kawo mata yace, karSi ki sha ya faWa yana bata maganin ya Wauko ruwa a yake a ajjiye a gaban motar guda Waya, duk da yayi zafi ruwan haka ta sha ta haWa kai da guiwa cikin tsananin ciwo.
Shiru yayi baice komai ba yana kallon ta, ya ™aro mata a.c motar dan tayi sanyi sosai. Ita kuwa sai sauke numfashi take yi cikin ciwo mai tsanani, tausayi take bashi, ji yake kamar ya jawo ta jikin sa ta kwanta ko zata ji sau™in ciwon da yake damun ta. Sanin babu wannan damar sai ya zuba mata ido kawai yana kallon ta bai mata magana ba. Sun fi minti talatin haka a sannan ya lura ma bacci tayi alamun maganin ya mata daWi sosai.
Murmushi yayi ya sauke ajiyar zuciyar ganin ta samu sau™i ya kafa mata ido yana kallo. Suna nan zaune har kusan minti goma da fara baccin sai ta buWe ido ta Wago tana kallon sa, ganin idon ta yayi ja ga fuskar ta tayi wani iri sai ya tausasa murya yace, ya jikin naki? Me ki ke ji yanzu? Marar ta daina ciwo?.
Kai ta sunkuyar cikin kunyar sa yayi murmushi yace, ki bani amsa, Daman da maganin na taho na baki naga lokacin namu yayi. Jin abinda yace sai bata ce komai ba ta buWe motar ta fita, shima bai hana ta ba ya bita da kallo cikin tsananin soyayya da farin ciki.
******* Lubna na zaune a falon gidan Mujahid shima yana kusa da ita yana kallon ta yace, Sweet kamar bakya farin ciki, in bakya farin ciki a ha™ura kawai. Ni saboda ke nake komai ba dan farin cikina ba. Lubna tayi ajiyar zuciya tace, har yanzu ina jin tsoro ne shiyasa.
Mujahid yace, na faWa miki babu abinda zai faru ki amince dani amma kin ™i. Ta jan numfashi tace, kar ka yi amfani dani daga baya ka watsar dani Mujahid, kar ka yi amfani da son da nake maka ka cutar zuciyata da kuma rayuwata. Na amince zan mallaka maka jikina saboda ina sonka, ina sonka kuma ina son auren ka, kar na wayi gari na buWe ido naga baka nan, kar ka yi min abinda zan samu ciwon zuciya a lokaci Waya ba tare da na shirya ba. Kai fi kowa sanin ni ba ´ar iska bace, amma na amince da kai saboda ina son ka, ka ka cutar dani don Allah Mujahid.
Jikin sa ne yayi sanyi sosai murya a tausahe yace, in da niyar hakan na zo gare ki da bazan je gaban iyayen ki ba Lubna, auren ki nake so nayi hakan mafita nake nema mana, ki amince dani ki daina kokwanto a kaina. Numfashi ta sauke tace, na amince da kai Mujahid, nasan baza ka cuce ni ba. Yayi shiru yana kallon ta kafin yayi mata murmushi yana ri™o hannun ta tare da jawo ta jikin sa gabaWaya ya rungume ta a jikin sa.
A cikin lokaci kaWan mujahid ya canjawa Lubna tunani duk da tana kwance kamar an dasa bishiya ko motsi bata yi amma shi hakan yayi masa yana aikata abinda yake so ran ransa cikin kwanciyar hankali babu doke-doke da fizge-fizge, yana aikatawa yana kuma hango fuskar Bebi a lokacin da ya samu Lubna a wannan yanayi, yana hango yadda fuskar Bebi zata kasance, wannan tunanin shine yake saka shi farin ciki mai ratsa zuciya.
Tsoro da bugawar da zuciyar ta take yi shine ya saka ta Waukewar tunani na wani lokacin, ta suma bata san a wanne yanayi take ba tana dai hannun Mujahid sai yadda ya yi da ita. Shi kam sai da ya tabbatar komai ya tafi yadda yake so ya tashi daga kanta ya shirya tsaf tana kwnace har lokacin.