Sashe 1
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÿþBD˜B2P001
Manal cikin wani irin tashin hankali da ciwon mara mai tsanani ta koma gida tana shiga gidan ta zube a falo kusa da Mama ta fashe da kika mai tsuma zuciya. Mama hankalin ta ya tashi ta lalubi fitila a gefe tace, "Manal lafiya? Me ya faru kike kuka?. Mubeena! Mubeena!! Zo da sauri." Mubeena ta fito wajan Manal ta ri™e ta Mama tace, "me yake damun ta haka? Manal Lafiya kike?."
Yadda take yi ne a jikin Mubeena tana juyi hannun ta na kan cikin ta tana mi™ewa tana kuka Mubeena tace, "Mama ciwon marar ta ne." Mama ta girgiza kai tace, "ya rasulillahi! Yau babu bacci kenan." Manal sai juyi yake tana kuka saboda azabar da take ji tana kawo mata barazana a marar ta da bayan ta.
Mama tace, "ga Baban ku ba a nan yake ba ya, sai dai a kira Surayya akwai allurar da take yi mata ta samun sau™i, Allah yasa Surayya bata yi bacci ba." Mubeena tace, "zanje na kira ta" ta faWa tana fita ba jimawa suka dawo tare da Surayya ta yiwa Manal allura a jijiyar hannun ta.
Mama tace, "Surayya taimaka da ruwan Wumi, akwai wani ™aramin towel a Wakina ki haska ki Wauko ki ji™o shi da ruwan Wumin." Surayya ta amsa ta yi abinda Maman tace ta kawo mata towel Win ita kuma ta cirewa Manal hijjabin ta Waga rigar ta kaWan, a cikin ta ta Wora towel Win tana matsa mata a hankali tana kwance a cinyar ta dan babu inda Manal take kwanciyar in bata da lafiya sai jikin Mama.
Kuka Manal take har lokacin tana jikin Mama tana yi mata addu'a. A lokacin Baba ya shigo da sallama suka amsa ganin Manal a haka ne yace, "ciwon nata ya motsa kenen?." Mama tace, "ta ma ji sau™i."
"Allah ya ™ara lafiya" ya faWa yana kallon ta suka amsa da amin kafin ya zauna yana kallon Manal a hankali bacci ya Wauke ta.
Huzaifa da yake jin abinda Bebi yake faWa kamar ya tsinke shi da mari saboda takaici haka yake ji, ya rasa Bebi wanne irin mutum ne, ya rasa me yake damun sa baya iya sarrafa Sacin ran sa, baya iya Soye damuwar sa zuwa wani lokaci, shi kawai a lokaci Waya zai aiwatar da abinda yake so. babu abinda bai ji ba, har lokacin da Manal ta juya shi kuma ya buWe motar ya shiga yanayin sa gabaWaya ya nuna tsantsar Sacin rai da damuwa mai yawan gaske.
Huzaifa baice masa komai ba haka suke tafiya har aka zo gidan su Bebi dan shi ya manta ma dashi a motar, yana faka motar Huzaifa ya fito sai a sannan ta kalle shi da jajayen idanun sa baice komai ba yayi gaba shima yabi bayan sa dan yana so ya nuna masa kuskuren sa akan abinda ya aikata tun da wuri.
Suna shiga falon Bebin Huzaifa a fusace yace, "Kai a ganin ka abinda kayi wai daidai ne Bebi? Kai a rayuwar ka indai ran ka ya Saci sai ran kowa ya Saci? A ina ake wannan rayuwar ne?, a haka zaka yi auren kana wannan banzayen halayen?." Bebi bai bashi amsa ba ruwa yake sha ya rasa abinda zai yi yaji daWi zuciyar sa. Zafi yake ji sosai yana ratsa shi, hakan ya saka yake shan ruwa kamar zai haWa har robar ya shanye.
Jin yayi shiru sai Huzaifa ya kuma fusata tace, "Kai waye da baza'a yi maka ™arya ba? Yanzu da kaje ka samu yarinyar ka ke faWa mata wannan maganar ka sani ko bata san maganar mahaifin ta ba? Ka sani ko an Soye mata saboda wani dalili?. Mutanen nan basu munafurci ka ba suka faWa maka gaskiya saboda neman aure ake amma da yake kai ne na farko a duniya baza'a maka ba daidai ba, sai ranka ya Saci ka Wauki ™afa kaje ka samu yarinya ™arama kamar ta mana cewa wai anyi disappointing Winka. Kai abu nawa ka Soye mata bata sani ba a kan ka? Kenan kai ne mutum ita ba mutum bace?."
A fusace Bebi yace, "Wannan ba abinda ya shafe ka bane, rayuwata ce ko?."
"Na san bai shafe ni ba, amma ka sani sai na faWa maka gaskiya saboda bazan Soye maka ba."
"meyasa ta Soye min? Meyasa bata faWa min wanann yaron son ta yake ba? Meyasa bata faWa min yayar ta yawon banza take ba?."
"Saboda kai ma baka faWa mata taka yayar tana bin tsohon mijin ta ba. Kamar yadda ka ke ganin wannan matsayin sirrin gidan ku ne haka itama a wajan ta sirrin gidan su in ya tabbata ma kenan, kenan kai sai dai kai ka Soye baza'a Soye maka ba?. Ka faWa mata Rumana har gobe tana sonka?" Huzaifa ya faWa cikin fusata sosai yana kallon Bebi.
Bebi shima kallon sa yake yi jin abinda yace kafin yace, "Wannan ba damuwar ta bace domin ni ne zan aure ta ba itace zata aure ni ba, ni ne zan yi bincike akan lamarin ta ba ita ba. Tun farko na faWa mata bana son ™arrya, meyasa ta Soye min basa tare da mahaifinta da dangin su?" Ya faWa shima a fusace yana kallon sa.
Huzaifa yace, "yadda ka ke ji zaka yi bincike a kanta itama haka take ji, yadda zaka aure ta itama auren ka zata yi, indai zaka yi bincike a kanta itama zata yi. Kai meyasa baka uzuri ne a rayuwa? In bata san komai a kan iyayen nata bafa? Sannan koda yayar ta yawon banza take ya kamata ka faWa mata haka?. Kai ka faWa mata batun auren ka da Rumana? Nace....ta san da zaka sake aure bayan ka aure ta da wasu kwanaki? Ko ka faWa mata soyayyar ka da Rumana?."
Bebi baice komai ba Huzaifa yace, "Kai indai ranka ya Saci na kowa sai ya Saci haka ake rayuwa? A haka zaku yi zaman aure?. Baka bincike akan abu kawai sai ka yanke hukunci saboda a ganin ka hakan daidai ne, maganar da a waya ya isa ku tattauna amma kaje har gidan su yarinya kana faWa mata maganar banza da wofi. Meye abin zuwa ka same a wannan maganar don Allah?."
Bebi yace, "Na fasa auren, ai babu dole."
"Itama tace ta fasa ai, kuma wallahi baza ka iya rabuwa da ita ba dole zaka koma mata na tabbatar maka da hakan. Zan baka amsa a lokacin da ka kasa jure rashin ta." Har ya juya zai fita sai ya juyo ya kalle shi yace, "Kai ka san Mujahid yaje har gida ya same ta yana ce mata ba auren ta zaka yi ba yaudara ce? Kai kasan da hakan?."
Gani yayi Bebi yana kallon sa alamun mamaki sai ya girgiza kai yace, "Baka sani ba, ni nace zan faWa maka tace a ™yale ka kawai tunda ta tabbatar Mujahid ™arya yake ta watsar da batun sa. Amma kai ka kasa sarrafa kan ka saboda wani banzan tunanin da banzar Wabi'ar ka. Inda kaine akazo aka faWa maka magana a kanta da yanzu ka hau kai ka zauna, amma ita sai ta bar maganar ta wuce."
Bebi da mamaki yace, "kai ya akayi kasan da Muhajid yaje wajan ta?."
"Saboda na fika daWin mu'amala shiyasa ta zaSi ta faWa min ta ™yale ka, ka gyara halin ka in ba haka ba babu macen da zata zauna da kai, in dai a haka zaka cigaba da rayuwa baza ka iya ri™e aure ba" yana gama faWar hakan ya juya ya barshi a tsaye yana kallon sa.
Wannan dalilin yana daga cikin ab1nda yake Sata masa rai game da Manal, ta yaya shi ne wanda zata aura amma tafi sakewa da wani Huzaifa a kan sa?, komai sai dai yaji daga bakin sa ita baza ta faWa masa ba? Meye amfanin hakan?. Zama yayi a kan kujera gabaWaya ransa a Sace yake matu™a ya rasa ma wanne irin tunani ya kamata yayi a wannan lokacin.
So yake ya gano dalilin da ya saka tayi masa ™arya amma ya kasa, ya tabbatar mata da baya son ™arya baya son mai yin ta amma bai san meyasa ta zaSi tayi masa karyar ba. At least ya kamata ta faWa masa zancen mahaifin ta koda bata faWa masa zancen Yayar ta ba, ya kamata ace yasan da cewa ba'a hannun iyayen ta take ba amma sai ta Soye masa.
_Amma itama ai bata sani ba, kaga kamar bata da laifi kenan ko?_ zuciyar sa ta bashi amsa ya sauke ajiyar zuciya tare da furzar da iska daga bakin sa ya kulle ido yana hango ta lokacin da suke magana. _so ka ke kace ka fasa aurena? To ka fasa mana sai me._ kalaman ta suka zo ransa sai yaji kamar an soka masa wani abun a zuciyar sa nan take ransa ya sake Saci sosai ya kulle ido yana mamakin ta ashe zata iya cewa su rabu?.
Yana ji an shigo an zauna a inda yake amma bai kalli waye ba, dafa kafaWar sa akayi hakan ya saka ya kalli wanda yake gefen sa ganin wacece sai yayi ™aramin tsaki ya Wauke hannun ta daga kafaWar sa ya jingina da kujera tare da cire glasses Win idon sa ya ajjiye a gefe.
"Beb kar kayi min haka don Allah, don Allah don Annabin rahama kar ka auri wata kafin ni Beb, Ina sonka da kishin ka aikata hakan barazana ne ga rayuwa ta. Ji nake kamar zuciya ta zata buga wallahi, ban tabbatar da haka nake ™aunar ka ba sai yanzu, don Allah ka amimce min kar soyayyar ka tayi silar mutuwa ta."
Yana jin ta a yadda take maganar ya tabbatar kuka take yi don gashi nan yana ji muryar ta na rawa sosai amma hakan bai saka ya kalle ta ba sai ma ™ara cusa masa takaici da take yi a zuciyar sa, ga Sacin ran da yake ciki ga kuma takaicin ta.