Sashe 20
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba wani abun bane, ina zuwa" ya faWa yana fita suka haWu da Hamza taja hannun sa suka yi gefe yace, "ta wacce hanya zan faWawa su Mama abinda yake faruwa don Allah?." Hamza yace, "ha™uri zaka yi, dole su sani Soyewar babu amfani." Kaii ya juya kawai ya koma Wakin da take ya sake ganin bacci take har lokacin, ya fita ya shiga wani wajan duk dan kar ya koma su sake tambayar sa.
Theater room kawai ya shiga ya zauna ya rasa abinda yake yi masa daWi a zuciyar sa, wayar ya buWe yana sake karanta abinda Mujahid ya turo masa sai ya fita da sauri cikin ™unar zuciya. Hannun sa ne ya shiga wajan hotuna bai sani ba nan ya buWe hoton Manal, ya zuba mata ido yana kallon ta sai ya fita daga wajan ya shiga kiran number ta.
Šauka tayi da sallama ya amsa murna a raunane jin yadda ya amsa sai tace, "Lafiya naji maganar ka haka? Ko baka da lafiya?." Lumshe ido yayi yace, "ya jikin ki?."
"Na warware, me yake damun ka?."
"Don Allah ki ta magana kar ki daina, maganar da ki ke yi yana sani naji daWi a raina. Zuciyata zafi take, maganar ki kamar ruwa mai sanyi ki ke zuba mata. Ki cigaba da magana ko da ban ce komai ba."
"To, tunda baka jin daWin zuciyar ka ka dinga maimaita salati a ranka zaka ji daWi, na tabbatar ran ka ne a Saci ko wani abun ne da yafi haka, amma ka manta da komai ka dinga salati zaka ji daWi." Ya girgiza kai kamar yana gaban ta yace, "bazan iya mantawa ba partner, an taSa rayuwata, bazan iya mantawa ba har abada."
Manal tace, "to ka yi ha™uri." Shiru yayi bai ce komai ba itama tayi shiru bata ce komai ba kusan minti biyu a haka kafin yace, "ki ce wani abu." Ita ta rasa abinda zata ce masa ne haka kawai ya saka ta dinga magana ba amsa kamar wata zararriya.
Cikin taushin murya tace, "Komai ya faru zai wuce in sha Allah, ina tare da kai zan taimaka maka a duk lokacin da ka bu™aci hakan zan iya yi maka komai ka ke so. Ban san me ya faru da kai ba, kuma ko na sani ko ban sani ba zan iya taimaka maka wajan ganin ya kau daga zuciyar ka, bana so damuwa ta dinga mamaye zuciyar da farin ciki kawai ya kamata ace tayi, zuciyar ka zuciyata ne, zan iya aikata duk abinda ka ke so don ka samu sassauci."
Idanun sa a lumshe yana jin abinda yake cewa yana shiga zuciyar sa sosai kuma yana jin sau™in zafi da raWaWin da yake damun sa. Ajiyar zuciya yayi ya buWe yace, "thanks you my life partner, thanks you so much and I love you" abinda yace kenan ya kashe wayar ya sauke numfashi mai ™arfi.
Kiran Mamy ya shigo wayar sa sai ya tashi ya fito ya sake shiga wajan lubna har lokacin bata farka ba, zai bar wajan kenan yaga Mama a bayan sa ta kalle shi tace, "Wai Lubna mutuwa tayi ne da ka ke wasan Suya damu?."
Ya girgiza kai yace, "tana da rai." Kallon su Mamy tayi kafin ta sake cewa, "to meye na hana mu ganin ta?, kuma meye na™in sanar damu abinda yake damun ta?." Ya nuna musu Wakin alamun su shiga dukkan su suka shiga suka ganta ba yadda suke tunani ba. Dan sun Wauka wani mummaan accident tayi taji ciwo sosai shiyasa yake Soye musu.
Mamy ta kalle shi tace, "yadda naga kana Suyawa baka so mu san abinda ya faru nayi tunanin zan ganta an saka mata robar hanci, na Wauka zan ganta jiki duk ciwo dan a tunanina wani hatsarin tayi mai muni. Amma sai naga ba haka ba, me yake faruwa ne?."
Yace, "mu je office zan sanar daku." Tare duk suka fito suka shiga office Win yana tsaye a jikin ™ofa suna kallon sa hakan ya saka yace, "Mamy ina tace miki zata je a Wazu?." Mamy tace, "™ofar mata wajan Hajiyata." Ya kalle su yace, "Maganar gaskiya Mamy an....."
"Dr! Sister ka ta tashi kuma kai take kira tana kuka" wata nurse ta faWa tana kallon sa tunda yana bakin ™ofar a tsaye. Bai ™arasa faWa ba ya fita da hanzari.
Yana shiga ya tarar da ita sai kuka take ya ™arasa ya zauna a kan kujerar da take kusa da ita ya ri™e hannun ta yace, "Lubna meye na kuka bayan baki da lafiya?." Kukan take yi sosai ta ri™e hannun sa tace, "Yaya kayi ha™uri, na yi kuskuren kasa fahimtar ka, ka yi ha™uri Yaya Adnan."hannun sa ta Wauka ta Wora akan fuskar ta tana kuka. Cikin taushin murya yace, "kukan zai ™ara miki ciwo, ki bar kukan haka."
"Yaya Adnan ya cuce ni, Yaya Adnan duk naji abinda yake faWa, nayi kuskuren ™in bin maganar ka."
"Lubna nace ki daina kuka." Kukan take yi sosai hannun sa na kan fuskar ta ta ri™e sosai,tausayi take bashi ji yake da yana da dama da ya canja mata wannan ™addarar amma inabai isa ba.
Ta sake cewa, "Yaya Adnan da gaske ba sona yake ba kamar yadda ka ce, ya yi amfani da son da nake masa ya cuce ni." Adnan yace, "bai miki komai ba, ki bar kuka."
"Yaya bazai taSa bari wannan damar ta wuce sa ba, Daman ita yake jira kuma ya samu. Na shiga uku na cuci kaina."
Ganin abin nata yayi yawa sai ya kalli gefen sa nan yaga allurar da aka yi mata Wazu tayi bacci ya zare hannun sa daga cikin nata, ya Wauki allurar yaja nan da nan ya mata a jijiya bacci a take ya sake Wauke ta. Ajiyar zuciya yayi lokacin da tayi bacci ya saka hannu ya shafe mata hawaye fuskar ta ya janye hannun sa, yana juyowa suka haWa ido da Mama.
Mamy tace, "me ya faru?."
"Mujahid ya yi mata fyaWe" abinda yace kenan ba tare da ya kalli Mamy ba.
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! FyaWe Adnan?" Mama ta maimaita a firgice cikin rashin hankali. Ya kalle ta yace, "Eh Mummy, ni da kaina naje har gidan shi na Wauko ta kuma shine ya sanar dani da kan sa, na kawo ta nan aka tabbatar min da an yi."
Mamy salati kawai take yi Maryam kuwa kamar munafuka gabaWaya tsoro ya mamaye mata zuciya hankalin ta ya tashi, ita kuwa Mimi kuka take yi sosai ta ™arasa wajan Lubna da sauri tana kallon ta tana kuka. Kallon Mimin yayi suka haWa ido tana kuka ya Wauke kai yace, "allurar bacci nayi mata, ki daina mata kuka a kusa ita" ya kalli su Mama yace, "mu je office a barta ta huta."
Kamar wanda ™wai ya fashewa a ciki haka suka fito Mimi sai kuka take yi suka koma office Winsa. Mama jiki a sanyaye tace, "amma dai an kama shi ko?." Bebi yace, "tukunna dai."
Wayar sa ce tayi ™ara yaga sunan Abba sai ya Wauka ya fita yana amsawa kafin ya dawo ya kalle su yace, "ku koma gida, ninina nan daman akwaintheater Win da zamu yi in an jima."
Mamy murya a raunane tace, "ta ya zamu iya tafiya mu bar ta?." Maryam ma hawaye take yi tana tuna irin ta ta bada™alar da take aikatawa, sai satar kallon Bebi take har ya lura da yawan kallon sa da take yi. ita kam tunani take ya kamata ta faWa masa matsalar ta da Kamal ko zata samu sau™i dan abin ya ishe ta sosai. In ta kalle shi sai taji baza ta iya faWa ba, da wanne baki zata iya ce masa tayi zina? ˜anin ta ne na biyu, kuma shine wanda ya dinga faWi tashi akan ta daina sauraron Kamal amma ta™i ji. Da wanne ido zata kalle shi? Da wanne ido zata ce masa ta aikata zina?.
Dukkan su sun kasa magana sai kukan da Mimi take yi, bai hana ta ba dan shima ji yake kamar yayi kukan kawai babu damar hakan ne. Fita yayi ya bar su dan akwai abinda zai yi.
Suna nan zaune shiru babu mai magana kowa zuciya tayi rauni, babu walwala dukan su ji suke kamar su yi kuka. Har sha biyun dare tayi babu wacce tayi ™o™arin tafiya, driver ya kira yazo ya saka suka tafi aka bar Maryam ta koma Wakin da Lubna Win take itama ta ta damuwar.
Washe gari.
Har ™arfe ba™wai na safe ma yana asibitin tun daren jiya kansa ciwo yake saboda bacci ga damuwa amma bai tafi ba, zuwan Dr Hadiza ne ya saka shi zuwa office Win ta da sallama yace, "Dr kina ganin zamu iya tafiya da ita gida?."
Dr hadiza tace, "Dr har yanzu kana nan?." Bai mata amsa ba tace, "a dai barta ta sake hutawa a nan zuwa gobe sai ta tafi, in ka duba dole akwai ciwo saboda kaga budurwa ce, a ™yale ta a nan gobe sai ta tafi gidan."
Kai ya girgiza cikin gamsuwa da abinda ta faWa, tace, "yanzu in ta farka a samu tayi wanka da ruwa mai zafi, zata ji daWi jikin ta in sha Allah." Amsawa yayi ya fita ya koma Wakin ya ganta idanun ta biyu tana hawaye. Shi kukan ne baya so yaga tana yi, duk da laifin tane amma baya so yaga tana hawaye sake karya masa zuciya take yi. Ya kalle ta yace, "na faWa miki wannan kukan ba magani bane amma kin ™i ji ko?."
Lubna ta kalle shi tana tace, "Yaya Adnan ka tafi dani gida, bana son zama a nan, mu je gida na gaji da zaman nan." Ya kalli Maryam da take bacci yace, "A nan zaki fi samun kulawa sosai, kar ki manta baki da lafiya fa."
"A can ma za a kula dani, kuma ni bana jin komai ka tafi dani na gaji" ta faWa tana kuka sosai.