Sashe 5
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baba yace, ni ban san daga inda maganar an fasa ta fito ba, dan da ita aka fara tarbata ta da na shigo gidan nan. Bebi ya sunkuyar da kai yace, duk kuskurena ne, kuma zan gyara in sha Allah. Ayi ha™uri Baba, a bawa Maman ma ha™uri. Baba ya kalle shi yace, ba dole fa Adnan, in kaga baza ka iya ba zaka iya ™yale ta wata™ila babu alkhairi a cikin auren shiyasa abin yazo da haka.
Kayi ha™uri Baba, wallahi babu wannan a zuciyata, don Allah ka yi ha™uri.
Baba yayi murmurshi yace, Shikenan, Allah ya tabbatar mana da alkhairi. Ya amsa da amin yana godiya har ya baya Baba mamaki.
Baba yace, kaji batu akan ciwon da yake damun ta ko?. Ya Waga kai almaun eh Baba yace, To ma sha Allah. Zan je yanzu zan turo maka ita ku gaisa.
Bebi yace, A a Baba, da ka barta tunda bata da lafiya.
Gwara tazo Win, Manal akwai ta da mayar da ™arami babba, yanzu in ta san kazo ka tafi sai ta Wauka da gaske an fasa, kuma a haka zata Wauka babu wanda zai canja mata tunani. Adnan yayi murmushi Baba ya fita, Bebi ya sauke numfashi dan daman yana son ganin ta Allah ma ya sani.
Yana nan zaune a kan carpet bai tashi ba yana danna waya ta shigo jiki babu ™arfi da sallama, ya amsa yana kallon cikin ™aramin hasken dake falon, fuskar ta tayi haske sosai amma ta Wan kunbura kaWan gashi fuskar babu annuri kamar yadda ta saba.
Zama tayi muryar ta a Wan dashe kaWan tace, Kazo karSar kuWin ne?. Bebi bai ma ji mai tace ba kallon ta kawai yake yi cike da so da ™aunar da yake mata wacce bai san iyakar ta ba.
Ganin hakan sai tayi shiru ta kawar da kai gefe hakan bai sa ya daina kallon ta ba, shau™i yake ji na soyayya yana shiga jikin sa har lumshe ido yake saboda daWin kallon ta. Wayar sace tayi ™ara sai a sannan ya dawo hankalin sa ya kalli wayar ganin sunan Mummy sai ya Wauka, yayi shiru almaun tana magana kafin yace, yanzu zan dawo in sha Allah daga haka ya yanke wayar ya kalle ta yace, me ma kika ce Wazu?.
Šago ido tayi ta kalle shi suka haWa ido ya Waga mata gira Waya yace, me kika ce?. Bata yi magana ba ta sauke kai ™asa ya murmusa yace, na tuba, ki yi ha™uri ko a jiya ba abinda kika furta nake nufi ba. Allah bana son ™arya kuma bana so a Soye min komaai Manal, shiyasa kika ga haka amma bawai dan bana son ki ko dan na fasa auren ki bane.
In kai baka fasa ba ni na fasa, ba zan iya zama da wanda baya sarrafa Sacin ransa ba. Ko da ace nasan da maganar da ka faWa min iyaka abinda zaka min kenan balle ban sa ni ba sai a jiyan. ka cewa Yayata mai yawon banza, ko da gaske hakan ne ni jinin tace kallon idona ka faWa wannan maganar akwai ciwo balle haka bane. Kace na Soye maka Yaya Haron yana sona ko? To kawai kaje ka samu wacce bata maka ™arya kuma bata Soye maka komai ni ka barni dashi kawai. In kai baka fasa aurena ba ni na fasa Dr, aurena da kai zai zamar min damuwa ne ni kuma bana son ta. Indai a haka zan yi zaman aure da kai auren bazai taSa yin ™arko ba ta faWa tana kallon sa daga gefen idanun ta tana ganin yadda yanayin sa ya canja zuwa na tashin hankalin da nadamar abinda yayi, ita kuma bil ha™™i da gaske ta fasa auren sa.
BD˜B2P004
Kallon ta yake ya kasa koda ™ifta idon baya yi ganin da gaske fa take maganar har zuciyar ta take faWa, ganin kallon da yake mata ido cikin ido sai ta Wauke idanun ta daga kallon sa ta kawar da kai fece bata sake cewa komai ba.
Shiru ne ya biyo baya bai daina kallon ta ita kuma bata yi magana ya sauke numfashi yace, "Manal!." ˜irjin ta sai da ya buga sosai dan gaskiya yadda ya faWi sunan ya shige ta daure bata kalle shi ba yace, "yadda ki ke tunani ba haka bane, ki manta da komai ya wuce don Allah.
Manal tace, "Kai kace na yaudare ka na Soye maka wani abun da ni kaina ban sani ba, ka cewa Yayata mai yawon banza, wannan kalmar kasan yadda na ji ta a zuciya ta kuwa?."
Yayi shiru dan a yanzu ya gano kuskuren sa na faWar abinda yace, ya kalle ta yaga fuskar ta babu walwala kwata-kwata kamar ba ita ce mai yawan murmushi ko yaushe ba. Dana sanin abinda yayi mata gabaWaya ya dabaibaye shi. Murya a sar™e cikin rauni yace, "i m sorry Manal, nayi kuskure na kuma amince da kuskuren, hakan bazai sake kasancewa ba in sha Allah. Abinda nake so dake don Allah ki dinga faWa min duk wani abu da ya shafe ki, Ina son zama da wanda yake faWa min gaksiya a kaina ko a kan shi, bana son ™arya Manal Allah ya sani."
"To ni me na sani a kan ka? Ban San komai ba sai sunan ka akwai abinda na taSa ce naka?. Ba mu yi wani dogon zama tare ba balle ace na fahimce ka sosai kaina baka fahimce ni sosai, Amma ka yanke min hukunci a gaban mutane cikin faWa kamar ka haife ni, maimakon ka same ni mu yi maganar a nutse baka yi hakan ba, baka yi tunanin silar abinda kace zai iya saka ni a wani hali ba ko?."
Wuta nepa aka kawo haske ya garwaye Wakin sosai fuskar ta sake bayyana, kana kalla kasan bata da lafiya dan fuskar ta faWa ga fuskar a Waure sosai.
"don Allah Manal ki manta da wannan maganar."
"Bazan manta ba, meyasa kai baka yi tunanin wannan lokacin ba kazo gare ni kai tsaye? A cikin maganganun ka na gane me ka ke nufi, aurena ne ka fasa daman babu dole. kawai a fasa auren bana son damuwa na sanar da kai zamana da kai zai iya zamar min damuwa, saboda baka sarrafa fushin ka sannan...." Dakatar da ita yayi ta hanyar, "Allah ce miki. Na amince na karSi laifina kuma za a gyara ba shikenan ba?.
Shiru tayi har ya gama magana kafin tace, kawai gwara a ha™ura, auren bazai yu ba tunda aka fara haka. A yanke ala™ar soyayyar yafi alkhairi a wajena, na san zaka cigaba da kallon Yayata a mai yawon banza, ni kuma bazan jure hakan ba kaga yafi alkhairi a ha™ura.
Kallon ta yayi bayan tayi shiru yace, "Manal Ina son ki, so na gaskiya ba na wasa ba, bana son abinda zai raba mu. Ki taimaka min ki daina wannan maganar, furta a fasa Win nan da kike yi wallahil azim ni kawai na san abinda nake ji. So please keep your mouth shut."
Manal tayi shiru bata ce komai ba, marar ta Waurewa take kaWan-kaWan ya kalle ta yace, "Kin ha™ura?." Sai a sannan ta kalle shi yana kallon ta shima daidai lokacin marar ta Waure sosai ta runtse ido ta furta, "Wayyo Allah!." A gigice yace, "lafiya ki ke?." Šan sau™in Waurewar da mara tayi taji hakan ya saka ta buWe ido yana sauke numfashin azaba
tace, "babu komai."
"Akwai komai, Daman Baba yace min baki da lafiya gashi na tabbatar. Kin sha magani?." Kai ta Waga alamun eh yace, "wanne magani ne?."
"Ban san sunan shi ba."
"A Ina aka baki?" A hankali yake mata magana murya a tausashe cikin salo na kulawa hakan ya saka tace, "chemist."
"Haba Manal meyasa? Maganin chemist kuma?, baki san wasu basu yi karatun komai ba suke bayar da magani ba?."
Kamar zata yi kuka tace, "to ya zanyi?." Kallon so da tausayi yake mata domin duk macen da take fuskantar wannan ciwon abin a tausaya mata ne balle ita masoyiyar sa yace, "Sannu, in ne yake miki ciwo yanzu?."
Kai ta girgiza alamun babu yayi murmushi yace, "in zaki iya ki sha ruwan lipton mai zafi kafin ki kwanta, in akwai paracetamol shima ki sha. Then send me the picture of medicine that you have taking." Kai ta Waga kawai yace, "ki koma gida zan tafi, ki je ki huta."
Kallon ta yake yi ta tashi tsaye ta lumshe ido ta buWe ta kalle shi tace, Sai da safe" ta faWa tana niyar fita yace, "baki ji ba." Ta juyo ta kalle shi tace, "smile please." Bata yi murmushi ba amma fuskar ta ta saki saboda yadda yayi maganar ta burge ta sosai, ta fahimce shi sosai Wan soyayya ne amma soyayyar mai sanyi kuma halacciya baya za™ewa da yawa, a haka sai kaga kamar bai damu da ita ba amma ba haka abin yake ba. Kawar da kai tayi ta fita bata ce komai ba yayi murmushi yana jin zuciyar sa rass tayi fari dan wallahi yana son Manal.
Manal lokacin da ta shiga wajan Mama tana zaune tana jin radio sallamar Manal Win sai ta kashe radio Manal ta zame hijjabin ta tana shagwaSa tace, "Mama mara ta zata cire, ciwon ya dawo" ta faWa tana Warasawa wajan Mama ta kwanta a jikin ta.
Mama tace, "ki yi ha™uri zata daina." Manal tayi shiru hakan ya saka Maman tace, "Ya tafi ne?.
"Uhum."
"Ai nace Baban ku ya turo min shi na faWa masa indai akan hakan zai fasa auren ki ya fasa shine ya rasa ba wani ba, Baban ne ya hana yace na bar shi shi wai daman shi bai ce miki ya fasa ba haka ne?." Manal tace, "haka ne Mama, maganar ce tayi min yawa shiyasa nace kawai ya fasa, amma tsakani da Allah ba shine yace ba. A lokacin ciwon nan yana damuna sosai shiyasa kawai
Mama ta sauke numfashi tace, "in ma shi Win ne sai ya fasa Win, abinda na sani ke ba shegiya bace da aure aka haife ki." Manal tayi shiru bata ce komai ba suka ji sallanar Yaya Haron yana shigowa Falon.