← Book details Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 50

Sashe 27

Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yauwa Allah ya amince. So nake ayi komai cikin bajinta, Wan babban gida ta auro dole mu nuna musu mu ma ´an manya gida ne." Baba yayi murmushi yace, "Wannan biki dai shi ake kira da bikin ´ar gata." Mama tayi dariya kawai bata ce komai ba Baba ya tashi yace, "bara na shiga gida na fito, ki ajjiye takardun sai an samu masu so sai na karSa."

"Aa, in ka dawo ka adana su a wajan ka ni sun bar hannuna." Baba bai ce komai ba ya fita.

Mubeena da Manal da suke zaune a falo suna jin duk abinda ake cewa tsakanin Mama da Baba Mubeena ta kalli Manal tace, "Manal kin ji abinda naji? Wai wacece Mama ne? A Ina ta samu kadarar naira miliyan Wari?." Manal tace, "nima abin ya Waure min kai, Wacece Mama? Meyasa ta Soye mana asalim ta?." Mubeena tace, "abinda yake Waure min kai kenan, duk yadda akayi Mama daga wani babban family ta fito."

Manal tace, "wata rana zamu sani in muna da rabon sani din, amma abin yana bani mamaki, gonar naira miliyan Wari kuma mallakin Mama?." Mubeena ta girgiza kai tana ji a ranta dole ta nemo wacece Mama.

BD˜B2P16

Bebi a haka ya koma gida gabaWaya ya rasa abinda zai yi, zuciyar sa yana son faWawa Manal maganar Rumana amma ya kasa. Yana ajjiye motar yaga Mama a harabar gidan da alama ta rako Saki ne, ganin ta ganshi sai ya wuce Sangaren ta da sallama aka amsa suna zaune sun baje kaya ana dubawa. "Yaya Bebi sannu da zuwa." ˜anwar Rumana ta faWa jin abinda tace sai dukka cousin Win nasa da suke zaune kowa ya faWi abinda tace. ya Wan Sata rai yace, "Waye Bebi?."

Sai suka yi dariya a tare suka ce, "Sannu da zuwa Yaya Adnan." Sai ya Wan saki fuska kaWan yace, "Ya ku ke?."

"Lafiya lau." Šaya a ciki tace, "Ya shirin biki."

Har yayi gaba wajan Mama yace, "gashi nan kuna yi." Suka yi dariya suka cigaba da duba ankon da zasu saka ranar dinner.

A zaune ya tarar da Rumana tana shan tea Mama na amsa waya, tunda ya shiga ta kafe shi da idanu tana kallon sa cikin so da ™auna, ganin haka sai ya tako inda take yace, "Ya jikin naki Ruman? Ina fatan kin samu lafiya? An kawo miki maganin?."

A lokacin Mama ta gama waya tace, "ya kawo maganin, tunda ta sha ta Wan samu sau™i har tea tace a kawo mata." Ya girgiza kai yace, "ai yana da kyau Mummy, in zata dinga sha kullum sau Waya zata ji daWi sosai" ya kalle ta yace, "yana da rules tablet Win nan Ruman, kar ki sha sama da Waya. Then da safe ake sha kar ya wuce sha biyu na rana."

Rumana tace, "in sha Allah zan kiyaye. Na gode sosai da kulawa." Ya dan saki fuska kaWan yace, "you deserve it." Ya kalli Mama yace, "Mummy yunwa nake ji wallahi, me zan samu?."

"Akwai wake da shinkafa shi suka yi Wazu." Ya Wan wara ido yace, "Mummy a daren nan? Gaskiya Mummy a san ya za'a yi dani."

Mama tace, "kaje ka girka, ka san suna wannan hirar babu wacce zata so yi maka girki. Kuma daman sune suka yi na Wazun." Ya sauke numfashi yace, "Shikenan ™yale su, bara naje sai nayi order a kawo min."

"a wajan mutuniyar taka Leemers delicious Win? Nasan baka da wacce ka ke siyan abinci ta sai ita. Ga dai restaurant Win ku kai da Usman amma baka ma zuwa ka bar komai a hannun Wan uwan da Farida."

"Allah Mummy wannan leemars delicious Win nan ta iya abinci sosai, especially wannan funkason da mandi rice, Mummy ai kin taSa cin mandi rice Win ta kema kin sani. Kuma batun restaurant wallahi mantawa nake dashi, shiyasa Usman yace ai sun kore ni siye hannun jari na zasu yi." Mummy tayi murmushi tace, "To ke Rumana sai ki dage kina ji ta iya mandi rice da funkaso, ki koya a wajan ta in zata yi classes kema ki dinga masa. Dan Mimi ta taSa shiga online classes Win ta, in tayi mandi gidan nan kwana yake yana ™hamshi."

Rumana ta murmusa tace, "Yanzu ma zan masa mandi rice Mama" ta faWa tana tashi tsaye. Ya kalle ta yace, "Ruman ban saka ki ba, ki bar shi na gode." Sai tayi sak alamun bata ji daWi ba Mama tace, "ya zaka gwale ta kuma?."

"A'aMama ba haka bane, bata da lafiya taya zata yi girki?. Bata san shiga waje mai haya™i zai iya sakawa ciwon ™irjin ta ya tashi ba?."

Mama ta kalle ta tace, "to kin ji abinda yace" ta faWa tana kallon ta da murmushi dan taji daWin abinda yace. Rumana tace, "Mummy zan iya, nidai ya barni nayi masa kawai." Mummy ta kalle shi tace, "tunda kaji tace zata iya ka barta kawai."

"Mummy I'm so worry about her sefety, taya zan bari tayi girki bayan bata jin daWi?. In wani abun ya same ta bazan ji daWi ba."

Rumana farin ciki ya mamaye zuciyar ta fuska a sake tace, "Zan iya Yaya Adnan." Ya kalle ta suka haWa ido murya a ™asa yace, "you're sure?."

"Yes, let make you see" ta faWa tana wuce su sai kuma ta tsaya tace, "Mama ina mandi spices Win suke?." Mama ta Waga kai ta kalle ta tace, "ki tambayi Mimi." Amsawa tayi da to ta fita tana murmushi

Ganin farin ciki akan fuskar ta Mama ta kalle shi tana murmushi tace, "Allah yayi maka albarka, yadda ka ke sakata dariya a yau ya burge ni sosai. Allah ya baka abinda ka ke so." Addu'ar da tayi masa yaji daWi sosai, ya lura in dai akan ta ne yan shan addu'a.  yayi murmushi yace, "Amin Mummy." Daga haka ya fita zuwa falon, Lubna da take zaune cikin su  ganin ya fito tace, "Yaya Adnan."

Jin maganar ta sai ya tsaya cak ya kalle ta ya saki fuska sosai yace, "Lubna." Tana murmushi tace, "Yaya muna zancen dinner har yanzu baka ce komai ba." Ya Wage gira tare da kama ™ugu yace, "wacce dinner kuma?." Kausar tace, "ta bikin ku mana Yaya."

"Oh har dinner za'a yi kenan?." Suka kalli juna jin abinda yace Mimi tace, "Yaya har Abba an faWawa yace ayi masa list na komai a kai masa, har mun zaSi event center da za ayi dinner a ciki. Jira muke ka faWa mana ranar da Anty Manal zatayi kamu dan mu yi arrenging komai."

Ya kalli Mimi yace, "yen yen yen yen! Kin iya tsara biki kamar wata event planer. Daman a nan kika fi auki indai a maganar kiWa ne. Sai ku yi ai" yana gama faWar hakan ya fita ya barsu basu san matsaya ba ya wuce zuwa Sangaren sa.

Wanka yayi canja kaya zuwa dogaye na bacci masu ta santsi kalar ba™i da ash ya fito ya zauna suna waya da Huzaifa kafin ya kashe ya kira Manal bata Wauka ba ganin haka sai ya ™yale ta ya ajjiye wayar ya kunna tv yana kallo.

Wani American film yake gani ba dan yana fahimta ba, ganin ana romancing a film Win sai Manal tazo ransa yayi ´ar dariya yace, "yarinyar nan wata™ila abinda take gani kenan ya saka ta nacewa American series."  Kiran ta yaga yana shigowa sai ya katse kamar ko yaushe ya kira ta ta Wauka da sallama yana amsawa yace, "meye ma kika ce min sunan American series Win nan da kike gani yanzu?."

Manal tace, "Me zaka yi dashi?."

"Gani nake so nayi, kin ce yayi kyau amma na manta sunan da kika faWa min." Manal tace, "tunda ka manta shikenan sai ka kalli wani."

"A'a wancan nake so, something virgin ko?." Manal tace, "nima na manta." Yayi ´ar dariya yace, "to naji, bani sunan wani na kalla."

"To wai me zaka yi dashi kai da baka kallo?."

"Who told you bana kallo? Ina kallo sosai kuma yanzu irin naki nake son gani."

"Wannan aikin naka ma taya zai barka kallo?."

"Ina yi in na samu lokaci." Tayi murmushi tace, "kawai ka ha™ura."  Yayi dariya yace, "kawai baza ki faWa ba, amma ki sani da zarar kin shigo gidana tare zamu dinga kallo."

"Wai Ina kaga lokacin kai da kana asibiti?."

"Waye yace miki bani da lokaci wai?."

"Kai dai ayi shiru kawai, na san yanzu ma za'a maka waya ace emergency." Yayi murmushi yace, "to laifi ne?." Bata yi magana ba yace, "Ki yi fatan kar ranar da aka kawo ki ma na fita aiki." Manal tace, "Hmmm!." Abinda tace kenan sai yace, "baki ce komai ba."

Manal tace, "ai ba emergency ba ko meye babu wanda ya isa. Ka san me? Ni fa bazan yi toleting wannan fitar ba, gwara ma ka sani." Yayi dariya yace, "Allah ko Manal?, kice akwai abubuwan da kika shirya wanda zaki saka na kasa fita." Sai tayi dariya itama bata ce komai ba.

Sallamar Rumana da amsawar da yayi ne ya saka shi bai ce mata komai ba amma Manal tana jin abinda ake yi Rumana tace, "Yaya Adnan ga Mandi rice Win naka na kawo maka" ta faWa tana ajjiyewa tare da zama.

Bebi yace, "sannu da aiki, kin kyauta."

"Kina ji, zanci abinci in ban fita ba zan kira ki." Manal tace, "kawai sai da safe." Yayi murmushi yace, "Au haka ne? Zan baki mamaki yau babu inda zani." Rumana da yake zaune tace, "bani ita mu gaisa."

Bai hana ba ya mi™a mata wayar kafin ta karSa ta kalli screen Win wayar taga life partner ya saka mata ga hoton ta da yake kai da alama in dai ta kira hoton ta ne zai fito, gaban ta ya tsananta bugawa ta saka suka gaisa. Yaji dai tana faWa mata sunan ta Rumana daga haka ta mi™o masa wayar ya karSa yace, "I will call you back, a gaida Mama" yana faWa ya yanke wayar ya ajjiye.

Rumana tace, "Tana da kirki kamar ta sanni ina jin sautin murmushin ta, ga voice Win ta mai daWi." Bai ce komai ba ya jawo abinda ta ajjiye ya buWe ya kalli abincin ya kalle ta yace, "a daren nan kika yi wannan girkin?."
Chapter 27 · 0% Book details