Sashe 35
Baya Da Kura Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumana tayi murmushi sai a lokacim ta tuna waye shi, yana yi mata wannan kalaman ne kawai saboda ciwon da aka ce tana dashi, shi kuma matsayin sa na likitan zuciya kwantar mata da hankali da saka ta murmushi aikin sa ne, in ba dan haka ba bazai zo ma inda take ba. Shiru tayi ta koma ta kwanta har lokacin da murmushi a fuskar ta shi kuma ya saki hannun ta ya tashi ya fita.
Office Win sa ya shiga ya tsaya yana tunanin damuwar Rumana, shi dai baya tunanin zai iya auren Rumana amma yana tausayin ta fiye da tunanin mai tunani, yana jin tausayin ta har a jinin sa amma auren ta kam baya jin zai iya. Ya sauke ajiyar zuciya ya kulle ido ya buWe zuciyar sa na sake tuna masa da ciwon da ta kamu dashi, a bayyane yace, "zan iya auren ta ko dan wannan ciwon nata, Allah ka kawo man mafita ni da ita."
Bai bar asibitin ba sai da yayi magriba yana ta kiran Manal bata Wauka ba hakan ya saka shi wucewa gida. Falon farko babu kowa an gyara shi dai sai ™hamshin turaren wuta yake yi wanda baya ™auna, nan take kansa ya sara jijiyoyin kan suka fara harbawa yayi tsaki ya shiga na biyun a nan ya jiyo hayaniya da alama ba ita kaWai bace.
Abinda yaji ana cewa ne ya tabbatar masa da ™annen sa ne dan maganar sa kawai suke yi ana bawa Manal labarin saka aikin sa ana dariya, jin hakan sai ya Waure fuska kamar ko yaushe ya shiga falon da sallama duk suka amsa suna kallon sa kowa yayi tsit babu wanda ya kuma cewa komai.
Kallon Manal yayi ganin ta a zaune cikin su ana hira da dariya kamar sun jima da sanin juna, in ka shigo ka gansu ma baza ka gane wacece matar gidan ba a cikin su. Ya kulle ido yayi ya buWe dan ™hamshin ya cika falon yayi tsaki kawai bai ce komai ba ya wuce zuwa Waki.
Yana wucewa Kausar tace, "me na faWa miki Fadila? Wallahi wannan ™hamshin ne ya jawo yake Waure fuskar, Sai da nace kar ki yi kika yi Anti Manal gashi nan ta jawo miki mijin ki kai zai fara ciwon kai yanzu" ta faWa tana kallon Manal.
Suka mi™e a tare Kausar suka ce, "Anti Manal ai mu kin ga tafiyar mu, tunda kika ga bai kula mu ba gwara mu tattara kayan mu mu koma." Tayi dariya tace, "da wuri haka? Allah na Wauka sai anjima."
"Da bai dawo ba sai mu kai bayan I'sha, da yana fara'a sai mu kai har goman dare ana hira har dashi, yanzu in fara mana faWa sai mun ji Ina ma bamu zo ba" Kausar ta faWa tana yin gaba duk suka suma suka bita Manal ta raka su har bakin ™ofa tana musu godiya kafin ta dawo ta shiga inda ya shiga.
Tana shiga ta same shi a zaune ya dafe kansa tayi sallama ya amsa ya Wago ya kalle ta yace, "Amma nace miki bana son wannan ™hamshin ko? Meyasa kika yi bayan nace miki yana cutar dani?."
Manal jin yadda yake magana a Wan kausashe sai tace, "am sorry, bani nace Fadila ce itama mistake ne, in sha Allah bazan sake ba."
Ya kulle ido lokaci Waya yake ji kansa na yi masa ciwo dan yasan shikenan ta masa haramcin zaman falon har gwara ma ™aramin zai iya zama kafin ™hamshin ya fita. BuWe idon yayi ya ganta a tsaye ta sunkuyar da kai bata ™araso ba yaji tace, "Ya mai jikin?."
˜o™arin komawa daidai yayi duk da kan sa ciwo yake amma ya dake yace, "daga nan zan faWa miki? Zo ki zauna." Ba musu ta tako kusa dashi zata zauna ya jawo ta jikin sa hancin sa a wuyan ta yace, "I missed you."
Tunawa lokacin sallah yayi sai ya sake ta yace, "mai jiki da sau™i." Ta tashi daga jikin sa shima ya mi™e tsaye yana nannaWe hannun riga alamun alwala zaiyi ya kalle ta yace, "ki yi alwala mu yi sallah ko?."
Ta amsa da to ya shiga alwala ita kuma ta fita daga Wakin. Har ya fito ya jima a tsaye yana jiran ta bata dawo ba sai da yayi kamar zai fita sai gata ta shigo tace, "na jima ba? Mama ce ta kira ni." Baice komai ba ya tayar da sallah itama ta tayar. Sun idar da i'sha suka sake yin sallah raka biyu, sannan suka yi shafa'i da wutir.
Tana zaune a bayan sa suka yi addu'a kafin ya juyo yana kallon ta yace, "jiya ya kamata ace mun yi sallar da muka yi yanzu, Amma rashin lafiyar ki saka aka Waga sai yau."
Bata ce komai ba sai sunkuyar da kai da tayi ™asa tana wasa da hannun ta yace, "zo mu je ki raka ni kitchen" ya faWa yana tashi tsaye itama ta tashi tsaye, ya kalle ta yaga atamfa ce a jikin ta amma yanzu riga da siket ne yace, "ki cire hijjabin mana" ya faWa yana matsowa ya zame shi da kansa ya bita da kallon up and down yace, "wait! Wai daman Manal Win da gaske tana da body shape ne ko dai dai?." Jikin sa ta faWa ta kulle fuska tana jin kunyar sa sosai shi kuma yayi dariya yace, "a faWa min gaskiya, in na gaske ne na sani in a kasuwa aka siyo shima na sani."
Bata ce komai ba sai sake ri™e shi da tayi tana sake cusa kanta a ™irjin alamun kunyar take ji yayi dariya mai sauti yace, "okay, bara na duba da kaina naji na gaske ko na ™arya" ya faWa yana ™o™arin kai hannun ™irjin ta. Da sauri ta sake mannewa a ™irjin sa tana girgiza masa kai, ya sake yin dariyar nishaWi da farin ciki yace, "Shikenan a cigaba da Soyewa, zamu gani."
Ya faWa yana Wago ta daga jikin sa amma ta rufe ido da hannu ta, ya saka hannun sa ya cire hannun nata amma ta kulle idon ta. "Kinga buWe idon ki kitchen zaki raka ni, mu je" ya fada yana jan hannun ta suka fita sai a lokacin ta buWe idon suka shiga kitchen kamar yadda yace.
Tana nan tsaye taga ya Wauko leda a fridge ya ™araso ya buWe ledar taga kaza ce a ciki yace, "warming Win ta zamu yi tayi zafi sosai kamar wacce zata ci." Ya faWa yana kallon ta ta gefen ido ganin bata fahimta ba yayi murmushi yana kunna sabuwar microwives, plates ya Wauka ya saka gasassun gajin guda biyu ya saka a microwave Win ya kunna ya basu mintina goma.
Manal ta kalle shi tace, "akwai abinci fa an kawo daga gidan Yaya."
"Na sani, wannan zan ciyar da kazata ne, shiyasa nake so tayi zafi kamar yadda kazar tawa take da zafi." Manal tace, "kazar ka?, kaza tana cin kaza ne daman?." Ya wara ido yana kallon ta yace, "baki sani ba?." Ta girgiza kai alamun eh kafin tace, "sai kace wata kare ko kura?."
"Ai ni kaWai nake ciyar da kaza da naman ta, saboda so nake taci tayi ™wari sosai dan in na tashi yanka ta na samu abinda nake so nima. Haka zan gasa ta yadda nake so bazan tausaya mata ba duka zan cinye naman ta tass, kinga ai na mayar da kazar da na dinga bata ko?" Ya tambaya yana kallon ta.
Manal ta taSe baki ba gane wannan lissafin nasa tayi ba tace, "ni wallahi ban gane ba."
Yayi murmushi mai sauti bai ce komai ba ya kashe na'urar ya ciro kazar sai tiriri take kuwa ya canja plate ya kalle ta yace, "yanzu mu je mu ci abinci sai na kaiwa kazata naman ta." Tare suka fito ya zauna a ™aramin falon tace, "kazo muje abincin yana Waya falon."
"Bazan iya sake komawa ba, kaina ciwo zai yi." Manal tace, "bara na Wauko."
Zata wuce shi ta tafi yace, "tsaya ni mu je." Daurewa yayi kawai suka fita aka Wauko abincin suka dawo ya zauna yana zuba musu abincin tare kamar Wazu, yana bata tana ci, bai bata sosai ba yace dole sai taci kazar nan in ta rage zai kaiwa kazar sa ragowar.
Ta cinye cinya guda Waya tace ta ishe ta tasha ruwa tace, "ni na ™oshi zan je nayi wanka." Da kai ya bata amsa ta tashi ta shiga Waki shi kuma ya murmusa ya Wauke kazar ya mayar fridge ya fita da abincin ya bawa mai gadi ya juye ya bashi kwanon ya dawo dashi ya ajjiye a kitchen shima ya shiga nasa Wakin da niyar yin wanka na musamman.
Lokacin da ya gama shiryawa ya fito zuwa Wakin ta ya shiga itama ta shirya cikin riga wacce ta wuce guiwa kaWan amma tana da faWi sosai kuma roba ce. Kallon ta yake yi a zuciyar sa yana tabbatar da Manal Win sa fa akwai sura ba ciko bane na gaske ne amma a zahiri sai yace, "zo mu je wancan Wakin ki ga wani abu."
Bayan sa ya biyo zuwa nasa Wakin suna shiga ya kulle ™ofa yace, "nan ne makwancin ki ba can ba partner, ki kwanta in bacci ki ke ji." Manal ta kalle shi bata yi magana ba ya kashe hasken Wakin duhu ya mamaye Wakin bata ganin gaban ta tace, "ni fa ba bacci zanyi ba, ka kunna don Allah."
A gab da ita taji maganar sa yan fesa mata iskar bakin sa yace, "nima ba baccin zan yi ba." Hasken idanun juna suke gani tsoro ya cika mata zuciya tunawa da abinda zuciyar ta take faWa mata zai faru tace, "to ka kunna hasken." Fuskar sa daf da ta ta yace, "mu zauna a haka Manal!" Ya faWa yana kai bakin sa kunnen ta yana fesa mata iskar bakin sa a cikin kunnen nata.